Chapter 53
Chapter 53
daga bakin kii, sbd kin rainamin hankali shine zakice wai kece, toh duk wanda ya turo ki wajena domin ki zo ki yaudareni toh ki koma wajansa kice inji ni na ce hakan bazata taba faruwa bah impossible." "Dan Allah ka saurareni, ka saurari abunda zancemaka, a halin yanzu ma rayuwarka dana Hosanna tana cikin hatsari, dan Allah kabani zobena domin na ceci wannan ahalin." Kabir ya ce "A matsayinki nawa kenen? Ke wace? da zaki iya hana abunda zai faru, Kuma insha Allah babu wani abu dazai samu family nan, insha Allah duk wanda yake da mugun nufi akan wannan ahalin Allah ka mayar masa da niyarsa. wanda ba shine alkhairi bah agaremu. Ke a matsayinki nawa zaki ce zaki taimake mu?" Amriya ta ce," A matsayina na ALJANAR RUWA." Kallonta ya yi da sauritare da yi mata Kallon up and down, ya saki dariya saida yayi mai isarsa sannan yace "Ke ALJANAR RUWA, wow, Kuma kinaso na yarda dake." "Hmmm toh bara kiji wlh, kada mah ki fara fad'an haka sbd nidin nan babu abunda nafi tsana a duniyar nan sama da amin magana aljanar ruwa, banaso, dan haka maza kafucemin daga d'aki." Tashi Amriya tayi tana shirin nufan inda yake, dakatarda ita yayi da fa蓷in "Kada ki kuskure wallahi, maza leave my room or else, I will show you my true colour.." "Me yasa ba zaka yarda dani bane?" Ta k'arashe magana tare da fashewa da kuka. Jin ana bubbuga k'ofa yasa tayi Saurin share hawayenta, tareda nufa hanyar d'akin, ta murda handle din k'ofa, tare da bud'ewa, fatima ce tsaye hannunta rike da flask ta ce "Gashi inji Mom ta ce na kawo muku, na rana ne, Kuma na sanar miki cewar su Mami sun koma Lagos." "Toh" Amriya ta ce, Kallonta fatima tayi tace, "Amriya lafiya kuwa naga kamar kinyi kuka meyafaru?" Kabir dake cikin d'aki ya tashi tare da nufa hanyar waje inda ya bangaje amriya ya wuce. 'Daga ta fatima ta yi ta ce, "Sannu Amriya, menene aka yake faruwa ki fad'amin, yau Kuma wane laifi kika masa?" fashewa Amriya ta yi da matsancin kuka ta ce "Allah sarki babu komi wlh." Fatima ta ce "Toh amma me yasa kuke samun sa'bani kinga wlh Tunda su Docyor Amina da Aunty Amarya suka zo suka yi mana nasiha tun lckn nakeyi wa yaya Khalid biyayya. Kuma yanzu na koyawa kaina sonsa." "Toh yanzu damai zamuji ga mutuwar Ummi, ga batar Salma da haryanzu jami'ai nemanta suke amma ace mutum bazai fauwala Allah komai bah? Ki k'ok'arta ki Rike mijinki hannu bibbiyu." Kallonta Amriya ta yi tace "Tom insha Allah zan k'ok'arta, fatima dan Allah kinada abun rubutu.?" Fatima ta ce "Eh ina dashi me zakiyi?"Amriya ta ce, "Abu zan rubuta ne, ki aramun." Kallon kan table Fatima tayi ta ce "Yauwa ga wani bairo nan mah kinga saiki rubuta duk abunda kikeso." Wajan table din Fatima ta nufa tare da d'aukan bairo din ta mikawa Amriya, kar蓳a aAmirya tayi tare da yi mata godiya. Daga bisani fatima ta fuce daga d'akin. Hajiye flask din abincin Amriya tayi, tareda goge Hawayen dake shirin zubo mata akan kuncinta. Daki ta shige koh takan abincin bata bi bah, ta d'auki littafi, tafara rubutu. Sai wajan karfe Tara 9:0 clock na dare Kabir ya shigo, tarar da ita yayi a Zaune tayi tagumi, tana ganin shi ta mike tare da fad'in "Sannu da zuwa, abinci ka yana kan dining." Koh takanta baibi bah, yanufi toilet tare da yin wanka ya futo yafara shafamai inda suman jikinshi suka kwanta sukayi luff gwanin sha'awa . Bayan yagama shafa mai ya mike tsaye tareda nufa kan gado zai kwanta. Da sauri tace masa baka ci abinci bah fah, dan Allah kaci abinci kafun ka kwanta na safe mah baka ci bah yanzu bazaka ci bah." Kallon ta yayi ya ce, "Ina ruwanki cikin ki konawa? me yasa wai ke kinfiye nacin jaraba, wannan mata aka auramin koh annoba?" Banza kawai, kinga ki futo kifad'a idan saki kike bukata toh ko yanzu zan dambara miki shi, so please don't disturb my life. Ni zuwanki gidanan mah ba abunda yayi sai jawowa mutum mafisa da bala'i , banza kawai mai farar kafa." Kukane yaci karfin Amriya, hawaye mai zafi suka fara bin kuncinta, ta ce n"Ni 蓷in, ni ce mai farar kafa, nice masifa koh, Allah sarki, 蓷an Adam butulu ne." Bayan gwagwar maya da wahalar da nake sha a sanadiyan kawai domin na tseratar da rayuwarku, shine zaka cedani mai farar kafa, wannan wace iriyar rayuwa ce?" Dafa kanta ta yi wanda yake mugun saramata ta ce, "Tabbas na aikata kuskure, meyasa ban tsaya acikin ruwa bah ankashe ni? Meya futo dani ya Allah me yasa na ceci wannnan bawan Allah naka, meyasa banyi zamana bah?" Da nasan zan kasance a raye ne dan kawai naga wannan bakar ranar, da nasani na tsaya an kasheni." Kallonsa tayi tace "Ko dan ina zamane a gidanku yasa kake min irin wannan rashin mutuncin? kodan an aura min kai ba tareda nak'i bah, koh sbd Banida kowa nid'in marainiya ce yasa ka ke aibata ni kake zagina da zalunta tah yadda kakeso." Sosai jikin kabir yayi sanyi inda yaji tausayinta yayi mugun kamashi, tashi yayi yanufi inda take a zaune yace "Kiyi ha茩uri, kinji nasan na aikata kuskure Kuma hakan bazata sake maimaita kanta bah." Rungumeta yayi a jikinshi, inda itama ta rungumeshi, kallonta Kabir yayi yace yanzu kin yafemin, girgiza masa kai tayi tace "Eh, amma inason ka yarda da... " Shiiiiii yayi mata nuni da yatsanta. "please dan Allah kada kayi min zance d'azu abar maganan. Muje mu kwanta kohh, Yauwa kintuna min zamuje muyi alwala muyi sallah, yau ina son na sauke hakkin ki dake kaina. Koda yake mah ni na riga da nayi alwala sbd aka kije kiyi alwala." Rasss gaban Amriya yafad'i, hanjjin cikinta suka kad'a, ta ce, Kamar ya?" Kesta mata ido daya yayi yace aikin gane abunda nake nufi ko saina futo na baiyyana kije dan Allah." Mikewa Amriya tayi inda gabanta bai daina bugawa bah, shiga cikin toilet tayi, tace "Nashiga uku yanzu ya zanyi, so yake muyi mu amala na ma'aurata." "Taya hakan zai yiwu a matsayina na ALJANAR RUWA, shikuma BIL adama, wannan bazaiyuba, dole ne nasan yadda zanyi na kawar masa da hankali." Tap din ta kunna Tareda Dauro alwala, Tana gamawa Tafuto waje, Jikinta sanye da towel. Kallonsa tayi taga ya sauya shiga, cikin jallabiya yana kan sallaya yana lazumi, saka kaya tayi tareda daukan hijabinta, tace "Nagama ma." Tashi Kabir yayi inda, ya tada musu sallah, bayan sun idar da sallah, yayi musu addu'a, inda ya Rike goshinta yamusu aduan saduwa da iyayi. Shaketa tayi jikin bango, Hatake matar tafadi, inda Mom taja gashin kanta, Kara matar ta saki, yana mai fadin "Ki rabu dani, muguwa, mara imani, Me kikeso namiki, kin rabani da farinciki na, kin raba ni da d'ana, kusan shekaru 37. Kin azabtar dani son ranki kin kulle ni a wannan dakin wajan shekara da shekaru. toh meya ra ge, kawai ki kasheni na huta.." Dariya Mom ta kwashe da shi tace "Ke a tunaninki, narabaki da d'anki ne sbd kawai ina sonsa, toh barakiji, babu abunda nafi tsana
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89