Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 67

Chapter 67

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ganin aka, suka nufi inda take tareda ririke ta, Grandma tace yauwa ku rike ta, shegiya annamimiya, munafuka, da sauri Adeef ya futa, ba'a fi mintuna bah, ya shigo da doguwar igiya. Kwace kanta daga garesu mom ke sanyi amma ina akan ya cutura, daddaure tah sukayi, saida sukayi mata d'aurin rago, sannan suka rabuda ita. yayin da Grandma ta wafce dorinan daga hannun ta, tace Wato ke nan uwar shedanu koh, bah uwar shedanu bah, in mah kece kakannin mayu da aljanu, wannan bai shafeni bah, munafuka mai hanci socket, bamu zaki daka bah toh ni barana nuna miki salon yadda ake jibgan karnuka da akuyoyi irin ki, Tana kaiwanan, bata yi wata wata bah, ta fara shauda mata ajiki, ihuu Mom ta fasa, da sauri Amar ya toshe mata baki da zani, ya yinda yayi mata alama da hannunsa tayi shiru, Tattaro karfin ta gabadaya Grandma tayi, ta fara zuba mata dorinan Ajiki bah kakkautawa, ihuu Mom keyi da iya karfin ta, yayin da takejin dorinan na Shiga har cikin kwakwal war ta da Jikin ta, cigaba da zuba mata dorinan Grandma tayi, tana mai fadin, Bake uwar shedanu bah, toh yanzu ki ceci kanki a wajena,ai yau koh wallahi Mai cetan ki a wajena sai Allah. Tausayin Mom ne ya Kama kowannen su na dak'in, Dad yace Mama ki rabu da ita kawai, Kibari Allah yayi ikonsa akanta, Grandma tace, bazan barta bah, Tunda ita uwar shedanu ce, toh ta kira shedanun tah zuzo su ceceta a wajena, Saida Grandma taga Mom ta cigata, sa'anan ta rabuda ita, tareda danna mata rankwashi akai, gabadaya Mom ta zama abar tausayi, idanuwanta sunyi jajir kamar tsohuwar mayya. Kallon shi gabadaya tayi, yayin da take hayyana irin azabtar war da zata musu . ------------------------ Ammi bara naje nasha magani, naji kamar zazzabi nason kamani, Tom shikenen yusuf amma ka tabbatar kasha fah, Tom shikenen Ammi insha Allahu zansha. yinkurin tashi yusuf keyi amma ya kasa, inda a karshe yayi nasaran tashi, Hatake jiri mai karfi ya dauke shi, luuu ya tafi tareda faduwa a wajan sumamme. Innalillahi wa innahilahi rajihun! Ammi ta fada tareda nufan inda yusuf ke yashe a kasa tafara jijigashi, ganin koh motsi Bayayi, yasa ta kwalla wa baban yusuf kira,, Cikin kankanin lokaci, baban yusuf ya bayyana a wajan, ganin yusuf a kwance bah alamun motsi a tattare dashi ga kuma Ammi Tana ta faman kuka, akan yasa yayi Saurin isa inda suke. Amina meyafaru da yusuf? Ammi ta Bashi amsa da fadin wallahi bansani bah kawai muna Zaune yace min yanajin zazzabi, shine yace min Zaije ya shafa magani, ban hankara bah naga ya fadi, dan Allah kayi wani abun. Jin kamar Hana kuka yasa Amriya futowa daga cikin daki, tareda nufan hanyar falo, abunda ta gani ne ya girgiza ta, da sauri ta nufi inda su Ammi suke, tana mai fadin, Ammi meyafaru? Tun daga abunda yafaru harkashe Ammi ta zayyane wa Amriya. Kallon yusuf Amriya tayi tareda shafa kansa ta rintse idanuwan ta. Da sauri ta Bude idanuwan ta tace, yana bukatar taimakon gaggawa, ya ka mata mu kaishi asibity yanzu nan. Mikewa Ammi tayi tareda hawa kan upstairs da sauri, ta dauko hijabin ta da kuma na Amriya. Daukan car key baban yusuf yayi, sanya hijabin Ammi tayi, sannan ta bawa Amriya itama hijabin, karba Amriya tayi tareda sanya wa ajikin ta. Yinkurin daukan Yusuf babansa keyi amma ina akan ya cutura, wani dabara ne ya fadowa Amriya, saita hannun ta tayi daidai inda yake yashe, sannan tayi amfani da karfin ta na ALJANAR RUWA. ta Fara ju yashi, Bah bata lokaci, yusuf yayi sama, hanyar waje Amriya tayi da gangar jikin sa, su Ammi naganin akan suka biyo bayansu, Masu tsaron gidan na ganin aka, sukayo wajan da sauri, yayin da kowannen su ya tada mota, shigar da yusuf sukayi cikin mota, bah bata lokaci suma suka Shiga mota. in da masu gadi suka bude musu kofar gate, daya bayan daya, motocin suka Fara futa har suka gama futa baki daya. motocin gidan ne suka jeru akan titin, ganin goslow yayi yawa, babu hanyar da zasu bi, gashi bangare guda Kuma trailers sun tare hanya, yasa Ammi dora hannu a Kai tace shikenen zan rasa dana kamar yadda na rasa y'ata, Amriya tace insha Allahu babu abunda zai faru dashi, da yardar ubangiji babu abunda zai same shi. Kallon motocin da suka tare hanyoyin Amriya tayi, ta rintse idanuwan ta ,tareda saita hannunta daidai wajan motocin, tafara yin wasu abubuwa da hannayen ta, Hatake motocin suka Fara rarrabuwa, ya yinda trailers din suka samu hanyar wucewa, Sosai mutanen wajan suka Shiga yin mamaki, daya daga cikin masu tuka trailers din yace, taya akan ta faru motoci su raba kansu, kuma ta bada hanya ba tareda wani ya tu kasu bah, tabbas abun al'ajabi baya karewa. Barin wajan su Ammi sukayi, direct general hospital suka nufa, inda nurses suka futo tareda bawa yusuf gado suka Shiga dashi cikin emergency room, bah bata lokaci suka Shiga bashi taimakon gaggawa. Zama Ammi tayi ta kafa tagumi, zuwa Amirya tayi inda Ammi ke Zaune tareda rungume ta tace, Ammi Dan Allah kada ki sa kanki cikin damuwa. Aduar ki kawai yake bukata. Kallon Amriya Ammi tayi tace, wallahi Amriya tsoron abunda yafaru baya nakeyi, banason tarihi yakara maimaita kansa, kanwarsa cutar Asma ne ya kashe ta, Yanzu shima gashi yana cuta, ina tsoron kada shima ya tafi ya barni kamar yadda itama ta tafi ta barni. Amriya tace ki kwantar da hankalin ki, Kisa a ranki cewar danki yasa mu lafiya. Daya daga cikin nurses din ce ta futo, Ammi na ganin aka tayi Saurin mikewa, tareda nufan inda nurse din ke tsaye, shima abban Yusuf ya nufi wajan. Amriya tace ya jikin Mara lafiyan, Nurse din ya basu amsa da cewar da sauk'i, amma danku yana bukatar jini sosai saboda jinin shi yayi kasa, kuma akan kan iya sa wani Bangare na jikin shi yasamu matsala. Dole dai hana bukatar blood group wato (Onegetive) in bah aka bah, am sorry to say, zamu iya rasa shi. Rass gaban Ammi ya buga, yayin da Abban yusuf yace nurse dole ne sai irin jinin sa za'a bashi? Nurse ta bashi amsa da cewar yes of course and we need the blood urgently, Tana kaiwa nan, ta shige ciki. Dafa kanta Ammi tayi, yayin da takejin kanta na mugun saramata , Abba yace toh mu bashi mana jinin koh, Kallon Abban yusuf Ammi tayi tace, ka manta mu bah O negative bane, ka manta bazamu iya bashi jini bah, Abban yusuf yace but why?, Ammi ta bashi amsa da cewar wato har ka manta yusuf Adopted child ne, ka manta da cewar yusuf bah dan mu bane, Sai a yanzu Abban yusuf ya tuna da cewar tabbas yusuf bah dansu bane adopted child ne. Kallon su Amriya tayi cikin rashin fahimtar maganganun su tace, Tunda yana bukatar jini ku bashi mana koh Kuma ni na bashi nawa. Kallon ta Ammi tayi tace, ke Amriya kina dauke da ciki bazai yu ki bashi jini bah, muma Kuma bazai yu mu bashi jinin mu bah, amma saboda me? Amriya ta tambayi Ammi, Ammi ta bawa Amriya amsa da cewar,

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});