Chapter 80
Chapter 80
54 TO 55 ,___________________________________ Idan ran Mom ya kai dubu, toh ya ɓaci?, cikin baccin rai tace, naga alamin kuna da mai tsaya muku Koh?, domin banga alamin tsoro a tattare daku bah, kuma ni akan bai min dadi bah, dole ne na dawo da wannan tsoron cikin zuka tanku. "Khalid yace, sai dai mu, mu dasa miki tsoro, amma ke dai baki kai bah, domin kuwa kunkuru ba zai ce zaiyi gasar gudu da barewa bah. Dan aka ki koma inda kika fito, domin kuwa bamua da bukatar ku. Gyaran murya "Zainab tayi tace, like seriously!, oh wait a minutes, kuna tunanin da mun zone domin muyi sulhu, that's impossible, idan kuna ma tunanin akan toh ku maida ta tatsuniya, domin kuwa bala'i, ne ya kawo mu, kuma kowa saiya ɗaɗana kuɗar sa. Maida Kallon ta kan yan qungiyan tayi tace, maza _maza, ku daddaure su yanzu nan, babu bata lokaci suka nufi kansu Kabir da zimmar daure su, A hassale gaba dayan su Grandma, suka dunkule hannu sannan suka kai musu naushi, ganin akan yasa gaba-dayan su yan qungiyan asirin suka yi kansu, kokawa gaba daya suka shiga yi, babu abinda kake ji a gidan sai karan naushi. Yayin da gefe guda Grandma ta daura ɗan kwalin ta ƙugu, sannan ta kama kan daya daga cikin yan qungiyan, sannan ta gantsara masa cizo a kai, ihuu ya saka, yayin da yake kokarin guduwa, amma ina karfin tsohuwa ya wuce wasa. Saka kansa grandma tayi a hammata, sannan ta fara zuba masa rankwashi ba kakkautawa, sannan ta ɗauki iron mai zafin jaraba, ta ɗoɗana mai a duwawu ta fara ironing din duwawu nasa. Sannan tace, Yoo, wallahi dani kuke zance, Ni halimatu sadiya, za'a kawo wa hari ina cikin gidan ɗana, toh a yau saina nuna muku fushi na, dan wallahi gaba dayan ku yau saina gasa muku duwawu, sai naga duwawun ya gasu sosai, ta yadda Koh da zama ba zaku iya yi bah. Tana kaiwa nan ta cigaba da gasa musu duwawu daya bayan daya. Ihuun!, yan qungiyan Mom ne gaba daya ya cika gidan, yayin da aka rasa mai ceton wani. Faduwa Nadira tayi kasa, yayin da daya daga cikin yan qungiyan ya nufe ta da wuka, wai gawa tayi bayan ta domin ta dauki abinda zata kare kanta dashi. Idanuwan ta ne suka sauka akan wayan electric, da sauri ta mike tare da daukar wayar, sannan ta dauki bottle water akan dining ta watsa wa yan qungiyan. Daga bisani kuma, tayi wa su Kabir alamun su matsa daga wajan, babu bata lokaci a tare gaba-dayan su, suka yi saurin barin wajan suka hau kan dining, Ganin yan qungiyan Mom na ƙoƙarin haurowa, ya sata saurin sakin wayar, ihuun! tsoro gaba-dayan su suka saka, yayin da suke kokari guduwa!, cikin rashin sa'a lantarki yaja su, ji kake pass, girrr, pass. Ganin babu sarki sai Allah, yasa Mom da Zainab yin kurin guduwa, hatake gaba dayan su, suka sha gaban su. Murmushi Grandma tayi!, sannan tace, "Karima ina kike shirin zuwa?, wato yau kinga fadan yan China Koh, toh mun gama dasu, yanzu ku ya rage zamu yi fadan bahubali daki. Tana kaiwa nan, ta janyo rigar Mom, hatake Mom ta fadi kasa, yayin da ta saki wani kara mai razanar wa!, yayin da zoben dake sanye a yatsar ta yayi haske. Kwashe wa da dariya Mom tayi!, sannan tace, Allah sarki ita wacce ta bada rayuwar ta akan ku mah baku damu da ita bah, tana chan tana mutuwa, Ni kuma gani nan na mallaki zoben ta, yanzu shikenen zan zamo sarauniya gaba daya aljanun da Mayu, zan samu karfin iko mai dimbin yawa, zan zamo shugaba wacce babu kamar ta. tana kaiwa nan ta kuma fashe wa da dariya. Gaban kowannen su ne ya fadi!", yayin da zuciyoyin su ya fara dukan uku -uku, jin budewar kofa yasa gaba-dayan su kallon kofar shigowa, ganin su Ammi" ga jariri rike a hannun ta, yasa kowannen su yin mamaki. Kabir ne yayi karfin halin fadin", Ammi meyasa na ganku a firgice, kuma sannan wannan jaririn waye?, ya karasa maganar yana mai kallon jaririn. Bashi amsa Doct Khadija tayi da fadin, wannan jaririn ba dan kowa bane, sai naka, kuma a halin yanzu muna da lokaci kalilan daya za muyi amfani dashi wajan cetan mahafiyar sa daga mutuwa. Zaro idanu, gaba-daya suka yi, yayin da Kabir yace kenan wannan ɗana ne?, Ammi da muryar ta ya ruga ya dashe tsabar kuka, ta bashi amsa da cewa kwarai kuwa dan kane, yanzu mah ba wannan bah, dan Allah ka taimaka, ka futo da wannan zoben, domin cetan matar ka, if not we are going to loose her. Aaaaa!, Kabir ya fada a tsawa ce!, dafa kansa yayi tare da fadin, she will not die, ba zata mutu ta barni bah, dole ne mu ceci rayuwar ta, meyasa zata tafi?, bayan kina bukatar ta, ina buƙatar ta, ɗan ta mah yans bukatar ta, bazai yu ta tafi bah, we need to do something. Karban yaron Nadirah tayi daga hannun Ammi, sosai su Grandma ke ya bawa da irin kyau da Allah ya ba shi, ba suyi mamaki bah sai yadda suka ga jaririn yana matukar kama da kabir, yadda kasan kamar an tsara kara. Kallon jaririn Momsy tayi tace, kenan wannan Grandson dina ne, Allah yayi wa rayuwar ka Albarka, menene sunan sa? Momsy ta tambaya, Ammi ta bata amsa da cewa, tukun nan dai, ba'a saka masa suna bah , ku nake so ku ku zaba masa suna. Maida kallon ta Momsy tayi kan jaririn sannan tace, from now henceforth sunan ka Aliyu hydar. Sunan mahaifina, mutum mafi soyuwa a gare ni, shidin ba ya kasance iya uba a wajena bah, shidin ya kasan ce rayuwa ta ne, ya kasance shidin duniya ta tane, dan aka kai zan rada wa sunan sa, domin kuwa Is only a special person i can give that name. Farin ciki ne gaba ɗaya ya lullube fuskokin su, hawaye Kabir yaji na ƙoƙarin zubo masa, da sauri ya sharw hawayen shi, sannan yace Hydar ina matukar sonka sosai, yanzu zamu tafi domin muje mu tseratar da rayuwar mahaifiyar ka. Kallon Mom yayi, sannan yace, Mom please ki bamu wannan zoben, dan Allah kinji wlh duk abunda kika tambaya zamu baki, but Please ki fara bamu zoben nan. Dariyar mugun ta Mom ta kwashe dashi!", tare da fadin impossible, kana tunanin wannan zoben zan bar shi shi, toh ku tsaya kuji tunda wannan zoben ya riga ya shigo hannu na, toh bazai futa bah, dan aka bazan bayar bah. Daukar takardar da Amriya tayi rubutu akai Yusuf yayi, sannan ya fara karan ta musu, jikin kowannen su ne ya dau sanyi, yayin da tsoro da fargaba gaba daya ya cika cikin zuka tansu, hatake suka ji wani irin tausayin Amriya ya kama su, yayin da hawaye ya fara sauka akan fuskan kowannen su. Kallon Mom Ammi tayi, hawaye na sauka kan kuncin ta tace, "Karima, tunda nake ban taba tunanin zaki yi min aka bah, kada ki manta kefa yar uwa ta ce, yanzu abun duniya mah zai iya raba tsakanin mu Karima, Hada hannayen ta guri guda Ammi" tayi, sa'annan tace, na roke ki,
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89