Chapter 48
Chapter 48
馃尮馃尮 ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 3锔忊儯5锔忊儯鈻讹笍3锔忊儯6锔忊儯 WRITTEN & DIRECTED 馃枈锔? BABY ISHA 馃尯馃尯馃尯 ---------------------------------------------- Hankalinshi bakaramin tashi yayi bah. Da sauri ya sauko daga kan gadon tareda nufi inda take yace Ke menene aka meyafaru, taba jikin ta yayi yaji yadau zafi kamar garwashi Bakinta ne yafara karkarwa tana mai fadin ruwa, ruwa, ruwa, Takarashe mgn hawaye nabin gefen fuskanta, kabir kam cikin tashin hankali yatashi tsaye tareda daukanta chakk ya kwantar da ita akan gado. Yace, baranaje na kawo miki ruwa kinji, tashi yayi daniyan dauko mata ruwa kawai yaji tajashi, tareda kankame hannunwansa bakinta na rawa tace halamun tana cikin matsananci hali Ruwa bazai magance min matsalata bah Dan Allah ina bukatarrrrr zobeee..... Batakarasa bah taji yarufe mata baki Tereda fadin, sorry amriya zan dauko miki ruwan nee fah saiki sha magani Kuma washe gari banaso mutane suce namiki wani abu Dan aka dole na dauko miki magani kisha, aka kurin ace na yimiki wani abu adunga min kallon tara saura kwata. Amriya jin zuciyanta tayi kamar kama da wuta tsabar zafi da kuna dakuma radadin da takeji. Fucewa yayi yabarta ita kadai adakin. Tana ganin yafuta, ta fashe da matsancin kuka, tareda nafadi na aikata kuskure tabbas nayi danasani, nashiga uku saura kwanaki kalilan da gurmuzu ya gindaya min zan koma teku idan kuma ba aka bah zan mutu, Ya zanyi kenen na roke ka Kalb kabani zobena, tafada hawaye nabin fuskanta. Tacigaba dafadin menene anfanina kenen, meyasa ma lkcn da iyayena zasu mutu basu mutu tareda niba, nagaji nagaji, amatsayina na aljanar ruwa babu abunda zan iya tabukawa meyasa, sbd me, meyasa nayi sanyi aka. Tana cikin magana nee idanuwanta suka sauka akan zobe akan table, zaro ido tayi tace zobena, saurin dauka tayi tareda jujjuyashi rungume zoben tayi, hawaye na zalalo wa. Kallon zoben tayi tace a yau dinnan babu wanda zai hanani zuwa duniyata. Jin tafiyan mutun nee yasa tayi saurin komawa tareda kwanciya akan gadon tayi luff. Bayan futowarsu doctor amina daga dakin amriya , dad ya adawa doctor amina goma na arziki, da murnanta ammi ta karba tareda yimusu Godiya. Inda shikuma yusuf wajan dinner ya haduda salma wato kanwar kabir , lckn daya tashiga ranshi, babu bata lck yasameta inda sukayi exchange din number. -------------------- Shigowa kabir yayi da ruwan swam water tareda inhaler dinta dakuma magani mika mata yayi yace karbi kisha yafada yana yamutse fuska. Kauda kanta amriya tayi tace banaso banashan magani, Ni bashi nakeso bah Indo kadafa min ruwan zafi zanyi wanka sbd inajin zazzabi. Jin maganarta yayi kamar saukar aradu, kallon sama da kasa yayi, sannan yakalli hagu da damansa yaga baiga kowa bah, sannan yamaida Kallonsa kanta Tareda nuna kansa da danyatsa yace wai kina nufin nii kabir, shagwaba fuska amriya tayi tace toh inbaka min bah wazai min. Wani kallon tara saura kwata ya watsa mata sannan yace are you for real. Kina nufin nii, Na dafa wa mace ruwan wanka, murmushi yayi yace toh barakiji idan magani kika sa abaki toh maza maza kikoma wajan bokanki kice masa bai kamani bah, kuma bazai kamani bah, rubbish, yakarashe maganar tareda jan tsaki. Jikin amriya nee yayi sanyi nan kuma ta Tuna da irin shawarar da su aunty amarya suka bata, Kuma yatsine fuska tayi tace nidai wlh kadoramin kokuma washe gari nafada su mom cewar munyiii..... Munyi mee eh, ke banason shashanci fah karba kokuma in dauko bulala jikinki yayi tsami. Karba tayi tasha sannan ta kwanta inda baccin barawo yasaceta. Shikam gogon sai kallonta yakeyi, murmushi kawai yayi yace well she's not bad. Yana ganin bacci ya kwasheta , yatashi tareda nufa dayan dakin wanda yake nashi, ya kwanta Washe gari, sosai Jikin amriya yakara tsananta abun ba'acewa komai lokaci daya ta rame. Sosai hankalin aunty amarya da sauran yan gidan yatashi Aunty amarya tace ke salma wai meyafarune, salma tace aunty wlh dama grandma ce tace nakawo musu abinci breakfast bayan nakaiwa su nadira shine sai naganta ayashe akasa, wlh aunty tsoro nakeji. Gabadaya fuskokin kowa babu alamun farha kana ganinsu kasan sunacikin tashin hankali babba. Jin muryar amriya sukayi tana fadin ruwa, ruwa, inason zanshiga ruwa ........ MANAGE PAGE PLEASE 馃憦馃憦馃憦 COMMENT & SHARE 馃馃馃 ALKALAMIN 馃枈锔忦煐婏笍馃枈锔? BABY ISHA (AISHA M. B) 馃尯馃尯馃尯 2/28/24, 22:11 - AISHA M.B (Baby isha): Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JYYV16dbYaX1dykLX7EE91 BISSMILLAHI RAHAMANI RAHEEM 馃尮 馃摎馃摎馃摎馃摎馃摎馃摎馃摎馃摎 馃鈥嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔? 馃寠馃寠馃寠馃寠馃寠馃寠馃寠馃寠 ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煂? PAGE 3锔忊儯6锔忊儯鈻讹笍3锔忊儯7锔忊儯 WRITTEN & DIRECTED 馃枈锔忦煐婏笍 BY BABY ISHA 馃挒馃挒馃挒 ---------------------- Gradma tace oh ni halimatu yanzu yaronan sbd Rabat kai azzalumini nee, daga kai yarinya jiya jiya jiya sai ace kai mata wannan aika aikan. Kabir yace ban fahimci inda kika dosa bah, gradma tabashi amsa dacewa ai bazaka fahimta bah toh karkade kunnuwanka kajini, wlh idan aminiya bata samu Lfy bah toh sainakai ka kotu Doctor Amina da aka kirace Tafuto daga dakin tace alhmd yanzu dai mara Lfy tasamu bacci, kuma naga alamun kamar tanada asma kuma is critical yakamata adunga bata magunguna akai akai if not she may lose her life. You guys should be very careful, and na aje mata magani zata shashi Kuma ku tabbatar kunbata wannan maganin, please and please. Nadira tace insha Allah doctor Amina zamu kula, okay doctor amina tace tadauki jakarta tanufi hanyar waje kamar ta tuna wani abu kuma saita tsaya, That's remind me, mom, dago kai mom tayi tace na'am, doctor amina tace i think there is something special about that's girl, tabbas akwai wani baiwa tattareda ita, Hatake ran mom yakara bacci takara hassala danne fushinta tayi tasaki murmushin takaici tace kwarai kuwa kinga nayi sa'ar samun suruka tagari kamar amriya Murmushi doctor amina tayi tafuce daga wajan, Tana fucewa itama mom tayi part dinta. Suko sunadira suka koma part dinsu inda aunty amarya da kawarta maimuna suka dunga dura musu magunguna da turarruruka Kala kala, gabadaya gidan kamshi umra kawai kakeji da kamshi turaren wuta. Part din amriya suka koma inda suka tasheta Tasha maganinda doctor Amina tace Tasha . Inda suka sata a gaba ta dunga durkan magunguna datayi order daga Niger Suka turare ko ina na gidan bah abunda ke tashi sai kamshi. Tareda daukan breakfast dinta aunty amarya tace taci, amriya tace takoshi. Hade rai aunty amarya tayi inda tasata agaba tafara feeding dinta da kanta. Bayan fucewar doctor amina ta kwasheda dariyar mugunta tareda daukan wayanta tayi dialling number ,ringing biyu aka dauka. Daga dayan bangaren mom tace you did a very good job zainab, murmushin mugunta tayi Tareda cire mask din datasa a fuskanta, Wanda yayi suffar doctor amina, zainab tace ai babu wacce tadace da kabir samada ni din nan. Amma fah mom kin iya basaja, yanzu step 1 na kammalashi saura step 2, ina mai tabbatar miki cewa tanashan wannan magani toh bazata kara ganinta awanan duniyar bah saidai duniyan. Mom ta kwashe da dariya tace hmm dama nafada mata Duk Wanda yashiga gonata toh baya futowa a Raye. Tunda tashiga gonata toh taruga data tona kabarinta, kuma bayan nagama da itah zan gama da sauran na mallaki zoben datake jidashi. Dukiya tazama tawa ni the devilish mother. Hhhahahaha ta kwashe da dariya mugunta. Zainab tace amma kada ki cutar min da Kabir kinsan shine rayuwata, mom tace kada
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89