Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 73

Chapter 73

Galadima Family Book 1 Complete Hausa Novel 1,314 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Ammi waɗanda mamaki ya cika su tare da tsananin jin daɗi da farin ciki. Zuba ma ta tuwon yayi malmala biyu daƙyar ta iya cinye ɗaya tana squeezing face alamun ta ƙoshi,kallon ta yayi yace"Yhu mean kin ƙoshi?ɗaga masa kai tayi ba tare da ta yadda ta haɗa ido dashi ba, muryan shi tajiyo"Ai yarinya babu wannan maganar kici abinci kiyi ƙat kisha maganin ki"Zuhra kamar zatayi kuka tace"Allah yaya naƙoshi ne ba wani abu ba"Sauban yace"Ai baki isa ba yarinya"ɗaukar spoon ɗin yayi ya shiga bata abincin,sai da yaga tafara yunƙurin amai sannan ya sarara mata. Bata magungunan yayi tasha a lokacin Daddy ya tashi sai Ammi, Aunty Safeena ce wayarta tayi ƙara,koda ta duba number Shuraim tagani dama shine zaizo ɗaukar su tunda ya Asheer baya gari,ɗaukar wayar tayi"Hello ka shigo ciki mana"tana gama haɗar hakan ta yanke wayar,sallama Shuraim yayi ya shigo dai-dai lokacin kuma Sauban ya kamo hannun Zuhra zuwa palour,cikin girmamawa Shuraim ya fara gaida Ammi,duban Sauban yayi wanda ya fara ciccin magani tare da tsuke face yace"Yaya barka da dare ina yini? Sauban batare da ya ɗan saki face ba yace"Barka! ya mutanen gidan? Shuraim yace"Alhamdulillah kowa yana nan lafiya"kallon Zuhra yayi yana ɗan murmushi yace"Aunty Zuhra barka da dare"Zuhra da ɗan murmushin ta tace"ina yini?kasa amsawa yayi,ita kanta cikin jin nauyi ta gaidasa,wani ƙululin baƙin ciki ne ya tokare maƙoshin Sauban sallar kishi ya bayyana a face ɗin da saboda yanda ya sake turniƙe ta. Xahratty CE🥰 Lallai Alqalami yafi takobi.🗡️ [7/24, 15:10] 𝐎̃𝐔̂𝐌 𝐀̃𝐉𝐌𝐄̨𝐑𝐋💜🤍: 👨🏽‍🦳 *_GALADIMA FAMILY_* 👨🏽‍🦳 Page: 87/88 ______Ammi duk tana hankalce da sauyin sa,girgiza kai kawai tayi tare da murmushi,anan su Aunty Safeena suka tafi,shima Sauban duban Ammi yayi yace"Ammi zamu tafi sai da safe"Ammi tace"tom shikenan mukwana lafiya,duban Zuhra tayi tace"ki kula da kanki,ki kuma dinga shiga ruwan zafi kina sitbath inba haka ba babu ruwana"daga Zuhra har Sauban wani mahaukacin kunya sukaji, Zuhra takasa maga ɗaga mata kai kurum tayi,juyawa Ammi tayi ta haye stairs. Kamo hannunta sukayi suka fice basu samu damar leƙa Ummie ba saboda daren da yayi wucewa sukayi gida,suna shiga ya sanar da ita coffee kawai yake da buƙata sannan ya haye stairs,binshi da kallo tayi saboda gani tayi kamar yana fushi,tambayar kanta ta shiga yi"To me akayi masa?ɗage kafaɗar ta tayi tanufi kitchen,haɗa komai tayi a tea pot ɗin ta kunna electric ta fito ta nufi personal palour ɗinta,a gurguje ta shiga toilet ssi da ta fara gasa federal government ɗin ta sannan tayi wankan ta cikin natsuwa ta fito,ko shafa cream batayi ba taɗau kulakcha da humra ta murza,sannan ta gyara gashinta ta daure da band jelar ya sauko gadon bayan ta,ta feshe gashin da hear freshener ta buɗe closet ɗinta,wani top ta ɗauko wacce ta tsaya mata iya ƙirjinta,da kaɗan ta rufe dukiyar fulaninta,colour ɗinta white a gaban anyi rubutu da yellow an rubuta I can't live without you,sannan ta buɗe closet ɗin boomshort shi kuma yellow,iya ƙasa tudun boom boom ɗin suka tsaya,flat shoe white ta sanya cikin sauri ta fita kitchen ta faɗa,aiko ta shirya masa coffee ɗinsa tsab cikin tray ta ɗauka ta haye stairs din,cikin natsuwa ta buɗe bedroom ɗin ta shiga tare da ƴar siririyar sallamar ta. Kallo ɗaya ya ɗago ya mata ya kauda kai,juyayi wani abu na fusgar sa babu shiri ya rufe laptop ɗin da ke kan cinyar sa yana furzar da numfashi,a gaban sa ta ajiye tray ɗin sannan ta miƙe cikin sanyin ta tace"Yaya sai da safe,shikenan abinda kake buƙata? ƙura ma dukiyar fulaninta ido yayi dai-dai tudun saman,hannu ya miƙo mata"Zonan! Ya furta da wata iriyar shaƙaƙƙiyar murya,a hankali tafara takowa ƙirjinta na mugun bugawa,zaunar da ita akan cinyar sa yayi,suna facing juna hannun sa yakai kan pink lips ɗin ta yana shafawa yace"idan kin tafi wazai haɗa min coffee ɗin humm?bakisan raba kwanciya da miji haramun ne ba?Ni ban amince kije wani waje ki kwanta ba bayan nan"yayi maganar yana kai mouth dinsa kan lips ɗinta,nan ya shiga aika mata da wasu hot kisses masu gigita kwanya,ba shiri Zuhra ta shiga biye masa,nan fa aka cigaba da romance har yakai ga an koma kan bed ya kwantar da ita🤦🏽‍♀️ After 1hr komai yadawo normal,gabaɗaya ya rungumeta kamar zai maida ta cikin cikinsa sai shafa barbazajjen gashin kanta yakeyi, Zuhra kuwa idanuwan nan sun kukkunbura sai ajiyar zuciya takeyi,jitake ƙasanta na mata zafi,shiko Sauban banda samata albarka babu abinda yakeyi,wani irin farin ciki yakeyi mara misaltuwa har ga Allah yanzu ne yasan yayi aure,tabbas Zuhra nada matsayin da babu meshi a zuciyar sa,duban sa yayi yace"ina tsananin son ki ƴar baiwa,wallahi ke ɗin ta daban ce Babyn Baby",miƙewa yayi ya shiga toilet,haɗa musu ruwa yayi sannan ya dawo cak ya sunkuce ta ya nufi toilet da ita. ******** Akeela komai ya tsaya mata cak, Daddyn ta ya dena kulata ko gaishesa tayi ya dena amsawa,haka idan taje wajen Guggo Laure habaici kawai take sakin mata,yau ma kamar kullum tsaye take a bakin ƙofan palour Guggo Laure sai mita takeyi,cikin ɓacin rai da muryan kuka Akeela ta fara magana"Wai ya kuke so nayi ne da rayuwa ta?nace nayi nadama ina kuma neman yafiya na a wajen Allah to meyasa za'a tasa ni da cin zarafi? Guggo Laure tace"dole aci zarafin ki domin kin daɗe kina cin amanar mu tare da ɓata mana sunan ahali,ashe ba karya da sharri su A'isha suka miki ba amma kika zo kika faɗamin ƙarya da gaskiya kika sa naje na ma ɗan uwa na tujara har takai shi da samun mutuwar ɓarin jiki?wallahi Akeela ke sheɗaniya ce"sosai kalaman Guggo Laure ya ɓata ma Akeela rai,tana kuka ta fara magana"Kada ki mance Guggo kece kika fara tusa min son ya Sauban a raina tun bansan menene so ba,kece kika samin kwaɗayin son sa,wallahi Guggo har yanzu ina son ya Sauban banjin akwai na mijin da zanso bayan shi,don Allah Guggo kije ki roƙa min gafarar sa ya maidani"wani kallo Guggo Laure ta mata na baki da hankali sannan ta miƙe ta shige cikin uwar ɗakin ta tana jin baƙin cikin abinda tama yayan nata,tarasa da wani idon zata je duban sa. Kuka sosai Akeela keyi tana Allah wadai da irin rayuwar ta,ga kunyar duniya bata isa ta fita waje ba,aci zarafin ta iyayen ta da basu ji ba basu gani ba suma a zage su,share hawayen ta tayi tana miƙewa ta nufi apartment ɗin su. A tsakanin Bana sani da Alhaji Mansir kuwa sun yanke hukuncin zuwa su bama GALADIMA da su Daddy haƙuri akan abinda ya faru,don haka suka fito cikin shirin su suka nufi wajen Guggo yi mata sallama,anan suka ci karo da Akeela da ke tafe tana sharɓen kuka,wani dogon tsaki Alhaji Mansir yaja sannan yana nuna ta da yatsa cikin ɓacin rai yace"Ai inhar duniya ce Akeela baki ga komai ba"girgiza kai kawai Baba sani yayi harga Allah yana jin zafin abinda Akeela ta aikata ga tsananin tausayin ta. Koda suka shiga wajen Guggo Laure sanar mata sukayi da inda zasu nanfa ta tubure kan itama zataje,duk yanda suka so lallaɓata taƙi hakan yasa babu yanda suka iya suka ce to ta shirya suje. Fitowan su kenan daga apartment ɗin Zuhran Rammat tana ƴar dariya ta dubi Muneefa tace"wallahi kidai kula da

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});