Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 79

Chapter 79

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,215 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

abubuwa da dama mara misaltuwa, ya Allah mai yafiya mai jinkan bayin sa, ina fatan ka dalmiyar da dauwamammiyar farin ciki a wajan wannan ahali biyu, ka basu hadin kai a tsakanin zuka tansu, kada ka hane su da komai, kamar yadda nima basu haneni da komai bah, ya Allah ka kara musu hadin kai da qaunan juna. Ina fatan rayuwar ku ta zama ingantacciya, Allah yasa rabuwar ku dani, itace alhkairy. NA TAFI, FATAN KUYI DOGUWAR RAYUWA. "BSALAM"........... Zama Ammi tayi, yayin da kuka yaci karfin ta, ta fashe da kuka, gaba dayan su, hawaye suke yi, yayin da suke jin tausayin Ammi da kuma Amriya na shigar su. Cikin sheshekar kuka Ammi tace, ki gafar cemu yata, ba laifin mu bane, ba muda niyar rabuwa dake, rabo ya rantse cewa ba damu zaki karashe rayuwar ki bah, danasan da cewa kina raye, da tuntuni na bayyana kaina a gare ki. Tana kaiwa nan ta kuma fashe wa da wani matsanancin kukan. Doct Khadija ce ta dafa ta, sannan ta ce, Amina yanzu bah kuka ne ya kama ki yi bah, kama ta ai ace muje mu fara neman zoben nan, sa'annan mu ceto Amriya daga shiga hallaka, in bah aka bah komai zai iya faruwa. Share hawayen ta Ammi tayi sannan tace, hakane, maganar ki gaskiya ce, ya kama ta muje gidan su Kabir yanzu nan, if not am going to loose my only one and beloved daughter. Mike wa tsaye tayi, tare da ɗaukar makullin mota, ta nufi hanyar waje da jaririn. Ganin aka da su Yusuf suka yi yasa su saurin bin bayan Ammi, Ammi na isar baƙin mota, ta bude kofar motan sannan ta hajiye jaririn, daga bisani ta nufi driver seat, ganin aka yasa Yusuf sauri. Karasa wa wajan yace, Ana Ammi, ya zaki tuka mota da kanki bayan kina da ni, Please ki koma back seat Ni zan tuka motan, jin aka yasa Ammi futowa daga cikin ta nufi back seat ta zauna. Shiga ciki baki ɗayan su suka yi, yayin da Yusuf ya tada motan, sannan masu gadi suka wa gale musu gate, suka bar harabar gidan. ------------------------------ Kwance yake akan kafadar ta, yayin da gefe guda tana shafa masa sumar kansa. Ɗaga kansa yayi ya kalle ta, sannan yace,Momsy bansan meyasa bah tun sanda kika dawo cikin rayuwa ta nake jin kaina so special, i really love you my momsy, murmushi tayi sannan tace, Kabir kenen, duk soyayyar da k min ba zata taba kaiwa nawa bah. tsawon shekaru kenen nake buri da fatan ganin ka, yanzu kuma ta dalilin Amriya, Allah ya dawo min dakai gareni, tabbas Amriya yarinya ce ta kwarai wacce koh wace mahafiya zata yi fatan samu irin ta. Duda cewar bah mutum bace, amma dabi'un ta, komai nata na mutane take yi, gaskiya Kabir kayi dacen mata. Hawaye Kabir yaji yana shirin zubo masa, da sauri ya share hawayen sa, sannan yace, hakane "momsy, tabbas nayi dace mata, amma a rashin sani da kuma rashin tausayi irin nawa, na kore ta, na yarda ni mugu ne, koda yaushe burina shine naga na kuntata mata, saboda tsananin tsana da tsangwama da nake mata. Da'ace yau tana a gaba na, toh da babu abunda zai hanani durkusa na bata hakuri, sannan na bayyana mata irin tsananin sonda nake mata. Kwan kwan kwan, suka ji hana bubuga kofa, tashi Kabir yayi ya nufi kofar parlour, tareda fadin waye?, bude kofan yayi, da wani irin sauri yaja da baya, ganin Mom da kuma yan qungiyar ta, sai kuma Zainab wacce tayi zuru_zuru kamar mayya. Ganin Mom ce da yan qungiyar ta, yasa Momsy kwalla wa Dad da kuma sauran yan gidan kira. Fitowa gaba dayan su suka yi, da mamakin su suka ga Mom da yan qungiyan ta. Alama Mom tayi wa yan qungiyar nata da fadin ku kama su, sannan duk ku daure su. Mom na idda magana, suka shiga yin abunda ta saka su, saida suka daure gaba dayan su, sannan suka rabu dasu, Kallon Mom Dad yayi yace, Karima me ya dawo dake kuma?, mene ne kike so?, koh har yanzu baki gama daukar fansar taki bah. Dariya Mom ta kwashe dashi, sannan tace, kwarai kuwa, da'a tunanin ku wannan tafiyar da nayi na tafi kenen bazan dawo bah, toh wannan tafiyar da nayi badan kowa nayi shi bah saidan ku, inaso naga na kashe gaba daya wannan ahalin sannan hankali na zai kwanta. Kuma a yau bah gobe bah, zan hallaka kowa na wannsn family, duk abinda nasan ya rabe ku, yaci sannan yasha daku, toh shima saiya bakun ci lahira. A fusace Grandma tace, toh me kike jira, ki aiwatar da abinda kika zo aiwatar wa mana, Ki kashe mu, idan kuwa baki kashe mu ba, ni da kaina zan shekeki, sannan na bawa karnuka gawar ki su cinye. A fusace Mom ta nufi inda Grandma take tare da shake mata wuya, kuka su nadira suka saka, suna ihuun taimako!, Kumin shiru, ta daka musu tsawa!, sannan tace, duk wata shegiyar data karamin kuka hanan, saina sadaukar da jinin ta wa qungiya, idan kuma kuna ganin karya nake, dan hallak ka fasa. Tana kaiwa nan ta maida Kallon ta kan Grandma, tareda fadin, ke dama wannan tsohuwar ke yaka mata na fara kashe wa, domin kin tsule min ido, wane irin kisa kike so na miki, shin na harbe ki da bindiga har lahira, ko kuwa na chaka miki wuka, koh na rataye ki, ko kuma na shake miki wuya har lahira. Grandma ta bata amsa da cewa, duk wanda kika zaba matsiyaciya, dama irin ku talauci ne ke janyo wa kuke shigs cikin qungiyan asiri, sannan ku dunga cin kuɗin haram, kudin da bata hanyar halal aka same ta bah. Nuna Mom Grandma tayi tace, ke Karima karki dauka zaki iya tsora tani da wannan bindigar wasar da kika rike a hannu, wallahi banki na kunce kaina nayi miki tsinaniyar duka bah, ko mene zaki fada baki isa kin tsora tani bah, saidai mah ni na tsorata ki. Dariya Mom ta kwashe dashi, ji kake, hahahahaha. Saida tayi mai isar ta, sannan tace, "nidin wai, tsoro, na rasa tsoron wa zanji saina tsohuwa, toh bara kiji har yanzu ba'a haifo wacce ta isa ta sakani na tsorata bah. Kallon ta Nadira tayi tace, karya kike, tabbas an haifo wacce ta isa sakaki tsoro harda firgici, domin kuwa Amriya daya ce tamkar dubu, kuma ita din ce zata kawo ƙarshen zalin cin ki, dama duk inda aka samu mugu, wanda yake takama da tsantsan zalunci, toh tabbas mai maganin shi yana bayyana. Kamar dai yadda itama Amriya itace zata yi maganin ki, domin kuwa babu inda zalinci yake dorewa, Amriya itace ajalin ki. Kamar hadin baki gaba dayan su suka ce, "kwarai kuwa, Amriya itace zata yi ajalin ki. COMMENT & SHARE plxx🙏🙏🙏 ALKALAMIN✍️ A'ISHA M.B💞💞💞 (Zinariyar 🪙 Jajirtattu) Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JYYV16dbYaX1dykLX7EE91 https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ (J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️ 🌹BISSMILLAHI RAHMANI RAHIM🌹 ALJANAR RUWA CE 🧜♀️🌊🌊 PAGE 5️⃣4️⃣▶️5️⃣5️⃣ WRITTEN & DIRECTED ✍️ BY AISH'A M.B💞 (Zinariyar 🪙 Jajirtattu)

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});