Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 37

Chapter 37

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,211 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

a asibitin uwa ance zata mutu. Nadirah tace mom mezai hana mukira mami misanar da itah. Aa banason tasani sbd hankalinta zai tashi. Kallon kabir tayi tareda girgiza kanta. Budewan kofa sukaji hatake gabadayan su Suka Mike tsaye. Doct Amina tace Am sorry mom kabir we lost her. Rasss gaban kowanen su yabada Wani irin jirine yafara daukan Mom. Tareda fadin doct are you kidding me. Doct Alina tace shin Hana wasa da mutual nee. A fusace Mom ta tashi tareda Yinkan kabir da sauri tace kaji dadi job kaje ka hada party mana kuyi murnan kasheta dakayi. Wasuu zafafan hawaye yaji sunkusan debonair saurin goge idonshi yayi. Bakina rawa yace Mom. I can't kill her i swear with god am serving. Tass tass mom ta tsinkamai mari har biyu tareda dogo yatsanta tanunashi tace. I regret that am your mom kabir. Khaleed yanzunan inason kakiramin police sutafidashi. Khaleed yace mom. Don't mom mee do as i said. Khaleed. Sadiq yace please mom we don't need all this. Cikeda baccin rai tace sbd ba kanwarkah bace ba yar ahalinkah ce shiyasa zakace kar hakira police. Toh dole sai anbi mata hakkinta. my wish is my command . Mom Dan Allah dakatar da sadiq kabir yayi tareda fadin shikenan naji zan fuskanci hukunci Saudi da laifin dana aikata. Dan haka please ku kira police sutafida ni. Banason wata mgn just call the police and tell them that the kabir Dan Muhammad yunusa mammalakin compay fishe production yayi kisan Kai right away. Ya karashe mgn idonsa hakan Mom dinsa bairns tsammanin haka daga gareta bah. Koh kowa bazasu yarda bah ai yaci are mom dina ta yarda Sosai su nadirah sukashiga bawa Mom hakuri amma tsamm koh sauraron su batayi bah .. Daga waya khaleed yayi yakira yan sanda ba'a fi thirty minutes yan sanda Suka zagaye hospital din. Daya dagacikin police din yace ina Madelin yake. Nuna kabir mom tayi tareda fadin gashinan kitafidashi kumai hukunci daidai da laifinsa. Mika hannunshi gaba kabir yayi suka sanyamai Handcuff Suka fara jan shi. Daga sama sukaji ance kudakata. Tsayawa police din sukayi suna kallonta mamaki Da tsoro ne yakama su mom . A hankali tafara takawa Tana dan daddafa bango. Ku... Rabudashi... Amriya takuma fada. Mom tace Amriya dama kina raye nee. Kwarai.. Ina.. Raye Yan sanda... Bashibane.. Yasakamin... Guba.. Nasha... Wasune ..daban .. Bashibane.. Kurabu ...dashi Daya daga cikin yan sanda yace wacce hujja kikedashi dakikace bashine bah. Banida.. Hujja.. Amma.. Bashibane... Bah.. Ninafada ... muku Ciremai handcuff din sukayi. Dan sanda yace amma kinsan bah zamu iya sakinshi bah batareda hujja bah. Wacece shedarki. Mice sheda sukaji anfada. A hankali tafara takowa. Harta isah garesu. Rass gaban Amriya yafadi ganin wacce batayi tsammanin ganibah koh a mafarki. Bakin Amriya na rawa tace ze... Ze... Haris.. Zeharis.. 馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯 馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯馃尯 MANAGE PAGE 馃搫 PLEASE. COMENT & SHARE 馃尯馃尯馃尯 ALKALAMI馃枈锔忦煐婏笍 BABY ISHA 馃尮馃尮馃尮 2/28/24, 22:07 - AISHA M.B (Baby isha): https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCAIATION馃枈锔? (J.A.W) Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan kasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauk'i 鉁忥笍 BISSMILLAHI RAHAMANI RAHEEM 馃尮 ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 2锔忊儯4锔忊儯鈻讹笍2锔忊儯5锔忊儯 WRITTEN & DIRECTED馃枈锔? BY BABY ISHA馃挒馃挒 (AISHA M.B) ----------------------- A Hankali zeharis ke takawa harta isa garesu Tace kwarai kuwa nice sheda. Kallonta Amriya tasakeyi tace zeharis. Kallonta su Mom da aunty Amarya sukayi tareda fadin kinsantane. Amriya race eh... Hmm.. Dama... Batakarasa zeharis ta tawo da gudu tareda rungume Amriya ta fashe da kuka. Tana Mai fadin. Yar uwata ina kikaje nayi kewarki sunkashe mana iyayen muu Sun gudu nima da kyar na tsira.. Kallon zeharis su Mom sukayi tareda fadin Amriya dama kinada Yar uwa baki taba gayamana bah. Dagata Amriya tayi tace ehh... sai..yanzu.. Na... Tuna... Sbd namanta komai. Daya daga cikin police din yace kince da zeharis kince kece sheda toh fadamana yanzu kokuma mutafidashi.. Zeharis tace wasune jiya ina Kalindi da bakaken kaya. da abu a fuskokin su. Naji sunacewa akaimai. Ba itah sukayi niyan cutarwa bah shi sukeda niyan cutarwa. Police din yace taya kike running zamu yarda dake, wannan ba cikakiyar hujja bace. Zeharis tace zan nunamuku a waya zaku gani.. Dauko waya naga tayi tareda playing video din komai da komai ya baiyyana aciki video har inda mutumin yakaima su kabir Lemon yakisha dakuma lckn da Amriya Ta chanza nashi tasha. Sosa danasani da nadaman abunda sukayiwa kabir yakama su mom da khaleed. Police din yace Sir kabir muna Mai baka hakuri hakan abunda muka maka Tandy zamu tafi idan kana bukatar taimakon mu saikamana mgn. Muntafi fucewa su police din sukayi daga hospital din. Kallon su kabir yayi. Tareda maida kallonsa kan Amriya. Duk sanda ya hada ido da itah saiyaji wani irin kasala ajikinshi. Gyaran murya yayi yace shikenen yanzudai gsk tayi halinta. Mgn khaleed zaiyi Kabir ya dakatar dashi dafadin bana bukatar jin wani abu a hanan wajan kaidakace ka tsaneni meyasa toh zaka min mgn kace ni masheki. Kunyi danasani kasancewata Dan ahalin nan. Nine masheki Mai kisan Kai tantiri mara imani. Wannan kalmomin bazantaba mantawa dasubah wai daga bakin kannena wannan kalmomin kefutowa Sadiq yace Dan Allah kabir we should forget the past we should face the future Dakatar dashi kabir yayi tareda fadin nooo bazaiyu bah. Kunce ni badan ahalinan bane toh nima yanzu zangaya muku cewa nima na futa daga cikin ahalinan. Yana kaiwanan yayi fucewarsa yabar asibity. Sosai kalamansa ya ratsa zuciyoyin su. Murmushi Aunty Amarya tayi tareda nufah inda zeharis take race kada kidamu yata wannan ba sabon Abu bane a wannan ahalin. Yanzu kema kizama daya daga cikin ahalin Muhammad yunusa. Zeharis tace ngd.. Aunty Amarya tace amma kamar kece babba koh Zeharis tace ehhh. Mom tace amma kanwanki tafiki kyau sosai bah kadan bah. Tukunan mah member sunanki. Sunana zeharis.. Zaro ido gabadayansu sukayi tareda fadin zeharis kuma wannan wane irin sunane haka. Grandma tace ikon Allah sunaye kala kala a duniyanan kaji wani suna uwana sarkin kanjaman aljanu. Shikensn mom tafada yanzu muwuce gida musamu mu lallaba danmu naga Alamun yana fushi. Tada mota sukayi tareda barin harabar asibity suka nufi gida Suna isah gida direct family parlour sukashiga gabadaya. Sosai su nadirah seke tsoron zeharis sbd gabadaya idonta Green ne bah irin na Amriya dake brown Zeharis kam duk tagane suna tsoronta hakan yasa tadan nisa dasu dan bah rigima ne yakawota bah zaman lay ne yakawotah. Duba dakin kabir dilate suka tarar babu kowa. Dialing din number shi khaleed yayi saiyaje ansa numbernsa a blacklist Khaleed yace da gsk fah kabir yake gashinan yayi blocking numberna. Shima sadiq gwada numbersa saiyaji the same thing shima blocked. Bawanda bai gwada number shi bah amma duk blocked. Sosai hankalin kowanen su yatashi. Jan zeharis daki Amriya tayi tareda wurgata jikin bango tareda shake mata wuya. Cikin huci Amriya tace meyakawoki wato kinzone ki tona asirina cewar niba mutum bace bah koh. Fadamin koyanzunan ki bakunci lahira Kakari Zeharis tafarayi tace zan fada kisakeni tukunan. Sakinta Amriya tayi. Tace inajikin fadamin Rikee wuyanta zeharis tayi tace nayi danasani abubuwan danadunga miki cikin teku hakan yasa dole saina nemo ki nabaki hakuri muzauna lfy. Kuma sarauniya sunaina mah ta yi danasani. Kinji kiyafemana. A fusace Amriya ta rikee gashin

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});