Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 47

Chapter 47

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,229 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kuma waye danki, jinkaran tafiya yasa matar ture amriya, tareda cemata ta futa Kifuta, Dan Allah kitafi, amriya tace taya zantafi batareda kingayamin waye danki bah kuma waya miki aka, Nace miki ki tafi koda nafada miki babu abunda zaki iyayi akai Dan aka kitafi bana bukata, Amma dan Allah kifadamin,. Kitafi bana bukata matar ta daka wa amriya tsawa, babu bata lck amriya tafuta daga dakin. Hatake kofan dakin ya rufe kansa, barin wajan amriya tayi tanufi dakin aunty amarya, Tana shiga kuwa tayi sa'a babu kowa a dakin sai aunty amarya zuwa kusada ita amriya tayi tace aunty amarya, dago kai aunty amarya tayi tace laa amriya kece dama yaushe kika shigo, Aunty amarya inason namiki wata tambaya, toh amriya Allah yasa nasani, Amriya tace shin kafun keda Mom DAD yataba yin aurene , aunty amarya tace yes of course mana, bana fadamiki bah sunanta fatima amma a garin haihuwa ta rasu shima danda ta haifa yabita. Amma meyasa kike tambaya, girgiza Kai kawai amriya tayi tace bakomai kawaidai inason nasani nee. Barana jee cewar amriya. Fucewa tayi daga daki tareda tambayar kanta cewa toh tunda fatima ta rasu wacece ita wannan toh. Bah tsanmani taji ankira sunanta juyawan dazatayi saita ashe DAD ne, gabadaya kowa na family Suna zauna da alaman ita ake jira . Amsawa tayi tareda gaisheshi tace trudge kadawo DAD, murmushi yayi yace jiya daddare na dawo lkcn dana dawo Mom tace mun kunyi bacci shiyasa bantasheku bah. Okay Tom DAD andawo lfy, lfy kalau yata dama mgn mai mahimmanci zamuyi kuma kema tashafe kine kinji Dan aka samu guri ki zauna. Kmr yadda dad ya umarta aka tasamu guri tazauna tana facing din Mom, inda Mom ta galla mata harara. Itakuma amriya takauda kai, gyara muryansa DAD yayi yana mai fadin dalilin da yasa kukaga na taraku shine, nida Mom dinku mun yanke hukunci cewa wannan sati Mai zuwa idan Allah yakaimu kabir dakuma Khalid da sadiq za'a daura muku aure. Yanzu yasa zan tambayi ra'ayinku gameda hukuncin dana yanke. Damm dammm damm gaban amriya yafadi. Zaro ido kabir yayi tareda mikewa tsaye yace DAD cikin satinan ina laifin nan da watanni, yanzu idan mukayi auren ina zamu zauna DAD yace tambayata kakeyi duk uban gidajen da kakedasu bazaka iya daukan daya kuzauna bah, DAD nidai gsk noo am not ready for this marriage. How dare you DAD yafada ranshi a bace, yace wlh kabir kafuta idona babu wanda yayi complain saikai dinan ,meyasa toh wlh tunda kace aka mah jibi jibin nan za'a daura auren. Kuma a gidan nan zaku zauna inyaso ka hadiye zuciya ka mutu Zaro ido gabadayansu sukayi , Khalid yace dad please kada ayi aka Kalli amaren namu koh gyara fah basu faraba , abubuwan nan de na mata duk basuyi bah, kuma ni harga Allah amarya bazata zomin gida tana doyiba, FATIMA ta karbe mgn dafadi mu dama kodayaushe a gyare muke wlh babu wani doyi idan bazaka iya bah sai ka barmata Gidan kanemi wani, Ke ni sa'anki nee wlh zan tsinka miki mari, ni baruwana danke zan Aura wannan bata shafeni bah duka zakici wlh, Ya isa, Mom tafada yanzu ku dan tsabar rashin kunya irin naku muna nan wajan kuke chachan baki wlh zan sabawa mutum. Kuma hukunci da aka yanke shine sati mai zuwa za'a Daura aure kafunan an gyara muku amarenku bah aka kukeso bah. Kallon amriya DAD yayi yace amriya niba mahaifinki bane banida iko akanki hakkinki zan barki ki yanke hukunci da kika ga yafi miki idan kinga bakyaso wannan auren kada kiji kunya kifadamin. Bazan taba jin aushiba kinji, Dan aka gobe washe gari kowa zai hallara zaki fadamin ra'ayinki kinji. Girgiza Kai kawai amriya ta iyayi, bayan kowa ya watse kabir yaje wajanta yasameta yace ke kada ki kuskure kice kin amince kinji nafada miki, ni banasonki ina da wacce nakeso idan na aureki kamar na ci amanar ta, kinajina ita kadai zan aura ba keba, sbd ita ta bada rayuwanta domin ni na rayu, ita ta taimakamin lckn da rai a hannun Allah meyasa bazan saka mata da alkhairy bah kinajina bah rokonki nakebah gargadi nake miki. Yana kaiwa nan yayi fucewarsa. Washe gari kamar yadda DAD yafada kowa ya hallara amriya kawai ake jira, Yata amriya ina jinki fadamin hukuncin da kika yanke, kallon kabir tayi inda taga ya daga mata gira daya, tareda mayarda kallonta kan DAD tace na amince da wannan auren Zaro ido kabir yayi yana mai jin takaici da bakinciki, Wow my daughter ina Alfa'ahari dake gsk kedin daya ce acikin dubu. Watsewa kowa yayi. Bayan kwana biyu . Ba'a dau lckn bah aka fara gyara amarenan guda uku, inda sukeshan gyara bah kadan bah, gabadaya gida mutane suncika , ita kanta mami ba'a barta abaya bah, sosai mutane kala kala daban daban, wanda bakayi tsammanin zuwansu bah suka hallara hatta mahaifiyar sadiq, Aisha dakuma khadija, saikuma doctor amina wacce itama tasamu gaiyyata daga aunty amarya . Aka, aka dunga durka musu magunguna hana yimusu turaruruka wanda mami tayi hodansu daga sudan. Sosai su amriya sukasha gyara hatta lalle kitso anyimusu. Yau takama ranar dinner na biki, gabadaya kofan gidan yacika da motoci kala kala bah adadi, idan ka gani zaka dauka koh bikin govnor akeyi, Wow amriya kinga yadda kikayi kyau kuwa wlh kinyi kyau bah kadan bah, murmushi amriya tayi tace nadira kenen kema kinyi kyau aii . Fatima tace kunga muje kunga mu amare ake jira, Masha Allah nace idan gabadayansu suke sanye da Arabian gown kala iri daya, babu abunda ketashi ajikinsu sai kamshi. Sosai sukayi kyau , ba kamar amriya wow so cute kamar yar Indian. Hannunsu sanye da handbag Dan karami sai takalmi Hills mai kyau, Hatare suka futo daga dakin sukanufi hanyar waje hatake wanda suke parlour suka maida kallonsu kansu. Sukafara guda suna tafi Sosai kowa ya yabi kyau dasukayi kyau barima amriya, duk tacinye wankan. Kallonsu doctor amina tayi tareda rufemusu fuskoki da mayafi, tace yarana kunga yadda kukayi kyau kuwa gwanin sha'awa, Zuwa Aisha tayi tace wow kunga yadda kukayi kuwa kamar wasu triplet, fatima tace zaki fara kenen kohh,, Khadija tace Dan Allah kutawo maza jenku duk ku suke jira fah kuma kunsan halin yahya kabir tafiya zaiyi wlh. Shikenen bara mutafi koh Suna futowa kowaccensu tanufi cikin mota wanda suke hajere guda uku bakake biyu na tsakiyan fari. FATIMA da nadira sukanufi bakaken itakuma amriya tanufi farin motan shiga kowannensu yayi banda fatima dake tsaye tana jiran Khalid yabude mata kofa. Tacikin motan Khalid yace ji wannan jiratake nabude mata kofa koh chabb kina ruwa wlh, Gani bashida niyan bude mata yasata bude da kanta tashiga, Hatare motocin suka bar arabar Gidan,. Sauran su ummi kuma suka au sauran motan suka tafi suma. Kallon amriya kabir yayi yace ke bude fuskanki, bude mayafinta tayi cikin zucinyanshi kuwa yace bah laifi tadanyi kyau, Wato kee nace miki kice bakyason auren shine kikace kinaso koh, murmushi amriya tayi tace. Eh mana inaso kuma kaima kanaso. 馃鈥嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔? TOH FAN'S HANAN ZAN DAKATA COMENT & SHARE PLEASE 馃憦馃憦馃憦馃憦 ALKALAMIN 馃枈锔忦煐婏笍馃枈锔? BABY ISHA 馃尯馃尯馃尯 2/28/24, 22:10 - AISHA M.B (Baby isha): Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JYYV16dbYaX1dykLX7EE91 馃鈥嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔? 馃寠馃寠馃寠馃寠馃寠 馃尮Bissmillahi rahamani rahim

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});