Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 12

Chapter 12

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,188 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

dakin nadirah tayi amma bataga kowa bah. Saita yi tsammanin kotashiga toilet ne Hakan yasa ta zauna domin jiran Amriya. Saida takai wajan 30 minutes a zaune amma bataga koh alama da mutum acikin bandakin bah bubuga kofar toilet tashigayi. Amma taji shiru murda handle dintayi daidai lckn da itama Amriya zata murda handle din. Ajiyan zuciya nadirah ta sauke Tana Mai fadin gsk amriya kinban tsoro Wlh. Mekikeyi a toilet tindazu. Murmushi Wanda yafi kuka ciwo amriya tasakar mata. Tace bakomai. OK toh muje mami nason ganinki. hijabi nadirah tasamata tareda Jan hannunta suka nufi palour Suna zuwa Amriya ta gaishe da mami .. Cikeda farha mami ta asma tana Mai mata ya jiki. Amriya tace Aa sauki. mami tace dama abunda yasa nace hakiraki shine inason zaku koma Abuja gidan yayana dazama nasan zaki fi samun farin ciki fiyeda nan. Murmushi tayi cikin zuciyanta kuwa wani farin ciki ne ya mamaye zuciyanta koba komai tasamu dama dazata karbo zobenta takoma duniyansu. Mami tace inafatan kinji dadi daikoh. Girgiza mata Kai kawai amriya ta iyayi. Toh yanzu ku wuce ku hada kayanku gobe zaku bi jirgi kutafi. Kalisat tace noo mom mu baza mu bi jirgibah a motan gida zamuje gsk. Toh kukuka sani kuyi duk abunda kuka gadama. Cewar mami. cikeda farin ciki gabakidaya sukace thank you mami. Gabadaya wannan karan dakin Kalisat suka shige ba dakin nadirah bah. kwanciya gabadayan su sukayi. A ran amriya kuwa tace suwaye kuma makiyan BIL adaman nan me suke nema agurinsa, meya yi musu suke son cutarda shi, tambayar data shiga yiwa kanta kenen. Lck daya kuma naga fuskanta ya sauya daga tunani zuwa fushi tace. Na rantse inhar da rai ajikina bazan Bari ku aikata mumunan nufinku a kansa bah. Dole saina gabayanku daya bayan daya idan baku daina farautar rayuwansa bah. wasu mutane nagani sunkai wajan biyar sun zagaye wata bishiya wacce take zaune itakadai cikin dajinan. A gefe kuma wani mutumi nagani daddaure ajikin bishiya fuskanshi jina jina da jini. Sanye gabadayansu suke a cikin bakaken kaya fuskokinsu sanye da mask. wata Mai bakar Riga acikinsu biyardin nagani zaune hakan kujera. daya daga cikin su tace Lord lady duk target din mu hakan kabir yaki kamashi . Wacce naji takira da Lord lady tace bana bukatar jin komai. Inason ku kawar mun dashi daga doron duniyan nan. Angama ranki shi Dade the mummy's of the devils. Bokaaaa naji ta kwallah kira. Wani mutumi nagani yayi appaire awajan su. Lord lady tace bokan shedanu inason kaduba min taurarin kabir dakuma sanda ya dace mukasheshi . Bokan shedanune yafara duba taurarin kabir amma be ga komai bah. wanda ke daddaure ajikin bishiya ya bushe da dariya tareda fadin. Kunyi bakuga Komai bah. Yanzu duk karfinku ace kun kasa gannin taurari. Toh kusani inku bakisanibah ninah sani. Kutsaya ku saurereni jaruma ce Zata shigo rayuwar sa, kuma taurarinsa da Nata dayane . Bazata taba Bari ku aikata mugun nufinku hakansa bah, Itadin bata yarda da zaluncibah barema wanda zata aurane hmm na tausaya WA rayuwarku. kusani cewa ita zata wargaza ku gabadaya . In baku dainah bah Baku yadda makamanku bah toh kufara irga ranar mutuwarku Dan bazata bar ko mutum daya acikinkubah. Kusani zata zone badanshi bah amma saita taimakeshi. Ku rubuta zakuce nafada muku. Koda bankai ranar dazanganku kuna rokon a barku da rankubah toh kusani zankasance cikin kabarina ina Mai jinjina mata. Ku gyara wannan halin dakukeyi ba rayuwa bace bah. Zan kara nanata muku cewa Mai kawo karshen zalincin ku da karshen ku tananan tafe. Tana tawowa domin duk saita gabayanku daya bayan daya. cikeda zafin rai Lord lady ta tashi daga kan kujerar da take hadida daukan wuka tayi kan mutumin. Shake shi tayi Tereda fadin fadamin wacece ita koh kuma nachaka maka wannan wukan hannuna. murmushi mutumin yayi yana Mai fadin. koh kin chaka min koh baki chaka minba nasan duk daren daddewa zan mutu. kuma meyasa kike bukatar na fadamiki itadin wacece kema zaki iya ganowa tunda kinada karfi . Nace fadamin ta daka Mai tsawa. Cikin baccin rai yace bazan fada bah mugaye Azalumai kusani karshenku bazai taba yin kyau bah. Mekawo karshen ki na nan zuwa. Ma yaudariya, maciya amana, tantirah. Allah ya wadaranki. Inafatan rayuwarki takare a wahala. cikin zafin rai Lord lady tachaka Mai wukan tareda fadin. karyane bawanda ya isah kawo karshena zan jirata. itama zatazo wajan mutuwar da zai kasheta ne indai Dani. zatayi. faduwa mutumin yayi muttacce. daga wukan hannunta tayi Wanda yake ta malalan da jini tace mune masu nasara, kuma nice shugaba Lord lady. Praise to be giving to the lord lady. Suka hada wajan baki wajan fadi praise. washe gari da sasafe su kabir suka bi flirt sukatafi London. bangaren su amriya kuwa , shirya kayansu sukayi tsaf sukayiwa mami sallama sannan suka dau mota suka nufi hanyar Abuja. amriya kam tunda suke tafiya a mota gabanta yashiga faduwa. """""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""" COMENT & SHARE PLEASE. 馃憦馃憦 ALKALAMIN 馃枈锔忦煐婏笍 BABY ISHA 馃尮馃尮 2/28/24, 22:05 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISSMILLAHI RAHANI RAHIM 馃尮 ALJANAR RUWA CE馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 8锔忊儯. WRITTEN & DIRECTED 馃枈锔忦煐婏笍 BY BABY ISHA鉁ㄢ湪. ************************* Ummi tace dan Allah driver ka Kara sauri Kar dare yayi mana . Shiru taji. Kalisat dake gaban mota tana kallon ta maida kallonta wajan driver sharaf idanuwanta suka sauka hakan na khaleed. Cikin rawar murya Kalisat tace yaya khaleed kaine . Nadirah tace yaya khaleed kuma. Gashi kuwa kina gani cewar Kalisat. Zaro ido gabadaya sukayi cikin Amriya kuwa cikin zuciyanta kuwa tace meyakawo shi kuma taya yashigo motor koh dayake dama ban gama koyamai hankalibah. Shiko khaleed ba abunda yakeyi sai aikin kallon Amriya ta madubi. Acikin ranshi kuwa yace kyakyawa, amma niban yarda dake bah dole saina gano Wanda ya turo ki domin ki custarda family mu. Haka khaleed yayita sake sake acikin ranshi. . Karfe 11:30 na dare yayi musu a Abuja Direct gra yanufah hadida nufah gidan su kabir yanufah. Su fateema kam jin lbrn yau su Kalisat zasuzo yasa kowacce acikinsu takiyin bacci. Horn din mota sukaji dagudu sukayo hanyar waje. Adeda yin cirko cirko suna kallon ta ina zasu bullo. Direct parking space khaleed ya nufah . Nadirah ce tafuto Tereda yin mikaa sbd zaman motan ba karamin gajiyar da ita yayi bah. Su Aisha naganin haka sukayo kansu Kalisat da gudu Tereda rungume juna. Sakin juna sukayi shiko khaleed tuni yashige yabar su a tsatsaye. Baza ido su Aisha sukashiga yi Dan su basuga AMriya . Fateema tace meyasa Baku tawo da Amriya bah. Nadirah tace kamarya tare muka tawo mana. Waigawa tayi amma bataga Amriya ba. Ina Amriya kuma tayi cewar Kalisat. Ko ina da ina na farfajiyan gidan suka duba amma basuga Amriya. Kalisat tace nadirah ina gyalenki ki yafah duba gyalenta tashigayi amma bataganshi bah Ummi tace mun shiga uku Sis nadirah yanzu a ina zamu ganta meyasa kuma zata futa bata sanar mana bah. Shiyasa nacewa mami kawai muzauna tunda matar Abba bata gida taje kasar waje yin business toh bazata takuramana bah yanzu gash abunda yafaru ta inah yanzu zamu Fara nemanta . Gashara sukaji Salma tafada. Munaji fada. Mai zai hana mukira yaya khaleed dakuma body guard na gidanan muje mune mota. Yayi muje yanzu. Cikin

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});