Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 84

Chapter 84

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,208 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

da Grandma zazzau ne. Sannan yace musu, i have a good news for you guy's, Sadiq yace wow Dad menene?, Dad yace Kabir ya farfaɗo. Mike wa gaba daya suka yi cike da farin cikin jin maganar Dad,Grandma tace gaskiya nayi farin cikin jin wannan maganar, ban taba kawo wa cewa wataran Kabir zai farfaɗo ba, tabbas yau za'a ayi gagarumar shagali wanda ba'a taba yin kamar sa bah. Maza ku taso mu tafi. Ɗaukar waya Dad yayi sannan ya sanar da Mami da kuma Ammi halin da ake ciki... Koma wa ciki Doct Habib yayi, sannan ya kalli Kabir yace, "ka nutsu Kabir, Amriya tana nan lafiya babu abinda ya same ta". Kallon sa kabir yayi yace," tana ina?, ina bukatar ganin ta, bazan yarda da maganar ka ba har sai na ganta da idanuwa na". Please Amriya kawai nake bukata, ita nake son gani. Dafa Kabir doct Habib yayi yace, "Kabir baka dade da farfaɗo wa bah, kama ta ai ace yanzu ka kwanta ka samu natsuwa". Kabir yace, "tayaya zan samu natsuwa batare da naga Amriya bah, bazan taba samun nutsuwa bah indai har ba ganin ta nayi bah". Doct Habib yace, "okay it's fine, amma yanzu bazai yi ka ganta bah, saboda yau ne ranar auren ta da Yusuf, kuma kaga yanzu ba taka nace dan aka ka cire rai akan samun Amriya. Zumbur Kabir ya mike, tare da fizge drip din aka saka mai, sannan ya ɗago da idanuwan sa wanda suka ciko da hawaye yace," bazai taba yiwuwa ba, Amriya ni kadai take so, nine mijin ta ba wani bah, dan aka babu wanda ya isa ya kwace min ita". Kayi hakuri Kabir, an ruga da an ɗaura auren ta dashi. Domin kuwa yanzu sati ɗaya kenen da auren su. Zama Kabir yayi a gefen gado, yayin da hawaye suka fara saukowa kan fuskar sa, sannan yace,"why?, meyasa zaki aura mata wani ba niba, wallahi idan ban samu Amriya bah, na tabbata inda aure har abada, domin kuwa ita ce kawai mace guda daya tilo a raina. Kallon Doct Habib yayi yace," kwanaki nawa nayi a wannan hospital din?. Doct Habib ya bashi amsa da fadin shekara daya kenen kana nan wajan. What! Kabir ya fada, kana nufin tsawon shekara daya kenen ina kwance a wannan gadon asibitin?, doct Habib ya bashi amsa da cewa,"kwarai kuwa Kabir shekara daya kenen, babu ranar da zata tashi ta faɗi, Amriya bata zo wannan Asibity bah". Komai ita ke maka shi, kama daga sutura, wanka, shafa mai dadai sauran su, duk ita ke maka su. Kallon doct Habib Kabir yayi yace,"ka bani car key dinka". No Kabir ba zai yu na baka bah, su Dad na hanyar zuwa, kuma kaga ba'a ayi bellin dinka bah, so you have to be patient please. Bazan iya hakuri bah Uncle, kawai ka bani car key na tafi gida, kallon Kabir doct Habib yayi yace,"to bazan ba ya ba. Mike wa Kabir yayi yace,"shikenen tunda ba zaka bani ba, zan tafi da kafa, dadin ta ma na Allah basua kare wa, zan samu wanda zai rage min hanya. Yana kaiwa nan ya nufi hanyar waje. Dakatar da shi doct Habib yayi da fadin,"tsaya! tsaya wa Kabir yayi, yana jiran mai zai kuma fito daga bakin kawun nasa. Mika masa car key din yayi yace," gahzinan ka au mota na, ba shiri Kabir ya karbi makullin motan, yayi wa kawun nasa godiya daga bisani ya fuce daga room din. Direct parking space ya nufa, sannan ya launi motar doct Habib, hango motar yayi daga chan nesa, da sauri ya nufi inda motar yake, sannan ya shiga ciki , tare da tada motar ya bar harabar wajan. Fucewar Kabir keda wuya, Doct Habib ya kira Dad sannan ya sanar musu da cewa, bazai sun zo bah ga Kabir nan zuwa gidan.yana gama wayan shima ya futa, ya tari ɗan sawu, sannan ya hau ya bi bayan Kabir. Saida Kabir yayi tafiya mai nisa sannan ya isa gidan, horn yayi , yayin da yaga securities suka fara bude kofa, mamaki ne karara ya bayyana a fuskar sa , ganin sababbin securities. Ɗaya daga cikin securities dinne yace," Sir how may I help you?, who are you looking for?, Bin shi Kabir yayi da kallon baka da hankali. Sannan yace, raina wa kanka hankali bani ba, kamar ya Meya kawo ni, nida gidan mu kake tambaya ta meya kawoni. A fusa ce!, security din yace, "kaga malam maza futa daga gidan nan koh nayi maka duka tsiya". Kallon kansa Kabir yayi yace, like seriously ni yau security yake fadawa magana son ransa, gaskiya nee dama ka samu. Toh bara kaji, nine Kabir kuma first born din gidan nan, kuma nine mai Company fishes production. Security din yace," toh waya damu da sanin koh kai waye, waya damu da sanin sunan ka, maza zo ka fuce. Daga kan upstairs Grandma ta hango keyar Kabir, ihuuu!, ta saka, oyoyo jikana ya dawo, kallon upstairs din Kabir yayi ya hango Grandma. Fufu towa gaba daya suka yi, yayin da matan kowannen su hannun su rike da yaro. su Khalid ne suka nufi inda yake tare da rungume sa, shima Kabir rungume su yayi cike da kewa, da qaunan juna. Farin ciki ne gaba ɗaya ya lullube fuskokin su, karasawa inda yake su Nadira da Grandma suka yi, inda suka je cikin farin su Nadira suka tarbe shi. Kalle_kalle ya shiga yi ganin bai hango Amriya bah, sannan kuma ya hango su Mansy da Zuby , mamaki Kabir yayi ganin meya kawo waɗanan karuwan gidan su. Maida kallon sa Kabir yayi kan security ɗin wanda yayi zuru_zuru da idanuwa, sannan yace, wannan security din ku sallame shi daga yau karya kara zuwa gidan nan. Murmushi Khalid yayi, sa'annan yace, har yanzu dai baka bar wannan halin naka bah. Kabir yace ni ba surutu nace kayi bah, kawai do as I said. Shi kenen mai gida za'a yi yadda ka fada cewar Khalid. Shiga ciki suka yi yayin da suka fara hirar yaushe rabo. Kallon shi Momsy tayi tace, a gaskiya Kabir nayi munyi kewar ka sosai, da bakanan gaba daya gidan ya zama a takure babu dadi kwata _kwata, gaskiya nayi farin ciki da dawowar ka.. Ina Amriya?, maganar da suka ji ya fito daga bakin sa kenen. Kallon sa suka yi sannan suka ce, Amriya na nan kalau. Kabir yace tana ina, ance min tayi aure, meyasa za kuyi mata aure, bayan kunsan nine mijin ta, Cikin rashin fahimtar maganar sa gaba-daya suka kalli juna. sannan Aunty Amarya tace," waye ya fada maka akan?. Kabeer ya bata amsa da cewa Uncle Habib ne. Doct Habib dake bayan Kabir ya Kista musu ido ɗaya, ganin aka yasa su fahimtar abin da yake nufi. Gyaran murya Dad yayi yace,"Yes of course, anyi musu aure, kuma yanzu suna rayuwar su cikin farin ciki da qaunan juna. Kana so a tabbatar maka da akan ne. Kwalla wa Amriya da Yusuf kira Dad yayi. Babu bata lokaci su biyun suka fara ta kowa daga kan upstairs din, yayin da Yusuf ke rike da Hydar a hannun sa, gefe days kuma Amriya ce, taci less wanda yaci design ajiki, gaba daya tayi wani ƙiba

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});