Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 27

Chapter 27

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,192 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

gate din body guard din sukayi. Zainab harda zumudin shiga, wani banzan kallo kabir ya watsawa zainab yana Mai Fadin. Ehhh mekike shirin yi. Zainab tace ciki zanshiga. Kishiga kiyi mana uban mee. Nan gidan ubankine dazakice ciki zakishiga. Kina mace bakisan lckn komawa gidan bane ehh Answer me. Xainab tace dama sonake na kwana yau anan saina tafi gida gobe. Ke is something wrong with your brain. Kin bamu dakine dazakice hanan zaki Kwana.toh badaki kitafi gida kafun ranki ya bace. Suko su khaleed inbanda mamaki ba abunda sukeyi. Khaleed yace kaga kabir sorry Dan Allah kabarta ta kwana gobe ta tafi gidan su kawai kaga yanzu dare yayi. Kabirr yace khaleed I think your mondula oblagata have turn upside down. Kaga ba turanci nace kayimin kinga zainab shiga muje ciki kinji. Khaleed yafada yana turo baki. Shiga ciki gabadayansu sukayi Sallama su kabir su dad sukaji salami irin sauri gabadayansu suka Mike. Mom tace kune da gsk bawasu bah. Murmushi kabir yayi yace mune mana. Su nadirah kam da gudu suka Isah wajan Amriya tareda rungumeta. Rungumesu Itama Amriyan tayi. Hamdala grandma da sauran yan palaour sukayi. Mami kam fada tashigayi musu hakan mene zaisa bazasu tafida body gourds bah. Hakuri su sadiq sukashiga Bata. Harsuka samu suka shawo kanta . Grandma tace wacece kuma wannan . Tafada tana kallon zainab. Maida kallonsu kan zainab sukayi. Khaleed yace eh dama harda ita haka sacemu. Toh metake yi hanan Aunty Amarya Ta tambaya .sadiq yace dama ca mukayi tunda dare yayi sai ta kwana ha nan gobe kuma saita koma gida. . Toh shikenan hakan mah yayi. Cewar Mom, Dad yace yata Amriya zo nan mana. Kusaketa saikace zaku maida tah ciki. Sakin Amriya nadirah tayi. Rass gaban Nadirah yafadi ganin hannunta shabe shabe da jini. Wani kara Nadirah tasaki. Afirgice su dad sukafara tambayanta meyafaru. Cikeda rawar murya Nadirah tace jini, jini, a bayan Amriya. What jini kuma da sauri su Mom sukayi kan Amriya. Kallon bayanta sukayi. Hatake idonsu yasauka a bayanta wanda yasha yagan farce. Cikin rudewa su Mom sukafara tambayanta meyafaru. Uncle habib yace barana dauko first aid box dina a mota. Yana gama fadin haka ya fuce waje. Dad yace yata meyasa su kabir basuji ciwo bah saike kadai . Ya mutse fuska kabir yayi tareda fadin bafa wani abu kawai dai faduwa tayi shine taji wannan karamin ciwon fah Karyane khaleed yafada. Dad karya yake Amriya bah faduwa tayi bah. Zaki nee yamata rauni nan. Kuma duu wajan cetan sane. Na tabbata da ba Amriya Da saida gabadayanmu a zo akwashi gawawakin mu. Mom kabir bashida imani tsam bashida tausayi Wlh. Ace yarinya ta taimaki rayuwansa amma ha hakan yacigaba daga inda yatsaya. Sosai su mom Da Aunty Amarya suka tausayawa amriya . Grandma tace Amma Kabiru Allah ya wadaran wannan halin naka. Kana abu uwa bah muslimi bah. Amiriya yar Albarka kiyi hakuri. Ni Wlh dakin bari wannan zakin ya shekesa kowama ya huta da Bala'i. Murmushi Amriya tayi tareda fadin, Alkawari ..nadauka ..cewa.. bazan taba.. Bari... Wani.. Abu... Yasamesa.. Bah.. cikeda rashin fahimtar mgn tah su mom sukace Alkawari kuma. tunowa da Abunda tace yasa Amriya chanza mgn tace bakomai.. .nizan.. tafi daki.. Dad yace ba inda zaki sai anyi treating dinki kusada Amriya mami taje tana Mai fadin kiyi hakuri yata duk laifina ne Dan Allah kiyafemin . Amriya race bakomai... nibaki ...min ...laifin ...komai bah. shigowa uncle habib yayi hannunshi rikee da first aid. daki su nadirah sukashiga da itah. kwantar da itah sukayi. uncle habib yafara bata kulawa. Sosa su nadirah Basuji dadin ganin zainab bah. a dakinsu. bayanda suka iya haka suka kwana da itah. a dakin. washe gari da sassafe Zainab tayi tafiyarta. haka Amriya tacigaba da jinyan jikinta harna tsawon sati biyu. yau takama Monday Jikin Amriya yayi garau yadawo normal. Sanye take Abaya Wanda sukayi matukar yimata kyau bakadan bah. rolling gyale naga Nadirah nayimata . kalisat naga tashigo tana Mai fadin kuyi sauri fah zamu makara. yau inada lecture karfe 8:30. haba Kalisat cewar nadirah kinsan dai gaggawa aikin shedane koh toh kiyi hakuri mu gama. Kalisat tace idan kikakara 10 minutes toh zan tafi nabarki. Tana kaiwanan tayi fucewarta tashi nadirah tayi tace yauwa kinga yanda kikayi kyau bara na tafi kar wannan yarinyar tacinyeni . Amriya tace ...toh.. saikun.. dawo. fucewa daga dakin nadirah. bayan wasu lokuta. Tashi Amriya tayi tatsaya awajan window tana kallon yanda body guard suka tsatsaya uwa gunkaye ko motsi basuayi. idanuwanta ne yasauka hakan wani karamin yaro wanda bazai wuce shekaru gomada haihuwa bah. futowa amriya tayi tanufi Inda taga yaron na tsaye. kallon yaron tayi tace waye Kai. kallonta yaron yayi. hatake idanuwan Amriya suka sauka hakan nah yaron. Wanda suka kada sukayi baki. cikeda baccin rai Amriya tace waye Kai. kallonta Yaron yayi. yana Mai fadin ba tsayawa zakiyi kina tambayana wayeni bah kiyita rayuwarki. kisani gumurzu ne yaturoni wajanki. Yace nafada miki Lck yana dadda kure miki. Yace nakara tunatardake cewa idan lckn da haka irgamaki na karban zoben nan yacika. mutuwa zakiyi. idan Abu ya baci kada kibukaci taimakonsa. wannan shine. nabarki lfy yana gama fadin haka yabace.. dawani irin firgita Amriya ta dafe kanta. tareda fadin mezanyi kenen mezanyi, wani dabara ne yafado mata. direct dakinsu kabir naga tanufah. Murda hannun kofan tayi daga bisani tashiga ciki. ganinshi tayi a kwance da Alama ya gaji sosai. hamdala tayi tace shikenan mah yau zan karbi zobena na tafi Dan Allah kada Katashi kaji. daidai wajan bakin gado tanufah. zama tayi hakan gado. tareda daukan hannunshi ha hankali. a. hankali tafara zaran zoben hannunshi. Motsa jikinshi kabir yayi Amriya naganin haka tayi saurin shigewa bargo. .cikin baccinshi Mai dadi. ya rungumo Amriya tareda fadin wai inazankanki ne kidawo rayuwata. haka yacigaba da surutai shikadai. kokari kwace kanta Amriya kesanyi Amma takasa. Mom tace fateema keda salma kuje kukira brothern ki breakfast is ready sannan kikirawo Amriya. tashi Fateema da salma sukayi suka nufi part din kabir. Tarar dakofan sukayi a bude batareda jinkirtawa bah suka shiga ciki. zaro ido sukayi. Wow Fateema tace. sosai Sun hadu. salma tace kiyi shiru abunda zamuyi shine muje mukira su Mom suzo suganewa idonsu. dama nafadamiki duk Abunda yaya kabir keyiwa Amriya duk cikin soyayya ce. ji itama ta kwanta tayi luff. sadaff, sadaff suka fuce daga dakin Da sauri suka nufi dining area. Mom grandma dad Ummi, yaya sadiq yaya khaleed, Aunty Amary duk kuzo zamu muku bazata. Khaleed yace wannan wane irin shirmene ance kukira su kabir kunzo kunacewa zakumana bazata. salma tace please kudai kuzo kuga abunda idanuwanmu suka gani mana. tashi gabadayansu sukayi tareda fadin ina bazatan yake. kudai kubiyomu HR aka kuwa hakayi bayansu salma su dad Suka bii. Direct dakin kabir sukashiga gabdayansu. zaro ido gabadayansu sukayi. Kabir kam kara rungumo Amriya yakeyi yana fadin kada kibarni Dan Allah kibaiyyana kinji., idanuwana Amriya NE yasauka ana su Mom Wanda suka tsatsaya suna kallon iron Allah . wani irin kunya ne yakamata . Kabir kam jiyayi kamar ya rungume mutum yasashi bude ido. Wani razana yayi da sauri ya tureta gefe. Hatake Amriya tafadi a kasa. cikin huci yace ke meyaka woki dakina .ehh fadamin. grandma tace duniya ta lalace. sai a

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});