Chapter 32
Chapter 32
tafara gogewa da towel. Har ya bushe sanan ta dawo mutum. Bude kofan tayi rungumeta nadirah tayi tareda fadin Amriya bah abunda yasameki koh. Murmushi Amriya tayi tareda fadin bako...mai Kawai ....dai ...ciwon... kai ..ne ..kuma.... yatafi Hamdalah su fateema sukayi. Muje toh muci Abinci Koh futa sukayi gabadayansu. Washe gari (day 2) Gani nayi gabadayansu suna dining suna breakfast ba abunda kakeji sai karan chokula . Amma bands kabir. Khaleed yace wai shiwanan bazai futobah. Yanzu inzai ci Abincin mah sai an lallaba shi. Sadiq yace gashinan kayi shiru koh kuma kasha mgn. Tait khaleed yayi. A hankali yake taka steps din daya bayan daya harya isah garesu. Kalonsu yayi gabadaya. Tareda yin murmushin dayafi kuka ciwo yadakaa musu tsawa. Tsayawa gabadayansu sukayi da cin abinci. Kabir yace Ashe rainin mah haryakai haka. Amar yace big bro wane raini. Ehh kabir yadakamai tsawa. Tareda fadin kada kuskure kayi mgn ina mgn. Kaci Albarkacin baku dade da dawowa daga turkish bah da saina zuba maka lafiyayun maruka a fuskanka. am sorry big bro . Bana bukatar hakurinkah. Back to my discussion. Tsabar kun rainani wato tun kafun mah nazo wajan kukafara cin Abinci. Kun sa makogaro gaba sai taunan Abinci kuke uwa akuyoyi wanda sukayi sati suna jimamin yunwa. Wato nufinku ninazo. Naci ragowar kazantan Abincinku koh. Sadiq yace kayy kabir Wlh kanada matsala. GA Abincinkah a kula angina mah. Kuma fah Amriya ce ta dafa Yanada dadi Wlh. Kazauna Amriya Tayi serving dinka. Kallon kansa kabir yayi yace. Mee. Yess you sadiq yafada. Tashi khaleed yayi tareda zaunan dashi. tashi Amriya tayi fuskanta dauke da murmushi. tafara serving dinshi wani kamshin Abincine yadaki hancin kabir. cikeda kallon kyama yakebin Abincin dashi fried rice NE yaci cray fish da naman turkey dakayan hadi . Sailing fruit salad tadan zubamai a cup. tashi gabadayansu dilate tareda fadin yauwa bantam yaya. Kafaraci saimu fara cikeda takaici da bakinci yake kallon Abinci. lck daya kuma naga yasaki Dan karamin murmushi wanda yakara sa fuskanshi kyau. Daukan chokali yayi ya zuri abincin sailing naga yatashi tareda daukan Abinci a watsawa Amriya Ajiki. Zero ido gabadayansu sukayi. A firgice Amriya ta kalli jikinta. Ba Abinda kabir key sai huci yace wato ke a tunaninki bansan shirinki akaina bah. wato kinsamun guba naci koh shine kika waremun nawa a cular. . Toh kisani nafi karfin ki kasheni. wani hawaye Mai zafi ne sukafarabin kunci Amriya. Khaleed yace haba kabir wanan fah bayi bane idan iyayenta suna raye na tabbata bazasu jidadi bah. Kasani itama fah tanada gata. cikin baccin rai sadiq yace kabir wthats the meaning of this. taya yarinya tasha wahala tayi girki for the first time. Don kawai tafaranta mana. kaikuma sai ka bakanta Mata. Wai me ta tarema ne kake hantaranta haka. kabir yace banason naji mgn hanan gun. .wannan yarinyar ta taremun abubuwa da dama. I just hate her. Keep kisani na tsaneki Babadiya ganin fuskanki. Tunda nake bantaba jin tsanar yamace kamar kebah. Hakanki mom dina tadau tsarkakiyar hannunta ta mareni . Tunda nake Mom da dad dina Ko tsawa basu taba min bah. But because of you. Hakamin. Tayakike tunanin zanbarki gasman kinanufi kinshawai. Hmm yanzu mah game din yafara. sadiq yace haba kabir kada kasanta ce Mara yafiya mana. kana Dan muslimi basket islamiya bawai bakajebah. Riko fah haka kawotanan tana matsayin marainiya. Kasan ance wanda ka wulakanta shuttle zuwa watarana yataimakeka. Kabir yace wannan mara ASalin, rainon titi, karuwa yar bola, Mai tsufar Aljanu. Sadiq yace oho dai Mai tsufar Aljanu ma mutum ce job kuma dame kafita mezaka nuna mata. Kyau, koh mulki. Kabir yace du biyun Sadiq kada ka tunzurani yin Abunda zuciyata batayi ra'ayin yibah yanzu. Kabir yafada. Cikeda baccin rai sadiq yace mezakayi meka isah kayi. Su nadirah kam inbanda karkawa ba abunda jikinsu keyi. Sosai sukejin tausayin Amriya . Amriya kam tsaya tayi hawaye sai fanfares suke daga idanuwanta bata iya motsawa jikinta tsabar tsoro da rikici. Dafe kanshi kabir yayi tareda fadin tambayata kake mezan iyako . kwarai mezaka iya sadiq ya. tambayeshi . A asalle kabir yajuyo tareda daukan hannunshi dake sanye da zoben Amriya ya tsinkamata maruka har guda uku. Dafe kuncinta Amriya tayi haste masu Zafi sukafara zubowa daya bayan daya. Cikin fusace khaleed yace kabirrr you will pay for what you did. Wlh bashi kadauka . Wlh na rantse saikayi danasani abunda kamata. cikeda fusata Yakuma daukan fruit salad data kawomai ya watsamata a fuska. karkarwa jikin Amriya yafarayi , numfashinta yafara sama sama Faduwa Amriya tayi awajan sumammiya. Dawani irin sauri su nadirah dasu Abdul sukayi kanta . Jijigata su nadirah sukafarayi saisuka ga bata numfashi fashewa Gabadayansu sukayi da kuka. . kabir ko ajikinshi sai ma murmushi da yasakar. tareda fucewa daga gidan. Sosai zuciyoyin su khaleed ke tafarfasa. Nadirah tace shikenan yakasheta. Yakashe marainiya wace bataji bah bata gani bah. . meyasa, meyasa, ba Abunda ke tashi a parlour sai kukansu nadirah. sadiq yace bah kuka zaku tsaya yibah kutashi kudauketa muwuce hospital. Dasauri su nadirah sukadauko hijabansu sukasanya wa Amriya nata. Basu zarce ko inabah sai hospital. Taimokon gaggawa su nurses da doctors suka karbeta. saida su doctors sukadau kusan three hours hakan Amriya. doctor Amina ce tafuto tareda fadin suwaye suka kawota. Mune su sadiq suka bata Amsa. Doct Amina tace a gsk kuna wahalar da zuciyanta sosai. Kuyanda muka fuskanta. Tanada wani Abu da zuciyanta ke so wato san samu. amma batasamu bah. Dan Allah idan kunadashi kada ku hanata. Dan yanzu jininta ya hau ba kadan bah. Inkuka cigaba da kuntata mata toh zata iya rasa rayuwanta gabadaya. Kuma yanda muka gani tanada ASMA. What ASMA gabadaya suka fada. Adeef yace amma doctor yanzu dai tana lfy koh . doct Amina tace yes she is fine now. Dan Allah abunda nakeso daku ky guji baccin ranta. Ku nisance tah tashin hankali ,hayaki, daddai sauransu. OK insha Allah zamu kula Sadiq yafada. Doct Amina tace yanzu zanyi prescribed magagunguna dazaku siyo mata a pharmacy zata dunga Anfani dashi. Idan tasamu sauki zaku tafi zanbaku inhelar dazadunga anfani idan Asmanta yatashi. Gdy sosai su AMAR DA SADIQ suka mata. Tarkarda tamikawa ADEEF karba yayi tareda fucewa domin . Yaje yasiyo magungunan. . Akita zuciya fateema da Kalisat Suka sauke. Ummi race Amma bakuga kamar matanan tanadan yanayi da Amriya. Salma tace Nima abunda zance kenen kika rugani fada. Nadirah race zai iya yuwuwa kama ce kawai ba komai bah. Dama Ai kowane Dan Adam biyu ne. Basar da mgn gabadayansu sukayi daukan wayanshi sadiq yayi yafara dialling numbern mom. Kollonshi khaleed yayi tareda fadin mekake shirin yi sadiq. Zankira mom ne nafada mata. Khaleed yace nima barana nakira mami. Nafada mata. Su Amar mah numbern auty Amarya suka fara dialling. Su nadirah mah suka kira uncle habib. .dakuma ma grandma. haka kowanen su yashiga fadamusu abunda kabir yayiwa Amriya. Sosai ran mom, aunty Amarya, uncle habib, mami, yabaci. Kashe wayan mom tayi tafara dialling numbern Kabir . kabir na kwance hankalinshi a kwance. Yana murza zoben hannunshi. Yaji wayanshi na ringing Murmushi yayi tareda daga wayan yakara a kunnenshi. Bakinshi rikee da sallama . Ina wuni my mom. Cikeda baccin rai Mom tace In ban wuni bafa. Eh nace inban wuni bafa. Lallai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89