Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 70

Chapter 70

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

akayi yayinda kowannen su yayi hanyar sa, babu wanda yakara kula wani acikin ku. Hana aka karayar arziki ta samu babana, yayinda muka talauce, koh gishiri Bamua samu mu siya saboda tsanannin talauci, a lokacin mahaifina ya yanke cewar zai Shiga qungiyar asiri domin yayi kudi ya zama sananne wanda babu kamar sa. A lokacin yaje yayi joining qungiyan asiri, amma a lokacin aka gargadi mahaifina da cewa kada ta kuskure ya fadawa kowa, Kuma dole ya kawo babban abokin sa wanda yake matukar kauna, sannan yayi sadaukar wa da jinin sa. Mahaifina baiyi jayayya da akan bah, ya yarda da umarnin da aka bashi. Bayan wasu kwanaki. Mahaifina yayi kudi, dukiya suka habbaka, yazama sananne wanda babu kamarshi, haryazo yafi mahafinku kudi. Hana aka, babana ya nemi suyi sulhu da mahaifin ku, shikuwa mahaifin ku, ya hakura suka koma normal yadda suke a da. Sosai suka kara kaunatar junan su, inda mahaifina ya yanke cewar zai fada wa mahafin ku komai da komai, abunda yasa arzikin shi yayi yawa... Hana tsaka da aka, baba na, ya nemi su fita da Mahafin ku, babu jayayya Mahaifin ku ya amince da akan, inda baba na ya kaishi Chan cikin jeji, sannan ya Kalli abokin nasa ya ceda shi, Tabbas Kai abokine na kwarai, Amman inason na fada maka wani sirri na, Kuma Dan Allah inason ka adanamin, karka Bari duniya ta sani, mahafinku ya ceda baba na, Menene sirrin? Meyasa ka kawo ni daji? Me kake shirin aikata wa? Hatake baba na ya kira sauran yan qungiyan, lokacin da mahafin ku ya gansu, yayi matukar tsorata sosai, A lokacin babana ya sanar dashi komai da komai, inda mahaifin ku yak'i amince a sadaukar da jinin sa inda a karshe yace saiya tona masa asiri, duniya tasan cewar shidin maciyi amana ne, Shi Kuma a lokacin mahaifina ya Shiga bashi hakuri, Kuma yayi masa alkawarin cewar zai bashi kudade Duk abunda ya keso, amma Dan Allah kada ya tona asirin shi a idanun duniya, Hatake mahaifin ku ya kira police officers, suka zo suka tafi da baba na, Shi Kuma mahaifin ku ya kwashi kudaden baba na, ya kaiwa su police, inda police din suka raba kudin a tsanin su. Yayin da Baba na ya tafi magarkama na wajan shekaru goma, bayan ya futo, yaga komai nasa ya yi kasa, kudaden da ya Tara da duniyan da yake dasu duk babu, akan ya sashi cikin damuwa har yasamu ciwon zuciya, yana cikin kakarin mutuwa ya kirani, ya sanar dani duk abunda ya faru, hawaye ne suka Fara bin kan kuncin Mom, sannan ta cigaba da fadin, Baba na yace na daukan masa alkawarin cewar zan daukar masa fansa, bazan taba rabuwa da ku bah, ni kuwa na daukan masa alkawarin cewar saina ga bayan ku baki daya, bazan bar koda kud'a wanda nasan ya futo daga gidan nan bah, saina raba ku da farin ciki, saina sanya ku cikin kunci da bakin ciki, Ina kaiwanan, Baba na ya tashi da zummar yaje zai kaini na Shiga qungiyar asiri, rike hannu na yayi yayin da muka futa wajen layin, Ban hankara bah, naji han fara je fawa baba na Duwatsuna, da Kuma rodi, kuka a lokacin nai tayi, yayin da na dunga rokan su, subar min mahaifina, sannan ta Kalli Amina da Kuma mahaifiya ta, wacce ke a tsaye basu tanka wa mutanen bah, A lokacin raina yayi matukar baci, ganin mahaifiya ta da yar uwata, basu tanka wa mutanen bah, a lokacin naji tsanan kowannen su a raina, Aka suka cigaba da jifan Baba na har saida numfashi ya futa daga jikin shi, sannan suka barshi a wajan, sukayi tafiyar su. Babu wanda ya taimaka min, ni da kaina na dauki gawar mahaifina sannan ta kaishi makabartar yayin da yan qungiyan asiri suka taimaka min, muka bunne sa, Tunda ga lokacin na Shiga cikin yan qungiyan asiri, yayin da jini na ke tafarfasa, fansa kawai take son dauka, hana aka na Fara bibiyar mahafin ku, ban daina bibiyar sa bah, har saida naga na kawar da rayuwar sa, bayan nan kuma, naje gidan mu sannan na lashe mahaifya ta, Itama Amina zan kashe ta, amma abunda yasa ban kashe ta bah tana gidan mijin ta a lokacin, yasa na barta da ranta amma duda akan bai hanani bibiyar rayuwar ta bah. daga nan kuma na shigo cikin ahalin nan a matsayin mata, na saka Y'aya na Suleiman ya bani kai a matsayin mata, Kuma na shigo gidan nan domin daukar fansa . Kuma bazan dakata bah, har sai na cikawa mahaifina burin shi na karshe kafun na sarara Wannan shine . Ajiyan zuciya gabadayan su sukayi, inda Mami ta fara magana kamar aka, toh mahaifin ki ya mutu, amma ai bah mahafin mu ne ya kashe shi bah, Kwarai kuwa mahafin ku ne ya kashe baba na, da mahafin ku bai fada wa duniya wanene baba na bah, da haryanzu nasan yana raye, Kuma na ruga dana daukan wa Baba na alkawarin cewar, Har jikokin Yunusa yusuf, bazan bari bah, Domin har su zan hada na kashe. Kuma shine zai sa a kara mun matsayi acikin kungiya. Doct khadija tace, amma meyasa ni kika kashe min dana, Kuma kika kashe yarinyar Amina. Kuma kinsan da cewar Amina batasan cewar ke yar uwarta bane Domin rabonda ku hadu yakai, kusan shekaru talatin da yan Kai, amma ke kingane ita din yar uwarki ce, yayinda ita bata sani bah, Mom ta bawa Doct khadija amsa da fadin, ni ban kashe danki bah domin kuwa danki yana raye bai mutu bah, zaro ido Doct khadija yayin da jikin ta yafara karkarwa tace yana ina Dan Allah ki kiramun dana, inason na ganshi. Mom tace zan fada miki Amman kafun nan, ki kiramun yar uwata Amina da Kuma danta da mijin ta yanzun nan, Cikin rawar jiki, Doct khadija ta dauki wayar ta, Tareda dialling number Ammi wato Amina, ringing biyu Ammi ta dauka Tareda karawa a kunnen ta tace, hello Salamu alaiki, Amsa sallamar Doct khadija tayi tace, Yar uwa, Dan Allah keda mijin ki da Kuma danki Duk kuzo yanzun nan, Ammi tace, amma dai lafiya koh, Doct khadija tace lafiya ce ta kawo akan karki damu babu komai kuzo kawai, Tom shikenen gamu nan zuwa gidan su Kabir din, katse wayan Ammi tayi, yayin da ta Sanar da Abban yusuf komai da komai, sannan ta samu yusuf wanda yasamu sauk'in jikin shi sosai, tace masa ya shirya zasu je gidan su Kabir, bah jayayya, yusuf yace Tom shikenen, Cikin kankanin lokaci suka isa gidan su Kabir, yayin da Amar ya kaisu dak'in da gabadayansu suke, Shiga ciki sukayi sallama rike a bakin su. Amsawa su Grandma sukayi, guri su Ammi suka samu sannan suka zauna, Abban yusuf yace lafiya dai koh naga kowa ya taru hanan, Aunty amarya tace lafiya lau wallahi, Dama wani Dan karamin issue ne ake tattauna wa akai. Kallon Ammi Aunty Amarya tayi tace shin Maman Yusuf kinsan wannan matar ta fada Tareda nuna Mom, Kallon Mom Ammi tayi tace, Aa ban Santa bah, amma nasan cewar itace Maman Kabir, Kuma tana min Kama da yar uwata hassana. Doct khadija tace idan na fada miki wani abu zaki yarda?,

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});