Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 50

Chapter 50

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,206 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

bazan matsaba dukana zakiyi, kallonshi tayi da brown eyes dinta Wanda suka Kara rinewa sukayi brown ta daka mai tsawa, Tareda tureshi a hassale, Sosai hankalin kowa yatashi. Mom kam jin karan amriya tayi uwa saukar aradu bah shiri tafara goge jini dake akasa. Tareda feshe ko ina da turare. Ganin hanyar dakin Mom zataje ,yasa kabir janyo hannunta. Tareda rungumeta. Ba shirt tafara kokarin cire jikinta daga nashi amma ta gaza, aka tacigaba da kokarin cire jikinta daga nashi amma tagaza, fashewa tayi da kuka, tana mai fadin ta kashesu wannnan azzalumar ta kashesu, Aunty amarya tace wa aka kashe, sakinta Kabir yayi, suka ga tanufi dakin mom, babu bata lck suka bi bayanta, Banka kofar amriya tayi, bah shiri Mom ta tashi, Tareda fadin yata amriya Lfy, Kallon ta amriya tayi tace, menene suka aikata miki zaki kashesu, meyasa, sbd mee, meyasa zuciyarki tagama bushewa babu digon imani acikinta. Kallonsu mom tayi ta fasheda kukan munafurci, tace yanzu ni amriya nice muguwa, mena miki, Duk irin soyayyar danake nunamiki amma shine kike kokarin yimin sharri. Amriya tace bah sharri zanyi miki bah, indai akane toh kibari na chaje dakinan indai kinada gsk, rass gaban mom yafadi, Fashewa takumayi da wani kukan tace yanzu kin mayarda ni makaryaciya kenen, Kabir kaji abunda matarka take fadamin koh, kanajinta kayi shiru, zuwa inda take yayi yace aba mom kada kidaga hankalinki nasan mah bazaki aikata aka bah, kinsan batada Lfy, shiyasa take magganganu. Amriya tace Lfy yana kalau wannan azzalumar matar Tana neman rayuwanka ruwa a jallo, Tass, tass ya sharara mata mari. Tareda nunata da Dan yatsa tace, kada ki kuskure kishiga tsanina da mahaifiyata, wato sokike ki hadamu koh, ke wace iriyar mahaukaciya ce. Mahaifiyata zakiyiwa sharri toh ta Allah bata ki bah banza shashasha, Mara hankali Dafe kuncinta tayi wanda hawaye suka Fara zarya akai, Tareda girgiza kanta, Tafuce daga dakin, suma su Nadira suka rufa mata baya. sosai ran kowannensu baiji dadin marinda Kabir yayiwa amriya bah. Kiyi hkr mom kinsan yarinyar sai a hankali kamar mai tabin kwakwalwa. Bkm kabir ainasani, Bb komi kaje kaci abinci kaji my son, OK mom, kuma kada ka manta ka rarrasheta. Allah ya kiyaye Kabir yafada, murmushin mugunta mom tayi cikin ranta kuwa tace yanzu kaine nagaba a lissafina a Wanda zankashe. Jin wayarsa yayi Tana ringing, sallama yayi wa mom Tareda fucewa daga dakin, ganin bakuwar number akan yasa yaki daukan waya, saida aka Kira wajan 10 miss call, ganin wanda ke kira bazai daina bah, ya dau wayan a fusace yace hello waye, waye yake addaban rayuwata da Kira. Daga Dayan bangaren akace shin ina magana ne da Sir Kabir, kabir yace Eh nine ya akayi. Dayan bangaren akace toh kazo kudauki gawar yar uwarka Ummi yana bakin titi, gabadaya police da likotoci dakuma yan jarida Sun zagaye wajan. What Kabir yafada tareda mikewa tsaye yace gawar Ummi Kuma. Jin aka yasa gabadayansu mikewa tsaye, gaban kowannensu yafadi. 馃ス馃ス馃ス馃槶馃槶馃槶馃槶馃槶 TOH FAN'S MUJE DAI ZUWA COMMENT & SHARE PLEASE 馃檹馃檹馃檹 ALKALAMIN 馃枈锔忦煐婏笍馃枈锔? BABY ISHA 馃挒馃挒馃挒 2/28/24, 22:12 - AISHA M.B (Baby isha): Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JYYV16dbYaX1dykLX7EE91 馃摎馃摎馃摎馃摎馃摎馃摎馃摎馃摎 馃鈥嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔? 馃寠馃寠馃寠 馃挮BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM 馃尮 ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煣滒煂? PAGE 3锔忊儯8锔忊儯鈻讹笍3锔忊儯9锔忊儯 WRITTEN & DIRECTED鉁嶏笍 BY BABY ISHA 馃挒馃挒 ----------------------- fucewa amriya tayi tanufi dayan dakin, Kabir jiyayi kamar ya hadiye zuciya ya mutu tsabar bakin ciki, yau karo na farko a rayuwarsa da wata ta Kalli kwayar idonsa tagayamai mgn . Mamaki yashigayi yana mai fadin ni Kabir mace tagayamin mgn kuma Nayi shiru how is that possible. Tsaki taja Tareda fadin zatasan ta tabo kabir wlh. Kwanciya yayi akan gado saiyaji gabadaya gadon mah babu dadin kwanciya, Tsaki yaja yatashi Tareda fucewa daga dakin yanufi, dakin da amirya tashiga. Tura kofan yayi yace toh mai guri yazo mai taburma ya nadi. Koh Kallon inda yake batayi bah saima kara gyara kwanciyanta datayi, Gani tayi banza dashi akan yakara hassala shi yace ke bada ke nake bah koh bakiji bah, zoki fucemin daga daki, Cikeda bakin ciki amirya ta tashi tace wai kai wane irin Dan takura ne, kace nabar maka wancan dakin nabaro Chan nadawo nan kai meyasa kawai burinka ka ga ka batamin rai. Aba Dan Allah wannan shirmen naka ya isheni, nagaji Nabar maka wancan dakin na dawo nan kuma ka Kara biyoni yanzu kuma kanacemin wai in futa, toh wlh bazan futa bah. Kabir yace nikike cewa bazaki futabah, shiru tamai ta koma kan gadon ta kwanta, Shiru yayi yana mai hayyana irin rashin mutuncin dazai yiwa amriya, Chan gefen gadon yanufa, tareda daukan pillow sannan ya kwanta . Jan bargon yayi Tareda rufawa ajikinsa. Ganin ya debe bargon gabadaya yasata, Jan bargon ta dunkuleshi ajikinta, ganinta kwashe bargo yasa shi kara Jan bargo. Aka suka dunga ja, amriya naja shima naja. Daga karshe yasamu ya tureta tafadi akasa, tashi tayi, cikin jin aushi ta janye bargon gabadaya ta hada dashi kabir din, luuuu kabir yatafi sai ajikin amriya, Faduwa sukayi, numfashi kowanne aicinsu na gogan najuna, rass gaban kowannensu yafadi, kabir kamm jin jikinshi yayi wani iri, sosai suke kallon juna bako kifta ido. Kamshi turaren amriya ne kabir yasaka Hatake yaji wani irin sanyi da shauki nashigarsa, a hankali yadunga lumshe ido, sosai kamshin turarenta ya burgesa. Gyaran murya amirya tayi sai a lckn kabir yadawo hayyacinshi Tashi kabir yayi yakoma kan gado sannan yayi aduar bacci ya kwanta, itama amirya aka ta tashi tanufi kan kujerar dake daki sannan ta kwanta akai. Bah shiri baccin barawo yayi hawan gaba da ita. Juyawa kabir yayi yana fuskantar inda take, Kallonta yayi, yaga yadda gashin kanta ya sauko. Murmushi yayi sannan yajuya ya kwanta. Washe gari da sassafe amriya ta tashi inda tadora abinci na breakfast , bayan ta gama ta hajiye akan dining, sannan ta zuba wasu a kuloli Wanda zata kaiwa su DAD dake asibity. Futowa kabir yayi cikin kananun kaya, kayan Ba karamin kyau suka masa bah, kallonshi amirya tayi, cikin ranta tace bah laifi kyakyawa nee amma sai iya shegen jaraba. Harde hannuwanta amriya tayi tace ina kwana, koh Kallon inda take beyiba, ya nufi dining , Zama yayi sannan yabude kulan wani kamshi ne ya daki hancin shi, ya mutse fuska kabir yayi yace menene wannan, amriya tabashi amsa dacewa mee idonka ya ganar maka, Murmushin takaici yayi tareda janyosa ya Kama bakinta ya murda, kara amriya tasaki, saida yaga ta jigata sannan yasaki leben. Kara rinewa lebenta yayi tace mugu kawai, Kallon soya da Kwan data kawo mishi yayi yace wannan Ai shashanci nee , ina kika taba ganin anci abinci mai nauyi da sassafe, Amriya tace bantaba gani bah toh akanka za'a Fara, Kabir yace ni bazan ci wannan Abunba, murmushi amirya tayi tareda daukan kulan tarufeshi tasaka acikin basket tace abu yazo gidan sauki, yunwan CE bakaji dakanajin yunwan da ko tuwo nakawo maka zakaci. Ni yanzu inaso zan kai wa su mami abinci Dan aka inason ka kaini asibity, Kallon bakida hankali kabir yamata yace, Gsk yane wuyanki ya isa yanka, ni zakice nakaiki hospital Dan tsabar kin Raina min hankali, kuma kin rainani. Amriya tace toh in baka kaini bah wazai kaini, Dan Allah kayi sauri kada mu makara, kabir yace

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});