Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 88

Chapter 88

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,201 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

wasa nake fah". Haɗe fuska Amriya tayi tace, " bana ce karka kara kirana Aljanar ruwa bah?, ta fada tare da galla masa harara. Hydar dake kwance a cinyar ta ne ya motsa da alama ya gaji da kwanciyar. Mikar dashi Amriya tayi sannan ta fara masa wasa, yana dariya har suka isa wani makeken gida, kana gani kasan naira sunyi aiki hanan. Most especially colour da kuma design na gidan, gaba daya a tsare gidan yake gwanin ban sha'awa. Fitowa Amriya tayi daga cikin mota hannun ta rike da Hydar tace, " nan kuma ina ne ka kawo mu?. Murmushi Kabir ya sakar mata, daga bisani kuma ya karbi Hydar daga hannun ta yace,"mu siga ki gani mana.Ni fa tsoro nake ji cewar Amriya. Dariya Kabir ya kwashe dashi sannan yace, "aba jaruma, sai kace bake ce wannan Aljanar ruwan ba wacce koh kaɗan batasan tsoro ba". Ture masa keya Amriya tayi tace, "Ni nace maka banaso Koh, nace kadai na cemin Aljanar ruwa, Ni yanzu mutum ce kamar kowa ba Aljanar ruwa bah". Shi kenen toh kiyi hakuri mu shiga Koh cewsr Kabir. Kallon sa tayi cike da jin aushi tace muje toh. Shiga ciki suka yi, masha Allah abinda baƙin Amriya ya furta kenen. Kallon parlour tayi wanda komai golden colour ne sai milk din labulaye. Saida Kabir ya zaga da Amriya gaba daya gidan. Tukunan suka fito waje. Kallon sa Amriya tayi cike da mamaki tace, "wannan gidan waye?, meyasa muka zo. Murmushi Kabir yayi yace wannan gidan ki ne halal malak. Ni na siya miki shi tun shekara daya daya gabata. Kuma nan zamu dawo da zama insha Allahu ". Farin ciki ne ya lulluɓe fuskar Amriya! tace, "gaskiya nagode sosai Kalb, murmushi Kabir yayi sannan yace, " menene kuma na godiya, bayan ba'a gama bah, jan hannun ta yayi sannan ya nufi parking space da ita. Mika mata mukullin mota yayi sannan yayi mata nuni da ɗan yardar sa. Kallon inda ya nuna tayi, taga kerarriyar mota kirar ferari. Maida kallon ta tayi ksnsa tace, wannan fah?, Kabir ya bata amsa da faɗin, " shima kyauta ce na musanman na baki, domin idan zaki je school ki dinga tukawa, dan bayan iya karbar miki driver bah, saboda ni inada kishi, bayan juri ganin wani namijin yana tuka matata bah, kuma sannan ya dinga lalle mun ita bah". Ba zato, yaji ta rungume shi! tare da fashe wa da kuka, rungume ta shima yayi,sannan ya fara shafa batan ta. Ɗago ta yayi yace, " menene kuma na kuka, bana ce miki banaso na kara ganin hawaye daga fuskar ki ba?". Share hawayen ta Amriya tayi sannan tace, "ina mai godiya a gare ka Kalb, ina fatan muyi doguwar rayuwa tare.mu samu zuri'a mai albarka, yaran mu su sami ingantacciyar rayuwa, sannan na kasance da kai har nunfashi na, na karshe a duniya". Ameen Kabir ya fada yana mai faɗin, "yanzu dai muje na koya miki mota koh, yau gaba daya Abuja zamu zagaye, sabo da yau ranar ki ne mu Queen". Murmushi Amriya tayi sannan tace tom shikenen Kalb muje koh. Tada motar Kabir yayi, sannan suka bar harabar gidan. Comments & share Please ALKALAMIN A'ISHA M.B Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JYYV16dbYaX1dykLX7EE91 https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ (J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️ ALJANAR RUWA CE 🧜♀️🧜♀️🌊 (LAST PAGE) PAGE 5️⃣9️⃣▶️6️⃣0️⃣ WRITTEN & DIRECTED ✍️ BY AISHA M.B💞💞 (Zinariyar 🪙 Jajirtattu) ____________________ Aka rayuwa ta cigaba, tsakanin waďan nan ma'aurata guda biyu. Yayin da suke farin ciki da qaunan juna. Gefe guda kuma salma ta samu karuwa na santalelen ďanta Wanda yaci suna Junaid. Sosai akayi farin ciki da samu wannan ďan da su Salma suka yi. Bangere guda kuma su Amriya suka koma hadadden sabon gidan su, cikin ta kuwa harda fara zuwa makaranta nursing school da Amriya ta fara yi. Sannan ta kuma haifo yarta kyakyawa son kowa kin wada ya rasa, wacce ta ci sunar mahaifyar yusuf, wato Khadeejert, amma suna kiran ta Mama. "BAYAN SHEKARU BIYAR" Fitowa tayi cikin labcourt ďinta, wanda yayi mata kyau sosai, bangare guda rike take da statoscope ďinta a wuya. Da gudu wannan karamar yarinyar kyakyawa, sakk suke kama da mahaifyar ta. ta shigo cikin parlour sannan tace, "miemie kiyi sauri zamu yi late fah! ". Murmushi Amriya tayi daga bisani tace, "Mama kenen yahya kin Hydar baiyi complain bah sai ke, keda Baban ki ban san wanda yafi wani takura bah". You mama kije Gani nan zuwa". Ta fada tana mai sanya takalmin ta, wanda yayi matukar kara mata kyau. Mike wa tsaye tayi, sannan ta ja hannu Mama suka nufi hanyar waje, direct parking space suka nufa, yayin da gefe guda, Kabir yake rike da yarinya wacce ba zata wuce shekara guda a duniya bah. Shima yayi kyau yayi kiba, yayi fresh. Murmushi ya sakar mata, sannan yace matar, kinga yadda kika yi wani kib'a kuwa?, gaskiya na iya kiwo, shagwabe fuska Amriya tayi, sannan ta karbi Elharm daga hannu sa tace, " ba wani nan, Kai baka ga yadda kayi kiba bah, ai nice nafi kula da kai". Murmushi yayi sannan ya Kalli su Hydar yace, "tsakanin ni da miemie ku wanene yafi Kula wa da wani?. Kallon Amriya da Kabir Hydar yayi sannan yace, "my super hero Dad kaine Kafi kulada miemie ". Mama tace, "no Miemie tafi kula da Dad". so miemie is my favorite ". Murmushi Amriya tayi tace, "yes! that's my dear ". Kallon su Kabir su Amriya suka yi sannan suka yi musu gwalo. Hade rai Hydar yayi yana gunguni. Janyo shi Kabir yayi sannan yace, "don't mind them, karka damu ko zamu rama aii. girgiza kai Hydar yayi sannan yace, "yes Dad, idan muka siya rufaida kada mu san musu, mu shanye koh, murmushi Kabir yayi yace, "yes son abinda zamu yi kenen, idan muka siya kada mu basu ". Kallon juna su Mama suka yi da Amriya daga bisa ni suka kwashe da safiya!, Kallon su Mama tayi tace, "na gani, ba bari, mun fi karfin rufaida, mu mai gaba daya zamu yi, company ta gaba daya zamu je mu dauko, saimu ga a ina zaku siyo". Ta Karashe maganar tare da ďaga wa Hydar gira ďaya. Murmushi Amriya tayi, yayin da take Kallon ahalin ta cike da farin ciki, da qaunan juna. Hawaye taji yana kokarin zubo mata. Da sauri ta share hawaye ta sannan tace, "maza ku tawo mu tafi, kada na makara a wajan aiki". Shiga cikin motar gaba daya suka yi, daga bisani Kabir ya tada mota sannan ya kalle su yace, " kun san menene? , Yau babu gurin aiki ba makaranta". Kallon sa Amriya tayi tace, meyasa?, Kabir ya bata amsa da cewa, Yau zamu je yawon shaka tawa ne. Amriya tace, "Aa ni ina da abin yi a office bazan je bah ". Please miemie ki yarda muje cewar Mama. Kawar da Kai Amriya tayi tace, " no am going nowhere ". Hakuri suka shiga bata gaba daya, yayin da suka cika ta da surutu. Ganin babu sarki sai Allah yasa ta faďin, "shikenen na amin ce mu

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});