Chapter 39
Chapter 39
wayarsa,wani me suna Ashur shankeer ya kyalkyale da dariyan mugunta yace"lallai iska na wahal da me kayan kara sufa familyn su Oga da alama basu bama bare aure,auren zumunci sukeyi gabadaya,duban Sauban yayi yace"please Oga idan zakayi fighting din bamu ita nizaka mawa don ni nafi dacewa da wannan bby doll di.....dogon tsaki Sauban yayi tare da daure face babu alamun wasa ko kadan yace. "Look niba dan iska bane da zanje na tare yaran ciki na da shirme,inbanda abinku ai ku yafi dacewa dakuje kuyi ma kanki fighting,babu wanda ya isa ya siyamin raini wajen yarinya,ya karisa maganar yana mikewa tamkar ba shine yayi maganar ba domin kuwa face dinsa ko alamun bacin rai babu,toilet ya shige ya barsu sai surutu sukeyi, Taufeeq ne yashigo tare da sallama bayansa,zuhra ce da katon basket a hannu,shima hannunsa basket ne da flask na ruwan zafi suna tafi suna hiran nishadi,shigowan su parloun yasata dan tsuke face,cike da girmamawa ta rissinawa tafara gaishesu da turanci,ko wanne na amsawa cikin nishadi suke amsawa,tana ajewa ta musu sai da safe tafita cikin sauri,kicibus tayi da Aseef rataye da hakan baya,cikin sauri taja baya,shikuwa marairaice fuska yayi yana duban ta,takowa yafara yi zuwa inda take yana kanne mata ido irin na cikakkun 'yan barikin nan. Da wani irin gudu zuhra ta kwasa don harga Allah ita tana tsoron sa,tasan mummunan halinsa Wanda ba kow ya sani a family din ba,karasawa tayi apartment din Ammi don banda haki babu abinda takeyi. Su Adda Zainab da hajiya Aliya ma sunzo,sashen Ummie sosai ya cika da 'yan uwa da abokan arziki,haka sauran sashisshikan. ******* A gidan Guggo Laure kuwa shima gida yafara cika sosai da 'yan biki,Akeela sashin Baba sani ta koma da kawayen ta,inda banda hirar batsa babu abinda suke a tsakanin su,tare da kosawa gobe tayi domin kuwa an dauki buri a bikin nan musamman ma Akeela,banda dirkan magungunan mata dana matsi babu abinda takeyi,tagigita kanta a banza a wofi tana tsananin bukatan mijinta a cewar ta. *π¨πΊπ¨π©π¨πΉ* πΏπππππππ πͺππ₯° π³πππππ π¨πππππππποΈππππ ππππππ.π‘ οΈ[6/9, 22:33] Xahratty (OUM AJMAL): π¨π½β𦳠*_GALADIMA FAMILY_*π¨π½β𦳠Story&Written By *FATEEMA ZAHRA LAWAL* Marubuciyarβ€΅οΈ A DALILIN'YAR TSINTUWA. MIJIN ZAHRA. DIAMOND LADIES ( Daukar fansa)paid book. RUHIN AMRITA (FATALWA CE). Now *_GALADIMA FAMILY_* Page 45/46 ______Allah yasani tatsani Aseef hakanan tarasa dalilin da yasa take kokarin shiga rayuwata ita tama mance dashi a shafin zuri'ar su,to ina ya shiga kwana biyu da ba'a ganin sa yabace bat?tambayar da tama kanta kenan batare da tana tunanin samun answer ba,ajiyan zuciya ta sauke mai karfi tana karisa shiga apartment din na Ammi. *ππππππ* Washe gari wajejen 11:30 babu abinda ke tashi sai muryoyin maroka suna sanar da daurin auren nasu Muhammad Taleeb Muhammad(Sauban) & Akeela Mansir,Taleeb Abubakar Muhammad(Taufeeq)&Mashhudat Taleeb Muhammad sai Ma'aruf Kabeer Mainaera&Habiba Hasheem Muhammad(Muneefa) sosai marokan nan suka saki makoshi asake,kafin kaceme sai guda shima kansa ya fara tashi,tsintar kanta tayi cikin wani irin bacin rai a hankali zazzabi yafara shiganta,fitowan ta kenan daga apartment din Ummie tana kokarin shiga apartment din Bodejo ne taji an fisgota,jitayi ta fada jikin mutum a tsananin rude tare da tashin hankali tadago,ido biyu tayi da Aseef,kirjinta ne ya shiga bugawa jikinta ya soma rawa,bude mouth tayi da niyyar sakin ihu,hannu yayi maza yadora a saman pink lips dinta yana furta"Shiiiii don't say anything baby,yakarisa maganar yana bin jikinta da wani irin mayetaccen kallo,karfin hali tayi na fusge jikinta sai dai ko kadan be bata damar hakan ba don ba rikon wasa ya mata ba,cikin rawar jiki tasake dagowa hawaye na sirnano mata cike da bacin rai da tsiwa tafara magana"ka sakeni please,niba 'yar iska bace wannan mummunan habits din da kake boyewa da yardan Allah wataran sai asirin ka ya tuno,murmushi yayi kamar ba dashi take magana ba yafara matso da bakinshi kan nata bakin,fusgewa tayi cikin karaji ta furta"ka sakeni la'ananne,kasakeni I hate you,natsaneka natsane halayen ka da yardan Allah nafi karfin ka bazaka taba samun galaba a kaina,yakarisa maganar tanajin wani mahaukacin karfi yazo mata lokaci guda,dagewa tayi ta turasa baya,aiko tasamu nasara don sai da yayi tagaΒ² zai fadi abinka da mashayi dama ba wani karfine a jikinsa ba,da gudu ta kwasa tana me sake zaginta. Karkada kai Aseef yayi yana mebin jikinta da kallo,idanun sa sun kada sunyi jajir,yaji zafin zagin da ta masa,alkawari ya dauka duk bala'i sai ya dandana yarinyar kalmar da ya fada kenan yana me juyawa tare da wucewa,kaitsaye bedroom dinta apartment din Bodejo. Kuka ta fashe dashi me tsuma zuciya tana sake me tsinewa halayyan Aseef"natsani gidan natsani kowa, Allah ya jikanka Abbiey na am always miss yhu,I love yhu lovely father da kananan da ka sharemin hawaye na,ina begenka da kauna me tsanani,wani ciwon kai taji me tsanani ya saukan mata,kukan ta tacigaba dayi tana fadawa kan gadon ta kwanta,tanajin sanyi na ratsa ko ina na jikinta. Da kakalle fuskokin su angwayen zakasan lallai suna cikin farin ciki,hotuna aketa tayi dasu,kowacce budurwa burinta tayi pic da Sauban da abokansa musamman Saif da ishaq don sunfi kyau a bisa Ashur,shikuwa Taufeeq wurga idanuwa yake ko zaiga ta inda Zuhra zata fito amma sam be ganta ba,sosai yadan damu haka ya saki aka cigaba da hotunan,shima Shuraim yazo gidan sai laluben numbers dinta yake amma is not reachable ake cemasa, Aunty safeena ya tambaya tace bata ganta ba amma yabari zatasa a dubo mata ita,biki yayi biki taro yayi taro harga Allah Saif ya kamu da son Zuhra shiyasa ma yaketa wurga idanuwa ko zaiga gilmawar ta amma be ganta ba. A can sashen Bodejo ko Zuhra taci kukanta har ta gode Allah,a take anan wahalallen bacci yayi awon gaba da ita,Saboda zazzabi da ciwon kai dake neman zautata. Anci ansha anyi shagulgula karfe hudu aka Kai amare sashen Galadima inda suka hadu da Daddy, Abba, Baba Hasheem suka hadu suna ma amaren nasiha mai shiga jiki sosai,daganan aka kaiso sashen iyayen su mata, Mashahuda kadai za'a wuce da ita don haka tayi kuka sosai,gefenta Rammat ne keta lallashinta,nanfa motocin daukar amarya suka iso da ita da Mashahuda aka dauka don Mashahuda zata rakata gidanta. Wajejen biyar angama kwashe duk wanda zashi gidan amarya anwuce dashi, Mashahuda kuma sai gobe za'a wuce da ita tare dasu Aunty Maryam, Aunty falmata(safeena)sai wasu 'yan uwan Ammi. Dangin Ma'aruf sun tarbe amare da 'yan uwanta cikin mutumci da kulawa,kai tsaye sashen mahaifin Ma'aruf din aka kaita,babban mutum mai cike da dattaku nan fa yafara mata nasiha mai shiga jiki tare da Ma'aruf don babu kwana,daganan sashen mahaifiyar Ma'aruf din aka nufa da ita,itama tamata nata nasihar. Bayan magrib akafara dawo da mutane,inda acan kuma masu kawo Akeela suma sun iso,ana tafe da amarya wanda babu abinda ke tashi sai kida a MP3,manyan mata wsu ma duk sun haifeta sune keta kwarkwasa,sai dai ba wanda ya fahimci wani abu,yan mahaifiyata kuwa mamaki yacika ta don bata sansu a dangi ba,ganin rashin da'an na neman yayi yawa tadaga murya"Meye haka?Wai wacece me mp nan da take cika gidan mutane da kida?haba bayin Allah meyasa muke hakane mutane? za'a fa kaita sasan sirikanta ne ba dakinta ba,yo ko dakinta nema ai be kamata a shiga da ita da mp ba,takarisa maganar cikin bacin rai,wacce mp ke hannunta ne tafara magana"wallahi mama hakan ba wani Abu
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87