Chapter 68
Chapter 68
tana duban gefen titi, shi kuwa ta mirror yake kallon ta bini bini kadan,tafiyar minti 7 ta kawo su gidan su Kareem parking yayi a bakin gate din,bude motar Kareem yayi ya fita yana musu a dawo lafiya,ta jikin mirror Sauban ya dube ta"ki dawo gaba ki zauna"Zuhra gudun matsala yasa ta bude murfin motar ta fito tashiga ta rufe,tayar da motar yayi yana sakin ajiyan zuciya,da sauri Zuhra ta dubesa,daga mata gira yayi hakan yasa cikin sauri ta kauda kai,hannu yakai tare da kamo ha6arta yace"yadai 'yan mata na?na miki kyau ne?runtse Ido Zuhra tayi batare da ta tanka sa ba,babu zato taji mouth dinsa kan lips dinta,cikin sauri ta bude ido,a dai-dai lokacin me motan bayansu ya sakin musu wani uban horn,a hankali ya zare bakinsa cikin nata,yana maida hankali ga driving din. Da sauri ta dukar dakai,shikuwa bini-bini kadan sai ya kalle ta,wani hadadden boutique yayi parking a parking lot,fita yayi sannan ya zaga ya bude mata itama ta fito,nan suka shiga. Kaya nagani na fada ya hado musu ita dashi ya siya musu wata mahaukaciyar shadda 15 yrd 160,000 haka ya biya sai jaka da takalmin Zuhra 58,000,hulanshi da takalmin shi 52,000,sai 'yan kunne da abin wuyanta da agogo 37,000 sosai Sauban ya kashe mahaukatan kudi wanda ita kanta Zuhra binshi da kallo kawai takeyi,bangaren mayafai suka nufa. *_MURA YA SAKANI A GABA FA INAJI A CIKINA WALLAHI,MANAGE IT._* [7/19, 20:24] 𝐎̃𝐔̂𝐌 𝐀̃𝐉𝐌𝐄̨𝐑𝐋💜🤍: 👨🏽🦳 *_GALADIMA FAMILY_* 👨🏽🦳 Page: 81/82 ____Wani irin kulawa na musamman ke bawa zuhra duk da ba wani sakin jiki tayi dashi ba a dalilin kalmar da Akeela ta fada mata,kamar kullum suna zaune ne a dinning suna breakfast,wayar sa ce tayi ringing batare da yabi takanta ba ya cigaba da breakfast dinsa musamman da yaga baƙuwar lamba ce,wani kiran yasake shigowa still be waiwayi wayar ba sai da akayi 3miss call a na huɗun ne yakai hannu yaɗau wayar yana ɗan jan tsaki ƙasa-ƙasa,da yake a handsfree ya saka wayar hakan yasa akejin komai,sallama daga can ɓangaren akayi,lokaci guda Zuhran zuciyar ta tayi wani tsalle tare bugawa tana saurin duban sa,shima ita yake kallo yana amsa sallamar,daga can ɓangaren aka fara magana. "Ina kwana? fatan katashi lafiya? tsuke face Sauban yayi yana fadin"lafiya lou"dan murmushi akayi daga can ɓangaren sannan aka sake karya murya"Sunana Zulaihat wanda akema laƙabi da Zuleey wacce watanni baya nake turo maka saƙo ta wahtsapp sai dai da alama baka buɗe ba"Sauban yace"Okay then! cigaba da magana Zuleey tayi dama idan babu damuwa son ka nakeyi da aure don naji labarin duk auren da aka maka bakason ko daya a ciki,shine nakeso muhaɗu face to face,ka ganni na ganka,I know idan muka hadu zakayi accepting dina as your wife"da sauri Zuhra ta ɗago tana tunanin wacce banziya ce wannan?zuciyar ta na cigaba da bugawa kwalla ya taru mata ta kafeshi da ido,shima ita yake kallo yana samun natsuwa a zuciyar sa domin kuwa yau ya tabbatar kanwar tasa tana son sa tunda tana kishin sa,ba tare da ya farga ba yaji an fusge wayar,cikin ɓacin rai ta fara magana"Ke ki nutsu kisan da wanda kike magana,mijina ba ƙazamin na miji bane da yake bin ko wace ƙazama yace yana so,kin gama yawon ki kin gama ƙazantar ki sannan kidawo nan?wallahi kinyi kaɗan kije can kisamu ƙazami like yhu ki aura cuz shine ajinki ba mijina ba"Zuhra na gama fadar hakan ta ajiye wayar tana sake tsuke fuska ban da huci babu abinda takeyi, shi kuwa Sauban sai murmushi ya keyi,daukar wayar yayi jin muryan Zuleey tana magana,muryan shi tajiyo"enough baiwar Allah,matana ta riga ta baki answer please go nd check your husband,cuz nan babu space,bbyn bby ta tare komai"yana gama fadar hakan ya kashe wayar yana kwashe wa da dariya,kama mouth yayi"Ewwee! Ashe ana kishi na haka? wow naji dadi,ashe kina sona?hararar wasa Zuhra ta aika masa tace"Ni kam bana son ka kawai ni bana fatar irin wadan nan su shigo min gida gara ka nemi kamammu natsattsun mata ka aura,don su ko ɗari ka auro bazan damu ba"tana ƙare faɗan haka ta mike ta nufi stairs,da kallo Sauban ya bita yana jan ƙwafa yace"Hmm yarinya lokacin ki ne zaki shigo hannu ne" nufar stairs shima yayi,ya sameta akan kujerar palour sai share tires takeyi,rungumo ta yayi ta baya, kokarin fusge jikinta takeyi sai dai yaƙi bata damar haka,hakan ya sata sakin kukan da take dannewa babu shiru,cikin sauri yajuyo da ita yana kamo haɓar ta,tsura ma face dinta ido ya shiga yi kamar me shirin gano wani abu. Jan ta yayi suka zauna a kujera sannan ya dauke ta ya ɗora ta akan cinyar sa,wani kunya Zuhra taji tana ƙoƙarin sauka,cikin zafin murya yace"kinsan bansan haka ko?yanda taji murya sa ne ya sata duban sa,tsuke face yayi yace"yess abinda nake nufi kenan,yayi maganar yana kai mouth dinsa kan nata,nan yayi nasarar tura tongue dinshi cikin mouth dinsa,nan ya shiga aika mata da zafafan saƙonni,wanda ita ma tafara biye masa don da bata biye masa yanzu kuwa biye masa takeyi,sai aikin mutsi take a tsakanin cinyoyin sa inda take tsokano masa...... ******* Bayan sati daya shirye²n biki ya kankama tunda biki yazo saura sati guda,kuma yaup ne ake shirin kai lefe don Ammi tun safe tana gidan su Kareem da ita za'a kai kayan, Mom itama tana gidan su, Muneefa ma na can gidan su Mom don tarban kaya abu nasu,hakan yasa Sauban daukan Zuhra da kanshi ya kaita gidan su Mom yace itama a tarbe kayan da ita,sosai Zuhra tayi murna, Mom ma taji dadi,haka hajiya Biba don sosai ta nuna jin dadin ta tashiga sawa Sauban albarka duk da baya wajen. Sai karfe biyu su Ammi suka kawo lefe,sosai suka samu tarban girma don an karrama su sosai an kuma shirya musu abubuwa, bayani an gama gaishe² aka gudanar da duk wani abu na al'ada sannan suka tafi cike da ganin nagartar gidan su Rammat tare da dattaku,kaya kuwa Masha Allah ansawa Rammat kaya babu karya akwatuna takwas Kareem yayi,yayi kokari sosai don kaya kam babu na banza,cike da shauki Zuhra ta dubi Muneefa tace"Aunty Muneefa ni yaushe za'a kawo lefe na kamar kowa?kodai ni aure na daban ne?dariya Mom da Muneefa sukayi, Mom tace"Kisha kurumin ki inada yaƙini akan yayan ku lefe za'a hada miki naban mamaki. Muneefa tace"kwarai kuwa yanda yaya keji dake ɗinnan haka?hmmm zakiga lefe sosai. Murmushin jin dadi Zuhra tayi,nan aka cigaba da hira cikin farin ciki,sai bayan magrib Sauban yazo yadau Zuhra,kaitsaye Galadima family ya wuce da ita. Sashen Bodejo suka nufa don gaishesu,sun cidda ta ita da Galadima a palour sai hira sukeyi abinsu,ganinsu yasa Bodejo tamke face saboda yanda Sauban ya riƙo mata hannu,cike da masifa tace"munafuka kin gama cewa ke baki son shi?tunda aka kaiki muƙus mukeji ko yaji baki taɓa yi ba,ƙila ma kina dauke da ɗan tayin shi a cikin ki"ta ƙarisa maganar tana gallama Zuhra harara, Sauban yace"ke kam tsohuwan nan abun ya miki yawa,ga fitina ga sa ido,kodai duk kishi ne bake ke zaune a wancan haɗaɗɗen gidan ba?mere da baki Bodejo tayi batare da tasake magana ba, murmushi Galadima yakeyi yana duban Zuhra"kinji ƙariso rabu da ita duk cikin kishi ne"Zuhra tace"Ai ka rabu da ita Galadima lokacin ta ne yanzu nima
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87