Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 66

Chapter 66

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,213 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kuwa tayi joining yan kungiyan asiri . Lokacin ta umarci mijina Harun da ya dunga mata aiki, shikuwa yace bazai taba aikata akan bah. Kuma yace da ita sai ya tona asirin ta a idon jama'a, ya dau Wayanshi Tareda kira police. Karima na ganin akan ta harbe shi da buduga, ya fadi a wajan mutacce, daidai lokacin kuwa na kuda ya kamani. Babu bata lokaci police zuka zo, suka kamata, aka kaita police station. Ni Kuma a lokacin na Haifi dana, kuka nashashi Harna gode Allah, yayinda aka suturta harun aka kaishi gidansa na gaskiya. Bayan shekaru biyu na gama makaranta na nayi NYSC na a garin Kano, yayinda akayi posting dina'a hospital, na Fara aiki bayan wasu lokaci naji labarin ta futo daga cell, akan bah karamin tayar min da hankali yayi bah, domin kuwa bansani bah ko wannan futowar tata ya kasance wani gagarumar matsalan, cikin sa'a kuwa ta daina bibiyar rayuwa ta. Hana aka na shirya Domin naje na nemi gafarar ku, zuwa na keda wuya naganta acikin gidan nan wai a matsayin matar aure, ganin aka bah karamin tayar min da hankali yayi bah, domin kuwa nasan da cewar bah alkhairy ne ya kawo ta wannan gidan bah. Akan yasa na juya na tafi gida na cigaba da lallaba rayuwata da Kuma na dana. Ina nan duty na a hospital naji kira ya shigo bah bata lokaci, na d'aga Kiran tareda karawa a kunne na, Muryar dana ji ne yayi matukar girgiza ni, muryar dana ji kuwa bata kowa bace illa na Amina, sosai Nayi murna Mara misaltuwa a ranar, mu ka taba hira, Kuma tace min zata dawo asibity da nake aiki. Nadira tace kina nufin Doct Amina itace yar uwar Mom, Doct khadija ta bata amsa da fadin kwarai kuwa itace yar uwata, amma kuma har yau har gobe babu wani a tsakanin su dayasan cewa sudin yan uwa bane, domin kuwa, duk saida na bi hanyan danasan cewar Karima baza ta ga Amina bah, domin karta ganta. Kamar yadda nake fada, bayan kwanaki aka kawo matar yahya, asibity zata haihu, yayinda iyaka Karima take na kuda, a taredai naga kun kawo su asibityn, ganin akan dana yi yasa nasa face mask ta yadda baza ku gane ni bace, Na karbi haihuwar Fatima da Kuma na Karima, cikin rashin sa'a Kuwa, dan da Karima ya haifa ya ruga mu gidan gaskiya, Shine sai Karima tamin barazana da d'ana, tace idan ban sauya yaron bah, na bata na Fatima saita kashe d'ana, jin akan yasa na dauki video a memory na, sannan na chanza danta da Kuma dan Fatima, yayinda ta kuma cemin, nace Fatima ta mutu, koh Kuma ta kashe dana, jin akan danayi bah karamin tsorata ni bah, amma ba yadda na iya aka na dauk'i wannan babbar kasadar, nace muku dan ku dakuma Fatima sun rasu. A lokacin naga hankulan ku bah karamin tashi yayi bah, bayan na isa gida nai ta kuka da danasanin abunda na aikata a gareku. Tabbas ban muku adalci bah, Kuma banyi wa Fatima adalci bah, domin kuwa babu abunda Fatima tayi wa Karima amma saboda rashin imani irin na Karima ta sa na raba da da mahaifiya. Kuma har yau har gobe, ban sake hada ido da dana bah, bansani koh yana raye koh Kuma ta kashe shi bah. Tana kaiwa nan ta fashe da wani matsanan cin kuka mai cin rai. Hada hannayen ta guri guda tayi tace, iya abunda nasani kenen dan Allah ina neman gafarku daku yafe min, dan Allah ku yafemin tabbas na aikata muku kuskure, Jikin kowannen su ne yayi sanyi, Hawaye yafara gangaro wa a idanuwan Fatima, fatima tace ni na ruga dana yafe miki duniya da lahira. Tashi su Nadira sukayi ,tareda rungume ta, Dad yace mun ruga damun yafe miki yanzu babu komai a zuciyoyin mu kinji kanwata. Kuma insha Allahu Karima saita gurbi abunda ta shuka. Domin kuwa bata ci bullus bah. Amma shin meyasa take cewa mun ci mata dukiya, fansa zata dauka, doct khadija tace wannan Kuma ita zata bada amsa Domin ni kaina bansan me take nufi bah. Dad yace toh amma shin Amina bata haihu bane har yau, Doct khadija tace ta haife danta Kuma saikuma karamar yarta amma bata kai shekara bah ta rasu. Allah ya jikan ta, gabadaya suka amsa da Ameen. Khalid yace yanzu ya zamuyi mu futa muje wajan Amriya Domin ta tashi Kabeer, Aunty amarya tace, inada wata hanya wanda bah kowa yasan da hanyar bah a gidan nan, domin ta hanyar nake bi nake zuwa kungiya, Kamar hadin baki suka ce, kungiya Kuma! ???????????????? WANNAN NA KUNE FAN'S, ASHA RUWA LAFIYA. COMMENT & SHARE PLS ? ALKALAMIN ?? AISHA M.B (BABY ISHA) ??? Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JYYV16dbYaX1dykLX7EE91 https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*?? (J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.?? ALJANAR RUWA CE ??♀??? PAGE 4??8????4??9?? WRITTEN & DIRECTED ?? BY AISHA M.B?? (Baby isha) -------------------------------------- Kwarai kuwa kungiya, nima ina daya daga cikin yan kungiyan asiri ,amma bah nashiga bane don cutar da al'umma, nashiga ne kawai Domin tseratar da rayukan ahalin nan, da Kuma na Kabir, so da dama tayi yinkurin kashe Kabir, amma Allah bai bata ikon yin akan bah. Dan Allah karku yimin gurguwar fahimta, yanzu zaku iya bin nan hanyar Ba tareda kowa ya ganku bah, tashi su Khalid sukayi Tareda daukan mukullin mota, Doct khadija tace me Kuma zakuyi da makullin mota, Khalid ya bata amsa da fadin, ai da mota zamuje, doct khadija tace toh kenen dai Baku shirya zuwa neman Amriyan bah gaskiya, Kamar ya Khalid yafada, kamar dai yadda kaji, Baku shirya zuwa bah, ya za'a yi ace zakuje da mota, bayan kasan body guard dinnan na wakan sun zagaye gate baki daya, toh yanzu fadamin ta ina zaku futa da motan. Sai a yanzu Khalid ya tuna da cewar tabbas akwai yan kungiyan Mom a wajan, sadiq yace toh yanzu a ina zamu je kenen? Aunty amarya tace, abunda zakuyi shine ku tafi a napep, shine kwanciyar hankalin mu. Tom shikenen bara mutafi, amma doct khadija zaki biyomu, koh saboda bamusan gidan bah, yes of course doct khadija ta Bashi amsa, tashi gabadayansu sukayi, inda sukayi musu fatan nasara daga bisani su ukun suka fuce daga cikin gidan. Tafiyar su keda wuya, Mom ta banko cikin dak'in, a razane gabadayansu suka mike tareda ja da baya. Kallon su Mom tayi tareda watsa musu banzan kallo tace, me kuke shirya wane, koh Kuma shirya yadda zaku tseratar da rayukan kune, Nadira ta bata amsa da fadin, kwarai kuwa, idan mun tseratar da ran mu laifi ne? Koh kuwa akan ya shafe ki, buge mata baki Aunty amarya Tayi, tana mai fadin Nadira ki kiyaye ni, kada ki kuskure na karajin ki hanan, Maida Kallon ta kan Mom aunty amarya tayi tace, kiyi hakuri Karima, kinsan har yanzu yarinta ne ke damun ta, Murmushin mugunta Mom tayi tace, yarinta bah, toh shikenen Tunda yarinta ke damun ta, nima zan gwada salon yarintar tawa, Tana kaiwanan ta zaro wani zabgegen dorina, a hassale tayi kan Nadira da dorinan. Su Abdul na

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});