Chapter 39
Chapter 39
Amriya yafadi. Tareda fadin dakin mom meyake faruwa. Zaro ido tayi tace kenen hakan yana Nufi mom itace uwar shedanu dake son ganin bayan wannan ahalin. Kenen Itace tazoda Zeharis gidanan. Tabbas kenen itace Uwar shedanu. Daga sama taji ance kwarai kuwa nice COMMENT & SHARE PLS 馃檹馃檹 ALKALAMIN 馃枈锔? BABY ISHA 馃挒馃挒馃挒 2/28/24, 22:07 - AISHA M.B (Baby isha): https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCAIATION 馃枈锔? (J.A.W) Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan kasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauk'i 鉁忥笍 ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 2锔忊儯6锔忊儯鈻讹笍2锔忊儯7锔忊儯 WRITTEN & DIRECTED 鉁嶏笍 BY BABY ISHA 馃挒馃挒 (AISHA M.B) ----------------------- Da kaolin mamaki amriya kebinta dashi tareda fadin mom kece. Mom batajira cewarta bah tace kwarai da gsk kinyi mamakine. Tabbas nice. Zeharis ce tashigo murmushi dauke a fuskanta tace hmm yar uwata Aljanar ruwa hatare itada Mom suka kwashe da dariya Cikeda bakinciki Amriya tace Amma indai kece mahaifiyan Kalb baiyi dacen uwaba. Mom tace laaa Ashe mah kin iya mgn daidai. Toh barakiji ni na haifesa kuma saina gabadayansa. Cikin kunan rai Amriya tace karya kike baki isah kigabayansa bah Baku isaba indai har ina gidanan kuma Koh bana nan Allah saiya tona asirinki. Azafafe mom tace saidai Allah yatona Asirinki aljanar ruwa . Kin manta duk wanda yabi hanyar da uwar shedanu tabi sunansa gawa. Saina gabayan wannan ahalin sainasa anyi ruwan jini.. Dakata nan Amriya tafada kinsandai ni Aljanar ruwace kekuma BIL Adama babu inda Aljanar ruwa da bil adama zasu hadu Dan haka Kisani kinyi kuskure fadamin gsk kece uwar shedanu sbd bazan bar mutum daya daga cikin ku shedanuba. Hmmm yanzu wasan yasoma. Matso daff da Amriya mom tayi tareda fadin muzuba mugani. ALJANAR RUWA KOH KUMA UWAR SHEDANU Juyawa su biyun sukayi daniyan futa dakatar dasu Amriya tayi dafadin kada ku manta ku hada makamanku Dan nawa makaman ashiryesuke. Murmushi mom Da zeharis sukayi tareda fucewa daga dakin. Dafe kanta Amriya tayi wasu zafafan hawayee nabin kuncinta tace Meyasa sai ke Mom meyasa zaizamana kece Maison ganin bayan wannan ahalin tabbas bazan barki bah dole nadaka tardasu yazama dole nasanar da Aunty Amarya. Direct part din Aunty Amarya tanufah. Ta tarar da triplet acikin dakin . Adeef yace yauwa Aunty gatanan mah tashigo kimata mgn Dan Allah. Kiran Amriya Aunty Amarya tayi kusada itah. Zuwa Amriya tayi kusada anty Amarya tace gani aunty. Aunty Amarya tace kinaji yan uwanki guda biyu waike suke so . Rass gaban Amriya yabada. Tace Nikuma Aunty meyasa saini. Adeef yace kada Kice haka inason zan aureki ne kawai indan bakyaso toh saina hakura. Amar yace amma wannan bayi bane naga dai naruga ka. Shikenen Amriya tace tareda fadin Aunty duk Abunda kikace shine daidai. Aunty Amarya tace Aa amriya bafa iyasu bane khaleed mah yazo yafadamin yanzunan yasanar dani. Hatare su Mom, grandma, dad, khaleed da sadiq dasu nadirah sukashigo tareda fadin kwarai kiss yar mu. Dad yace yakamata muma ace yaran mu su samu Mace tagari irinki Amriya. Dafata mom tayi saurin cire kafadarta Amriya tayi tareda watsamata banzan kallo cikin murmushin yake Mom tace yar mu yakamata kizabi daya daga cikinsu koh. Tunda Sun sanar dake abunda ke cikin zuciyansu. Murmushi Amriya tayi tareda fadin ehh zanyi tunani akai. Cikin ranta kuwa tace waiyoo Allah meke damun ahalinan rayukansu nacikin hadari sukuma suna min mgn aure. Taya Aljanar ruwa zata auri BIL adama abunda bazai taba yiwuwa bah kenen Dad yace toh yata Allah yasa muji Alkhairy Nadirah tace Amma bakaramin dadi zamuji bah idan kika zamo matar daya daga cikin Dan uwanmu. Fucewa gabadayasu sukayi . Ajiyan zuciya Amriya tasauke. Tareda rikee hannun aunty Amarya tace Inason zanfadamiki wani abu. Aunty Amarya tace menene fadamin. Amriya tace bah lallai kiyarda Dani bah idan nafadamiki Amma kisani tanaso taga bayan Ahalinan. Aunty Amarya tace ban fahimta bah Amriya wacece zatagabayan ahalinan. Uwar shedanu mana. Amriya tafada. Tareda fadin wai Mom itace uwar shedanu .Aunty Amarya tace Mom. Kwarai Amriya tafada. Murmushi Aunty Amarya tayi tareda fadin Nasani. Amriya tace kinsani kuma baki taba fadamin bah. Aunty Amarya tace nafison kigano da kanki kuma yanzu kingano. Amriya tace indai kuwa hakane bazan bartabah har ita zeharis din. Meeee zeharis kuma meye hadin zeharis yar uwarki kuma. Bakomai Amriya tabata amsa. (AFTER ONE WEEK) kowa nagani a parlour a zazzaune. Kowa da abunda yake sakawa a ransa. Dad yace muna jiran cewarki Amriya. Wa nee kikaga yadace da rayuwanki sai mubaki shi kizaba nikuma namiki alkawarin zan Aura mikishi. Kallon Aunty Amarya Amriya tayi. Fatan nasara Aunty Amarya tayi mata. Kallon kowannensu Amriya tayi tace ina mai gdy agareku ... da kuka ...bani.... wannan.. babban... daman ....a ..gsk ...yau... zanfadi wanda ....ke ...raina ...zan ....aura. ...A gsk.. Grandma tace toh ennen kifada mana saikin jamana rai kuma. Daidai lckn dakuma kabir kesaukowa daga upstairs. Amriya tace a gsk.... Ni... Kalb... Nakeson... Zan... Aura... Kabir Jin maganan yayi uwa aradu da kallon mamaki kowannensu kebinta dashi . Dad yace shikenen yata aure ki kaddara andaura angama wanna Kalman dama nake jira kenen saikuma Allah yayi Kinfada. Sosai kowannensu yayi Murna furucinta. Dad yace khaleed zanbaka Fateema, kaikuma sadiq nabaka yata nadirah triplet Abdul yace nidama inada kalisat dita. Amar yace inason ummi. Adeef mah yace abani Aisha Dad. Toh Alhamdulillah Insha Allah next month za'ayi baikon maza uku khaleed, kabir dakuma sadiq daga baya kuma anyi naku. Dama munruga damun yanke wannan shawarar da mamin ku dakuma uncle dinku Dan haka idan akwai mai jaa a mgn tah yafuto yafada Daga sama sukaji nadirah tace bazai yuwuba wlh bazan yarda bah tana kaiwanan ta nufi hanyar daki da gudu. Su salma suka rufa mata baya. Kabir yace Dad Dan Allah Dad kada ka Auramin itah wlh banason tah bana kaunarta idan na aureta bazan tabayin farinciki bah. Grandma tace kaiii menene haka Kanaso kana kaiwa kasuwa. Toh dole sai anyi auren koh kanaso koh bakaso. Sosai su khaleed basuji dadi bah ha hankali kowanensu yabar palourn. Dad yace Amriya insha Allah cikin kwanan nan keda mijin ki na gobe zakutafi Dubai siyayya kayan dakinki. Kabir kamm jiyayi uwa ya kwallah ihuuu tsabar takaici da bakinciki. Fucewa Amriya tayi daga palourn ta nufi parlour aunty Amarya. Tarar da Aunty Amarya tayi kan kujera Da sauri Amriya tanufah inda take tace Aunty Amarya meyasa zakice nace Kalb nakeso. Bayan itama nadura nasonsa dawane ido kike tunani zasudunga kallona dashi nida nazo karban zobena nakoma idan fah nayi aurenan ban koma bah da zoben mutuwa zanyi. Indan lckn da haka irgamun yayi. Cikin rashin fahimta Aunt Amarya tace bangane bah mekike nufi wane zobe kuma. Dafa kanta Amriya tayi tadago da brown eyes dinta wanda suka kara rinewa sosai tace. Aunty Amarya a gsk niba mutum bace kamar yadda kikayi tsammani ni ALJANAR RUWA CE. Mikewa Tsaye Aunty Amarya tayii tareda fadin ke Aljanar ruwa ce. Kwarai da gsk Amriya tafada tareda fadin nazo duniyakune kawai Dan Nakarbi zobena Nakoma. Bawai nazone Dan na cutarda kuba. Kuma yanzu kwanakin da haka gindayamin nada komawa teku Dada jaa yake Dan Allah kidakatar da auranan banzo gidanan dan nakarbi farinciki wasubah . Aunty Amarya tace idan ke bah mutum bace taya toh yazamtoh kikeyin period. Amriya tace nima
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89