Chapter 26
Chapter 26
gudu. zainab da sadiq kam inbanda karkarwa ba abunda jikinsu keyi. sadiq yace yau Karo na farko naga zaki . Kuma yana shirin cinyemu wanan wace bakar rana ce. Dama saida nace muku muyi adua futadaga gida Kukaki yanzu gashi Bala'i ya rafkoh mu. kallon zakin Amriya tayi. daga kansa Zakin yayi tareda kallonta. kallonsa tayi tareda sakarmasa murmushi. dawani irin gudu yabar wajan. Ajiyan zuciya gabadayansu suka sauke tareda sailors daga kan bishiyan dasuke Kai. inda Amriya ke zaune ta Junginan dakanta su khaleed suka nufah.. Sadiq yace Amma me kikayi wa zakinan naga lck daya ya chanza daga sarkin dawa. Gsk kedin yar baiwace Amriya. Tabe baki Kabir yayi tareda fadin bawani yar baiwa yaga ba tsoka ajikinta dazai ci sai kashi shiyasa yafasa. Cinta ni Wlh zakin yabani Aushi dabai cinyeta bah. Cikin rudu khaleed yace Amriya kinji ciwo da yawa ki tashi mirage gida hakaiki hospital. Kinji. cikin muryanta daya fara dashewa tace bazan... iya... tafiya..bah.. yaya kha..leed., bazan.. iya.. bah .. Ku.. Tafi kawai... Kubarni.. Ni... Bandamu.. Da. Rayuwata.. Bah.. nafi.. damuwa.. da rayuwarku.. sbd.. kunada.. iyayye.. wanda.. idan.. abu.. yafaru daku... saisunfi.. kowa bakinciki... kuma.. bazasu.. iya.. juraban.. gani abu.. yafaru daku.. bah.. Nikuma.. Koda.. Wani.. abu.. Yasameni.. Koh.. Namutu.. Bawanda.. Zaimun.. Kuka.. Bawanda.. Zai tayarda.. Hankalinshi inbah A Ahalinkubah .. Banida.. Kowa.. Banida.. Wanda zai.. Mun kuka.. Koh yaji.. Rashin.. Jin dadi . Sbd.. Ni.. Marainiya.. Ce.. Dan.. haka.. kutafi.. kawai.. Ta karashe maganan hawaye nabin kuncinta. Wani irin tausayinta gabadaya sukaji. Sadiq yace kada kikara fadan irin wannan mgn. Waya gaya miki ke marainiya ce. Bayan kinada mu. Dan haka keba marainiya bace kinada Ahalinki. Wanda in abu yasameki. Kawabata zai kaimu bakin ciki. Dan haka duk abunda zai farudake saidai yafaru damu. in mutuwa zakiyi. muma sai mu mutu tare. Khaleed yace kwarai kuwa Dan haka tashi mutafi hakaiki asibity. kabir yace kai dalla litanies itah hana dolenen tace kurabuda ita. kukuma sai ninnike mata kuke. rubbish ni inta sheka mah saina fijin dadi. yarinya tace mutafi. Badamuwa bane inta mutu. Kukunwani tsaya a kanta uwa iyayenta. Cikeda baccin rai sadiq yace. Kabirr meyake damun Kah Haka yaushe kazama mara imani, mara zuciyan tausayi, Dakatardashi kabir yayi da fadin sanda nayi ido hudu da itah nazama mara imani. Cikin kunan rai khaleed ya Mike tareda fadin. Kai wane irin mutum ne mai zuciyan shedan. Naga sbd wah tashiga wannan Halin basabida kai bane. Koh da ta tsaya tana kallonka. Zaka kasance a Raye a halin yanzu. Datuni wannan lion din yashafe babinka. Du basabida taceci rayuwankah bane tashiga wannan halin datake ciki bah . Ohoo ita taga zata iya did i tell her to rescue my life. Kaga bani nace ta taimake Nibah itace wa halalliya tana diya mace tana kokawa da dabba. Cirmen banza kawai. Kyaleshi Amriya. Khaleed yace kuma kasani zakayi danasani abunda kake mata kuma duk min daran daren dadewa saika nemeta kabata hakuri. Kuma a lckn ne itakuma zata dizgaka kamar kayan wanki zakace nafada. Ni kabir Dan gidan Alhj Muhammad zan durkusa nabawa mace hakuri. Impossible kasani ranar bazata taba zuwa bah. Tashi Amriya tayi kan kafafuwanta. Wani irin nauyi kafafunwanta suka mata. Zama tayi tareda fadin bazan iya tafiyabah. Kallon kabir khaleed yayi Yace kabir please kadauke tah mutafi. Me kabir yafada. Kallon kansa kabir yayi yakuma maida kallonsa garesu yace Amma khaleed kayi matukar mugun raina min hankali. Mee to this girl. Wai me ka maidanine tukunan. Tsabar raini hankalin mah inrasa wave Zan dauka sai wannan mai tsufar Aljanu. Ku meyasami hannunku da bazaku iya daukanta bah. Hada hannayenshi Khaleed yayi yace kabir na rokeka da Allah. Na rokeka da Annabi Muhammad (S. A. W) Kadauketa bamuda ikon daukanta sai Kai. Please. Kamar yaa bakuda ikon rikeeta, sadiq yace zaka sani Amma sainan gaba zaka fuskanci maharani mu. Shikenan naji dabadan kun rokeni bah da bazan dauketa bah Wlh. inda Amriya ke zaune kabir yanufah tareda yamutsa fuska. daukanta yayi chakk. Gabdaya zuciyoyinsu ya buga lck daya. Zainab kam jitayi kamar ta hadiye zuciya ta mutu sbd bakin kishin dake damunta. Tafiya suka farayi batareda sunsan ina suka nufah bah. bangaren su Mom kam gabadaya bawanda ya iyayin motsin kirki. Kana kollon fuskokin su. Zaka San yana tattareda damuwa da fargaba. Aunty Amarya tace kakara kiransu koh zasudaga. Dad yace nakira yakai sau Amsin amma ba'a dayawa. Yanzu bawai surutu zakuyi bah adua zakudungayi kar abu yasami yaran mu. Mom tace ni nafi damuwa da Amriya sbd rikonta mami tabamu. . Kallon mami Mom tayi tace kiyi hakuri maryam munkasa bawa bakuwan mu kulawa. Mai kyau. haba karima mami tafado. Saikace bansan kaddara bah. Ai ladders bata wuce kankowa. Insha Allahu mah ba abunda zai samesu. Kawai muyi musu adua. Shine magana bawai mutsaya munabawa Juna hakuri bah. Tafiya su kabir keyi batereda jinkirtawa bah. Kabir kam inbanda tsaki da unitary fuska bah abunda yakeyi. Yanda yaga Amriya tayi lift ajikinshi kaamar tasamu katifah. Sukoh su khaleed basudamu da tsakinda yakeyi bah tunda dai yadauketa Alhamdulillah Tafiya mai nisa sukayi daga baya sukafara gani wucewar motoci. Murna sosai su khaleed sukadungayi. daidai bakin titin suka tsaya. Daidai kuma lck hana kiran sallah magriba. Sadiq yace Yanzu abunda zamuyi inada yan chanji ajikina sai mutari napep mu hau. whatt kabir yafada god for bid. napep. kamar ni in hau napep. babban mutun irina impossible abunda Bazai taba yuwuwa kenen. kallon bakada hankali sadiq da khaleed suka watsamai. Khaleed yace. Munacikin wannan halin na bukatar taimako mah saika nuna wannan girmankai da jijidakai. Koba mutanene suma ke hawan napep dinbah taya zamu isah gida kenen inba mu hau napep dinbah. Sadiq tace kyaleshi khaleed inaga tattabara zamu zama muje gida. saukarda Amriya kabir yayi. yasakala hannunta daya a wuyansa yace ku banason ku fadamin bakar mgn fah. And Kai khaleed kadai San niba sa'an wasanka bane. Kasan na girmeka koh. Eh ka girmeni da shekara daya takk. Kabir yace koda koda da minute daya ne nadai ruga kah zuwa duniya kuma na girmeka dan haka dole kadunga bani respect. toh baban yaya. khaleed yafada. Napep guda biyu suka ga sun kunno Kai kan titin. Taresu su khaleed sukafarayi. Tsayawa napep din sukayi. Daya daga cikin Mai napep din yace Ina za'a kaiku. Khaleed yace GRA zaka kaimu. kallon Juna masu napep dinsukayi daya daga cikin mai napep din yace kayy daga ganin wa ennan kasan Sun jiku da kudi. Dan haka dole mu wankesu. Gyaran murya Mai napep dinyayi yace. Mu biyu zamu karbi dubu biyar . tsaki kabir yayi yace sadiq inmun Isah gida kadamka musu ten K. zaro ido masu adedetan sukayi. jiki na rawa sukashiga gyara seat din ciki. Zainab, khaleed, sadiq, sukashiga adedeta nagaba. Shikuma kabir da Amriya suka shiga seat din baya. Tafiya adedetan yayi tareda nufan hanyar GRA. 鈽橈笍鈽橈笍鈽橈笍鈽橈笍鈽橈笍鈽橈笍鈽橈笍鈽橈笍 COMENT & SHARE PLEASE ALKALAMIN 馃枈锔忦煐婏笍 Baby Isha 鉁ㄢ湪 LUV U ALL 馃尮馃尮馃尮 2/28/24, 22:05 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISSMILLAHI RAHANI RAHEEM馃尮 ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 1锔忊儯7锔忊儯 WRITTEN & DIRECTED 馃枈锔忦煐婏笍 BY BABY ISHA 鉁ㄢ湪 *************************************** Daidai gaban gate din gidan masu napep suka tsaya. Futowa su kabir sukayi sadiq kuma yabiyasu kudinsu. Kabir na futowa yafara karkada jikinsa tareda ya mutse fuska. Kwankwasa gate din sukayi. Bude
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89