Chapter 38
Chapter 38
kanta tareda fadin karya kike muna fuka wato Kinzone kirabani dashi koh ur yanda bazan,iya komawa duniyata bah toh waya bakima kafan mutanen harkika iya zuwanan Dan na tabbata gumurzu bazai taba baki kafa bah taya kikazoman taya kikasan inda nake fadamin. Jin za'a bude kofane yasa Amriya saurin rungume Zeharis tace gsk nayi kewarki yayata. Su nadurah ne sukashigo. Ganin yanda Amriya Tarungume Zeharis yasa ya Burgesu. Fateema tace toh sai asaki juna haka muje muci abincin rana. Nadirah tace Aa Wlh kibarsu mana kikasan lckn dasukayi batareda sunga junabah. Sakin zeharis Amriya tayi tace kuje... kuci ..ni naruga... danaci... a asibity ... Kalisat tace kayyy Amriya yaushe kikaci toh bazamu yarda bah kifuto muje muci. Murmushi Amriya tayi tace toh... Shikenan.. Kuje.. Ganinan.. Zuwa.. Zandan.. Watsa.. Ruwane.. Kin tabbata zaki futo muci cewar fateema. Amriya tace kwarai ..kuwa ... Kuje.. Ganinan... Jan Hannun Zeharis sukayi tareda futarda itah. Nannauyan ajiyan zuciya Amriya ta sauke tareda fadin Bazan taba bari kiyi mumunan nufinki bah zeharis tabbas akwai wanda ya goyamiki baya harkika San inda nake tabbas akwai wani koh wata bil adaman data taimaka miki. Dole gumurzu zan tambaya. Direct toilet tashiga tareda rintse idanuwanta ta bace battt Bata zarce ko inaba sai teku. Kallon ko inatayi taga Alamun tabbas akwai matsala. Kiransunan gumurzu tafarayi amma mee taga wayam. Wani bindin tagani gefen ruwa yana zubarda jini. Da sauri tango wajan Aljanar ruwan. Dagota Amriya tayi tafara tambayan Aljanar ruwan meya faru. Aljanar ruwan batajira Amriya ta inda mgn tah bah tace zata kasheki. Zeharis zata kasheku yanzu mah takashe gumurzu.takashe wasu Aljanun ruwa wasu kuma tadauresu Tana basu wahala tunda kikabar taku take azabtar damu Hakan gumurzu yace bazai bata kafa taje duniyan mutane bah. Mika mata wani dutse Aljanar ruwa tayi tace Gashi yace nabaki wannan dutsen zaki san wacece asalin muguwan kuma zakisan asalin wacece kee. Karban zoben Amriya tayi tareda fadin kada kidamu zaki rayu kuma kidau fansa. Bazan bar zeharis bah. Aa Amriya zeharis yanzu ta chanza ba kamar yanda kikasanta bah tayi wani mugun karfi dabamuyi tsammani bah. Kuma watace ta taimaka mata harta iya futowa sarauniya sunaina mah ta shiryu ta hanata Amma agaban mu tabi salon yaudara takashe mahaifiyarta. Amriya tace gayamin waver ta taimaka mata. Kakari Alhambra ruwan tafarayi tace naji tace . UWAR shedanu. kuma naji sunce saisun gamada ahalinan duka hatta kuda bazasu baribah . Na rokeki Amriya kada kibarsu ki kashesu. Sunsa Mutane da dama kuka da idanuwansu banason kibarsu banason kiji tausayinsu. Na rokeki ki yi mana Alkawarin saikin ga bayansu. Tana kaiwanan tayi stitt da Alamun rai yafuta daga jikinta. Kee.. Kitashi.. Wani irin kara Amriya tasaki wanda yasa rana komawa ciki bakin hadari yataso. Iska mai hadeda fugues fara wanzuwa. Tashi Amriya tace tareda rintse idanuwanta ta bace daga wajan. Futowa tayi daga toilet din tanufi inda Tanufi parlour. Tararwa tayi kowa itah yake jira. Kallonsu tayi tace.. Meyasa.. Baku.. Faraci.. Bah.. Mom tace taya zamu iyaci bayan bakya nan. Zama Amriya tayi tazuba nata. Sukayi bissmillah sukafaraci. Da gefen ido Zeharis ke kallon Amriya. Amriya naganin hakan yasata sakarmata kyakyawan murmushi kauda kanta zeharis tayi tareda fara sake sake cikin ranta. Saida Suka Kai kusan 30minute sunacin abinci. Sannan kowa yatashi. Daidai lckn kuma sukaji karan bude kofa. Kalon kofan sukayi sai sukaga kabir nee da takardu a hannunsa. Dasauri su nadira suka isah waken sa. Dakatar dasu yayi dafadin kada wacce tasake tazo inda nake sbd ni Mai cutarwa ne kuma masheki zan iya kasheku insa muku guba. Sadiq yace haba kabir yakamata ace komai ya huce ai OK we are sorry big broo. We know we offended you but please. Bai bari ya inda mgn bah kabir ya cilla mai takarda shima tareda kara cilawa khaleed suko triplet inbanda mamaki babban yayan nasu ba abunda sukayi What naji khaleed da sadiq Sun fada. Hatare suka hada baki wajan fadin Takardan kora daga aiki. Zaro ido gabadayansu aunty Amarya sukayi. Shiga ciki Kabir yayi tareda hada kayansa yasaka cikin Box yafuto dasu. Yace am leaving now nizan bar muku country din. Zanje in nemo ahalina tunda wannan ahalin banawa bane. Oh my god Auty Amarya tafada tareda fadin habe kabir what's the meaning of this. Ka girma amma bakasan ka girma bah gidafah kace zaka bari toh ba inda zaka. Zeharis tace kubarshi yatafi kukasani koh da gsk yanada wasu ahalin daban bakubah. Kallon mamaki gabadayansu sukabita dashi. Mom tace kabir now yanzu inason ka komarda wannan box's din kokuma na saba maka. Tsayawa yayi bah alamun zai mayar Su nadirah kam naganin bashida niyan mayarwa yasasu daukan box's din suka shigardashi ciki. Kallon Amriya kabir yayi yadada jin kamar hana kara hura Mai wutan tsananta acikin zuciyanshi. Bari wajan yayi yanufi daki su khaleed na ganin haka sukabi bayansa domin subashi hakuri yadawo dasu kan aiki. Kowa watsewa yayi daga parlourn haka bar iya Amriya... Tashi Amriya tayi tanufi Hanyar futa. Again mah yau kukan mutum taji daga daki. Direct hanyar dakin ta nufah. Bude handle din kofan zatayi taji han dafa tah. Dasauri tadago kanta tazubasu kan na mom. Mon tace keko Amriya maimakon kije ki huta kisha magungunan ki. Saiki wahalan da kanki. Yanzu kije kisha magani ki kwanta kinji. Girgiza Kai kawai Amriya tayi ta nufi dakinsu. Murmushi mom tayi tareda fadin Allah sarki Amriya Allah yana sane dake. Ina mah Nasamu suruka kamarki da dana yayi sa'a sosai. Direct dakinta tanufha. Amriya nashiga daki ta tarar zeharis bata ciki bataga kowa a dakin bah saitayi tunanin koh sunawajan aunty Amarya. Dauko dutsen da Aljanar ruwan nan tabata tayi. Tareda fadin yau inason nasan wacece Uwar shedanu kuma a ina take zaune . Aje dutse tayi hatake dutsen yafara juyi hakasa.. Dakadan tafaraganin mask saikuma taga gidan datake ciki. Kaii ya haka taya Inason naga aina take zaune kuma wacece itah saikuma naga wannan gidan Rasss gaban Tah yabada tareda fadin kenen Uwar shedanu a gidan nan take. Dole na nemo waver uwar shedanu Bankoh kofan taga anyi dariya rikee a fuskokin su. Kallon dutsen sukayi salma race wato sokike kifasa kan yayanmu da dutsenan Ai wannan yayi karami babba zaki samo barana yarda wannan nasamo miki babba. Zaro ido Amriya tayi da sauri salma tadauke dutsen sukayi waje dashi. Da sauri Amriya tabi bayansu. Futowa tayi taga basuanan dakin data yana bude tashiga tareda kiransunaye su. Idanuwanta ne ya sauka hakan mask din dake cikin wardrobe din rass gaban tah yafadi daukan mask dintayi taga sakk irin wanda Uwar shedanu kesawa. Dafata salma tayi tace kinkasa ganin mu ne saurin mayar da mask din Amriya tayi tace. Eh... Kubani.. Dutsen.. jan hannunta sukayi suka kaita daki Ganin zeharis bata nan yasa tace ina.. Zeharis. Dasu ...Aisha. nadirah tace su Aisha sun koma gida Italian yar uwarki menene mah sunanta sunfitah da Mom zata raka mom siyayya. Meee Amriya tafada. Kalisat tace meyafaru da matsala ne. Amriya tace Aa ba matsala. Tace Yauwa... salma..dakin.. Wana.. Shiga.. Dazu.. Dariya su nadirah suka fashe dashi fateema tace yanzu ace dukk zaman dakikayi a gidan nan bakisan wannabe dakin na waye bah toh na mom nee dakin. Tana kaiwanan nadirah tajasu suka fuce suka bar itah kadai a dakin Rass gaban
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89