Chapter 77
Chapter 77
so"Sauban yace"Caɓ anya sun rage tuwon nan bari mugani"yayi maganar yana buɗe foodflask ɗin,ragowar malmala ɗaya ne ya rage,yace"kinga abinda ya ragu ki kira ta ki sanar da ita babu"Zuhra tace"Haba yaya a'ah gwara na bata ni naci jollop ɗin hakanan"Sauban ya wurga mata harara yana tamke face"wai kina nufin ki zauna da yunwa?to baze yiwu ba keda aiki wasu da lamushe daɗi ki kirata kice mata babu"marairaice face Zuhra tayi sannan tace"yaya ita fa me ciki ce inada ragowar miyan gobe da safe sai na tuƙa wani yanzu zanci jollop ɗin ka bari a bata"Sauban ya sake tsuke face yace"kika sani ko kema cikin ne dake?dariya Zuhra tasa kawai batare da tayi masa reply ba saboda kiran wayar sa da akayi. Batare da yayi picking ba yace"bari naje suna jira na zamu kaisu otel ɗin da suka sauka sai mu dawo,cikin sauri Zuhra tace"Please yaya ku sauke ni cikin gida sai na kaima Aunty Mashahuda tuwon"wannan karan tamke face ɗin yayi gabaɗaya Sannan yace"ba zaki kai mata ba a daren nan,idan ta buƙatu tazo ta amsa"yana gama faɗar haka yayi wucewar sa,ɗaga murya tayi tace"safe journey"juyaowo wa yayi cikin jin daɗi yace"tnx love"ya fice,kaya kayen kayan Zuhra tayi tana harhaɗa plates ɗin,kuɗi ta gani kashi da kashi kusan biyar,zato ido tayi cikin mamaki,wato ihsani sukayi mata kenan,ɗaukan kuɗin tayi ta irga na farko 10,000 na biyu 5000,na uku 10,000,na huɗu 15,000,na biyar 7000,cike da mamaki Zuhra ke kallon kuɗin lokaci ɗaya sun haɗa mata 45,000k kenan sun biya ta kuɗin aikin ta,hakan yasa sai taji bata wani murna da ganin kuɗin ba,ajesu tayi anan side ɗin dinning ɗin ta cigaba da gyaran wajen. Basu jima ba suka shigo shida ya Taufeeq,a lokacin ta shirya cikin wasu shegun night gown,sanin ƙila Taufeeq ya shigo yasa ta zunduma long hijjab abin ta, Taufeeq yace"Malama ina tuwon Madam ɗina? Zuhra na murmushi ta miƙe ta nufi kitchen,bata jima ba tafito hannun ta ɗauke da foodflask tare da wani ɗan take away tace"gashi tunda abin bin bashi ne,kada Babyn mu ya fito da taɓo yaya"Sauban yace"a samu hujjan yi mana aharri ba? Taufeeq ya amsa foodflask ɗin yana dariya yace"wallahi kuwa don haka kun fanshi kawunan ku,gud night"Yana ƙare faɗar hakan ya fice, Sauban na biye dashi ya sama ƙafan key,tare da juyowa ya rungume Zuhra a jikin shi,cikin kulawa yace"kinci abinci? ɗaga masa kai tayi,yana rungume da ita suka haye stairs yana cewa"shine za'ayi wankan ba za'a jirani ba?so wallahi sai kinyi sabon wanka don ke zaki tayani"bubbuga ƙafa Zuhra ta fara cikin shagwaɓa,don harga Allah idan aka ce dare yayi to always cikin fargaba takeyi,don tutur federal government ɗin ta a matse yake duk da ruwan ni'iman da yake shiyasa take wahaluwa,duk da ko kaɗan bata nuna masa gazawan ta,hakan ke ƙara masa son ta da ƙaunar ta,kamar yasan tunanin da takeyi ya matso dai-dai kunnen ta cikin muryan raɗa yace" sai kinyi haƙuri da yayan ki, cuz bana gajiya dake keɗin ta daban ce Babyn Baby"yayi maganar tare da ɗaukar ta cak ya shige da ita toilet. ******** Dama akace duk abinda ake sama rana sai idan lokaci beyi ba,domin kuwa yau ne ake shirin ɗaurin auren su Kareem. Zuhra tayi kyau har ta gaji,ankon colour sukayi da Sauban kayan da ya siyan musu,wani straight gown aka yima Zuhra me ɗaukar hankali,don ma veil ɗin babba ne,daga ita har Sauban ɗin duk wanda ya kallesu sai ya kuma, ga high heel ɗin ta da ga henna gaskiya Zuhra tayi kyau wanda me karatu ne kawai zai ƙiyasta irin kyan da tayi a zuciyar sa,saura five minutes daurin auren don daurin auren 2:30 ne gabaɗaya 'yan gidan su tun ɗazu suka fice, Ammi na gidan su Kareem, Ummie dasu Mashahuda dasu Laila suna gidan su Mom,sai da Sauban ya samu natsuwa sannan ya shirya Zuhra a bala'in gajiye take ƙarfin hali kawai takeyi duk abinda takeyi,da kanshi ya kamata ya shiga da ita gidan,nan fa maroƙa suka shiga roƙo,duk inda suka gifta kuwa kallon su akeyi ƴan jaridu ma na ɗaukan pic,haka zalika wasu daga cikin mutane,don Sauban yayi fice matuƙa kuma bikinsu da Zuhra duk da ba'ayi wani events ba amma hotunan da akayi yasa sosai sukayi trending a lokacin. Mom sosai ta tarbesu cikin kulawa ta kamo Zuhra,palour da aka kai Ummie nan Mom ta nufa da ita,Hajiya Biba ma cikin kulawa ta tarbe Zuhra,ita kuwa cikin girmamawa take gaida su, Zuhra tace"kai Mom kin ganki kuwa? Baba yaga kwalliyar nan?daƙuwa Mom ta mata tace"ƴar nema da har ina cewa Sauban ya rufe miki baki ashe be rufu ba"dariya Zuhra tayi tana ɗan rissinawa wajen Ummie tana gaishe ta, hararar Ummie ta kai mata tace"hamshaƙiya ai nayi tunanin bazaki zo ba"don har aiko su Nihal nayi tunda wayar ki kin kashe"Zuhra tace"Ummie fa yaya ne ya tsayar dani"Ummie tace"Okay to kije wajen amaren mana"Zuhra tace"ai bansan inda suke ba"dai-dai lokacin Muneefa ta shigo tasha kyau cikin lace me tsada ganin Zuhra yasa ta ƙarisu da sauri,kamo ta tayi taja sai da suka fita tace"Masha Allah maganar ku ya yaɗa ko ina ance kunyi anko da yaya kun haɗo shine nazo neman ki muje"Zuhra tayi murmushi kawai,a dai-dai lokacin ne kuma maroƙa suka shiga shela "An ɗaura auren Abdulkarim Usman Shugaba tare da amaryar sa Rahma Ahmad lakadan ba ajalan ba,nan fa mata suka shiga zazzaga ruwan guɗa. Sosai biki yayi armashi, Zuhra ta bawa Rammat gudummawar bikin ta da yaya ya bata ta bayar 50k Cass haka ta bata,tabawa Hajiya Biba 20k sosai sukayi farin ciki don Ummie ma 20k ta bawa Hajiya Biba Mom taji daɗin karan da suka mata. Ƙarfe huɗu akazo ɗaukar amarya a masu ɗaukar amarya kuwa harda Ammi,anan itama ta bawa Hajiya Biba 30k, Zuhra Sauban da Taufeeq suka ɗauke su ita da Mashahuda dasu Laila,aiko aka nufi new g r a maidugri da amarya,gida fa yayi kyau sosai ɗan dai-dai sama da ƙasa ne,sosai fa wajen yayi kyau Masha Allah,sannan babu lefi su Mom sunyi ƙoƙari wajen haɗa wajen,duk da saman Kareem da kanshi shi ya sanya komai,shima yayi kyau sai dai ko rabin rabin na Sauban be kamo ba, dai-dai ƙurji dai, dai-dai tsaki,haka kowa yafito cike da sanyi aka watse aka bar amarya don babu ƴan kwana, Zuhra kuwa daurewa takeyi saboda zazzaɓin da yake ta cin ta a tsattsaye. Cike da gajiya suka isa gida. Washe gari ya kama Sunday,koda Zuhra ta tashi wajen 9 bata ga Sauban ba tunda komawa bacci tayi abinda,gyara ko ina tayi sannan ta shiga kitchen,tuwon ta ta tuƙa malmala huɗu sannan shi kuma ta haɗa mishi lafiyayyar sandwich da coffee,ta shiga toilet tayi wanka sanda tafito lokacin taji motsin shi ya shigo gidan tunda ga ƙarar motar sa nan. A gurguje ta sakko cikin wata haɗaɗɗiyar turkey gown tayi mata kyau peach colour me hannun vest,sannan har ƙasa,sai hulan gown ɗin da ta saka,cikin da jin daɗi yayi hugging ɗinta tare da shinshina ko ina na jikinta yana lumshe ido,cikin wata kasalalliyar murya yace"shine zakiyi wankan kibarni?jin haka yasa Zuhra cikin zafin nama ta fusge jikinta da gudu ta ƙarisa wajen dinning tace"Allah ba zaka sani yin wani wankan ba"cikin muryan dariya tayi maganar, Sauban yace"hmmm yarinya zaki shigo hannuna ne"hayewa stairs yayi be
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87