Chapter 19
Chapter 19
yayi hadeda ya mutse fuska cikin zuciyanshi yace kyakyawa amma ni baki munbah. daukoh wool da hydrogen yafara goge mata jinin dake zuba Saida yagoge jinin tass sannan yakuma daukoh Wani wool din ya dangwala spirit Mai yawa yafara dandana mata fishiness da karfi. Wani Azabeben kara Amriya tasaki. Buge bakin Kabir yayi. Yayi mata Alaman tayi shiru. Rufe bakinta Amriya tayi hawaye nabin fuskanta. Bangaren su mom kam bakaramin tashi Hankalinsu yayi bah bakamar Khaleed dayake jin in wani habu yasami Amriya zai iya mutuwa. Aunty Amarya mah hankalinta yayi matukar tashi. Ringing wayanta taji yanayi dauka tayi takara a kunnenta. Daga dayan bangaren taji ance. Maza ki hallara a fada yanzu. Hana gama fadin haka haka kashe wayan. Maida kallonta tayi kan su nadirah wanda kanaganinsu kasan basua cikin yanayi Mai dadi. Gyaran murya Aunty Amarya tayi tace kubani guri zan huta. Simi simi suka tashi tareda nufah part dinsu. Aunty Amarya naganin sun futa tayi maza ta kulle kofan tareda shigewa daki tadauko bakaken kayanta da mask tasaka. Tafuce tatami boyeyen anya bama bakowane mutum ne agidan yasanda Hanyar bah. Aunty Amarya bata zarce ko inabah sai fadan Lord lady. Durkushewa Aunty Amarya tayi tafara gaisheta kamar haka barkanki ranki shi dade. Uwar shedanu, da mayu. The lord of the whole universe, praise and worship most be given to you only. Ya isahh Lord lady tafada a tsawace. Tashi aunty Amarya tayi ta tsaya a inda tasaba tsayuwa. Magana uwar shedanu tafara kamar haka. Nashiga rudu, nashiga tunani cewar ya hakayi plan dinmu yake wargatsewa lokaci daya. Tabbas akwai Yar leken asiri acikin wannan qungiyar. Tabbas akwai wacce take cin Amanar qungiyar uwar Shedanu Demon lady. ,rasss gaban Aunty Amarya yafadi. Aunty Amarya ta asma da Na'am . Inason kigano min wanda yake cin amanar wannan qungiyar. Angama rankishi dade. uwar shedanu tacigaba da fadin. Duk ranar da na gano da gsk wata ko wani na cin Amanar wannan qungiya. Na rantse da qungiyar devilish jininsa ne zai zamo sadaukarwa ga ruwan sha nah. Monster. Yes lord lady. Inason ka sa yaranka suyimin kidnapping kabir gobe. Katambaye iyayenshi kadarorinsa na gidan marayu daya bude. Inkuma sukaki ka arbeshi har lahirah. Angama ranki shidade Gaban Aunty Amarya ne yafadi jin za'ayi kiddnapp din kabir. Alhj usnam yace. Ranki shi dade. Karkice na bujire magananki. Mai zai hana kawai idan. Sunki. A kyaleshi. Nikuma inada yarinya ZAINAB. Innace mata tadauki aiki a company sa tazama hannun damansa.baza ta bujire bah tunda nasan ta Dade Tana sonsa. Kinga abun zaizo mana da sauki. Yanda zata dunga kawomin bayanai hakan kudadensa da kadarorinsa. Kinga daganan saimu kwashe komai. Wannan shawarar nakawo amma inkinga baiyibah toh za'a iya kasheshin. Shikenen na yarda da maganarkah. Amma zan tunatarda Kai kada tamana shirme. Inba haka bah. Zan hallakata. Da yardan Allah komai zai tafi daidai. Alhj usman yakara fadin Uwar shedanu gsk inajin tsoro hakan wannan budurwan datazo jiya tace zata hallaka mu. Inbamuyi wasa bah kada Aje da gsk take zata hallaka mu idan bamu daina bibiyan rayuwan kabir bah. A hassale uwar shedanu tatashi. Sauran yan qungiya naganin hakan suka durkushe taresa yimata sujjada. Suna bata hakuri. Karya take, bata isah hallakani bah. Tabbas ba mutum bace . Dole saina gano a ina take. Kuma yanzu wasan yafara. wannan shine. tanagama fadin haka tayi tafiyarta. suma sauran yan qungiyan suka watse. Bangaren kabir kam. Saida yamata staff ya gyara mata fuska Dan kar aga shatin Mari a fuskanta. Tashi mutafi gida cewar kabir. Kisameni a waje Dan bazan jira kibah. Yana kaiwa nan yayi fucewarsa. tabe baki Amriya tayi tareda fadin kaika sani mugu kawai. da A lokacinda zobena yana tareda nine dabaka Isah katabamin koda yatsata bah. Tashi tayi. Wani mugun ciwon Mara taji yazomata. A daddafe tafara tafiya hannunta rikee da maranta Wanda yakemata mugun ciwo . Saida taje daff dashi. Kawai tatafi luuuuu zata fadi. Saurin riketa kabir yayi yana Jan tsaki. hadida zaunan da ita a gaban mota. whattt yafada. ganin yanda jikin shi yayi tsenin a jini. what's this rubbish. oh my god. Cikeda bakin ciki da takaici yace keee bakida hankaline zaki batani da jini. kekinsan kina period bazaki iya killace kanki bah. this is embarrassing Wlh. Cikeda rashin fahinta Amriya tace. Ni... Ban... Gane... Me.. Me.. Ka.. Ke.. Nu.. Fi.. Bah. gigiza kanshi Kabir yayi yace wato raina min hankali zakiyi koh. tsaki yaja yashige ciki. gidan. Yana shiga yanufi toilet. Saida ya yi wanka yakai so goma. Shinshina kanshi yayi yaji haryanzu yana karnin jini. . Saida ya hada sabulai. Wajan biyar. Sannan yacigaba da durza jikinsa kamar fatansa zata bare. Yanagama wah. Yanufi wardrobe yasaka kananun kaya. Tareda gyara suman kanshi. Yasaka oiling lotion Mai kyau da kamshi. Wajan turarema saida ya fesa wajan kala biyar. Sannan yafuto yanufi parkin space. Kallonta yayi jiyake kamar wani yana kara huramai wata wutan tsanar Amriya . dauke kansa yayi daga kallonta. Tada motan yayi suka fuce daga gidan direct hospital yanufa. parking yayi. yafuto daga cikin motan. ZAINAB dake tareda friends dinta zunzo wucewa ta hangoshi. Jikinta karkarwa tace kunga Sir kabir dream guy dina. Dole mah naje nayimai tayi soyayyata kafun lokaci yakure. Daya daga cikin friends dinta tace amma bakya ganin Hf akan bai dace bah. Kinsan tsaff ,zai iya duzgaki agaban mutane. murumushi zainab tayi tace ni yar Alhj usman za'a duzga. God for bid kudai kuzubah ido kugani. gyara zaman mayafinta tayi Wanda Dashi gwara babu Dan komai najikinta anagani. Tafara tafiya Tana lankwasa. Hartaje gabanshi. Excuse me handsome. Dago kanshi kabir yayi ya zubamata. Kallon sama dakasa yayi mata.tsaki yaja yace daman haryanzu hana samun lower class ladies bansani bah. Magananshi bakaramin batawa zainab rai yayibah. Basarwa tayi tace. Sir kabir. Nice Yar gidan Alhj usman. and so nace saime inke Yar gidansa ce hajiyeni yayi. Dazaki ce ke yargidan Alhj usman. Am sorry for my words Sir amma wacece wannan. Kallon Amriya yayi. Yakuma maida kallonsa kanta yace me kika gani. Zainab tace naga kuna tarene kamar ma'aurata. Is she your wife. Exactly yesss she iss. And how is that your problem . Wani kishi ne ya mamaye zuciyan zainab tace. Sorry butt. Eh you banason nakarajin wannan banzan murya naki. Karki tunzurani aikata abunda raina baiso bah. Dan haka leave before i count three. sir please kasaurareni dama daya kacal. Sir. kallonta yayi yace amma fah kinyi mugun raina min hankali. nayi miki kama da mazan da zan tsaya da ballagaza irinki ina mgn dasu. Sir but you kn...... Batakarasa bah taji saukan Mari. Amriya kam inbanda kallo ba abunda takeyi. Ita batasu takebah ta ciwo da radadin da maranta yake mata take. how dare you am talking you are talking. did i resemble your mate. dafe kuncinta zainab tayi zuciyanta namata kuna. Wani irin tsanan Amriya ya baibaye zuciyanta. Cikin ranta tace dukk sbd kee ya mareni na rantse hakanki zan fanshe marina. Barnan yafada a tsawace. Saurin barin wajan zainab tayi. Tanufi inda kawayenta ke tsatsaye sai kwasan dariya suke. maida kallonsa yayi kam Amriya yace kekuma tashi mushiga ciki. ba.. zan... iya... bah.. Cikeda baccin rai kabir yace baza ki iya bah toh sokike na goyaki kenan tsswm yaja tsaki. Dallah malama tashi duk kinbatamin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89