Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 1

Chapter 1

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,217 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCAIATION 🖊️ (J.W.A) Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan kasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauk'i ✏️ DUKKAN YABO DA JINJINA SU TABBATA GA UBANGIJI WANDA YAYI SAMMAI DA KASSAI, TSIRA DA AMINCIN ALLAH (SWA)) SU KARA TABBATA GA ANNABI MUHAMMAD(S. A. W) BISSMILLAH RAHANIN RAHIM尮WANNAN LITAFIN MAI ALJANAR RUWA CE? CIKINTA AKWAI KALUBALE, ZAZAFAR SOYAYYA TAUSAY WRITTEN & DIRECTED BY AISHA M.B (BABY ISHA ) ' '''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''' KADAN DAGA CIKIN LITATTAFAI DANA RUBUTA ,AL MASIFATU DANGIN JARABA馃拑馃徎馃拑馃徎 RAYUWA DA MACIJIYA KUNCIN RAYUWA DA DAI SAURANSU. ALJANAR RUWACE. PAGE 1. ........................................... LAGOS STATE Gari ne daya kunshi abubuwa kama daga mutane , manyan gidaje, gurare masu kyau daban sha'awa , Beaches, Da albarkatun shukoki masu kyau. Lagos ya kasance gari daya bamban ta da sauran garuruwa. da'in zaka shiga lagos baza hasa welcome to lagos ba sai dai kaga ansa this is lagos. Wannan kenen . Wani kyakyawan golden bindi na hango gefen ruwa yana wutsil wutsil ta saman ruwa. Hakan bai bani daman ganin shin Aljanar ruwa ce koka kifin ruwane. Stale naga bindin yayi daga cikin ruwan. Zaro ido nayi ganin tabbas wannan ba kifi bane Aljanar ruwa ce . Zuwa nayi daf da ita. salati nasa sakamakon harba danayi da kyakywan fuskan ta, Wanda yake dauke da dariya da annashuwa, da alama juyin da take yi cikin ruwan nama ta dadi. Brown 馃憖 Eyes dinta ta, ta lumshe masu kama da madara sakamakon iskan dake kadawa na farfajiyan dajjn na mata dadi baje gashinta brown tayi wanda ke dauke da fureni masu daukan ido da hankali har kugunta., Kwanciya naga tayi a gefen ruwan tana saukar da numfashi .masha Allah na iya furtawa lck da idanuwa na suka sauka a kyakyawan fuskar ta ashe daxu banga komai bah yanzu naga kyau. Gsk yane Allah yayi wa wan nan Aljanar ruwan baiwan kyau. mamaki na shiga yi sbd tunda nake ban taba ganin Aljanar ruwa mai kyau haka ba saidai mununa amma kyaun wannan Aljanar ruwan yayi matukar bani mamaki . Wasa ta cigaba dayi da ruwan tekun tana dan jan numfashi sbd gaba daya a takure take a saman ruwan. Nannauyan Ajiyan zuciya naga ta sauke cikin yaren Aljanun ruwa tace , gaskiya duniyan bil adam badai kyau bah gaskiya akwai kyau , inama nidin bil adama ce , zaro lulu eyes dinta tayi hade da fadin Aa kada ki manta mugayen mutane ne suka tafi da JERAZA kawar ki ki . Hawaye naga ya fara bin kunci ta . Share hawaye ta tayi hade da fadin Sarki ubangiji kasa JERAZA tana cikin koshin lfy . Daga kanta naga tayi sama ganin rana ya fadin yasa ta razana! gaban ta yayi mumunan faduwa!. Dafe kirji ta tayi tare da fadin na shiga uku na yau na tabbata yau sarauniya sunaina baza ta barni bah. Karfe taji an buga mata a tsakiyan kanta, .kara ta saki!, hadida juyowa tana mai fuskantar su, wasu Aljanun ruwa na gani guda uku munana basu da wani fasalin kyau. Fuska su ba kyan gani abun kayi amai . Maza biyu ne sai kuma mace wace ke tsakiyan su rikee da karfen lu'ulu'u. Magana naji ta fara yi kamar haka, Amriya ba'an hana kowane bawa zuwa bakin ruwa ba. wacce haka kira Amriya tace kwarai an hana amma Zeharis ki sani dan kuna matsayin shugaban Aljanun ruwa hakan bazai sa ku hana kowa yancin kansa bah . Muma fah abu mai rai ne kamar kowa ne halitta a duniya, cikin fusa ta Zeharis ta fara magana cikin muryar ta mara amo da dadin sauraro tace, Mu kenan bamu isah dake kaskantaciyar baiwa bako?, Da kata, Amriya ta fada cikin zafin rai!, Kisani nidin ba kaskantaciya bace kuma baiwa bah, Wato mune kaskantatun koh cewar Zeharis. Nuna wa enda suke gadi ta tayi da yatsan ta masu dauke da zara zaran farcina tace ku kamo min itah ku tawo da ita fada yanzu nan.,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,, ABUJA STATE G.R.A direct na shiga batare da jinkir tawa bah, nafara bin lungu da sako na layin. Gidaje tsayayu masu kyau da daukan ido nake ta harba dasu tsit kake jin layin da Alama kowa yana cikin muhalinsa . Charaf idanuwana suka sauka awani makeken gida wanda yafi kowane gida kyau, girma da haduwa acikin G.R.A . Wannan gidan shi hake kira Aljannar duniya . Bakaken motoci nagani wajan goma sai kuma fari guda daya tsakiya. Jere suke hakan titin estate din. Gidan da nake ta sumbatu hakai naga suna shiga daya bayan daya. Har idanuwana suka daina ganin su sakamon gate da body guard suka

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});