Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 5

Chapter 5

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,187 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

jin yanda zata kaya ALKALAMIN 馃枈锔忦煐婏笍 BABY ISHA 馃尯馃尯 2/28/24, 22:01 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISSMILLAHI RAHAMIN RAHIM馃尮 ALJANAR RUWA CE馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 4 WRITTEN & DIRECTED BY BABY ISHA馃枈锔忦煐婏笍 """""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""" Bangaren Amriya kuwa tana isah bakin taku tadau wannan abun sarkar hadeda dorawa a goshin ta chan naga abun ya shige goshinta. Gurnani ta fara yi hadida kwalla kara dayasa bakin hadari tasowa. Chan kuma naga wasu kyawawan fararen ?afafuwa masu kyau da daukan ido . ga baki ?aya jikin ta babu babu komai wanda za'ace itadin Ba mutum bace .saurin rufe idona nayi ganni babu tufafi ajikinta wato tana a tsirara. Kallon kafar Amriya tayi hadeda fadin gsk ......ka..fan yan ..adam akwai kyau sosai .ji fata..ta .....yanda ya ..ko..ma . Ni yanzu abu uku neke..son sa...mu . Yan..da zan ...iya tafi..ya na ...biyu a ina zanga wann...an ..bil adam.. , a ina ...ku..ma... zan... sa..mu tufa...fi .dammm gaban ta ya fadi . Saurin rufe bakin ta tayi gannin wani yare take yi daban wanda batasan ma wane yarene bah. Zaro ido tayi hade da fadin .ni... Nashi...ga uk.. Uku. Me..ye..sa.. Ba..na.. Iya.. Mgn. So..sai. ka..mar sau..ran bil.. Ad..am. Tashi tayi kan kafafun ta .rintse idonta tayi .hadeda daga shi tana taka kasa. Dimmm tafadi. Lumshe idonta tayi .sbd jin yanda kugun ta kemata zafi da radadi. Cikin dakewa ta kuma tashi takara ta kawa .faduwa ta kara yi . Saida Amriya tadau kusan hour daya tana abu daya, daganan kafar ta yayi kwari sosai. Tafiya ta fara yi batare da tasan ina take dosa bah. Wajan wani bishiya ta samu ta zauna hadeda yarfe zufan daketa keto mata.cikin muryan ta wande yake dauke da kikina tace. Ni yan zu in in ina zan zan sa mu Tufa Fin sa wa . Wani bakin mota ta hango . Batayi kasa a gwiwa ba ta nufi wannan motar . Wasu mata guda biyu na hango sai kuma namiji daya . Gaba kidaya tufafin jikinsu bana Arziki bane . Shisha nagani a hannun namijin wanda yazage sai romancing dinsu yake Amriya na zuwa wajan kofar motan ta tsaya hadida kare musu kallo tayi tana mamakin meyasa kuma wannan mutumin yake lashesu . Zaro ido tayi hadeda fadin . Koh ci.. ci.. cin Ye..ye ..ye su ..zai...yi. cikin zafin nama ta jawo mutumin daga cikin motar . Zaro ido mutumin yayi cikin fusata ya yajuya don yayiwa wanda yayi mai wannan cin fuskar. Chakk ya tsaya sakamon harba dayayi da amriya. A tsirara. Suma karuwan nasa ganni anjashi bazato ba tsanmani suka futo suna waige waige. Cikin zuciyan shikuwa yace . Kyakywar tsura, kyakywar budurwa, brown eyes , pink lips, ga hip, gashi har baya. Wow kalli boobs dinta masu kyau . Gsk yarinyar nan ta hadu iya haduwa . Irin matan danakeso nacisu kenen . Kinshigo hannu dole na dandanaki. Kwantar da muryan sa yayi hadeda fadin daga ina kike kyakyawa . Washe baki Amriya tayi hadeda fadin ni..ni..yar... Bata karasaba taji yace .kedin dama kina kikina . Cikin rashin fahimtar kalmar kikina tace . Ba..ban..sa.. San. Me..me..ka..ka..ceba. Daya daga cikin karuwan sa tace sugar boy whats going on here . Baby cant you see what my eyess sees. Wow gabadaya suka furta .. Sugar boy she look nice and pretty . We want her sugar boy munasonta mutafi da ita . Me kikeso sugar boy yatam bayeta kallon jikinta tayi . Ohh kinason kayan sawa. Saurin girgiza kai tayi . Ok zuby kidaukoh mata daya daga cikin kayan dana sayo maku keda mansy. Zuby tace ok . Wasu matsantsu kaya naga tadaukoh riga da wando pink. Mikawa amriya tayi karba amriya tayi hadeda jujuya rigar dan ita bata masan ya zata saba. Kisama mansy tafada a tsawace. Haba mansy kiyimata mgn a hankali mana . Tsaki mansy taja hadeda fadin kukuka sani bamusan mutum bah amma zamu wani dauketa mu tafida ita mybe mah she is not a human being kuja wowa mutum masifah cikin baccin rai zuby tace ok it fine ai bamuce dole saikin taimaketa bah . And let me remind you somthing that you dont know shi ne zata samar mana kudi dayawa wanda mubamuyi tsamaninshi bah daga gareta. Dariya mansy tayi ohh you really mean wannan mai kikinan ce zata samo mana costumers. Sugar boy yace .mansy what i think about you is like you are jeleous sbd tafiki komai . Look at her very well . Mybe daga chan kasar larabawa take hakayi kidnapp dinta and you know we need to rescue a life. Samata kayan zuby tayi .ba karamin kyau kayan sukayi wa amriya bah. Woww naji gabadayansu sun ambata so cute. Gsk kedin kyakyawace. Yauwa menene sunanki. Dago kanta amriya tayii tareda fadin AM..AM.RI..RIYA . Meeee amriya kuma gsk sunanan bai dace dake bah . Murmushi amriya tayi wanda yasa dimple dinta lotsawa . Ni zan tafi ku ku ma ina go..go..diya . Aa kada kitafi mu zamu rikeki cewar sugae boy . Aa ngd mah akwai in...in..da za ..zanine. rike hannunta sugar boy yayi noo baby kitsaya mutafi tare gidan mu . Cikin baccin rai tace bazani gidan naku bah shegu yan iska. Wato so kuke kumaidani irinku jakai . Koh. Zaro ido gadayansu sukayi . Suka hada baki wajan cewa dama kedin bamai kikina baceba kin iya mgn daidai. Murmushi amriya tayi tareda fsdin komai kukaga nayi toh da dalilin yinsa danayi wa kaina Alkawarin cewa bawanda zaisan ina iya mgn daidai. Nikaina abun yana bani mamaki idan naga ina iya mgn kaamr sauran mutane duniyan nan. Cikee da rashin fahimta sukace bamu gane abunda kike nufi bah . Toh kusani nidin ba mutum bace kamar yanda kukayu tsanmani. Kallon kallo suka shigayi tsakanin su lck daya naga gabaya suka kwashe da dariya . Zuby harda rikee ciki gsk this is fantastic . Sugar boy yayi mgn cikin dariya yace toh ke wane dabba ce . Kallonsu gabadaya tayi hade da fadin ba laifinku bane bah laifina ne dana tsaya don nafadamuku wacece ni. Tana kaiwanan tawuce tayi tafiyarta. Zuby tace sugar boy please inason yarinyar nan i need her . Dan Allah kada kabari ta kufuce mana Kee wlh zai iya yuwuwa da gsk take kuga tafiyata nan . Shigewa motan sugar boy yayi .a tare suma suka shiga . Cikin rawar jiki sugar boy yatada motar hadeda barin dajin. LAGOS HOSPITAL 馃彞 Bazaka mutu ba zan ceci rayuwarka kaji . Lebenta yaji cikin nashi. Firgit ya farka daga mafarkin dayake. Dafe kanshi yayi wanda yake mugun saramai. who is she .why did she save my life. Where is she tambayan dayashiga yiwa kanshi kenan . Kallaon jikinsa yayi yaga hannunshi sanye da drip .fusge drip din yayi tareda mikewa tsaye. yauwa doctor inason zan tafi dashi gobe sbd yanzu dare yayi. doctor Aliyu yace ba matsala idandai ya samu sauki zaka tafidashi. godiya sadiq yayiwa. doctor. mushiga mybe ma yanzu ya farka. Bude dakin daya ke ciki sukayi . Alhamdulillah naji sadiq ya furta. Wow . K.B you are awake ..kusada shi sadiq yanufah hadeda fadin ya jikin naka .hope yanzu ba abunda yake damunka. doctor Aliyu yace haba sadiq baka ga patient neba. kayi mgn a hankali .kuma kada kasashi yawan mgn . dariya sadiq yayi hade da

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});