Chapter 17
Chapter 17
Amsawa aunty Amarya tayi Tereda futowa daga dakin datake. Dawasu kayan ajikinta. Ganinan yayana. Fateema tace aunty Amarya gsk muna jin yunwa fah. Murmushi aunty Amarya tayi tace toh kubari na debo muku abinci saiku ci. Yauwa nadirah tace hadeda cewa shiyasa muke sonki uwar dakin mu. Dariya gabadaya suka kwashe dashi. Banda amriya datayi zuru zuru kamar Mara gsk tana kallonsu. Tashi Amriya tayi tanufi Inda suke zaune. Suna ganin tanufoh inda suke suka Mike tareda nufah hanyar waje. Saurin shan gabansu tayi tareda cewa Dan Allah ku.. Ya.. Kuri. Ummi tace baza mu hakurabah mara mutunci kawai. Durkushewa Amriya tayi kan gwiwowinta ta hada hanayenta biyu hawaye nabin fuskanta racer. Nasan.. Ban... Kyau... Ta.. . batakarasa bah. taji gabadaya sun rungumeta. suma suna kuka. Nadirah tace dan Allah kada kikara hawaye mami bata daukoki bah domin mu mudunga sakaki kukabah. komai kikayi amriya daidai ne. kuma Dan Allah kiyi hakuri ki yafemana. He ce tashigo tatarar dasu duk suna kuka. Magananta sukaji daga bayansu tana cewa. Waishin mutuwa hakayine agidanan. Dago Kai gabadaya sukayi. Tareda mikewa tsaye sukace mutuwa kuma grandma. Toh ai abunda nake tambaya kenen naga kunsa yar mutane agaba kuna rusa kuka itama tana rusa kuka. Kawai zakusa diyata Amarina Kuka. Kalisat tace Allah dai yashirya dawanan bace bacen suna dakike. Meye wani Amarina. Gidanku kalusa nace gidanku. Wato ku yaranan kun rainani koh. Bakuda matsala Dan kunganni a rayene dabana raye baza kudunga fadamin magana bah. Muryar aunty Amarya sukayi daga dinning tanacewa toh kutawo kuci abinci. Haka suka tashi suka nufi dining domin cin abinci. Suna ci suna Dan tafa hira. amriya tace nadirah yau ... Kalb... Zai... Dawo.. Nadirah tace waye Kalb kuma. Oh kina nufin yaya kabir fateema tafada . Girgiza Kai amriya tayi da alaman ehh hakane. Nadirah tace amma a ina kika ji wannan sunan Dan nasan yawanci masoyi hake kira dawanan sunan. Daga kanta Amriya tayi ta dora hakan Kalisat. Suma din maida kallonsu sukayi hakan Kalisat. Amriya tace. a.. Wayan.. Kali... Sat... Na.. Gani.. whattttt naji gabadaya Sun fada .yamushe fuska Kalisat tayi tace tohh tohhh ai naga yaya ABDUL ne. Meee dama soyayya kuke yi bamu sanibah. Toh yanzu aikunsani. Aunty Amarya tace Ashe inada suruka agidanan bansanibah. Kunyace Takama Kalisat Dan batayi zaton Aunty Amarya na wajan dining bah. Da gudu tafuce daga parlourn. Suko su nadirah inbanda dariya bah abunda sukeyi. Nadirah tace gsk kema Amriya yakamata mudunga koya miki turancinan da karatu Dan Wlh duk wanda haka fadamai baki iya turancibah bazai yarda bah. Kinaso nadirah ta tambaya girgiza mata Kai amriya tayi. Toh mugama cin abin sai mu fara. LONDON .. Two weeks later The result of the winner of this year isss kabir Muhammad. Ihuuuu da shewa ne yabaibaye wanan Hall din. Please we want him to come forward right away. Tashi kabir yayi. Yaje yakarba . Sannan yayi godiya. yakoma sit dinda yake zaune . Saida hakayi wani program din sannan haka tashi. Futa sukayi shida sadiq farinciki duk ya mamaye zuciyan . Kabir, kabir, sukaji hana kira abayansu. wannan dai dattijon nan ne yagani . Dattijon yamika masa hannun yace my name is Auwal jabbir. The chief Chief Justice of over the world. Shima kabir yace nice meeting you too. Chief Justice yace amma Kai awane gari kake a Nigeria. Kallon mamaki su kabir sukayi. Kabir yace sir dama kanajin Hausa . Mumushi Chief Justice yayi tareda fadin why not. My marital home is in Abuja. So taya kake tsammanin bazanji Hausa bah. Gsk munji dadin haduwadakai Sir. Toh shikenen nizam bi flirt yanzu natafi dana yusuf yanata damuna shida ammin shi nadawo. Aimuma a Abuja Muke cewar sadiq. Kuma yanzu zamu tafi tunda munruga da mun gama shirya lodged dinmu. OK that's good mutafi kawai. Sadiq yace barana kirasu mom infadamusu cewa yau zamu dawo. Kabir yace noo kada kafada kabari muyi surprising dinsu. Won amma fah hakan yayi cewar Chief Justice. suna hawa jirgi sai Nigeria. Ha airport sukayi sallama da Chief Justice dagaanan suka wuce inda body gourds dinsu suke daganan suka wuce anyar gida. parking motan sukayi daganan kabir da sadiq sukayi anyar part din mom cup na tea nagani a hannu amriya tana Bin nadirah dashi nadirah nacewa kibari Amriya kuma tacigaba da bin nadirah. Daidai lokacinda Kabir ya bude kofa. Abu Mai zafi yaji yazuba ajikinsa. Taasss, tasss, Tass's, kakeji yazuba wa Amriya Marika harguda uku dafe kuncinta Amriya tayi hawaye nabin fuskanta Dago rinannun idonsa yayi wanda suka kada sukayi jajir kallon kyama da wulakanci yazuba mata tareda nunata da yatsarshi yace................ m ************************* MU HADU A NEXT PAGE 馃搫 FAN'S 馃尮馃尮馃尮馃尮 . ALKALAMIN 馃枈锔忦煐婏笍 BABY ISHA 馃尯馃尯馃尯 2/28/24, 22:05 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM馃尮 ALJANAR RUWA CE馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 1锔忊儯1锔忊儯 WRITTEN & DIRECTED 馃枈锔忦煐婏笍 BY BABY ISHA 馃尮馃尮 -------------------------------------------------------------------------------------- Are you blind who the hell did you think you are. Bakida hankali, banza, mahaukaciya, Dago idanuwanta Amriya tayi wanda sukayi jajir. Tace dan... Allah... Kai... Bata karasabah takarajin wasu saukan marukan. Dafe kuncinta Amriya tayi Wanda suke mata ciwo da radadi. Cikin hucii kabir yace ba'a bani hakuri, idan anyimin laifi indai zaki bani hakuri toh zaki cigaba da cin marine. Useless human being. Dai dai shima lckn da sadiq keshigowa. kabirr yaji mom tafada. Hayacin kadaya kabir are you normal Mom can you imagine what this useless bitch did to me. Wuce dakinka kabir banason jin komai. But mom gsk koma wace wannan saita bar wannan gidan a yau dinnan. Dad yace kabir to my room now. Dad nagama fadin haka yashige daki Bin bayanshi itama mom tayi. Oh my god kabir yafada. Kallon Amriya yayi wacce take tazubar da hawaye. Yace Wlh kisani tunda nadawo gidan nan saikin san Dani kikayi. Bangajeta yayi tafadi yanufi dakin mom dinshi . Khaleed da sadiq sukayi kan amriya da sauri. Dagata sukayi tareda bata hakuri. Su nadirah kuma suka wuce da itah daki. Rarashin ta sukashiga yi. Nadirah tace kiyi hakuri Amriya karki damu Allah saiya saka miki. Hawayenta Amriya tashare da Hannu daya. Tace dan ....Allah ...ina...son zan..je na..bashi ha..kuri. Kalisat tace what chab Allah ya kiyaye bayan yagama moranki da Marika shine zakije kibashi hakuri. Maimakon yabaki kezaki gabashi. Sadiq ne yashigo dakin yace Amriya kizo inji dad. Tashi Amriya tayi tabi bayan sadiq. Nunamata dakida suke sadiq yayi. Shiga dakin Amriya tayi da sallama. Amsawa sukayi. Zauna Amriya mom tafada. Dad yamaida kallonshi ga kabir. Yace kabir kabani mamaki matuka. Yanzu harzaka iya daukan Hannu ka mari mace. Bayan kuma macece ta haifeka. Fada sosai Dad yashiga mai mom ma ba'a barta abayaba. Shiko kabir jiyayi kamar ya nutse kasa tsabar takaici. Wani sabon tsanan Amriya yakeji yana kara huruwa a zuciyansa. Bata hakuri yaji mom tafada. Kallon banza ya watsawa Amriya yace mee to this dog. Tasss yaji mom dinshi tazubai Mari. Zaro ido kabir yayi cikeda kallon mamaki. Yadafe kuncinsa. Gabadaya a halin yanzu Amriya ta tsorata. Dad yace bazaka bata hakuri bah kosaina karamaka hakan wanda tamaka. Dago idonshi yayi Wanda suka kada sukayi jaa yace kiyi hakuri, yana gama fadin haka yatashi yanufi part dinshi. Hakuri sosai su mom sukashiga bawa Amriya. Itakoh AMariya bata hakurinsu mom takebah ta yanda kabir zai cire
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89