Chapter 60
Chapter 60
ka kara aikata min aka, Dan wallahi, abunda zan maka bazaka jita da dadi bah. Idanuwan "Kabir ne suka kada sukayi jajir! cikin zafin rai, yace ni kika mara, kin manta waye ni, Amriya tace taya zan iya manta da Kai, Dama ai mutum baya taba manta alhery da mutum ya masa, kai baka min alhery bah, aka sin aka mah, zalunta ta , kake yi, Kallon shi tayi tace, tsaya wa ina magana da Kai bata lokaci ne, maida Kallon ta kan yusuf tayi tace, sweet, Dan Allah ka tawo mu bar wajan nan, naga yan hassada da k'eta, sun cika nan wajan, Zuwa daf, da wajan zainab tayi tace, ke me kike da suna, wallahi, Kabir yafi karfin ki, kada ki sake kiyi wasa da wuta, domin kuwa idan ta fusata, baza ki ji da dadi bah. Kallon "Zainab Amriya tayi tace, ke daka ta nan , ni bah sa'ar wasar ki bace, kije kifara ji da matsalan dake damunki, kafun ki kara fada wa a wata matsalan, wallahi, Duk abunda na miki toh ke kika siya da kudin ki. Tsintar kansa kabir da yin shiru, Amriya na kaiwa nan, ta bar wajan, bin bayanta yusuf yayi, Tsaki Kabir yaja, ganin kallo gabadaya ya koma kansa, fucewa shima yayi daga wajan, inda zainab ta bi bayan sa, Tana Kiran sunan sa. Shiga cikin mota yayi, ya tada motan sannan da mugun gudu ya bar harabar wajan, zainab na Iso wa taga yabar mall din. Tunda suka Fara tafiya babu Wanda ya ceda wani cikan ka, yusuf ne yayi karfin halin fadin, Meyasa kika tozarta Kabir a bainan jama'a, Kuma Meyasa kika ce ni masoyin ki ne, bayan Kuma ni bah masoyin ki bane. Aba Amriya, Shifa mijin ki ne, bai ka mata ace kin masa irin wannan rashin mutunci bah, bai kamata mah ki mareshi bah, why Amriya, Why? Dago fuskan ta tayi, wanda suka jiku da hawaye tace, Duk abunda Nayi masa shiya siya da kudinsa, ni menene bemin bah, zagi, Duka, babu abunda baiyi bah. Tabbas bai kama ta ace na maresa, bah, amma meyasa zaice min karuwa? Kalman da na tsani akira ni dashi, ba iya ni kadai bah, koh wata macen da tasan daraja da kiman ta ta d'iya Mace , ba zata, so a kira ta da Kalman karuwa bah, Yana min Duk abunda ya gada ma, banta rama wa bah, amma yau, yakai ni kololuwar makurar karshe, shiyasa na maresa, Kuma nasan akan bai dace bah, bai ka mata na mare sa bah, amma duk abunda na Mai shiya siya da kudin sa. Cigaba da tuki yusuf yayi, Har suka isa gida, Tuki yake yi batareda yasan inda yake nufa bah, magannanun ta ne suka Fara mai yawo acikin kwakwalwar sa, bakasan irin muguwar tsanan da Nayi maka bah, tsanan da koh ma'auni bazai iya aunawa bah. Kuma kayi na farko kayi na karshe, kada koda gigi yasa ka Kara aikata min aka Dan wallahi abunda zan maka bazaka jita da dadi bah. dafa kansa yayi, yayinda idanuwansa sun kada,sunyi jajir kamar garwashi. Burki yaja ya tsaya abakin hanyar titi, dafa stairing motan yayi, ya Kalli mirror cikin motan, yaga shatin hannunta a fuskarsa, shafa fuskarsa yayi, yayinda yake jin zuciyar shi nayi masa tiriri, da kuna, yace, ni Kabeer, Mace ta mara, Kuma banyi komai akai bah, how is that possible. Duda cewar bah mutum bace, ALAJANR RUWA CE, amma akan bazai sa na kasa daukan mataki bah, dole ne hukunta ta, Daidai da laifin ta, Kuma zata min bayani wanene wancan, malohon wanda take kira masoyi. Horn yaji Hana masa, akan yasa ya tada mota yabar wajan, direct gida ya nufa, inda body guard suka bude masa gate, koh gama parking baiyi bah, yashiga cikin gidan. Ganin ranshi a bace yasa "Mom tace, son what happened? Wani ya bata maka rai ne? Ko kuma zainab" bata yi maka bah, Kabeer yace yes, wallahi bazan boye miki bah, i don't like that girl, idan na aureta wahala kawai zata sha, domin kwata kwata, yarinyar bata kai level din da zangan ta na yaba Ba, Please Mom ki taimaka min, Murmushi Mom tayi tace son kenen, yanzu Zainab Meyasa meta Da zaka ce bata yi maka bah, and wallahi kun dace da juna, Kabeer yace, ba dacewa bah koma menene, nidai yarinyar nan bazan aureta bah, that's the fact. Kabeerrr ! .... Mom ta fada a tsawa ce, Tareda nuna shi, tace idan har kaci ka Dan halak, toh kada ka aureta, Kaga abunda zan maka, tsawar Mom ne yafuto dasu Dad dakuma Aunty amarya, sai su Nadira . Dad yace Karima meyafaru? Meyasa kikayi Ihuun sunan kabeer, Mom tace Dad kabeer can you imagine this what you called son, Dad yace i don't get you, kabir bah danki bane bah, ai bai kamata ace ki dunga tsawatar mai bah, kamata ai ace ki gargade shi, ko kuma kibashi Shawara, abunda ya kamata kenen, please Karima banason abunda zai tayar wa kowa hankali. Tukun nan mah, menene ya faru? Dad ya tambayi Mom, girgiza kai Mom tayi tace, no need, bah bukata, kowa zai iya tafiya, rasa abun cewa kabeer yayi, nufan inda Mom take yayi yace, Mom Allah ya baki hakuri, kiyi hakuri ki yafemin, na miki alkawarin cewar bazan kara bijire wa umarnin ki bah, zanyi Duk abunda kikeso, Bazan kara bata miki rai bah, am sorry Mom, dakatar dashi Mom tayi da fadin, i don't need your sorry, bana bukata rike abun ka, Kuma banason ka auri Zainab din, shikenen hankalin ka ya kwanta bah, toh na fada, na cancelled din auren ka da zainab. Dama nasan Wannan Na'ananniyar Yarinyar Chan ce tayi maka asiri, tunda nake baka taba bijire wa maganata bah, amma Zuwan Amriya gidan komai ya chabe, babu daman Nayi maka magana kaji, saboda ta asircemin Kai. Karimaaaa! Dad ya fada a tsawa ce, Cikeda baccin rai Dad yace Karima mind your words, ina ruwan Amriya a wannan zance, Dan ita ta kasance bah mutum bah, shine kike zargin ta da mugun nufi, ni mama fara zargin ki wallahi, maybe mah abunda Amriya ta fada a kanki gaskiya ne bah karya bah, Fashe wa Mom tayi da kuka tace, shikenen hankalin ta ya kwanta, Gashinan tana kokarin raba ni da ahalina, wannan wace iriyar masifa ce, nida gidana amma ake kokarin rabani da y'ay'ana. Kallon su Nadira da khaleed Aunty amarya tayi, tayi musu nuni da hanyar waje, jiki a sanyaye, suka Mike Tareda fucewa daga part din. Aunty amarya tace, Noo Mom bai kamata ace mahaifiya kamar ki na irin wannan furucin bah, kema fah kin haifa, Kuma bazaki so aci mutuncin Y'ay'an ki bah, ki kwantar da hankalin ki, komai zaiyi daidai, bai kamata kina tayar da hankali akan abunda bai Kai ya kawo bah, Mom tace, kenen bansan abunda nake yi bah koh, koh ance miki kema bansan, kulla kullan da kike yi bah, toh wallahi zainab, ki kiyaye ni, ni bah sa'ar wasar ki bace bah, ki rike girman ki, na rike nawa, karki sa na daina ganin mutuncin ki, Grandma tace wai, meyake damunki ne Karima, shin wani abu yau kika sha kome, yanzu tsabar rashin kunya, a gaban nawa kike
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89