Chapter 65
Chapter 65
sudin yan biyu ne, but not identical twins, abunda yasa bakusan Karima bah shine bata taba yarda tazo gidan mu bah, saidai Ni dakuma Amina, koda tazo bata taba yarda ta shigo bah. sunan yar uwarta Amina , mun taso Cikeda kaunan junan mu, ko ina tare muke zuwa gidane kawai ke rabani dasu, saboda qaunan junan da mukeyi har alkawari muka daukan wa junan mu cewar Duk y'ay'an da muka Haifa saimun hada su aure, domin akan takara mana zumunci Nida Amina yar uwarta mun kasance masu kokari a class, yayin da ita bata da kokarin ko kadan, akan yasa muke yawan samu matsala da ita, take nuna k'ishin ta a bayyane, koda gasa ake ta makaranta toh nida Amina ne kawai ake kira gasa. Amina itace hussainan ta. Amina ta kasance Mace mai hakuri da Kuma kawaici, Tana da farin jini sosai a makaranta, Duk inda Ta shiga mutane na yabon ta. Ashe akan na bakan tawa Karima, kwatsam wata rana Aka aiko mana da sakon gayyata na makarantu wanda za'a fafata tsakanin dalibai. Kamar yadda muka saba, a lokacin ne itama Karima tace tanason Shiga gasar da akeyi, Tana son ta nunawa duniya cewar itadin bah doluwa bace bah, abunda yar uwarta keyi zata iya yin finsa mah. Malaman makaranta kuwa basu ja da akan bah, amma suka mata gargadin cewar indai ta bawa makaranta kunya toh za'a sallameta daga makarantar, cikin rashin tsoron abunda zaizo ya biyo baya Karima ta amince da Sharadin da malamai suka fada mata. bayan nan, gabadaya makaranta muka hallarci wajan taron daliban da akeyi, yayin da akace Duk wacce taci za'a bata babban kyauta dakuma scholarship na makaranta. Ni da Kuma Amina mun fafata Kuma munyi nasara, yayin da Karima kuwa ta bamu kunya a bainan jama'a, ganin hanata mata dariya yasa bakin ciki da kuncin ya dameta ta futa daga cikin hall din da gudu tana kuka. Yayin da mu Kuma aka bamu kyautu tuka da Kuma scholarship, iya kyauta muka karba bamu karbi scholarship bah, akan bah karamin bawa mutanen wajan mamaki yayi bah, inda dalibai suke fatan su sami scholarship, amma mu mun samu munce bamua so, dalilin akan kuwa shine Karima, Domin kada Karima taji Ba dadi akan yasa muka ki karba, bayan koma wan mu hostel, Karima ta daina mana magana, koh mun mata magana bata kula mu, saidai taita kula wasu kawayen banza marasa tarbiya, akan bah karamin damun yar uwata keyi bah, Hana tsaka da aka, wani matashi Mai suna Habib Dan sarkin bauchi ya fada a soyayyar Amina, sosai masoyan nan suke shan soyayya, Wanda baki bazai iya masalta irin son da suke wa junan su bah, Lokacin da muka rubuta WEAC din mu, muka futo da sakamako Mai kyau Dama mu a bangaren science muke nida Amina Ita Kuma Karima ART class, amma duda akan bata futo da sakamako Mai kyau bah. Akan bah karamin bata ran mahaifin su yayi bah domin kuwa mahaifinsu yana da kudi, dukiya, da Kuma wadatar arziki. Amma ace yarsa bata da kokari koh kadan, cikin baccin rai kuwa, budar bakin mahaifin su keda wuya ya kirata da Mai kwakwalwar kifi, jin akan datayi yasa tun daga ranar ta dora tsanan duniya ta dora mana. Amma akan baisa ta bayyana mana bah. Hana aka Habib yaje wajan Amina hira, daidai lokacin itama ta ganshi taji duk duniya babu Wanda takeso kamar shi, Ni kuma a lokacin ne mahaifin ku yace yayi min miji nida Maryam, daga nan sai na dora karatu na a inda na tsaya ban musa bah Kuma na amince da maganarshi, saboda a lokaci Banida wani a raina, Lokaci zuwa lokaci Habib ke zuwa gidansu Karima har wani sa'in yake futa damu shopping, Hana aka har labari yaje kunnen iyayen su, har sukace masa ya turo magabatan sa, jin akan bah karamin sanya shi farin ciki yayi bah, yayin da aka ce itama Karima ta futo da miji. Jin akan da Karima tayi yasa ta bayyana wa kowa abunda ke cikin ranta, jin akan kuwa bah karamin bata ran mahaifiyar su mai suna Jamila yayi bah, da Kuma y'ay'an su Suleiman bah. Amina tace tayi hakuri domin kuwa bazata iya sadaukar da soyayyar ta bah, ita kuwa Karima ta nuna mana cewar, komai ya wuce babu komai a zuciyar ta, ashe itadin munafuka ce. Bayan wasu kwanaki Habib ya turo magabatan sa , yayinda aka tsaida auren Amina da Kuma Habib. Ni kuma a lokacin an kusa bikin mu nida Maryam. A lokacin kuwa, Karima ta bijiro da kule kulen samarin, harta kawo min wani saurayi mai suna Harun, wai yana sona, ta karfi da yaji, Karima tasa na fada a soyayyar Harun, Yayinda muke soyayya Cikeda burgewa, Harun, ya kasance masu matsakaicin karfine, amma akan bai hana ni k'in sonshi bah, Ranar aure na kuwa, ta zuga ni wai mu gudu da Harun, ni kuwa nace mata gaskiya bazan iya butulci bah, kunyi mun abubuwa da dama, amma in rasa da abunda zan saka muku sai wannan. Aka dai taita zuga ni, nace indai saboda soyayya zaisa na gudu toh saidai na hakura, data ga nak'i sauraron ta, ta shakamin abu a hanci na, cikin kankanin lokaci bacci yayi hawan gaba dani. Aka suka cincibe ni suka kaini daji batareda nasan inda kaina yake bah, Bayan farfado wata, take fadamin cewar saita dau fansar abunda muka aikata mata nida Amina, lokacin ne Harun ke fadamin cewar bah sona yakeyi bah ita ta biyashi danya cimin zarafi Kuma nasa ahalin da suka yarda dani, su tsaneni, Suji kaff duniya babu ma yaudariya maciya amana sama dani, Kuka kamm nasha shi Harna godewa Allah, Hana tsaka da aka, Harun ya bayyana mun soyayyar sa agareni, tareda cewar shin zan auresa, Babu bata lokaci na yarda muka daura aure nidashi, yayin da ya gina mana gida na masu rufin asiri, Ashe a lokacin Karima ta dai photo na da Kuma Harun ran auren mu, ta tura muku, akan yasa kuka nuna baccin ranku akaina, rana bazata tashi ta fadi ba Tareda nayi kuka bah, Hana aka naji labarin itama Amina an daura mata aure da Habib, murna sosai nayi shi, domin kuwa har naso zuwa inda gidan ta yake amma kuma bansan gidan ta bah. Ba yadda na iya, aka na hakura na fauwala wa Allah komai, domin shine Mai jikan bayinsa. Babu bata lokaci, Harun ya neman mu makarantar Jami'a, na fara zuwa Harna karanci medicine, yayin da itama Amina abunda ta karanta kenen. Hana aka mukaji labarin cewar Abba ya mutu bisa hatsarin mota daya gamu dashi, kuka mai cike da danasani nayi, saboda a ganina nice sanadiyar mutuwarsa . Bayan lokaci ne Kuma naji labarin kayi aure ka auri Fatima. saboda kunya abunda na aikata bah Lallai ku yarda dani bah yasa nak'i zuwa auren. Hana aka kwatsam watarana na fara amai mukaji asibity, hanan likitoci suke sanar mana da cewar ina dauke da cikin wata biyu. Sosai mukayi murnan wannan cikin yayin da Haruna ya dora son duniya akaina har cikin yakai wata Tara. Ganin muna rayuwa cikin farin ciki da qaunan juna, yasa Karima ta kuma dawowa cikin rayuwar mu, a wannan karan bah ita daya bane, su dayawa ne domin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89