Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 3

Chapter 3

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,205 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Cikin dariyar ta na mugun ta sunaina tace, naji na yarda idan nafadi wannan kujerar sarautar zan mallaka miki shi kuma na yarda zan zamu zamo baiwarki. Shikenen amriya tace. Tsalle sunaina tayi tadura agaban amriya. Hannunta naga sunaina ta daga hadi da tattaro ruwa tekun tana juyashi. Cikin zafin rai ta turawa amriya samun amriya yayi hatake ta fadi. Gaba daya Aljannun ruwan sun fara tsorata kada Amriya takiyin nasara su shiga uku. Mike wa Amriya tayi hadida yin gurnani. da yasa kowa yafara tsorata. Brown Abu nagani a hannunta tana sarrafa shi cikin kwarewa ta Turawa sarauniya sunaina. Cikin kwarewa sunaina ta kawce wannan Abu. Cikin karfin gwiwa Amriya tayi wani irin juyi tabuga wani tsalle sai hakan sunaina danne ta amriya tayi sosai. Kakari sunaina tafarayi shikenan na saduda na zubar da makamai na. Ihuuu gabadayan Aljannun ruwan sukayi .suka dauki amriya chak suka dirata a wannan kujerar hadida cire hulan saurautan dake kan sunaina suka sakawa Amriya. Mgn amriya tafara kamar haka. Na fada miki cewa duk karfin ki zan iya dake. Amma kika kiji. Kowa ya saurareni yaji. Daga yau ni sarauniya amriya nabada umarnin kowa yayi rayuwarshi cikin yanci kowa yayi rayuwarsa yanda yake so. Yanzu ba bauta ba shugabanci . Ku kuma tanuna su sunaina dake yashe a kasa tace. Yanzu duk izzan duk karfin mulkin dakuke ji Dashi yanzu yana ina. Kuje nabarku da ranku kuma ni bazan dauke ku a matsayin bayi bah. Kuje. Tashi sukayi suka nufa cikin kogon tekun. Kallon Aljannun ruwan tayi Wanda fuskokin su dauke da farin ciki. Daya daga cikin su Amriya ta kira. Zuwa yayi har gaban ta. Cire hulan sarautar tayi hadida doramai akai. Zaro ido baki?aya su sukayi. Nasan zaku yi mamaki meyasa nacire hulan sarautar. Na cire ne sbd banaso badan nasamu hulan sarauta nayi fada da sunaina ba. Nayine sbd kowa yasamu yancin kanshi. Shewa suka sa suna Mai yi mata kirari harta bar wajan tanufi cikin kogonta."""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""" daga wayan kabir yayi hadida karawa a kunnen shi. Hello. Daga dayan bangaren kuma naji ance. Allah ya kara nisan kwana Sir. Wa ennan masu kamun kifaye nan sunce bazasuyi bah saidai inkaima zaka bisu kuje sbd wajan yana da matukar hatsari sosai. Shikenen kabir yace ganinan zuwa. Katse wayan kabir yayi hadida saukarda nanauyan hajiyan zuciya. Car key dinshi yadauka hadida nufa hanyar waje. Mom ce taga shi hadida fadin son ina kuma zuwa yanzu. Oh sorry mom yanzu nan akayi kirana fish production. Yanzu kafasa yin satin dakace zakayi. Yes mom hamma I promise you idan nadawo 1 months zanyi a gida OK . Kinsan haryanzu company na basuda dolphin 馃惉 shiyasa nakeson ma zuwa dakaina naga abunda zasu kamo. OK son amma a jirgi zakaje koh. Yes of course. Flirt zanbi. Baranaje Dan flirt zai tashine 4 pm. Bye mom. OK son. Albarka tashiga samai daga bisani kuma yafuto daga gidan body guard ne suka fara bude ma kofa. Basu zarce ko inaba sai airport.. 4:30 flirt dinshi yasauka a Lagos. Fatowa yayi daga cikin jirgin hadida shiga wani motor. Direct wajan fishes production yanufah hadida indasuke safarar kifaye. Jirgin ruwa naga sunshiga sunkai wajan 20. Jirgin ruwa yafara tafiya. Cikin batsewa ya tsaya hadida kallon ko ina na farfajiya dajin da teku. Bangaren amriya kuwa futowa tayi daga cikin kogon tanufi kan kan tekun hadida wasa kamar yanda tasaba. Sir gawasu kifaye Chan musa net. Kufito da net da sauri. Cikin sauri da kwarewa suka shiga baza net din hadida zubasu acikin ruwa. Zeharis dake kan dutse tana hayyana abubamuwan dazatayi yiwa amriya. Ruff taga abu ya kama ta ajikinta. Kokari take ta kwace kanta amma hakan baiyiwuba. Jin yayi musu nauyi yasa gabadaya suka sa ihuu suna murnan sunyi kamu Mai kyau wannan shekarar. Kabir dake tsaye sai zuba murmushi yake shikadai. Jan net din suka shigayi amma da kyar suke iya ja tsabar nauyi. Suna cikin jawowa sharaff idon su yasauka hakan zeharis wande ke cikin net din ihuuu tsoro suka sa. Hadida saurin sakinta. Cikin zafin rai zeharis ta yaga net din hadida yaga bayan kabir wanda ke tsaye wajan net din. Hadida janshi tasa acikin ruwa tekun tayi tafiyarta. Wutsil wutsil kabir ya fara yi sbd bai iya ruwa bah, gashi dada lumewa yake cikin ruwan. Daya daga cikin masu kamun kifin yace waiyoo Aljannar ruwa ta tafida sir kabir. Gashi bai iya ruwa bah. Net din suka Fara bazawa suna ja sbd suyi nasaran jan kabir amma me basuga komai ma. AMriya dake ta wasanta da bindinta na kifi ta hango ganganjiki daga nesanta. tafiya tafarayi da bindinta na kifi harta isah gareshi. zaro ido tayi. tana Mai fadin BIL Adama kuma. Hade rai tayi hadida cewa toh meyasa zan ceceka tunda kuma ba tausayine dakuba nima bazan tausaya maka bah. Juyawa tayi da niyar tafiya saitaji wani kasala bazata iya tafiya tabarshi ba cikin wannan halin dayake. Hannuta tasa tafara Jan hannunshi. Harta Isa bakin teku. Danna Mai cikinshi tayi amma ko motsawa baiyiba. Karemai kallo tayi tace kyakyawa gsk. Amma Kai wane tsautsayine yakawoka teku. Bayan baka iya ruwa ba. Allah ya soka baka haduda sauran yan uwana ba da fata fata zasuyi da naman ka. Jijigashi ta shiga yi amma tsam bai ko motsa hannunshi bah. Fargaba da tsoro ne ya kamata gannin har yanzu bai tashi ba. Kodai ya mutune ta tambayi kanta. Cike da tausayawa ta Kalle shi Hadida cewa bazaka mutuba zan ceci rayuwarka Kaji. bakinta ta mannamai a lebensa. hadida fara sunbatan sa. wani yarr yarr jikinshi yayi. hannunsa ya motsa. da sauri tacire bakinta daga nashi. tana murmushi jindadi ya farfado. gudun karyaje ya ganta ya kasheta. yasa tafara waige waige. chan taga kwale kwale. yana nufo Inda suke. Daga shi tayi.ta lume cikin ruwa. Shikuma yadashi Sama da hannayen ta suna ganin shi suka yo inda suka ga ganganjikin shi. Tana ganin sunzo daf da su yasa ta saurin sakin sa tayi hade da saurin barin wajan. Dauka sa sukayi suka nufi hanyar gida. Basu zarce ko inaba sai hospital dashi. kuyi managed Dan Allah ALKALAMI 馃枈锔忦煐婏笍馃枈锔忦煐婏笍馃枈锔? baby Isha 馃尮馃尮 2/28/24, 22:01 - AISHA M.B (Baby isha) : 馃尮BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM 馃尮ALJANAR RUWA 馃鈥嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煂奝AGE3锔忊儯. 鉁╓RITTEN & DIRECTED BY BABY ISHA 馃枈锔忦煐婏笍""""""'"""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""" direct emergency haka karbe shi. Wata nurse ce ta futo hadida fadin doctor yace baza a fara yimai aikiba sai mahafin Mara lafiyan yayi signing. Cikin baccin rai abokin kabir. Wato Sadiq yace hakan mene baza ku fara mai aikiba bakusan yana cikin mawuyacin hali bane koh so kuke ya rasa a rayuwar sa ne eh. Nurse dintace. Umarnine daga nagaba damu Dan haka zaka iya zuwa kasamu doctor Aliyu . Inane office dinsa sadiq ya tambayeta cikin kwantar da murya. Channe ta yimai nuni da yatsa ta. Godiya ya mata. Daga bisani kuma yanufi hanyar office din doctor Aliyu. Murda handle din kofar yayi hadida shiga cikin office din. Dago Kai doctor Aliyu yayi ya Dora hakan sadiq. Mgn sadiq yafara kamar haka. naji sakon ka daga nurse. Gyara zama shi doctor Aliyu yayi hade da fadin eh dole sai mahaifin Mara lafiyan yayi signing tukunan zamu iya aikin mu. Hade fushin shi sadiq yayi hadida kwantar da murya ya fara fadin toh

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});