Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 34

Chapter 34

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,187 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

yar bariki cee. Jan ta zuby tayi harsuka bar asibitin. Sosai ran kabir ya bace wai yau agaban jama'a haka ci mutuncinsa dole yakoyawa Amriya hankali. fucewa yayi tareda shiga mota yabar harabar Asibitin . rasss gaban Mariya yafadi salami irin gudu tafuce daga reception din. su khaleed naganin haka suka bi bayanta tareda kiran sunanta dasauri. Doct Amina tamika musu inhelar din. Karba sukayi tareda barin wajan kamar walkiya haka suka nemeta suka rasa a asibitin. do sauri Suka shishiga mota tareda fucewa Daga asibitin . gudu take ba kakkautawa. tareda Bin bayan motan Kabir. Da motansu su Lakers kebin bayanta. Packing kabir yayi Dan yaga yanda take binsa a baya suma su khaleed parking sukayi tareda futowa . A fusace kabir ya futo Wata katuwar trailer ce tayi takusan yin kan Amriya. Wani wawan horn mai trailern keyi. sunanta Kawai su khaleed Kekira. itakambatama San sunayi bah. inbanda haste ba Abunda takeyi Da mugun gudu Kabir yajanyo Amriya hatake Amriya tafada kansa duk su biyun suka gangara gefen titin.. kallon, kallo su biyun sukashiga yiwa juna. 馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯 COMENT & SHARE YAWAN COMENT, YAWAN POST ALKALAMIN 馃枈锔忦煐婏笍 BABY ISHA 馃尮馃尮馃尮 馃尯STORY BY 馃尯 {馃尫NANA HUMAIRAH } LOVE YOU ALL 馃槝馃槝馃槝 ALKALAMI 馃枈锔忦煐婏笍馃枈 锔? YAFI TAKOBI 鈿旓笍鈿旓笍鈿旓笍 2/28/24, 22:07 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISSMILAHI RAHANI RAHEEM馃尮 ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 2锔忊儯2锔忊儯 WRITTEN & DIRECTED 馃枈锔忦煐婏笍 BY BABY ISHA 馃尯馃尯 ------------------------------------------- jiyayi zuciyanshi yayi mugun fadi saurin tureta yayi daga jikinshi. Da sauri su nadirah suka iso inda suke tareda daga Amriya. Kabir kam kara hade rai yayi tareda nufah wajan motansa yashige yayi tafiyarshi. Nadirah tace sannu Mariya mutafi gida. Amriya tace Aa.. Kuje.. Nizan.. Tafine.. Naje.. Na.. Gina wa ..kaina ..sabuwar.. Rayuwa.. Khaleed yace kada kikara fadar haka Amriya shiga mota muje. Bah musu Amriya tashiga. Sultanate harabar wajan direct GRA suka nufah Futowa gabadayansu sukayi tareda nufah cikin gidan direct daki suka shiga da Amriya daganan mazan suka fuce. Amriya ki kwantar da hankalinki kinga yanzu bakya bukatar Abunda zai tayar miki da hankali. Gashi Tandy kinada Asma. Dole kidan yi wa kanki katangar karfe da yaya kabir inba haka bah zai iya hallaka ki. Ajiyan zuciya Amriya tasauke tareda fadin fateema ...bazaku ...gane bane ...bakusan .. wane ...halin ...nake ...ciki bah ...yanzu. Kudai... kawai ....kubarni ... Nayi ...kuka .. Koh.. Zafi... Da.. Zuciyata... Keyi.. Zai... Ragu.. Kalisat tace haba Amriya idan mukabari kika kara zubda haste agaban mu bamu miki Adalci bah. Kidaina fadan haka. Duk abunda kefaruwa dake yanzu ki kaddara haha taki kaddarar tazo ahakan . Yanzu duk abunda kefaruwa yau watarana saidai kibada labari. Dan Allah kidaina kuka. Shikenan.... Naji... Inason... Zan kwanta... Nadirah tace ok Mariya ki kwanta ki huta. Ni hayanzu kawai na hakura da ya kabir Allan zaibani wanda yafisa duda nasan bazan taba samu kamarsaba. Amma Allah zai zabamin mafi Alkhairi a rayuwata. Zubur Amriya tamike tana Mai fadin Aa.. Nadirah... Shi.. Nakine.. Kuma mijinkine.. Dan haka.. Dole ..ki.. Zama tasa. Nadirah tace toh mekike sonayi gabadaya fah ya tsaneni. Bayasona kwata kwata. Koh inuwata bayason gani kamar kedai Amriya. Ummi tace Sis nadirah. Yaushene birthday ki. Kalisat tace hana mgn abunda yashafi zuciya ke kina mgn birthday. Ummi tace bazaki gane bane. Nadirah tace next week Monday. Yauwa ku kawo kunnen ku kuji. Mgn naga tana fada musu ciki ciki nima hakan bai Nani daman jin abunda sukecewa bah. Toh yakukaji shawarata. Ya mutse fuska Fateema da salma sukayi. Fateema tace amma wanan shawaran taki tsam batayi bah. Nadirah ta amshe mgn dacewa gsk ummi wannan shawarar hai har police station za'a iya kaimu wannan shawaran ni gsk batayibah. Wannan ...shawaran.. Zamubi... Sukaji Amriya tafada. Kalisat tace Amriya bakya ganin da matsala. Kwarai... babu... Matsala... Toh shikenan duk abunda kika ce daidaine Amriya. A hatare Sula sakar ma junansu murmushi. .{1 week later. Saturday morning } Gabadayansu matan nagani sai shishigo da kaya hake yi daga bags, Nadirah tace ya haka naga hana shigo da jakankuna. Sallaman su Mom sukajiyo daga parlour. Da gudu sukaje tareda rungumeta. Amriya kam tsugunawa tayi ta gaisheta. Mom tace yazaki tsuguna bazaki zoh ki rungumeni bah koh kinmanta ni mamankine. Da kunya haka Amriya taje ta rungume mom. Sosai Aunty Amarya taji dadin ganin Amriya cikin koshin lfy. . Zama sukayi gabadaya. Kitchen Kalisat tashiga itada Amriya suka debo mah su mom abinci dakuma lemo . Saida su mom sukaci suka koshi. nadirah tace Amma mom sati biyu kukace xakuyi yanaga kuma kunyi sati daya kundawo. aunty Amarya tace yanzu za'ayi birthday diyar mu ace muki zuwa impossible. Kabir nagani yafuto yana nufo inda suke. Amriya nagani shi tayi saurin mikewa zatayi hanyar dakin su. kee ina zaki mom ta tambayeta. Hmm... Inason.. Zanje... Na.. Gyara.. Dakine.. Mom tace bakisan zaki gyara dakibah sai sanda kika ga kabir. Toh ba inda zaki zauna nan. Shi mutuwane da kina ganinshi kina jin tsoronsa. Khaleed da sadiq dakuma triplet sukaje tareda tsugunawa suka gaishesu. zuwa kabir yayi kisses mom tareda gaisheta sama sama haka Mom ta Amsa .grandma na hango. Tareda katon akwatinta. Tafarajan shi harta isah gabansu Mom dasu fateema. Gaisheta gabadayansu sukayi. Koh Amsawa batayi bah. Sai hayanzu su Amriya da su salma suka tuna bomb dinda suka hada. Murmushi grandma tayi tareda Fagin yarana yan Albarka nasameku lfy. Cikeda karfin hali sukace eh muna lfy. Yauwa toh haka hakeso. Yanzudai kumuje daki Na natawo muku da tsarabar kano. Simi simi. Haka suka dau akwatin tah. Sukayi gaba. Grandma nabinsu abaya. Murmushi Amriya tayi Dan taiga datasan shirin gradma hakansu. Sunashiga dakin Grandma ta rufe da mukulli tareda zare makullin ta daurashi ajikin zaninta . nadirah tace gradma ya kince zaki bamu tsaraba kuma muga kin kulle mu. Ohh ni halima Gaggawa fah aikin shedan ne. Kuyi hakuri mana kugani. Cire gwagwaronta tayi tareda warwareshi tayi ta daura a kugu. Zuge zip din akwatin yafarayi daga karshe tayi nasaran zugeshi gabadaya.. Wasu manya Manya dorina harguda biyar ta futo dasu. Zaro ido gabadayansu sukayi Kalisat tace Grandma mezakiyi da dorina harguda shida. Grandma tace Kunsan ance idan mutum koh dabba yakijin mgn kah toh kanemi abun saitashi. Toh nikuma a yau zan sai taku wato Nikukaje kuka yiwa karya .kuka ce lubabatu. Batada lfy koh. Toh sainayi maganin ku yau. Duk dorina daya ta mutum dayane. Dan haka. Maza kufara kawo kanku daya bayan daya ba fada ba zagi. wacece zata fara zuwa. Gabadayansu baya sukayi dan sunsan idan wanan dorinan haka Shauda musu so daya sai sunyi rashin lafiya. Amriya ce tayi gaba. tareda fadin gani... kidakeni.. nice.. nakiraki.. basu.. bah.. su.. Tsam basusan... da.. Mgn.. Kiran.. Ki.. Danayi.. bah.. Grandma tace karya kike Mariya sokike kirufamin Asiri. Ai idan naji muryanki zan gane sbd ke kina kikina. Dakuma haka kirani nibanji kikina bah Dan haka matsa gefe matsawa gefe Amriya tayi. tareda rintse idonta. salma ce tafara futowa tazo Hanan gradma . Daukan for in a daya grandma tayi tafara zuba mata da iya karfinta. hijacked zutt, zutt, zutt . Bulalan nan ba ko ina yake shiga bah sai jikin Amriya. Itakoh Salman jitake uwa Gradma shafata take Dadorina. Sosai Amriya kejin zafin dorinan. Salma kam kara gyara tsayuwarta tayi. Yauwa ke angama dake tagaba tazo. salma tace dan

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});