Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 84

Chapter 84

Galadima Family Book 1 Complete Hausa Novel 1,302 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

da Safeena ba taji hakan ba,a ranta tashiga gode ma Allah. Don haka yasa duk suka shiga ɗakin har lokacin tana bacci sosai,lokaci ɗaya tayi wani fayau ta faɗa,nan suka dudduba jikin ta inda duk suka tafi aka bar Sauban da Mom don su Taufeeq sunyi² ya taso suje yaƙi. Acan gidan biki kuwa anbar jama'a da jimami,koda suka koma nan suka cema mutane jikin nata da sauƙi, Ummie ce kawai aka sanar da ita abinda ke faruwa,nan fa su Mashahuda suka dasa chapter tsegumi wai dama ai wannan haske kwana biyu da tayi ga ƙirjin ta daya cika,nan dai suka dinga. A hospital kuwa Zuhra bata farka ba sai wajejen magrib,shima tana farkawa aman tafara ga cikinta da babu komai da ka kalleta kasan a matuƙar wahale take, Sauban kuwa gabaɗaya ya ruɗe har sai da yabawa Mom tausayi,da ƙyar aman ya tsaya,anan Mom ta kamata suka shiga toilet tayi alwala tayi sallah la'asar,sannan aka ɗan jinginar da ita saboda complain ɗin da takeyi na jiri da take gani. "Yaya yunwa nakeji"ta furta cikin wahalallen murya wanda daka ji kasan na marasa lafiya ne, Sauban cikin kulawa yace"mezaki cine baby?Girgiza kai Zuhra tayi tace"ina jin yunwa amma banjin cin komai"Mom tace"A'ah Zuhra ai dole kici wani abu ba zai yiwu ki zauna da yunwa ba fa gaskiya"ZUHRa wani wahalallen ƙwalla ne ya ziraro mata daƙyar tace"Mom idan naci amai zanyi na sani Kum.....ai bata ƙarisa ba aman kuwa ya taho ga uban wahala,don cikinta babu komai sai kakarin aman da takeyi,a lokacin nurse's ɗin ɗazu dake ta gulma ne suka shigo,nan suka shiga yi ma Zuhra ya jiki,a gefe guda suna satar kallon Sauban wanda ya tsuke face,ya tattare gabaɗaya hankalin shi ya koma kan matar sa. "Yaya nidai a maida ni gida bansan warin asibitin nan amai yake saka ni"tayi maganar a wahale, miƙewa Sauban yayi yace"Okay so bari nama Dr Ahmad magana gaskiya"sannan yasa kai ya fice,daga Mom har nurse's ɗin da kallo suka bita,kamo kafaɗun ta mom tayi tace"Zuhra kidaure kici wani abu koda zakiyi amai saboda idan cikin ki da akwai wani abu bazaki wahala kamar irin wanda kikeyi da cikin ki babu komai ba"ɗaga ma Mom kai Zuhra tayi,a dai-dai lokacin ne kuma Sauban suka shigo shida Dr Ahmad,hakan yasa nurses ɗin ficewa. Dariya Dr Ahmad yakeyi ya dubi Zuhra"Madam kinfi dai son komawa gida right? ɗaga mishi kai Zuhra tayi don har ga Allah warin asibitin damun ta yakeyi,a take anan kuwa ya rubuta mata sallama,inda Dr jamila zata dinga zuwa dubata, sannan sai ruwan hannun ta yaƙare zasu wuce. Godiya Sauban yama Dr Ahmad a kuma take anan ya tura masa 250,000 tukwicin sanar da wannan daddaɗan albishir ɗin,wani baccin Zuhra ta koma sai wajen magrib lokacin ma Sauban na masallaci, Mom ma sallan takeyi sannan Zuhra ta farka,yunƙurin miƙewa take yi amma jirin dake nema kada ta ne yasa takoma ta jingina tare da rintse idanuwan ta gam. Muryan Mom taji"Ya yadai Zuhra?jikin ne? ɗaga ma Mom kai tayi tace"jiri ne ke neman wahalar dani Mom,ga aman da nakeji har yanzu nina rasa meke samun jin aman? Mom tace"Ai haƙuri zakiyi Zuhra yanzu keda jin dai-dai kuma sai Allah ya sauke ki lafiya"wani kallo Zuhra ta ma Mom na rashin fahimta don har ga Allah bata son abinda ke faruwa ba,dariya Mom kawai tayi a lokacin Sauban yayi sallama ya shigo duk cikan su suka amsa,nufo su yayi tare da zama gefen Zuhra yace"Mom Yaya jikin nata?ta sake aman ne?? Mom tace"Jiki alhamdulillah Sauban complain ɗin ta ɗaya jirin da take gani ne kuma Dr Ahmad yace insha Allah zaiyi sauƙi a hankali tunda Dr jamila zata dinga zuwa gida kula da ita,don bayan fitan ka ma ta shigo mun daɗe da ita lokacin ma Zuhran tana barci". "Masha Allah, Allah ya ƙara lafiya,to ai sai muyi shirin tafiya ko Mom? Mom tace"Okay muje Toh. Duban Zuhra Sauban yayi yace"hey beb zaki iya tafiya?Zuhra tace"ka mance nace ma ina ganin jiri kawai kama ni zakayi muje"kama ta yayi Mom ta gyara mata mayafin ta sannan suka fice,har mota ya saka ta don yaso shiga office ɗin Dr Ahmad but ya tashi. Haka ya ɗauko su,suna tafiya da yake hanyoyin akwai street light hakan yasa duk inda ka wuce haske ƙau,har zasu wuce ya jiyo muryan ta,da yake suna baya ne kanta na kan kafaɗar Mom"Yaya ga me balango can"dakata wa yayi yace"zaki ci ne? ɗaga masa kai Zuhra tayi,samun waje yayi yai parking sannan yafice, yaɗau almost 4mint sannan ya shigo,hannunsa ɗauke da ledoji uku ɗaya madaidaici, ɗaya ya fishi, ɗayan kuma duk ya fisu yawa,haka suka ƙarisa, dai-dai wani shagon da ake saida yoghurt ya tsaya ya sai manyan robobi huɗu sannan ya dawo ya shiga motan ya tayar. A haka suka isa kaitsaye Galadima family ya wuce da ita sashin Ammi,kama ta yayi ya kaita, Mom kuwa apartment ɗin ta tawuce saboda Hajiya Biba tana nan,don biyo su Ammi sukayi suka dawo ɗazu. ******** Kowa tambayar jikin nata yakeyi,haka amare duk sun shisshigo sun tasa ta a bedroom ɗin da aka sauke ta,su Aunty Maryam da Aunty labeeba duk suna tare da ita sai sannu ake mata masu sharri nayi,ita dai Zuhra kunya ta saka ta a gaba duk bakin ta takasa furta komai. Sauban da kanshi ya kaima Mom na manta har apartment ɗin ta da yoghurt,godiya sosai tayi masa,inda shida Kareem suka ɗauki Hajiya Biba don maida ta gida,suna zaune har kusan 9:00 sannnan ya shigo,hakan yasa siɗif² suka fara ficewa cikin su na ɗuran ruwa,turo mouth gaba, Zuhra tayi tace"ƙarfi da yaji ka zama kaman wani mala'ikan mutuwa da angan ka sai a shiga taitayi"harara Sauban ya galla mata yace"kema ai saboda kin ganni tsirara ne shiyasa kika rainani haka,kuma zanyi maganin ki"dariya Zuhra tasa tace"Sorry Babyn Baby". "Kinci abinci?yayi mata tambayar tare da jawo ledojin, Zuhra tace"ai baka zo ka bani balangon ba"ɗan murmushi Sauban yayi sannan ya buɗe komai ya shiga bata tana amsa idanuwan ta akan shi tana jin wani soyayyan shi,sai da yabata yaga taci ta ƙoshi sannan ya ƙyale ta suka cigaba hira,wanda rabi da kwata duk romance ɗin junan su sukayi,har sai da Zuhra ta mishi abinda ya samu natsuwa( Su Sauban manya😁🙄). Sai wajen 11:43 ya tashi shima sai Ammi ta shigo ta kora sa sannan wanda Zuhra kuwa a lokacin amai ta dinga sheƙawa,basuyi wani kwanan daɗi ba daga ƙarshe bedroom ɗin Ammi ta koma. *WASHEGARIN BIKI* Nihal da Laila kuka kawai sukeyi kamar ransu zai fita don sai da suka tayar ma da mutane da dama hankali sun saba komai tare gashi aure zai raba su duk da Laila after 2weeks zata koma saboda school hakan yasa Shuraim ya sama mata gidan haya a can,duk weekend zai dinga shiga kaduna, Nihal ita ta raka Laila gidan ta wanda yayi kyau ɗan dai-dai kasha Allah,wajen 10 aka kaita,ana dawowa ƴan k.d suma suka ɗauki amarya tare da duk wanda zai tafi motoci bakwai suka wuce. Zuhra dai nata ido don Sauban wayo ya mata anfito tafiya da amarya yaja ta gidan su,yaci karen sa babu babbaka,wanda sosai zubar ke kuka don wani mugun tsanar abin ta tsinci kanta daji duk da kuwa itama ta samu natsuwa,ko kaɗan bata

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});