Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 31

Chapter 31

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,189 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Amriya tace leader Dan haka kezaki fadamana yanda zamuyi. Cewar Kalisat. Rikee kanta Amriya tayi tana mai tunani Abunda zatayi. Dago ido tayi da sauri tana Mai fadin. Kubiyo.. Ni. Bin bayan Amriya sukayi gabadaya. Dan karamin Banana Amriya tagani hakan table. Tunowa tayi a company kabir sanda ta taka ta subale hakan yasa batayi wata wata ba tadauka. Tareda mikawa fateema taci. Karba fateema tayi tafara cii. Bayan tagama cinyewa tamikawa Amriya Bawon. Daidai wajan mata takalan gidan Amriya ta dora. Tareda saurin barin wajan. Ummi tace Sis kitsaya kina ganin yafuto kinufi wajan saiki taka bawon. Kinji. haka kuwa hakayi tsayawa nadirah tayi tadunga saka da walwala. Kabir nagani sanye cikin kananun kaya wanda sukayi matukar yimasa kyau. Bluetooth nagani a kunnenshi da alama waya yakeyi.. Yana saukowa daidai kuma sadiq nafutowa daga part din Auty Amarya dawani irin sauri yanufi inda kabir yake. Nadirah naganin Kabir yafuto Tayi saurin nufan wajan Mata takalan. tareda taka bawon Bananan . Luuuuu tatafi zata fada jikin kabir dawani irin sauri sadiq ya kamota. Ganin takusan tafadi. Shitttt su fateema Suka fada. Oh my god plan din mu ya tarwatsa. Kabir kam fucewarshi yayi daga parlourn yanufi Garden. Daidai kuma lckn su Adeef na saukowa. Kallon kallo nadirah da sadiq sukashiga yi . mikarda itah sadiq yayi tareda fadin ki dunga kulawa. cikeda takaici Nadirah tace tohh. Amar yace Aa bro sadiq kodai kodai. sadiq yace banganebah kodai mee. Abdul yace hmm mudai munyi shiru. Sadiq yace Kai banason iskanci fah tohh better mind your self. Abdul tace nibaranje Nanni masoyiyata Kalisat. sadiq yace wato zaman ku a Turkish yasa kunzama yan iska koh agaban nawa kake crew masoyiyarka. Abdul yace afuwa babban yaya. da sauri su Amriya suka bar parlourn. yanzu Amriya mene Abunyi wannan ya sadiq din duk yabata mana Plan1 din mu cewar salma. Amriya tace ina... Kalb.. yaje.. Fateema tace bazai wuce garden bah. Murmushi Amriya tayi tareda fadin Kukawo... Kunnen.. Ku.. Kuji.. Mgn naga Amriya nayi nikaina banji mai take fadamusu bah. Niko nace idan tayi tsami zamuji. Lck daya naga gabadayansu sun kwasheda dariya. Hatare Suka nufi hanyar garden din. Fateema tace jeki Nadirah the game start now. Inda kabir ke tsaye ta nufah . Yaya kabir. Juyowa kabir yayi tareda fadin ya hakayi kinsan dai waya nakeyi koh. Dan Allah yaya inason kadan jawomin ganyen bishiyanan sai na tsinka mangoes please bro . cikeda baccin rai yace namiki kama da saurayinki koh Dan aikinki dazakice na janyo miki bishiya gani wahallale mara Aikin yi. toh kikoma wajan bokanki kicemai maganin daya baki bazai taba Aiki aikana bah. Wani hawaye Mai zafine yazoma nadirah saurin gogewa tayi tace yaya koda zankai sunan wani wajan boka sai yazama sunan Dan uwana zan Kai. Nifah kanwarka ce. Please yaya ina rokonka kaine babba Kai yakamata kadunga nuna mana hanyan daya dace ka gujemu Bin hanyar dabata dace bah. Amma yanda kake yi zai iya sa mutum yabi hanyar dabai dace yabi bah. Magwaro fah nace zan tsinka kake mun tsawa. Shin laifine idan kanwa ta tambayi yayanta Alfarma . ke kin isheni badai najamiki bishiyan ki tsinka banebah . Saurin gyada Mai Kai tayi. OK kabir tace. Tareda jawo bishiyan yace gashi kiyi sauri ki tsinka inba haka bah nasaki. Koh su adeef ne Suzo su sunko miki. Bata bari yakarasabah ta haye kan ganyen ta fara tsinka tana sawa a basket din hannunta. Haka tacigaba da tsinka kallonsu Amriya tayi. sukayi Mata fatan nasara Ringing wayan kabir yafarayi. Kallon wayan yayi yaga mom dinshi a baiyyane hakan screen din wayan murmushi yayi. Tareda dayawa yasaki bishiyan Luuuuu nadirah tayi sama wani kara Nadirah tasaki. Waiyooo Allah nashiga uku a taimakeni zan iya fadowa. Wani karan takuma Saki hannunta rikee da bishiyan. Dafe Kai su fateema sukayi sukace Wlh bro kabir yanada mugun taurinkai. Kallonta kabir yayi tareda fadin kewace kihau Kai kinsan inasakewa zakiyi sama saiki nemo wanda zai saukar dake. hawaye nadirah tafarayi tareda fadin ka rikee kafafuna kasauko dani please hannuna yagaji ina saki mutuwa zanyi. Jin ihuuunta yasa su adeeef dasu Sadiq futowa su body gourds maa suka nufi wajan. Yauwa kabir yafada. Sadiq please sauko da itah. Khaleed yace yanzu bazaka iya saukarda kanwarka bah kabir. What kabir yafada nina dauketa Amatsayin kanwa Amma itah ba'a haka tadaukeni bah. Dan haka i don't have time for this rubbish yana kaiwanan yayi tafiyarshi. dasauri Sadiq yanufeta tareda saukarda itah. dawani irin sauri su Amriya suka nufi wajan tah. Fadawa Nadirah tayi ajikin Amriya tareda fashewa da matsanancin kuka. salma tace shidai wannan bazaitaba chanza wa bah. inafatan Allah yasa yasamu daidai dashi. . tunda yasakaki kuka shima wataran wata saita sashi kuka in Allah ya yarda cikin sheshekar kuka Nadirah tace ni na hakura banaso. zan koyawa zuciyata daina sonshi. . Goge mata hawaye su Amriya sukayi AMRIYA tace Aa.. nadirah .. Dole.. Muyi.. Shiri ...na ..biyu... shigacikin gida gabadaya sukayi. KUKA mutum ne yadaki kunuwan Amriya. Kallonsu nadirah tayi tace kushiga ina zuwa. Inda take jiyo kukan Amriya tanufah wani daki tagani Da sauri tanufi dakin. Bude dakin tayi taga gabadaya duhun ya baibaye daki wani hayaki ne yashige cikin ancinta Rawa jikinta yafarayi. Faduwa kasa tayi tafara gurnani tana shure shure. Wani mugun kara tasaki......................... 馃尭馃尭馃尭馃尭馃尭馃尭馃尭馃尭馃尭馃尭馃尭馃尭 COMENT & SHARE PLEASE 馃憦馃徏馃憦馃徏 ALKALAMIN 馃枈锔忦煐婏笍 BABY ISHA 馃尯馃尯馃尯馃尯 2/28/24, 22:06 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISSMILLAHI RAHANI RAHEEM 馃尮 ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 2锔忊儯0锔忊儯 鈫旓笍 2锔忊儯1锔忊儯. WRITTING & DIRECTED 馃枈锔忦煐婏笍 BY BABY ISHA 馃尯馃尯 ------------------------------------------- Dawani irin gudu su nadirah Da khaleed sukayo kanta. Dagata nadirah tayi tareda fadin Amriya meyafaru meyasameki he fadamana Dan Allah. Ruwa, ruwa, ruwa, shine kawai kalman da Amriya ke nanatawa. Salma tace baranaje nadauko mata a fridge. Amriya tace ba.. Ruwa.. Shaba.. Ina.. Bukatar.. Ruwan.. Tekuu.. Dawani irin sauri Amriya ta kwace kanta daga hannun nadirah. Direct dakI tayi da gudu. Suma su nadirah basuyi kasa a gwiwa bah sukabi bayanta. mamaki kawai kabir da su triplet wato su Amar keyi. Kabir yace what's the meaning of this. Khaleed yace i think tanada Aljanu sbd sanda muke a Lagos mah tataba yin irin wannan Abun. Tsaki kabir yayi tareda fadin shine HD akace sudunga tashi a gidanmu. Ni Wlh dabadan karsu mom suce nakimusu biyayya bah da wlh yau zata bar gidan nan. Nonsense. Yafada tareda yin uptairs. Amriya nashiga daki Direct toilet rabidashi tared kulle kofan tafada acikin bathtub馃泚 . Kyakyawan bidinta ya baiyyana . Saikuma wasu Zara zaran farcina da hakora masu mugun muni gabadaya mah ba kyan fasali. Fuskanta gabadaya. Yasauya. Kallon kanta tayi a madubi hatake tah Fashewa da kuka Mai cinrai. Shafa fuskanta tayi taji saba saban kifi ajiki. Tace duk sbd kaine Kalb .tabbas Kai kah chanza mun halitata ta Aljanar ruwa. Daka bani zobenan . Dakabani yanzu tsufata bazata zama haka bah. Yashe zakabani Dan Allah ina jin rauni sosai Kalb zuciyata tanamin zafi. Kuma duk sbd Kai. Saurin share hawayenta tayi tareda fadin kukan wa nakeji dazu. Kuma waye ya busomin hayaki. A wannan dakin dole naje naga waye a wancan dakin. Yakamata nakarbi wanan zoben kada uwar shedanu tasa yaranta su karbeshi daga hannun Kalb. Ji tayi a bubuga kofan Toilet din. Zubur Tamike tareda Jan bidinta

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});