Chapter 71
Chapter 71
Ammi tace me zai Hana, zan yarda mana, Doct khadija tace, toh dai wannan da kike gani itadin yar uwarki ce wato hassanan ki, wacce kanku ya rabu akan Abban yusuf, Da sauri Ammi ta Mike, Tareda Kallon Mom tace, da gaske kece hassana ta? Mom ta bata amsa da fadin kwarai kuwa nice nan, nina hanaki sukuni a gidan auren ki, na saka kika rasa yarki wacce kike mugun qauna wato Sabreena, Kallon ta Ammi tayi a hassale tace, dama kece, ina kika kaimin y'ata, bayan kinsan cewar ita kadai na haifa, wato dana kaita asibity lokacin da Asman ta ya tashi ke kika kashe ta koh, Meyasa zaki aikata min aka bayan kisan ita kadai gareni. da kallon mamaki Yusuf ya Kalli Ammi, sannan yace, Ammi ni din fah, ni bah danki bane. Kallon shi Ammi tayi tace kwarai kuwa kai bah dana bane, Kai adopted child ne, zama Ammi tayi hawaye na bin kan kuncin ta, tace kayi hakuri nayi boye maka gaskiya na tsawon shekaru, tabbas Kai bah dan mu bane, sabreen itace kadai yar dana haifa. Hatake kan Yusuf yayi mugun saramai, dafa kanshi yayi, yafara karanta adu'oin rage radadi, dago kai yayi sannan ya tambayi Ammi yace, toh Wacece mahafiya ta, Kafun Ammi tayi Magana, Mom tace khadija itace mahaifiyar ka, zaro ido gabadayansu sukayi, cikeda mamakin kalaman Mom, Ammi ta kalle ta tace, khadija Kuma! taya kika san khadija ce mamar sa, Mom tace saboda ni da kaina na dauki Yusuf sannan na hajiye shi a kofan gidan ku, a lokacin Kuma na buya, bayan kun dawo daga asibityn da kuka je akan rashin haihuwa da kike, kuka ganshi sannan kika yanke cewar ku dauke shi. Kallon Doct khadija Yusuf yayi yace, kenen Doct khadija itace mahaifiya ta, akan bazai taba yuhuwa bah, da sauri doct khadija ta Mike, sannan ta isa inda yusuf ke tsaye, ta Kalli bayan wuyan sa ta tabo dake wuyan sakk irin na wancan, Sannan tace, tabbas kaine dana, kaine dana, Dama, zan sake Ada ido dakai a duniya, rungume ta yusuf yayi, yace kiyi hakuri umma tun kwanakin nan bansan cewar ke din mahaifya ta bace, sai yau, na miki alkawarin zan rike ki hannu bibbiyu, bazan taba rabuwa dake bah. Sosai Ammi tayi murnan ganin asalin mahaifiyar Yusuf, Abba wato mijin Ammi ne ya katse su da fadin, toh ita y'ata Sabreen Tana ina? Ina kika kaita, Dariya Mom ta kwashe dashi Tareda fadin kuna Tareda yarku, amma Baku san itace yarku bah, Dad yace bah abunda aka tambaye ki kenen bah, tambaya itace, ina yarsu take Kuma wacece yar su , Mom tace bah kowa bace yar su, illa "Amriya, tabbas Amriya itace yar ki. ???????? COMMENT & SHARE PLS ??? ALKALAMIN ?? AISHA M.B (Baby isha ) ??? Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JYYV16dbYaX1dykLX7EE91 ?BISMILLAHI RAHAMANI RAHIM ? ALJANAR RUWA CE ??♀???♀?? PAGE 5??0????5??1?? WRITTEN & DIRECTED ?? BY AISHA M.B?? ----------------------------------------- Zaro idanuwa gabadyansu sukayi, suka hada baki wajan fadin What!, jiri ne ya fara daukan Ammi, da sauri tayi saurin dafe kanta, Tana mai fadin Amriya, itace sabreen dita, kenen itace y'ata, why? Meyasa tsawon wannan lokacin ban gano cewar ke y'ata bace, ta karashe maganar tareda fashe wa da kuka . Mamaki ne ya Kama kowannen su na dak'in, Nadira ce tayi karfin halin fadin, idan Amriya yarki ce, that means itadin mutum ce, toh tayaya ta zama ALJANAR RUWA How? Dariya Mom ta kwashe dashi, tareda fadin nice nan, na maida ta ALJANAR RUWA, Kuma ni kadai ce nasan a inda zata samu maganin waraka ta, ta koma asalin mutum, Amma bazan fada bah domin nice nan zan ga bayan tah. A fusace Ammi ta Mike tareda nufan inda Mom take tareda shake ta tace, kin rabani da y'ata na tsawon shekaru, akan bai ishe ki bah, meyasa kike son daukar rayuwar ta? Kin ruga kin maida ta ALJANAR RUWA, akan bai wada ce ki bah, menene ta tare miki da kike son ganin bayan tah. A fusa ce, Mom ta Kalli Ammi tace, tambaya ta kike me ta taremun, toh bude kunnuwan ki kiji, yarinyar ki ta tare min abubuwa da dama, idan bakusani bah toh yau kusani, Ita ta hanani kashe ku tun wuri, ita take Kare Kabir a koda yaushe, lokacin birthday Nadira, ni na saka wa kabir guba, sannan ita Kuma Amriya ta dauka tasha, akan ya bata min rai sosai, banso akan bah, naso ace Kabir ne yasha sannan ya mutu, Amma ganin akan danayi yasa na kira police domin su dora masa laifi akansa, amma still yet saida ta cece shi a wajan Police, ta hana aka ki tafiya dashi. Babu abunda banyi bah, dan ganin na kawar da Kabir d'aga doron duniya, Amma wannan yarinyar Amriya ta Hana ni, ita take dakatar dani, nayi yinkurin kashe ku amma a koda yaushe ta kasance tana taimaka muku, kowane shiri na toh saita san yadda tayi ta wargaza min plan's dina, now tell me, bata tare mun abubuwa bah?. Hawaye ne ya fara bin kuncin kowannen su na dak'in, Mami ce tayi karfin halin fadin, Allah sarki Amriya, yau gashi dai gaskiya tayi halin ta, hakika kedin mace ce ta gari, duk Wanda yayi nasaran samu Mace irin ki toh hakika wannan mutum, zai kasance a koda yaushe Mai sa'a. dafa kanshi Kabir yayi, yayin da yake jin zuciyar shi na masa zafi da kuna, tareda fadin, ki gafarce ni Amiriya, tabbas nayi dana sani, a koda yaushe kina yawan fadamin cewar, watarana saina yi dana sani, kuma saina san mahimman cin kasantuwar ki a rayuwa ta. Tabbas maganar ki ya zama gaskiya, dan Allah ki taimaka ki yafe min yana kaiwa nan, ya mike tsaye, tareda fuskan tarsu yace, zanje na nemo matata, zan nemi gafarar ta, Kuma sannan na nemi ta dawo cikin rayuwa ta bah, domin kuwa in har Amriya bata kasance a rayuwa ta bah, toh zama na a duniyar nan ya Kare. Tashi Ammi tayi tace, kwata kuwa Kabir nasan bazata wuce gida na bah, amma bazan bar gidan nan bah, har sai Karima ta fadamin tayaya ta maida y'ata ALJANAR RUWA, Kuma menene dalilin ta na yin akan. Wannan shine sila, Mom ta fada tana mai nuna abban yusuf, Kallon ta Abban yusuf yayi mamaki bayyane a fuskan shi yace ni Kuma! , ta yaya nazama nine sila? Mom tace kwarai kuwa kaine sila, Amina baki taba fada masa irin tsakanin sonda nake mishi bah, sai a lokacin Ammi ta tuna da irin tsakanin sonda Karima ta nuna wa habib shekarun baya da suka wuce, Kallon ta Ammi tayi tace, Amma ke baki ji kunya bah, mijin yar uwarki kike so, duk mazan duniyar nan baki gansu bah, sai mijin yar uwar ki, Anya ke jini na ce kuwa, hanya tare aka haife mu, ki rasa da abunda zaki sakamin sai da wannan abun. Toh fada mana tayaya kika mayar da Amriya ALJANAR RUWA?...... shekaru baya da suka gaba ta. ganin auren ki da Habib, akan yasa ni cikin bakin ciki, ya sanya ni kunci wanda akan ya kusan sanadiyar rasa rayuwa ta, Ganin bazan iya jure ganin ki, kina farin ciki, ni kuma, ina bakin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89