Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 30

Chapter 30

Galadima Family Book 1 Complete Hausa Novel 1,292 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kujerun yana America karatu. **** *NIGERIA* **** Ummie kuwa a natse tafito daga bayin bayan ta kammala wankan,cikin nutsuwa tashirya tasanya wata Dubai gown fara tass tare da mayafinsa mai Kama da hijjab don har hannayenta ya rufe mata, gadon ta nufa tafara dube-dube sai dai da alama bataga abinda take nema ba, dai-dai lokacin Zuhra tayi sallama tashigo hannunta dauke da basket din kayan abinci,ajiyewa tayi tare da nufo inda take saboda ganin yanda taketa bincike. "Ummie lafiya?ko wani abun kike nema ne? dagowa Ummie tayi fuskar ta dauke da alhini tare da mamaki tace"Wai casbaha na nake nema amma ko sama ko kasa babu shi kuma akan bed din na ajiye don ko sanda nayi sallan magrib anan na aje gefen pillow dinnan amma kinga babu,gashi na kaku dana tada sallar,tayi maganar tana cilla pillow din gefe guda. "Ummie please kije kiyi sallan bari naduba kafin ki idar angani. "Ok my baby! Ummie ta ambata tare da tayar da sallan,nanfa Zuhra tayi dai- dai da gadon harda su yaye bedsheet da duvet din sai can gefen saqon tsakanin matress din da gadon tagani aiko tajawo tare da kokarin maida duvet din,fasawa tayi tare da sake yaye kayan shimfidan ta kakkabe kan katifar sosai tayi mai tatas sannan tadau bedsheets din da duvet din taje can corridor dinda zai sadaka da toilet tabude laundry basket ta saka su,adai dai nan Ummie ta idar da sallan. Ikon Allah Zuhra daga neman casbaha sai Kuma a bige da gyaran gado? murmushi kwance akan fuskar ta tace"Ummie wallahi sunyi datti ne naga sosai ga kuma datti harda kasa-kasa akan katifar shiyasa nacire"takarisa maganar tana bude closet,wanda bangare guda yake shake da bedsheets colours mabanbanta,duvets nd etc. Jawo wani tayi colour daya da wancan sai dai zane ne ya bambanta shima sai kalura ne zaka gane,wannan karan bata dauko duvet ba dama akwai wanda take lulluba dashi still a gefen bed din,shinfidawa tayi takuwa liliye gadon tsaf tare da sake gyaggyara pillows din,bayan ta kammala tajawo stool gaban kujeran da Ummie ke zaune ta ajiye,tana kokarin dauko basket dinne takatseta"Kinga ai kan carpet zan sauka naji kafata nayimin tsami,kije kikira addan ku kice nace suzo ga abincin idan kuma a kawo musu ne to.Zuhra tace. "Ok bari nasanar dasu,tayi maganar tare da fita,jingina ummie tayi da jikin gadon tare da rufe ido a haka taji sallamar zuhra. "Ummie sunce gasunan zuwa,babu kuwa jumawa da shigowan ta sai gasu suma sun shigo,da sauri Adda zainab tanufo ummie fuskanta cike da murmushi tace"bilkisou har kin fito wankan ne?Ummie tace"aiko nafito Adda ai ko kafin nafito naga kuntafi. "Ea muma munje muyi sallan ne,hajiya Aliya tace"sannu hajiya bilkisou ya jikin naki? Ummie tace"Alhamdulillah ai naji sauki wallahi. "To Masha Allah Allah dai yakaro mana lafiya dai,ubangji yabarki da diyarki"tayi maganar tana me shafa kan zuhra tana dariya. "Hajiya Aliya kenan Amin nagode. Nan Zuhra ta shiga zuzzuba musu abincin kowa na zabar abinda zaici, kallonta Ummie tayi tace"baby ke kinsa abincin kinci? "Ea Ummie naci tare dasu Bodejo da Amma aimu faten alkaman Bodejo mukasha,Kinga kuma itama Amma tanada diabetes in so sai yau akayi danan yawa,kuma fa nasa musu wadataccen kayan ciki. Adda zainab tace"ah lallai diyar albarka kinaji da wadannan kakannin naki,nikuwa bilkisou yanzu kindena cin dan gauda ne?dariya Ummie tayi"mekika gani Adda? "A'ah tambayace kawai naga kwana biyu banjin labarin dan gaudan. "Uhummm Adda kenan shekarun da yawa inaji rabona da cin dan gauda tun sanda nakeda cikin Zuhra,kuma Allah inaso cinshi sosai. Kama baki hajiya zainab tayi"cabb!gaskiya shekarun da yawa,Anya kuwa wannan ko kingani zaki iya ci kuwa ma? Dariya ummie tayi tace"ci kuwa sosai,inafa son shi don kawai bansamu bane,kai duk da haka ma nina mance da wani abu wai dan gauda. "Aikuwa insha Allah gobe da sassafe zan dauki driver muje kasuwa munemo garin dan gauda don acan zan siya masara ta kuma nabada nika a hada min komai da komai sai dai dana tashi nazo nayi miki,yajin ma musamu wanda yaji tafarnuwa don nasanki da son tafarnuwa,takarisa maganar tana dariya zuciyar ta fal nishadi. Nan ko suka cigaba da hirarsu suna dinner abin gunin sha'awa. Washegari kuwa kamar yanda hajiya zainab ta alkwaranta haka ne tafaru don wajen karfe sha daya na safe tafara kwabin dan gaudan ta tayi na ummie daban sannan ta kwaba nata dasu Bodejo daduk dai me sha'awan ci, zuhra na tayata,babu bata lokaci ta cewa zuhra tacigaba da zuba dan gaudan da wannan yayi za'a zuba na ummie ne. _____________ "Tab ai wallahi kinbani kunya Akeela kitsaya wannan yarinyar ta farfada miki magana haka?babu abinda ke cinta sai bakin ciki da hassada dole tasan kika mallaki guy dinnan kin mata fintinkau,na gaba yayi gaba na baya ai sai tsintar hula,aike dai kibari kawai zamuyi maganin tane karamar 'yar iska"Suby tayi maganar tana karkada kafafuwa. Akeela tasauke wani ajiyan zuciya tace"ni ba wannan nake tsoro ba kada watarana tace zata tonamin asiri kunsan fa tasammu farin sani ta kuma san abinda muke aikatawa. Tabe mouth zuleey tai tace"to sai mene?su da babu abinda suka sani sai Shan minti da samari fa?abi wannan saurayi abi wancan. "To ai inaso kisan nata me sauki ne akan namu namu yafi nata muni,wallahi ni da ace wani a cikinsu zaiji wannan labarin to nida shiga GALADIMA FAMILY matsayin mata wallahi sai gani sai hange don bazasu taba bari na aure ya Sauban ba,shiyasa nakeso Allah nadena wannan harkan fa don ni duk abinda zai shiga tsakanin aurena da ya sauban gudunsa nakeyi don rasa sa wallahi babban asara ne kuma bazan jura ba,wallahi na rasasa zan iya mutuwa. Wani harara zuleey ta watsa mata a ranta tace" _Hmmm indai ina raye bazaki taba auren saurayin da nake mafarkin aura ba tunda nataso nasan waye Muhammad Taleeb Muhammad Sauban yatafi da imanina,muddin bazan sameshi ba wallahi kema bazaki taba samun saba._ Suby tace"Lallai Akeela keko wani irin so kike ma Sauban haka?kinmance ba'a hada soyayyar mommy data kowa?ina guje miki randa zaki juyama mommy baya don kuwa kinsan sai kinshiga cikin gagaruman matsala. "Huhhhh! Suby don Allah kukasance koda yaushe cikin yimin fatan alheri ba fatan tsiya ba,meyasa kuke kokarin fasamin kwanya ne?inaso kugane cewa ko wanne da matsayinsa a waje na,amma banaso Kuna hada soyayyar ya Sauban data kowa please"takarisa zancen tana bata face. Da mamaki duk suka dubeta,zuleey tace"harda ta mommy?wani banzan kallo Akeela ta watsa mata tace"bansaniba mtsewwww,wallahi zuleey kwana biyu kaman kina neman zama munafuka ce,inafa lure dake kina kokarin shiga tsakanina da Mommy wallahi shiru kawai na miki,hmm kicigaba. "A'ah dakata mana Akeela"zuleey tayi maganar tana mikewa"akan me zakice min munafuka?menamiki na munafunci?kidubi tsaban ido na kicemin munafuka?ko a girme na girmeki kibar ganin ina binki kamar rakumi da akala wallahi bashi zaisa na dauki cin zarafi ba. Itama Akeela a fusace ta hayayyako mata"kada Allah yasa kidauk...... "Guys!guys!! Haba meye haka?kun manta mudin suwaye?meyasa kuke kokarin bawa haters damar shiga tsakaninmu?gaskiya banji dadi ba,gaskiya banson haka inkuwa ba haka ba sai atafi wajen mommy. "Bama sai anje ba!!duk su biyun suka hade baki,murmushi Akeela tasaki tace"Shikenan kiyahakuri zuleey,fuskan zuleey kadaran kadahan itama tace"Allah yabaki hakuri tana kare fadar haka tamike tare da daukan jakanta tadubi Suby tace"ni zan wuce gida yanzu Suby. Murmushi Suby

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});