Chapter 16
Chapter 16
Dan mahaifina a shekaru ya girmeshi kawai bussiness ne ya hadasu guri daya. Muhammad yacemai bakomai zai aureni. Mahaifina bakaramin dadi yaji bah jin Muhammad yayarda da auren. Bayan andauramana aure saida nasha kuka nakoshi sbd taimakonsu zanyi daga wajan wa enchan shedanu mutane. Bayan wata daya da auren mu nafara neman yanda zanshiga qungiyar su Lord lady wato uwar shedanu . Dakyar da wahala dakuma taimakon mln haruna na iya gano inda suke aikata zalincinsu. Mln haruna babban malamine wanda yashara awanan kasar tamu. Kowane shedani tsoronsa yake. Shiya maramin baya yataimakamin dashiga cikin qungiyar devilish. Dama dazan shiga cikinsu saida natafi da nikaff dina nasaka tunda naga suma din bakaken kaya suke sawa. Nayi musu karyar cewa nidin yar qungiyar asiri ce shine nakeso nadawo wajan su domin inason nima na daukaka nazama sha'arariya nagabaki daya duniya. Dariya naga uwar shedanun tayi. Tacemin barka dashigowa qungiyar devilish cultism. Amma dole danda zan haifah yazamana cewa ita zankawowa domin ayi sadaukarwa da jinin qungiya. Nacemata Tom naji na hamince bani mask tayi Da bakaken kaya tace kada nakara sa wannan nikaff din ga mask dinda zandungasawa. Karba nayi hadida yimata godiya. Gabadayan su su hudu ne dakuma ni yazama mu biyar. Wani bakin kwai Tamiko min tace idan naje gida in fasa sainasha . Karba nayi. Daganan tacemin nadawo gobe zanfarar abunda yakawoni cikin qungiya saikuma naga tabani wani Jan kwarya Wanda yake cike da jini aciki tacemin nasha. Saida gabana yafadi jincewa Zansha Jinn dabba. Moda daya nayi na hajiye. Amma ban Hadiye bah Tarawa nayi a bakina. Ina tafiya nayita kwarara amai duda ban hadiyebah amma bakaramin tashi zuciyata yayi bah. Direct wajan mln haruna na nufah hadida kaimai wanan bakar Kwan. Sai cemin naje na bunne Kwan. Sannan yabani asalin kwai yacemin na hadana shi wataran zaimun hanfani. Haka kuwa hakayi naje na bunne wanan bakar kwan sannan asalin Kwan kuma na boyeshi a inda bazai fashebah. Washe garima haka nakuma zuwa cikin wannan qungiyan suka bani suna demon lady. Haranar sainaji Lord lady tanacewa akwai fifty billion na kadarori Wanda hakace mamalakin kabir ne . Tasa yaranta sudaukoh mata wannan kadarorin. Inajin hakan nikuma nace zantafi. Ina zuwa gida nashiga bincika ko ina amma banga wannan kadarar bah. Haka Nashiga bi lungu da sako na gidan saikuma sharaf idanuwana suka sauka hakan wannan kadarorin daukewa nayi direct nakaiwa mln haruna ya boye kadarar saikuma yacedani Aa na rikesu a hanuna. Haka naje na boyesu acikin tsiff dina. Mutanen Lord lady kuwa neman duniya sunyi amma basuga wannan kadarar bah Haka nacigaba da shiga lamarinsu ina wargaza musu plan dinsu batareda sungane bah. Bayan shekara kuma na haifoh yarana yan uku kosakasu a ido banyibah nace wa kanwar matata ta tafidasu Turkish. Tambayan Daniya tayimin amma naki fadamata. Dama ni nayi hakan ne Dan kar Lord lady tagano suna Raye tayi sadaukarwa dasu. Nacemata nasawa yarana SUNA ABDUL ADEEF, AMAR, haka ina kallo bayanda na iya. Nabari kanwar mamata ta tafidasu kasar Turkish. Kuka kam nashashi sbd haihuwan farko ne. Kuma ba wata mahaifiya dazataga ta rabu da yayan cikinta nazuwa wani lck inazuwa wajan su nashigayin kukan karya inacewa sun mutu sanadiyan operation da hakamin. cikeda mamakina kuma saina ga Lord lady batace komai bah ta basar da mgn. Shikoh mahafin kabir yayitamin fada hakan mee zan bawa kanwar mahaifiyata yaransa bayan bantabayi izininsa bah fada sosai yashiga yimin. nikuma nashga bashi hakuri bai fasayimin fadabah nima banfasa bashi hakuri daneman yafiyansa bah. Dakyardai nasamu nashawo kanshi. Yacemin wane dalili ne yasa zan bayardasu. Niko nacemai in lck yayi zaisani. Haka na cigabada tarwatsa plan dinsu da taimakon mln haruna batareda sunsani bah. Shiko kabir tun yana yaro mafarkinshi shine kawai yadunga bussiness din kifi. Koda yaushe yana makale wajena shida su sadiq. haka ma muna zaman lfy da mom. Mom takasance mace mara son zuciya . Tazauna Dani zuciya daya ni ma nazauna da itah zuciya daya. Haka muke rayuwarmu idan ka ganmu saika dauka koh yaya da kanwane konace kawaye sbd komai tare muke yi kama daga Riga, takalmi, hijabi, kayan daki, komai tare kuma komai iri daya. Hakadai rayuwa tacigabah kuma banfasa tarwatsa plan dinsu hakan wannan a halin bah. Sallah aduo'i bawanda banayi WA wannan familyn. har kabir yakai shekaru 21 da haihuwa. suka tafi kasar waje domin yin karatun jami'a. Lck uwar shedanu takara tayar da makamanta hakan wannan ahalin namu Mai Albarka. haka suna gani kabir yayi wani mugun kudi ba zato bah tsanmani amma kuma da taimakona lckn ne nabashi kadarorinsa na fifty billion. Dashi yadaga wannan company nashi wanda hakasani da K.B FISHES PRODUCTION Lckn kuma wutan tsanar kabir yakara huruwa a zuciyan Lord lady Duk abunda zatayi bata nasara. Kwanan nan tadau dukiyansa dake garin jigawa. Shima saida na san yanda nayi narabasu da itah. Haka ta tura daya daga cikinmu wato Alhj usman Dan ya hada hannu dashi su cuceshi yayimai sharin cewa kifayen dayake siyarwa harkasar waje yake aikawa yanadauke da chemicals Wanda yake cutarda lfy mutane. Shikuwa kabir yayimai ta tass. Ya yimai Koran Kare. Hakan bakaramin tunzura Lord lady yayibah. Nikuma Naji matukar dadi dabai yarda dashibah. Tun farko shigata cikin qungiyar naji sunacewa akwai wata bakar daki wanda take boyayye acikin gidanan kuma hanan naji ance an boye wata. neman duniya nayi amma banga wannan bakar dakin bah Dafa Amriya tayi hawaye nabin fuskanta tace Amriya haka ina gani ba abunda zan iyayi ta kashe mln haruna. Wahalan duniyanan ba Wanda bansha bah Dan kawai na tseratar da wanan ahalin dalilin Dakika ganashiga dakin kabir dazu shine sbd nadauke karamin box wanda yake cike da gwala gwalai. Danaji sunacewa zasu daukoh. Yasa narugasu zuwa saikuna kika ganni amma kiyardada ni Wlh bani bace uwar shedanu. itah kanta uwar shedanun bawanda yataba ganin fuskanta kuma bawanda yasan inda take zaune. Dan Allah Amriya ki rufamin asiri kiyardada ni. Kodama zaki tonamin asiri kibari nagama wargaza plan dinsu. Tukanan saiki fadawa kowa ni yar qungiyar asiri ce. Dan inban cigaba da zama dasu a halin yanzu bah zata iyayin komai. Dan Wlh matar na shedaniyace taxman ciki. Jiyama wata tazo tayi mana kashedi indai bamu rabu dashibah zata gama damu. Hakan yakara bata mata rai tace saita hallakar da kowa na gidanan hatta kuda bazata baribah . Tsugunawa Aunty Amarya tayi cikin gwiwowinta hawaye nabin fuskanta tace. Dan Allah Amriya kiyi hakuri. Ki kayardada ni Wlh tunda nashiga cikinsu mah bantaba kisan Kai bah kuma bantaba shan jini bah Sauri daga ta Amriya tayi Tana Mai share hawayenta tace Aa aunty Amarya kada kidamu ina bayanki. Kuma nima zan taimakeki kuma zan goya miki baya. tabbas baza mu rabudasu bah dole saina tarwatsa su. Na ratse, na ratse da ubangijin da ya halliceni ya halinci kowane rai dake wannan doran duniyan. Inhar baza sudaina farautar rayuwan wannan ahalinbah nima bazan daina kashesu bah daya bayan daya Auty Amarya Amma amriya meyasa kikeyi kamar me kikina. kafun Amriya tabawa Aunty Amarya Amsa sukajiyo sallaman su nadirah. ko kallonta su nadirah basuyi bah sukazauna hakan kujera nesa da inda amriya take. Aunty Amarya kam naganinsu tayi maza tashige daki sbd bata cire WA ennen bakaken kayan bah. Kalisat ce ta kwallah WA aunty Amarya kira.
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89