Chapter 18
Chapter 18
tsananta Azuciyansa kuma yayarda yabata zobenta takoma teku kawai take. Zaki iya tafiya. Godiya Amriya tayi musu daganan ta wuce dakinsu nadirah. Kabir nashiga daki sadiq da khaleed sukashiga yimai fada. Zuciyan kabir Sankara tafarfasa yake sbd baccin rai. Gannin yanda idonsa yayi jaa yasa sukaja baki sukayi shiru. Kallon kansa kabir yayi a madubi yanuna kansa da yatsa yace ni, ni, kabir yau mom dina ta mara sbd waccan karyar titin. Tabbas yanzu wasan yafara tsakanina dake. Na ratse tunda kikasa. Hannun mom dina yamari fuskana. Saina sa duniya ta gundureki. Ya gama fadin haka yanufi hanyar waje. Suma su khaleed naganin hakan sukabi bayansa suna kwallah Mai kira. Amma ko sauraren su baiyibah. Amriya nashiga daki tafada jikin su nadirah tareda fashewa da matsanan cin kuka . Suma su nadirahn kuka suka fashe dashi. Tareda lalashinta. Dago idanuwanta Amriya tayi tace yau sbd ni mom ta...mari Kalb Dan Allah ina...son zan..je na...bashi ha..kuri. Banko kofar sukaga Anyi. Dago Kai sukayi suka dora hakan kabir wanda yaketa faman huci. Fuzge Amriya yayi. Tareda farajanta yanufi hanyar waje. Kwace hannunta Amriya takeson tayi Amma takasa. Bin bayansu gaba dayansu sukashiga yi. Suna kiran sunansa. yana zuwa yabude gaban mota. hadida jefata cikin motan. kallonsu Nadirah yayi wanda suke nufosa. Hatake suka tsaya da tafiyan. Shiga motan yayi. Da mugun gudu ya fuzgi motan. su body guard din Gidan naganin hakan suka yi saurin bude gate din. Zama su nadirah sukayi sukadunga kuka. Khaleed ne yadaka musu tsawa. Sutashi subar wajan . Tashi sukayi suka nufi dakin Aunty Amarya. su sadiq kuwa. daya daga cikin motan gidan suka dauka suka futa domin nemo su kabir Amriya kam inbanda karkarwa ba abunda jikinta keyi. Tace Dan.. Allah... Ka.. Mai... Da.. Ni... Gida.. cikeda zafin magananta yashake wuyanta da karfi. Kakari Amriya tashiga yi. Tanason tacire Hannunshi daga wuyanta Amma takasa. Buga kanta yayi da glass din motan da karfi. Kara Amriya tasaki. Shiiii yamata nuni da hannu tayi shiru. Kallon hannunsa tayi sai taga zobenta a yatsansa Rufe bakinta Amriya tayi da hannuwanta hawaye nabin fuskanta. Wani babban gida naga yanufa. Bude gate din gidan yayi tareda shigewa da motan ciki. Parking space yanufah. Bai mah karasa parking bah yafuto daga cikin motan hadida nufah wajan da Amriya take. Bude murfin motan yayi. Kallon banza ya watsa mata. Hadida yin murmushin gefen baki. Ya fuzgo gashinta. Yafarajanta hakasa da gashinta. Amriya kam kukan mah yaki zuwa sbd wani radadi da takeji. Su khaleed kam ba inda basu zagabah amma basuga su kabir bah. Komawa gida sukayi suka sanar dasu dad abunda ke faruwa. Kiran kabir dad yashigayi da wayansa. shiko kabir nashigarda ita ciki yacilata hakasa kanta yabugu da bango. ganin Hana kiransa a waya yasa yayi switch off din wayan hadida wurgar da ita. what Dad yafada he switche the phone off. Kiran uncle habib dad yayi. Yakira kowana family. Nadirah kam kiran mami tayi tasanar da ita abunda ke faruwa. Hankalin mami bakaramin tashi yayi bah. Tabbas mami tayi danasani barin Amriya datayi tazo abuja. Kowa kagani a parlour hankalinshi a tashe. Zama kabir yayi hakan kujera yana Mai fuskantar Amriya. Yace tunda nake bantabah jin tsanar ya macebah kamar haka saike. tunda nake mom dina bata taba zagina bah bare duka. Amma yau sabida ke mom dina tadaga hannu ta mareni. Meyakamata nayi kenen, tashi yayi yafara kaikawo yace fadamin meyakamata nayi miki. Wane hukunci yakamata nayanke miki. Cikin sheshekar kuka Amriya tace. Ka.. Mai.. Da.. Ni.. Gida.. Nayi.. Alka.. Wa.. Rin.. Zan.. Tafi... Cikin zafin rai yazare ballet dinshi baiyi wata wata bah. Yafara zuba mata. Tun Amriya na iya ihuu har muryanta ya dashee. Saida yayi Mai isarsa. Yasamu kafarsa yayi ball. Da ita. Dafe cikinta Amriya tayi. Wanda yake mata mugun ciwo. Dago kanta tayi tadora hakansa cikin zuciyanta kuwa tace. Ni, wanda naceta, wanda na taimaki rayuwansa yake duka, nayi danasani tabbas na aikata babban kuskure a rayuwata. Dana yi niyan kasheka yanzunan zan iyayi amma bazan yibah. Maida kallonta kansa takumayi tace. Kaji... Tso..ron . Allah Kalb. What mee waye Kalb. Ni. Are you mad. Daga ta yayi daga kasanda take yakalleta. Wani Marin yakara sharara mata. Hadeda wurgarda ita kasa. Numfashi Amriya tafarayi sama sama. Jini na Bin kanta da bakinta Ni zaki fadawa adini. Inbanji tsoron Allah bah tsoronki zanji. Ahalin yanzu numfashin amriya baya futowa sosai. Dan da kyar takejan numfashi. Wannan kadan kika gani Wlh saina sa duniyanan ta gagareki, saina sa kinyi danasani sanina dakikayi a rayuwarki. Yana gama fadin haka ya aura sama. Jan jikinta Amriya tafarayi. Jini nata zuba takanta. Dafa kujera tayi zata tashi. Wani mugun jiri ne ya dibebata faduwa tayi awajan sumammiya. Futowa Kabir yayi. Cikin kananan kaya. Ganinta yayi a kasa ba Alaman numfashi a tattareda ita. Tsaki yaja yanufi fridge yadauko bottle water mai sanyi. baiyi wata wata bah ya kwarara mata ajinkinta. A matukar razane ta farfado. dagudu taban gajeshi tafara tafiya jikinta yana salubewa. Dasauri tashige daki dabatasan ko na wayebah. Tareda rufe dakin. Hatake bindinta nakifi yabaiyana. Jan bindin tashigayi. Tashige toilet. Tashige cikin batting baff.. Hadeda Jan numfashi. Cikin zafi rai kabir ya nufi dakin da yaga Amriya tashiga. Bubuga dakin yashiga yi. Saiyaga dakin a kulle. dakarfi yasa kafanshi yafara buga kofan. Faduwa gaban Amriya yayi. Saurin futowa tayi cikin ruwan. Tafara goge jikinta Amma saita kasa zama mutum. Hawaye ne yafarabin fuskanta. Meyasa kuma nakasa zama mutum. Meyake faruwa danine. Bayanda amriya batayibah amma takasa zama mutum. da mugun karfi kabir ya balla Koran. Rasss gaban Amriya yabada. Nashiga uku shikenan tawa ta Kare. shiga dakin kabir yayi. Yaga bata cikin dakin. Direct toilet yanufah. Yace budemin kofan kafun ranki ya bacci. Amriya inbanda hawaye ba abunda takeyi. Gashi takasa zama mutum tarasa yanda zatayi rintse idonta tayi. Bugu daya kabir yayi kofar ta balle. Zaro idoo kabir yayi, hatake gaban shi yafadi!. ************************* MANAGE PAGE 馃憦馃徏馃憦馃徏FAN'S MU HADU NEXT PAGE 馃尮馃尮 COMENT & SHARE PLEASE....... ALKALAMIN 馃枈锔忦煐婏笍 BABY ISHA 馃尮馃尮馃尮 2/28/24, 22:05 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISSMILLAHI RAHAMI RAHIM 馃尮 ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 1锔忊儯2锔忊儯 WRITTEN & DIRECTED BY BABY ISHA. -------------------------- Gabanshi ne yafadi ganin Amriya tana numfashi sama sama Tsaki kabir yaja. Aikin banza kawai daukanta yayi chakk. Bai zarce ko ina da ita bah saikan gado. Kwantarda ita yayi dagana yayi fucewarsa. Nannauyan Ajiyan zuciya Amriya tasauke tareda fadin Allah nagode mah. Dabakasa yaganin amatsayi Aljanar ruwa bah. Daya ganin na tabbata ta watakare. Wai meyasa bana iya rama abunda yayimin, meyasa nake rabidashi bayan ba'a min na kyale. Damm gabanta yafadi. Tabbas sabida zobena dayake a hannunsa shiyasa nakasa aikata komai. Yazanyi kenen gash ina bukatar nashiga ruwa babba yanda zansamu saukin jikina. Rintse ido tayi sbd yanda kanta kemata zugi da radadi. Tace tabbas Kalb Kai mugune. Saida zuciyata tacemin kada na taimake kah sanda kake kakarin mutuwa. Amma haka Narcissus maka naceceka. Amma yau ni Dana ceceka din kake wahalar. Ba laifinka bane. Yanzu yazanyi nakarbi wannan zoben nakoma duniyata. Nama fasa taimakonka awajan uwar shedanu zanyi tafiyata ne kawai idan nakarbi zoben . Haka Amriya tacigaba da magana ita kadai. Bude kafar Kabir yayi. Hannu shi rikee da first Aid Box. Ajewa yayi hakan table. Kallonta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89