Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 25

Chapter 25

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,192 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

budee bakinta, tareda kwallah wani karan. Wanda ya firgita monster. huci Amriya tafarayi tareda fadin meyasa, meyasa zaka illatamin shi, meya muku kukeson hallaka shi na rantse yau zanga bayanku. Na rantse bazaku barnan da rankubah. ba a haifeni wannan duniyan domin naga hana zaluncin agabana. bah. kusani nice Ajalinku. tunda harka iyasa hannu kah illata shi na rantse da ubangijin danake bautawa, yau saidai buzun kah ba kaibah. kallon su sadiq tayi tareda tura musu hayaki. Ko second 5 baiyibah bacci yayi hawon gaba dasu. dura tayi kan monster. sukafara kokawa.. inda amriya tayi nasaran yay yagashi da farcinanta tareda danna Mai hakoranta a wuyanshi. faduwa monster yayi mutacce. sauran yan dabansa mah saida tagama dasu. Tass. Faduwa Amriya tayi kan gwiwowinta tareda fashewa da kuka. tunda nake bantabah aikata kisan kaiba amma hakan kah Kalb na aikata kisan Kai. Na rokeka. Kacire Tsanan dakakemin. kusada kabir taje Wanda yake a sume. ta dago kansa Jikinsa gabadaya ya koma Green rungumesa Amriya tayi. Hawaye nabin fuskanta. kallon sa tayi taga green abu gabadaya ya baibaiye shi cikeda firgicewa Amriya tace guba kuma. Ajikin Kalb dole nice kawai zan iya ciremai gubanan. Zan ciremaka Kalb koda kuwa zan rasa Raina. bakinta tasa a nasa tafara zuko dafin jikinshi. 鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪 YANZU HAKA SOMA WASAN ALJANAR RUWA馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? FAH NEXT PAGE ZAI DAU AYA DA SUGAR. ALKALAMIN 馃枈锔忦煐婏笍 BABY ISHA 馃尯馃尯馃尯 2/28/24, 22:05 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISMILLAHI RAHANI RAHEEM 馃尮 ALJANAR TUES CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 1锔忊儯6锔忊儯 WRITTEN & DIRECTED 馃枈锔忦煐婏笍 BY BABY ISHA 鉁ㄢ湪 ((((((((()))))))))))((((((())))))) Wani irin yarr jikinshi yabada . Murmushi Amriya tayi tacire bakinta daga nashi. Wani irin jiri ne yafara daukanta. Hatake idonta yafara sauya kala zuwa Kore. Tashi Amriya tayi hatake tafadi jikinta yafara sauya kalo. Lumshe idonta tayi. Tareda fadin Dole nashiga ruwa kuma bazan iya shiga teku bah saida wanan zobe . Kallon hannunsa Amriya tayi. Tafara zare zoben ha hankali. Hartayi nasaran cireshi gabadaya. Kallon zoben tayi murmushi dauke a fuskanta. Tareda rintse idanuwanta. Ta zura zoben wani irin tsawa da walkiya ne suka wanzu. Waigawa tayi sai idanuwanta suka sauka hakan babban ruwa. Murmushi tayi tareda fadin gsk nayi kewarkah teku. A daddafe tanufi ruwan. Tareda yin tsale tafada a ciki. Hatake kyakyawan bindin tah ya baiyyyana. Iyooo tashiga yi acikin ruwan tareda wutsil wutsil aciki. Tana dariya. Hatake wannan dafin najikinta yafara bacewa . Saida tadau kusan hawa tana abu daya. daga nan kuma tafuto daga cikin ruwan . Tareda busarda kanta. Wajansu kabir ta nufah kamar ta tuna da wani Abu saikuma naga ta tsaya. Tareda fadin Amriya wannan babban dama kika samu. Tunda naruga danasamu abunda yakawoni duniya mutane. Yakamata nakoma duniyatah. Yauwa gurmuzu, zeharis , sunaina dasauran Aljanun ruwa. Kusani yau Amriya zatadawo gareku. Su monster dake yashe jikinsu yayi jina jina ta kalla. Tareda fadin dole nakwashe gawawakinan kafun su tashi su gansu. Jansu tayi tareda jefasu cikin kogi. Hatake ruwa. Ya hadiyesu Kallon su khaleed tayi Wanda suke daddaure. Inda suke tanufah tareda kuncesu gabadaya. Kollon zainab tayi tareda fadin gsk nagode. Yar uwa. Da bakisa nafado daga kan waccan dogon gidan bah. Dayanzu bamuzonan bah. Kuma da yanzu ban karbi zobena bah. Ngd ta sanadiyanki nasamu zobena cikin sauki. Yanzu kuma zan tafi nabarku. Kallon kabir tayi tareda fadin mugu bazaka kara ganina bah bare kakara tsanata kadunga min zalunci. Inkunje gida saika gaishemun dasu nadirah. Amma fah Kalb kana cutarda zuciyan mace dayawa. Kana azabtar da zuciyan nadirah dayawa. Kadaure koda so daya ne ka mallaka mata zuciyankah. Nizan tafi. Yaya Khaleed, yaya sadiq , dukkan ku zanyi kewarku . Kugaishen mun da mami da Mom. Da kowa idan kun isah gida. Duk abunda takedada bawanda yaji tah sbd gabadaya su suna Duniyan bacci. Sai watarana. Ni natafi. Tana gama fadin haka tayi tafiyarta. Tafiya take bah jinkirtawa. Kollo take Bin gabadaya dajin dashi. Tsayawa tayi tace Aunty Amarya. Kiyi hakuri Amriya bazata iya cikamiki muradanki ki bah. Babu anfanin taimakan wanda bai damu dakaibah. Tana fadin haka tacigaba da tafiya. Chakk ta tsaya jin gurnanin daga bayanta. Juyowa tayi. Hatake gabanta yafadi. Ganin su kabir Sun harde hannuwansu a kirji. Cikeda baccin rai kabir yace me kike da zobena a hannunki. Cikin rawar murya Amriya race. Dama, dama, fadu.. Wa. Tayi.. Shine.. Nadauka.. Idan.. Kah tashi.. Sai.. In baka. Kibani koki gudu dashi. Saurin girgiza kanta Amriya tayi tace ba guduwa.. Zanyi.. Dashi.. Bah. Cire zoben tayi Tamika Mai. Kwacewa kabir yayi yasanya a hannunshi. Khaleed yace yanzu suna ina wa enda sukayi kidnapping dinmu. Zainab tace dan Allah mutafi ni tsoro nakeji. Kee ubanwaye da yace libido mu shegiya harkinada bakin magana. Stupid girl kawai. Cewar kabir. Sadiq yace Dan Allah duk bawanan bah musamu hanya mubar wanan dajin. Wlh ni tsoro nakeji. Toh ta ina zamubi mubar dajin nan kafun su karaso su same mu. Cikin daga murya kabir yace wato tsoro kakeji koh. Wa encan mutanen idai suka sake sukashigo hanuna saina nuna musu. Cewer ruwa wuta ba sa'ar ruwa bane. sbd jaraban ku kunsa ta karfi da yaji nazama Mai tsurutu . Zainab tace mudai please mubarnan. Will you keep that your untidy dirty mouth shurt. Oh i should show you another face chakk maganan kabir ya tsaya jin gurnani daga bayanshi. juyawa yayi hatake idonshi yasauka hakan zaki Wanda ya zalalo da harsheshi. ihuuu sadiq da zainab suka Saki tareda yin baya baya. . a firgice kabir yafara ja da baya. rikee hannun su gabadaya sukayi kamar hadin baki gabadaya suka ruga da mugun gudu. zakin naganin haka. shima yanufesu da gudun gsk. gudu suke bah ka kautawa. kafan kabir ne ya harde da itaciya dake kasa hatake yafadi. Kalbbb. Katawo... Gashinan... Khaleed mah ihuu kiransunan sa sukashiga yi Amma ina kabir yakasa ciree kafansa daga wanan itaciyar. Inda kabir ke yashe zakin yanufah. Ya fara tafiya. A hankali. Shikenen, shikenan, mun mutu yau. Sadiq yafada wanda ke kan bishiya. Yariketa gamm. Su khaleed tuni suka aura kan bishiya . Banda Amriya Wanda ketafaman kiran sunan kabir. Rintse idanuwansa kabir yayi Dan hayanzu yagama sadaukarwa ya mutu. Baya zakin yayi. Daga bisani ya tafi kan kabir aguje. Amriya naganin haka. Azafafe tayi kan zakin. Da karamin iccen dake hannunta. Murgunawa itada zakin suka shigayi. Sukafara kisses tsakaninsu. Yaga bayan Amriya yayi da zara zaran farcunanshi Wani irin azaba da radadi Amriya takeji. Ba abunda kakeji sai gurnani zakin. Iccen hannunta tayi nasaran cokamai a ciki . Tareda tattaro karfinta ta wurgardashi gefe Faduwa zakin yayi gefe. Maida numfashi Amriya tashigayi. Kan Dan dutse dake cikin dajin Amriya tasamu tazauna Zaki bai daddara bah yakara tashi. Tareda karayin Kan Amriya. Dago idanuwanta Amriya tayi ta zubawa zakin brown eyes 馃憖 dinta Hatake zakin yafara tsagaita hudu. Dawani irin karfi zakin yaja burki. Ya tsaya. Saikuma yayi kan Amriya. Yanazuwa. Ya rinsina tareda kasa da kansa. Yafara gurnani. tsugunawa zakin yayi. tareda sa kanshi a cinyar Amriya yana gurnani. Shafa kansa Amriya tashigayi. Lumshe ido. Zakin yayi. Yana cigaba da shafa kansa a cinyarta. Ritse idonta Amriya tayi. Jin yanda bayanta kemata zugi da radadi gashi sai futarda jini yake. da kallon mamaki su kabir kebin Amriya dazakin dashi. Khaleed yace Amriya ki koreshi zai cinyeki NE wayoo zai miki ki

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});