Chapter 81
Chapter 81
ya jiyo don yaji muryan Ammi so angry. Babu jimawa ya ƙarisu gidan, Ammi face ɗin ta babu walwala tace"Ƙarar Zuhra kakai wajen bilkisou ko?saboda ita akan ka na lura bata son gaskiya kasa ta rufe ɗaya da faɗa Allah kaɗai yasan abinda ta mata.....nan fa Ammi ta rufe ido ta dinga zazzaga ma Sauban ruwan masifa, shidai shiru yayi kamar ruwa ya cisa kanshi a ƙasa sai da ta gama sannan ya ɗago yace"Don Allah Ammi kiyahaƙuri". Ammi tace"Ni babu abinda kamin kada dai ka manta Zuhra ba kamar Akeela bace shekarun su ba ɗaya ba,so ka bita a hankali,don kagan ta da jiki kada yasa ka mata kallon babba"tana ƙare faɗar hakan ta haye sama. Ɗan sosai kai Sauban yayi tare da fita,gidan shi ya nufa,hango ta yayi a zaune a cikin ɗan rumfan,zuwa yayi ya buɗe ƙofan yana ƙoƙarin mata magana security ɗin gidan yazo wajen shi cikin sauri,magana ya fara masa koda ya juyo babu ita alamu sun nuna ta shige ciki,shima cikin ya shiga yana ƙoƙarin lallashin ta,koda ya shiga palour ta ta rufe bedroom ɗin da key, knocking yafara Mma Zuhra taƙi buɗewa sai ma kukan ta da yake ji nan ya shiga lallashin ta amma fir taƙi zuwa ta buɗe ƙofan,kai daga ƙarshe ma bathroom ta shige yana jin san da ta bugo ƙofan,kama kai Sauban yayi tare da juyawa ya koma kan sofa ya zauna,wasa² har 4 Zuhra taƙi buɗe ƙofan,hatta su Laila sun shigo taƙi buɗewa haka suka tafi,shima Sauban ɗin da ya gaji fitowa ya fice. Jin fitan shi yasa ta fito cikin kwalliyar ta duk da batayi make up ba idanuwan nan a kumbure,kitchen ta shiga,ta buɗe friedge ta ɗauko naman dake ciki,nan tashiga tsince zallar tsoka,bayan ta gama ta wanke tasss sannan tasa a abin niƙa nama ta niƙa shi,gyaran kayan miya tayi sannan ta zauna tafara haɗa kayan girkin ta lokacin ma an kira magrib,komawa tayi tai sallah bayan ta idar ne ta koma kitchen ta ɗora dakakken naman ta, gabaɗaya ƙamshi ya buɗe gidan koda ya shigo wani lumshe ido yayi yana jin natsuwa har cikin zuciyar ta,tare da tausayin ta da soyayyar ta,kai tsaye kitchen ɗin ya shige,bata ji shigowan sa ba sai dai ji tayi anyi hugging ɗinta ta baya,ɗan fusge jikinta tayi tana nufar wajen gas ɗin ta buɗe tukunyar ta shiga motsa naman ta,nan ta zuba duk wani kayan ɗan ɗano,na ƙamshi da duk abin buƙata ta sake motsawa,sannan ta ɗauko ruwan kwakwan ta ta ɗan zuba ta rufe. Sake matsowa yayi ya fisgota suna facing juna,da sauri ta sunkuyar da face, Sauban yace"Idan kin isa ki ɗago mana ƴar rainin wayo kinje kin haɗa ni da Ammi kinji daɗi?yayi maganar yana tsare ta da ido, Zuhra kuwa wasu hawaye ne suka taru mata batare da ta ɗago ba tafara magana"kada Allah ya nuna min ranar da zan haɗa ka da mahaifiyar ka yaya,amma ka yahaƙuri"tayi maganar voice nata na cracking,wani mugun tausayin ta yaci da wani irin son ta kamo haɓar ta yayi yace"Sorry Babyn Baby kiyahaƙuri nasan bazaki iya dama ji dani ba,hakan yasa na yanke wani hukunci"Zuhra bata saurare shi ba ta matsa taje ta cigaba da aikin ta,zama yayi a dinning ɗin dake kitchen ɗin me kujeru huɗu yana kallon ta,ganin yanda take komai cike da kulawa,jin da yayi an fara kiran isha'i yasa ya miƙe ya fita don zuwa sallah. Zuhra kuwa a take anan ta haɗa lafiyayyar jollop ɗin cuscus wacce taji dakakken nama tare da Irish potatoe,tasa nasu a wani foodflask ɗin sannan tasa ma Galadima don shi mutum ne me son cuscus,gashi yaji kayan lambu,plantain ɗin da ta soya ta sa mishi a gefe, coslow kuma tasa mishi a wani ɗan glass bowl. Nan ta fara shirya komai a dinning table ta kawo duk wani abin buƙata,sannan ta shige bedroom ɗin ta,wanka tashiga bayan ta fito ta tayar da sallah,nan ta shirya cikin wasu English wears,mini skirt tasa wacce ta tsaya mata iya kacin cinyoyin ta,sai wata bodyhug ta ɗora skirt ɗin a saman rigar tunda skirt ɗin dama me umbrella ne,banda wani sassanyan ƙamshi babu abinda takeyi, dai-dai tana fitowa dai-dai lokacin shima ya shigo,sosai tayi mishi kyau jiyayi kamar ya kamota ya dinga shilla ta sama,ɗan gyaran voice yayi yace"Nida Taufeeq ne"hakan yasa Zuhra komawa ta cire skirt ɗin ta ɗauki long trouser ta sanya tare da ɗaura P-cap a kanta,a dinning ta tarad dasu,cikin fara'a ta ƙariso. "Yawwa yaya kamar kuwa kasan ina tunanin me kaiwa Galadima saƙo sai gaka"harara Taufeeq ya aika mata dashi sannan yace"idan har zaki iya aikena to wannan ma zaki iya aiken shi"yayi maganar tare da nuna Sauban. Shiru Zuhra tayi tana ɗan murmushi, Sauban kuwa kallon ta yayi yana ɗan tsadadden murmushin sa yace"and so what?ai dama ni ɗan aiken ta ne,Please Baby ki aikeni duk inda kikeso kinji?murmushi Zuhra tayi, Taufeeq yaje"da dai yafi,nikam kiyi ki serving nawa kina ta yin namijin ki, ƙamshi ya cika min hanci"yayi maganar tare da ɗauko foodflask ɗin ya shiga serving ɗin kanshi. Lafiyayyar jollop da taji dakakken nama ne da Irish,da carrot,grean beans,soyayyan plantain sai coslow da kowa ya ɗan kaɗan don dama kaɗan ɗin tayi gudun lalacewan ciki. Gabaɗayan su suka fara cin abincin Sauban kuwa natsuwan shi kacokan ya maida ga Zuhra,ko yaya ta motsa sai ya bita da kallo,duk tana hankalce dashi. [7/29, 00:20] 𝐎̃𝐔̂𝐌 𝐀̃𝐉𝐌𝐄̨𝐑𝐋💜🤍: 👨🏽🦳 *_GALADIMA FAMILY_* 👨🏽🦳 Page:- 97/98 *~SECOND TO THE LAST PAGE~* ___Kwatsam Kuma sai labari ya canza inda mutuwar su Alhaji iliyasu da hajiya Aliya ya kasance shine,a sanda Hajiya talatu ƙanwar Alhaji Mansir taje gidan kai tsaye sashin Hajiya Aliya ta nufa batare da ko gate man yaga shigowar ta ba,aiko tana shiga ta ƙofan kitchen ɗin ta ta shiga nan ta hangota ta buɗe wani wammer tana ɓarɓaɗa garin wani abu,dakata wa tayi taƙi shiga sai da tabari ta gama sannan tayi wufff ta shige kitchen ɗin bayan Hajiya Aliya ta fice,aiko taɗau maganin ta ɓarɓaɗe a cikin tukunyar dake kan gas ɗin ta motsa ta ajiye ragowar sannan tayi wufff ta fice, don ita domin duk a tunanin ta maganin mallaka ne hakan yasa tayi haka. Hajiya Aliya kuwa boka hatsabibi ne sukayi magana tace ya bata maganin da zata sama Alhaji yaci ya mutu tunda tana da ciki anyi scanning anga twince ne kuma duka maza so ita bata buƙatar cigaba da zama dashi kuma tana so taci gado,aiko nan boka hatsabibi ya bata inda ya sanar mata wannan maganin koba wanda yayi asirin bane yaci to shima fa zai mutu,sannan sai bayan awa goma sha biyu zaiyi aiki,aiko Hajiya Aliya tayi farin ciki ta amsa a ranar ta juyo don kada ya gane. Shine washegari wajen ƙarfe 2 na rana ta zauna tayi musu girki ta ɓarɓaɗe masa a abinci bata sana angansa ba,koda ta kai mishi saman shi yayi yayi suci amma taƙi tace ita nata tayi mishi haɗi na daban ne na masu ciki ta cika yaji don dama tasan beson yaji,nan kuwa yaci abincin shi cikin natsuwa,itama taje ta zuba nata taci tana yi tana wani irin murmushin nasara. Aiko ranar har anguwa zunje can babban family house ɗin su Alhaji iliyasu,daga can sukaje shopping ya haɗu ma babes ɗin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87