Chapter 41
Chapter 41
kwashe dashi tace bayau hakafara fadamin wannan bah Dan haka kisa a ranki wannan gidan yakusan zamo makabarta. mika hannunta Zeharis tayi domin cire zoben hannun kabir jitayi anyi sama da itah sannan haka nakata da kasa. Faduwa tayi bakinta yafara binda jini. Murmushi Matan tayi tareda fadin kuna tunanin zaku iya taba ku zauna lfy. Kuna tunanin zaku iya taba mijin Aljanar ruwa kuma kuci bulus. Hmmm tabbas akwai kallo gaba, kinsa mutane da dama kunci rayuwa, kin kashe mutane wanda bazasu irgu bah Dan kawai sbd abun duniya . Kisani ALJANAR RUWA saita gah karshenku. Ina kike nee Aljanar ruwa kifuto ki dakatar da muguwan matan nan daga zaluncintah . firgit amriya ta farfado daga baccin datake kallon ko inatayi taga ai a asibity take rintse idanuwanta tayi tareda bacewa daga hospital din. ----------------------------------------------------------------------- TOH FAN'S MENENE RA'AYINKU GAMEDA WANNAN MATAN SHIN WACECE ITAH MENE LAIFINTA DA MOM TA DAURETA MEJEDAI ZUWA AKWAI KALLO GABA FAH. COMENT PLEASE ALKALAMIN YAFI TAKOBI馃棥馃棥 WRITTEN BY BABY ISHA 馃挒馃挒 2/28/24, 22:07 - AISHA M.B (Baby isha): https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCAIATION 馃枈锔? (J.A.W) Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan kasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauk'i 鉁忥笍 ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 2锔忊儯8锔忊儯鈻讹笍2锔忊儯9锔忊儯 WRITTEN BY AISHA M.B (BABY ISHA) 馃挒馃挒. -------------------------- Kara rintse idanuwanta tayi amma saitaga still bata bace ba dafa ta taji anyi. Da sauri amriya tadago idanuwanta tadora hakan nata. Murmushi doct Amina tayi tareda fadin yajikin naki yata. Da sauki Amriya tafada muryanta a dashe tsabar tasha wahala. Yusuf ne yashigo hannunsa dauke da magunguna. Ya mutse fuska doct Amina tayi tareda fadin Kai tundazu dana aikeka balsam zaka dawobah sai yanzu Yusuf yace haba my one Dan Allah kiyi hakuri wlh wannan surukarkice tadameni. Hartasa namanta da aikena kikayi amma hayimin afuwa Dan Allah kinji. Nakidin cewar doct amina zama yusuf yayi yashiga bata hakuri. Tareda jaa mata kumatu. Sosai Suka burge Amriya. Karban maganin doct Amina tayi ta ballawa Amriya shigowa Khaleed dasu Aunty Amarya sukayi. Kallon Amriya sukayi sukaga ta rame sosai. Daff da itah Aunty Amarya taje tareda fadin yata yajikinki. Amriya tace da sauki. .................. Murmushi mom tayi tace idan bazai dauku bah idan na taka zan dauka kuma wannan zoben raunin Amriya yake Dan haka saina azabtar da itah saitin hannun kabir mom tasa kafarta. Matan dake daure tace Aa karima kada kiyi haka na rokeki kibarshi. Zaki iya haddasa wani abun. Ko kulata mom batayibah tadaga kafanta daya tareda taka hannun da zoben kesanye ajiki da mugun karfi Wani azababban kara Amriya tasaki. Sosai hankalinsu Doct Amina danasu khaleed yatashi. Tambayanta sukafarayi meyasa Meta. Tashi tsaye Amriya tayi hatake wani irin jiri yadauketa tafadi. Rintse idonta tayi tace Mom, Mom, mom, bazan barki bah, tabbas kinfara wuce iyakarki. Dafata Aunty Amarya tayi tareda fadin menene yafaru Amriya. Kallon Aunty Amarya amriya tayi tareda fadin yakamata... Mu.. Tafi.. Gida. Yanzu.. Aunty Amarya tace gida kuma bayan bakigama samun lfy bah.. Amriya tace inason muje gida yanzunan ba bata lck. Ganidai da gsk Amriya take yasa Aunty Amarya daukan Jakarta ta faraway Amriya jikinta. Tareda rikee Gambits zasufuta. Doct Amina tace ina kuma zaki yadda itah bayan bata gama samun sauki bah. Aunty Amarya tace zamu tafine sbd akwai muhimiyar aiki dazamuyi. Yusuf yace aiki kuma dama mara lfy yana aikine. Kallonsu Aunty Amarya tayi tareda fadin Bazaku fahimta bah. Fucewa sukayi daga asibityn da kallon mamaki khaleed yabisu dashi. Direct cikin gidan sukashiga basutadda kowa a parlour bah. Idanuwan Amriya ne yasauka hakan na Kabir wanda ke kwance hakan liners gefe kuma Mom dasu grandma ne azauna. Ba abunda mom keyi sai hawaye . Da sauri Amriya ta isah garesu. Rikee hannunsa tayi taga yayi jajir. Ga zoben a hannunshi yasauya Kala. Azafafe Amriya ta juyo ta maida kallonta kan Mom. Murmushi Mom tasakar mata. Zare zoben Amriya tayi tasaka a hannunta. Kallon Zeharis taxi tace yar uwa Dan Allah kizo kitayi daukan abu a daki. Amriya nagama fadin haka tashige daki. Babu jinkirtawa Zeharis tabita. Ciki. Zama Amriya tayi kan gado gambits rikee da kanta. Shoppes zeharis tayi tareda fadin gani Aljanar ruwa mekikeso nayi miki. Azafafe Amriya ta tashi tareda shake wuyan zeharis. Tace me kukayimai ehhh kifadamin kafin na kasheki yanzu ture Amriya zeharis tayi tareda fadin kee bafa tsoronki nakeji bah. Idan kinaso kisani toh muje filin daga mu gwabza tsakanina dake. Murmushi Amriya tayi tareda fadin shikenen muje. Rintse idanuwansu gabadaya sukayi, daga bisani suka bace daga dakin Basu zarce ko inaba saicikin daji kallon ko ina Amriya tayi tareda fadin meyesa kika kawoni nan. Wani irin dariyan mugunta, zeharis ta busheda shi, tace nakawokinan nee domin kiga yanda zan kashe masoyinki. Kabir. Karya kike Kalb yana gida kuma ba abunda kuka isah yimai. Wani dariyan zeharis takuma fashedashi tace ohh da kina tunanin wancan damuka aje shine kabir din toh wancan na bogine bashiba. Amriya tace ina kuka kaishi kisani idan yaji koda kwarjane ne bazan barku da rankuba. Murmushi zeharis tayi tace kalli Chan kigani mana Yar uwa. Kallon inda zeharis tanuna mata tayi idanuwanta ne yasauka hana kabir dake cikin dutse gunki Ba alaman numfashi a tattareda shi. Kallon Zeharis Amriya tayi tace menene hakan meyasa zakusashi acikin wannan abun. Zeharis tace sadaukarwa mana zamu sadaukar da rayuwansa ne ga qungiyar mayuuu wacce Uwar shedanu zata zama. Kuma rana na fadi zai sheka. Zeharissssssss Amriya tafada a transfer tareda nufo inda take. Zeharis batayi wata wata bah. Tayi sauri tanufi inda kabir yake tareda danna yatsan Hannusa. Faduwa Amriya tayi tareda rikeee saitin zuciyanta. Tace zeharis kibari, kada kikara taba wannan zoben. Zeharis tace da gsk Kisani toh tunda kika zubar mana daga mulki.mu nafara kudirin niyar kasheki a yau kuma burina zai cika. Zan kasheshi sannan nazo na kasheki.. Takobi naga ta dauka ta nufi inda kabir keep kwance bah bu jira Amriya ta daka tsale tayi kan Zeharis. Tareda dagata sama ta nights jikin bishiya. Faduwa Zeharis tayi tafara Saukan da numfashi, daukan takobin Amriya tayi Tareda nufah inda zeharis take bata yi Wata wata bah ta caka wa zeharis aciki. Wani azababan kara zeharis tasauke daga bisani tayi tsit ba alaman rai tattareda itah. Tashi Amriya tayi tace saina gabadayanku bakidaya. Mom, alhj Islam dakuma sauran yan qungiya kujira baiyyanata agareku. Saina dandana muku azaba. Bazan kashe ku bah saidai zakusha azaba. Inda Kabir ke kwance ta nufah. Dagoshi tayi tareda rungumesa kamm ajikin tah. Wasu zafafan hawaye sukafara bin kuncinta. Rintse idanuwanta tayi suka bace daga wajan direct dakinshi Amriya ta kaishi tareda kwantar dashi kan gado ta lulubeshi. Fucewa tayi daga dakin taga babu wannan kabir na bogin da haka aje. Direct Dakinsu nadirah tashiga. Su nadirah naganinta suka mike tsaye. Salma tace meyakawoki banza maiyya kawai. Amriya tace kada kikara kirana da suna maiyya sbd niba maiyya bace. Zaro ido gabadaynsu sukayi. Nadirah tace dama ashe kin iya mgn tabbas Salon yaudaranki ya burgemu. Kowa dake gidanan saiyaji wanan mgn Amriya Tace Dan Allah kutsaya ku saurareni. Fateeema tace baza mu tsayaba. Muguwa wato sokike keda yar uwarki maiyyan chan ku kashemana Dan uwa shiyasa kikeson ki aureshi. Macuciya kawai. Dama farko yaya khaleed ya tsane ki. Saiyanzu mah nake
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89