Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 72

Chapter 72

Aljanar ruwa Ce Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ciki, akan yasa na na dau alwashin cewa saina ga bayan ki, a lokacin na tafi wajan shugaba mu na Qungiyar devilish. nace dashi inason na kawar dake daga duniya, Inason ya zamto cewar ni kadai ce zan kasan ce a rayuwar Habib, Kuma nace da shugaban mu, banason ki haihu a gidan auren ki, inason ki kasance a koda yaushe kina kunci. Shugaba yace min, wannan abu mai sauk'i ne, amma kada nayi gaggawa, na bari lokaci zaizo da zanyi akan, yanzu koh yayi bazai shafe ki bah, domin kuwa a koda yaushe Amina tana yawaita adua tsari daga mutum koh aljan, bazai yu na kusan shi inda take da mugun nufi baht, bazamu iya tura mata aljanu bah domin kuwa akwai kariya a jikin tah. Amma zamu iya Hana ta haihuwa, saina ce mashi shikenen, mu Hana ta haihuwa, aka kuwa akayi, Amina bata taba batan wata, bare Asa ran tana da ciki bah. Lokacin ne Kuma na dauke dan khadija, sannan na ajiye shi a gaban gidan su, saboda kada su je suce a musu Adu'oin samun haihuwa, A gaban idona a lokacin naga kun dauke shi, sannan kuka dunga rainan shi kamar danda kuka haifa. Bayan wasu shekaru kawai naji labarin cewar kina dauke da juna biyu, hankali na bah karamin tashi yayi bah, babu bata lokaci na wuce cikin qungiya, sannan na sanar da shugaban mu halin da ake ciki. Shi kuwa ya tabbatar min da cewa, baza ki taba haifo wannan yarinya ta cikin ki bah, yana kaiwa nan ya dauki madubin tsari, da muke amfani dashi wajan kashe mutane da mukeson kashe wa, A lokacin madubin tsafin, ya hasko Amina a ciki tana kwance akan bed, shugaba na ganin akan ya nemi da daya daga cikin yan qungiyan ya kashe yarinyar dake cikin Amina, Aka kuwa akayi, daya daga cikin mutanen ya dauki sanda na tsafi, sannan ya saita daidai cikin Amina, ya fara magganganu, cikeda mamakin mu kuwa, muka ga ya kwalla uban ihuu, yayin da ancin shi da bakin shi ya fara zubda jini, sannan ya fadi a kasa yafara shure shure, yana kakarin mutuwa, daga bisani Kuma ya mutu a wajan. Hankalin kowa na kungiya bah karamin tashi yayi bah, Hatake shugaban mu, ya Kalli cikin dake jikin Amina, sannan ya ce dani, tabbas kawar da wannan cikin na jikin ta abune Mai wahala, indai har munason mu kasance a raye toh tabbas sai mun bar cikin nan, dole mu barta ta haifo yarinya, domin kuwa alamu ya nuna cewar yarinyar yar baiwa ce. Kuma jinin yarinyar nan zaisa karfin mu, da ikon mu ya karu, ya ninka na da, sai yace dani mu hakura ta haifo yarinyar. Jin akan yasa raina yakai kololuwar bacci, sannan nace Allah ya kawo ta duniya, in har da raina toh bazan taba barin yarinyar nan bah. Bayan wasu watanni, Allah ya sauk'i Amina, ta haifo santaleliyar yarta kyakyawa, son kowa, kin wanda ya rasa. A lokacin danaji labarin ta haifi yarinyar, yasa na fara shirye shiryen Yanda zan dauke yarinyar daga gare ta, Aka kuwa akayi, domin kuwa na hallaci Sunan Amriya, yayinda naga duk fuskokin ku lullube yake da farin ciki da annashuwa. Akan bah Karamin Kara tunzura ni yayi bah, a lokacin nayi kokarin dauke Amriya, amma Allah zai nufa bah, akan yasa naji bah dadi, amma ta bangare guda naji dadi, saboda nayi nasaran bata wani kwayoyin cuta tasha, Bayan watanni, kuwa ta Fara cuta, Tana rashin lafiya wanda ya tsanan ta, har kuka kaita asibity, ni kuma naje asibityn, sannan na dauke yarinyar, na mu sanya Amriya da wata yarinyar, na sanya mata kamanni Amriya sakk, sannan nayi fuce wa ta daga asibityn. Bayan fuce wa ta, nurses suka gano cewar yarinyar da na musanya ta mutu, sannan suka zo suka fada muku cewar yarku ta mutu, hankalin ku bah karamin tashi yayi bah, yayin da aka Baku gawar ta, kuka suturta ta, sannan kuka kaita gidan ta na gaskiya. Ban nufi koh ina da Sabreen wato Amriya Bah, sai fadar mu na cultism. Bayan na kaita, na hajiye ta agaban gunkiyar mu, a lokacin shugaba ya dauki takobi, sannan ya nufi Amiriya da zummar kashe ta, lokaci daya muka ga ya kurma ihuu, sai ji mukayi ya naku da kasa,. Cikin fargaba da tsoro na mikar dashi, sannan nace masa, yanzu me zamu yi mu kawar da yarinyar, a lokacin yake Sanar dani cewar, me kashe yarinyar nan saiya shirya, babu wani mutum koh aljan, da ya isa nufan inda take da zimmar cutar wa, in kuma mutum yayi kokarin yin akan toh shi zai bar duniya bah ita bah. Jin akan danayi yasa gaba na ya fadi, sa'anan nace dashi babu wata hanyar da zamu bi mu nesan ta yarinyar da mahaifiyar tah, shugaba yace mun akwai hanya guda daya, saidai idan sauya mata halitta zamu yi mu turata Chan cikin wasu jinsi daban, sannan shine burin na zai cika. A lokacin nace ayi duk abunda ya kama ta, indai har zata Nisan ci inda Amina take babu damuwa, a lokacin Shugaba na, yafara wasu tsafa ce tsafa ce, inda a karshe yayi nasaran maida ta ALJANAR RUWA. Cikin tsoro da fargaba na kalli Amriya sannan nace yanzu ya zamu yi da yarinyar, shugaba ya bani amsa da cewar, na dauki yarinyar na kaita nesa Chan katuwar teku inda nasan bazasu Kara haduwa da mamar taba, aka kuwa akayi, na dauki Sabreen na kaita tekun garin Lagos sannan na jefa tah aciki. A lokacin nake ta murna cewar burina ya kusan cika, bayan komawa na cikin kungiya, na tarar shugaba ya ruga daya mutu, dalilin yinkurin kashe Sabreen da yayi. Ganin akan yasa, nasa aka kwashi gawar sa aka yi sadaukar wa dashi, sannan aka nada ni a matsayin shugaba na kungiya. Bayan wasu lokacin, na dunga mafarkai munana, wanda ake son daukan raina acikin mafarkin, ganin akan yasa nayi hanzarin nufa kungiya, Sannan nasamu mahaifa na mace, naci daga nan ban kar mafarkai bah. Kuma na bar farautar rayuwar Amina, nayi concentrating akan yadda zan ga bayan wannan ahalin. Hankali na, bai tashi bah, sai lokacin da naga Sabreen ido da ido a wajan kungiya, ta saka mayafi ta rufe fuskan ta sannan tayi mana gargadin cewa kada mukara bibiyar rayuwar Kabeer, hankali na bah karamin tashi yayi bah, ganin cewar tabbas ta dawo duniyar tah, Kuma nasan da cewar itace, A lokacin na Kuma tada makaman yak'i na, dole na kashe mutanen gidan nan, domin na cimma burina da Kuma na mahaifina. Kuma maganin dawo da ita asalin Mutum ni kadai ce nasan shi. Wannan shine. Innalillahi wa innahilahi rajihun! Innalillahi wa innahilahi rajihun, la'ila a'illa anta subha'anaka inninkun tun minan zalumin, Allahumma ajirni fi musibati. Abunda kowannen su ke maimai tawa kenen. Hawaye mai zafi ne ya farabin kuncin Ammi, Kallon Mom tayi cikeda takaici da bakin ciki tace, naji kunyar kiran ki yar uwata, yanzu ke kin rabani da farin ciki na, kina walwalar ki, bakya jin cewa fah akwai hakkin wasu akan ki. Wannan wace iriyar bushashiyar zuciya ce, toh ni yanzu bah wannan bah ki fadamin inda zansamu magani y'ata ta warke please na roke ki, Kwashe wa Mom tayi da

Table of Contents

Chapters

89 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});