Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 61

Chapter 61

Galadima Family Book 1 Complete Hausa Novel 1,343 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

taushi da tsaruwa bakake,hannun sa dauke da laptop dinsa,ganin ta yayi a kwance,cikin nutsattsiyar muryan shi ya fara magana don tabbatar da tayi bacci ko kuwa"Hey! Hey wake up kada jikinki yayi ciwo,shiru yaga bata motsa ba hakan ya tabbatar masa da tayi bacci,ajiye laptop din yayi yana nufar ta,hannu yakai yana cire mata hannun da tarufe face dinta,sosai tayi masa matukar kyau dama ita me kyau ce,hakan yake fada a ransa always, murmushi yayi yana shafa lips dinta wanda yasake pink a dalilin kukan da tasha yau"Rigimammiya! Yafada yana sakin smile,daukan ta yayi cak like bby yanufi stairs da ita yana cewa"wow ashe tanada nauyi?a haka ya isa da ita parlon ya wuce da ita bedroom dinsa yana kwantar da ita, squeezing face tayi tana dan turo mouth wanda yasa point din ta lomawa,cikin baccin tace"ummm"tana sake yamutse face din,kallon ta kawai yake yi yanajin son ta na sake nunkuwa a zuciyar ta. Warware mata lutfayan yayi,anan wata gown ta bayyana ganin da yayi kamar gown din bata da nauyi ne yasashi barin matashi yana ja mata duvet din,tare da dai-dai ta mata A.C ya kashe light din ya bar mata bedside dum light,yana fita daga bedroom din,kasa ya sauka ya rufe ko ina tare da kashe fitullu ya haye saman yana rufe shima ko ina,dan balcony dake saman yaje ya zauna yana kunna laptop dinsa gefe daya fresh milk ne sai shawarma,aiki yafara inda yaketa cin karo da sakonni na abokan aikinsa suna masa congrats akan auren sa,wasu Kuma na masa iya shige,yakai wajen karfe 12:30 sannan ya tattara komai ya nufi ciki,kikkimtsawa yayi sannan yadauro alwala yayi sallah raka'a hudu sannan ya kwanta,duban ta yayi yana shafa face dinta yanajin wani sanyi,abinda yadinga mafarkin zuwan shi kenan,tun sanda aka haifeta yake da burin kasancewa da ita,murmushi ya saki sannan ya jawota jikinsa yana manna mata kiss a forehead dinta"I love you so much my life"ya furta kaman wani me rada,babu jimawa shima bacci ya suresa. Ita tafara farkawa wajejen 5:30 jinta tayi kamar ammata daurin goro cikin sauri ta bude idanuwan ta,a hankali ya sauka kan face dinsa,diddilo idanuwa tayi cike da mamaki cikin sauri ta yunkura zata tashi,batare da ya bude ido ba yace"were re you going?cikin muryan bacci,kallon sa tayi still taga bacci yakeyi seriously,batare da tayi magana ba tasake kokarin mikewa,amma sai taji yaki sakinta"uhm am talking to you"yafada,wani kuka Zuhra ta kece dashi wanda yasa cikin sauri Sauban ware idanuwan shi akanta yana sakin ta,mamaki fal ransa,ganin ya saketa yasa ta mike da sauri tare da sauka daga bed din taje can gefe tayi tsaye tana cigaba dakai,dafe kai Sauban yayi yace"kaga takanka Sauban"tamke face yayi yana mikewa,toilet ya shiga ya barta nan tsaye,ruwa tafara jiyo zuban sa,hakan ya tabbatar mata da wanka yakeyi a gurguje yafito saboda lattin da yayi be samu asuba ba,jallabiya yasaka fara tas sannan yafita a gaggauce. Wani ajiyan zuciya ta sauke tana share hawayen ta,toilet din tashiga tana wani irin lumshe ido saboda tsaruwan sa,cikin sauri tayi wanka itama tayi alwala,koda tafito lutfaya dinta ta dauka ta nada,tare da tayar da sallah,koda ta idar azkar tayi sannan tafara rera karatun alqur'an,Suratul Yusuf,daka takeyi cuz wayanta bata gani a saman ba,a haka har bacci yasake awon gaba da ita akan dadduman. Sauban wajejen 7:00am yadawo gidan, kaitsaye sashen da yake gyming ya wuce,be fito ba sai wuraren 9:00 a lokacin Zuhra ta farka ta gyara bedroom din sannan ta sakko kasa shima tadan gyaggyara duk da bawani datti. Knocking tajiyo duk a tunanin ta Sauban ne hakan yasata rudewa sannan kamar wacce aka dasa takasa mikewa,kusan minti biyar sannan tajiyo muryan sa,ku shiga mana I think tana bacci ne,tsuru tayi ganinsa da tayi batare da ya dubeta ba yahaye stairs, bayan sa Mashahuda ne da Muneefa, Muneefa dauke da basket a hannu,nufota sukayi Mashahuda na dariya kasa-kasa tace"morning Aunty amarya"haka kannen miji ke cewa ko Muneefa? Muneefa da tanufi dinning cikin muryan dariya tace"kwarai kuwa yanzu biyayya dole don matan Yaya ne, Zuhra da idanuwan ta yayi luhu luhu muryan ta na rawa tace"kai Aunty Muneefa"Muneefa tace"wani kai Aunty Muneefa gaskiya ne ai, Mashahuda tace"kinyi wanka ne? Zuhra tace"nayi sai dai bani da kayan canji"Mashahuda tajawo wani dan akwati dake gefen ta tace"ga wannan kije ki shirya kafin su Laila anjima su kawo miki kayanki,amsawa Zuhra tayi da to tana mikewa,dayan parloun ta nufa anan kasa inda taga bedroom har biyu,nan tashiga daya,shima sosai yayi kyau, biyo ta sukayi a baya,anan suka fito mata da kayan da zata sanya,wani arnen lace silver suka fito mata dashi Wanda akayi masa dinkin half bubu da street skirt yayi bala'in kyau,sai Muneefa tace tadaura dan kwalin da kanta don sun santa gwana ce akan dauri,bayan ta gama daurin tadan shafa powder kwalli nd lipstick,ta dan tace girar ta,tayi kyau sosai,takalmin ta golden high heel shoe ta sanya sai mayafinta gold shima,dan kunne da abin wuya silver,tayi kyau sosai-sosai. "Wow Masha Allah wallahi kinyi bala'in kyau little sis"cewan Mashahuda tana zuba mata hotuna,kamo hannunta Muneefa tayi duk suka fito bedroom din. Sauban ne yafito sanye da wata danyen shadda fara tasss babu aiki ko dis a jiki,daka kalle shaddan kasan naira dai tayi kururuwa bama kuka ba,sai half cover shoe blue,hulansa ma blue,yayi kyau har yagaji sajen nan tasaka zama baki sidik akan farar fatar nasa sai sheki takeyi,gefen sa abokan sa ne Taufeeq, Kareem, Aseef,sai wasu guda uku 'yan nan maidugrin,ga Mommy da Mom,kannen Ummie,sai na Ammi,sannan Rammat. Sosai yake sakin murmushi saboda ganin Zuhra da yayi,a hankali ya fara takawa babu abinda ke tashi sai wakar ciza dani,manni kawai ake musu,yana zuwa ya rungumo ta gabadaya yana sakin wani irin ajiyar zuciya,goshinta yakai ma sumba,nan akasa ihu,kamo habar ta yayi yana laluban idanuwan ta wanda ta runtse su sosai,dukawa Sauban yayi yana ciro wani dan box a pocket dinsa,atake anan wani abun wuya na gold ya bayyana,aiko nan aka sake sa tafi da ihu,matsawa yayi yana Sanya mata abin wuyan, cikin wani irin murya ya furta"I love yhu Fateema Zuhra,I can't live without you,I love you so much,yafada yana kai mata kiss a baki,ai wannan karan daga mommy,mom har sauran iyaye rufe Ido sukayi. Zuhra kuwa sandarewa tayi saboda jin abinda yace mata,haka aka cigaba da shagali,hotuna kawai akeyi a parloun inda kowa na cikin farin ciki,zuwa la'asar kowa ya watse. Xahratty CEπŸ₯° Lallai Alqalami πŸ–ŠοΈ yafi takobiπŸ—‘οΈ. [7/14, 16:21] π—πšπ‘π«πš π—πšπ‘π«πšπ­π­π²πŸ₯°: πŸ‘¨πŸ½β€πŸ¦³ *_GALADIMA FAMILY_* πŸ‘¨πŸ½β€πŸ¦³ Page:-73/74 https://chat.whatsapp.com/Cz6pFHyd9N68OmqNx3Vpqs _____Acan angano Adda Zainab wacce sai sunbatu take saki,nacewa ba ita takashesu ba kalmar da taketa ambata kenan kamar karatu tana kuka,duban ta wani police yayi cikin natsuwa yace"hajiya ki nutsu ki sanar damu asalin alakanki da hajiya Aliya har zuwa sanda ta rasu,kuka sosai Adda Zainab tasaki nan tashiga basu labari tun daga haduwar su na secondry school,daganan ta dakata,sannan cikin muryan kuka tace"officer don Allah ku kiramun 'yar uwata bilkisou tare da Amma nafiso duk labarin da zan bayar yazama suna wajen,sannan a hadani da hajiya kareema kanwar mijina suma duk suzo tare da yarana. Haka kuwa akayi a ranar aka kira Ummie tafiyan urgent sukayi ita da Amma da Taufeeq,don mota ma suka biyo, Mashahuda kuwa dasu Mommy zata dawo,don ita kanta Zuhra bata son Ummien ta wuce ba.

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});