Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 29

Chapter 29

Galadima Family Book 1 Complete Hausa Novel 1,277 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

gaba da musifa tunda akace ansa ranar ta da Sauban makiya keta bayyana kawunan su gabadaya ansata a gaba. Shiru Daddy yayi tare da mamakin halayen Guggon nasu nakin gaskiya sam ita batason gaskiya kuma bataso ka gyara mata kuskurenta komai kankantar sa. "Shikenan Guggo kiyahakuri insha Allah za'a wa tufkan hanci,nan sukayi sallama. Cikin bacin rai Mashahuda ta dubi Daddy tace. "Wallahi Daddy sam Akeelan nan bata dace da Yaya ba,kuma wallahi bataji fa"wani mugun kallo Ammi ta watsa mata wanda yasata Jan bakinta ta dinke. A bangaren Ummie kuwa sai nan nan sukeyi da Zuhra ita da Amma har ma dama-dama Amma tana sakin mata amma sam takasa sakin jiki da Ummie duk da kuwa yanda Ummien ke nuna kukawar ta agareta,mikewa tayi tare da cewa"Ummie bari naje na amso abincin ku wajen Bodejo wai tasa ayi muku faten alkama takarisa maganar batare da tajira abinda ko wannensu zaice ba,da kallo duk suka bita dashi. Ummie ta sauke wani nannauyan ajiyar zuciya tare da goge 'yar kwallan da ta taru mata tace"kingani ko Amma? Zuhra bazata taba sakin Jikinta dani ba sam,duk wanda ya shiga tsakanina da diyata haka tsawon shekarun nan bazan taba yafemasa ba ko wanene. "Kiyahakuri bilkisou aikomai a hankali ake binsa kuma a hankali zata saki jikin nata dake,inace ba yau bane aka warware komai?to komai zai dawo dai-dai yanda baki tunani ki kwantar da hankali,insha Allah ninarasa meyasa mu number addanku duk idan nakira baya shiga. Tayi maganar tana me latsa layin Adda Zainab din,cikin sa'a kuwa taji tashiga. "Kinga kuma tashiga bari muji lafiya kuwa. Daga can bangaren akayi picking call din,nan suka shiga gaisuwa anan Amma ke sanar da ita abinda ke faruwa sannan tafada mata tana maidugrin. Sosai tanuna jajantawar ta tare da alhini ta Kuma ce insha Allah Alhaji yau idan yadawo zata taho gobe da sassafe. Anan sukayi sallama da junan su inda Adda Zainab tacika da tsananin farin ciki don ko babu komai burinta na gabda cika koma tace yacika,landanan ta latsa kiran aminiyarta hajiya Aliya anan ta sanar da ita yanda sukayi da Amma. Itama taji dadi ta Kuma ce lallai tafiyar da ita za'ayi don aiwatar da aikin yanda ya kamata,sallama suakyi cike da kosawa ma garin ya waye. *WASHEGARI* Su Adda Zainab tun 7:00 suka fita amma basu suka isa ba sai wajen 6:30 sosai suka wahala don motar haya suka bi inda suka samu tarba na girma da kulawa. Sai da aka bari sukayi wanka suka ci abinci sannan aka fara gaishe-gaishe har sashen Galadima sukaje don mika gaisuwan su agareshi,cike da dattaku ya amsa sannan suka koma sashen Ummie nan aka dasa hirar yaushe gamo inda Zuhra tadan saki jikinta sosai don hajiya Aliya macece mai barkwanci da ban dariya,itadai Ummie na kwance akan hadadden gadon ta, Zuhra ne tashiga toilet din Ummien. Tadan bata lokaci kafin tafito tare da duban Ummie tace"Ummie ga ruwan wankan can nahada miki da komai da komai a ciki",cikin jin dadi ta dubeta tace"tnx my lovely daughter Allah yama rayuwar ki albarka. Da ameen duk 'yan farlon suka amsa. Ammi tace"kawa muje sashen Bodejo na dan taba hira nadawo",Zuhra tace"to muje. Ummie ma mikewa tayi don shiga wankan,kallon juna Adda Zainab da hajiya Aliya sukayi tare da sakin murmushin jin dadi,bayan tashiga toilet din dama maganin na jikin zanin Adda Zainab da sauri ta kwantoshi tare da mikewa dai-dai inda suka ga Ummie nasa kai nan suka daga pillow din tare da dan yaye gefen bedshit suka cidda duvet still akasan bedshit din,suka sake daga duvet din sannan suka tarda matress din,cikin sauri suka barbade maganin tass tare da barbajeshi. Nan sukq maida komai normal tare da duban juna duka saki dariyar jin dadi,cikin sauri suka fita dakin tare da nufar masaukin su. ********** "Barki kiji hajiya Laure nibazan lamunci cin zarafin ki ba akan yara,ni ina ruwana da abinda yashiga tsakanin Rammat da Akeela?da Akeela da Rammat duk abu daya ne a wajena...... "Karya kike Biba ba haka kika daukesu ba,me kike nufi ko kiso ko kada kiso Akeela jinin Sauban ne kuma aure kamar anyi angama. "Hhhhhhhhh casss! Auren da auren manufa zaki hada?ai Yaya Laure duk wanda yayi hulda dake yasan halinki ciki da bai,dadin abin ragowa zai sama don nasan duk rashin jin diyata bata aikata munanan lefukan da jikanki ke aikata wanda ko karya sai haka. Bude baki Guggo Laure cike da mamakin irin kalaman hajiya Biba"Biba nizakiwa sharri kiyiwa jinina?wallahi sai nabaki mamaki sai na nuna miki dani kike zance. "Ina sauraren ki nidake kafasa,kuma niba sharri nake mata ba gaskiya nafada amma kijira lokaci komai zai bayyana kansa"! Tana gama fadar haka tajuya tashige daki tare da rufe kofar. Nanfa Guggo Laure tashiga zage-zage sai tsinewa Rammat albarka takeyi ta kuma ce tajira taga abinda zai faru sai ta bata mamaki. Hartana kwallan ta tsaban takaici haka tajuya gida. ******* Banda nishi babu abinda kakeji natashi a dakin hajiya daharatu,da ita da Akeela ne suke aikata masha'arsu cikin kwanciyar hankali. Hajiya dahara sai sumbatu take"please baby kada kibar ni koda kinyi,don nima inason abinda kikeso don Allah ki kara rikeni gam"nan ta cigaba da shirmenta Akeela nataya ta gabadayansu haihuwar uwayeensu da ubayensu( _wa'iyazubillah! Allah yakawo mu zamanin da aikata sabo yazoma ba abin komai ba,don Allah 'yan uwa me muke nema da wannan rayuwar?meyasa muka mance cewa duniya bafa ma tabbata bace? meyasa muke mance banda wannan rayuwar akwai wata da zamuyi anan gaba?Wai mun mance wancan rayuwar ba'a ciwo ne?ba tsufa ne?haka zalika ba'a mutuwa ne?duka ba'ayi,in wuta wutane idan aljanna aljanna ne straight babu kwana......don Allah 'yan uwa muji tsoron Allah mufa dunga tuna duk rintsi akwai mutuwa kuma dole ko wane mai rai yadandani nacinta.Yau ina annabi Adam AS?Ina annabi Ibrahim AS ina annabi Yusuf AS ina shugaban annabi Muhammad SAW? Duk cikansu sun koma ga Allah,to shin kai waye da bazaka koma ga Allah ba?ya Allah kajikan magabatan mu,kajikan iyayen mu,kajikan mu🀲🏽ya ubangiji kayima na karshe mekyau._ ) ++++ *MALAYSIA* ++++ Zaune yake a office dinsa kunnensa makale da waya sai dariya yakeyi"ah haba Galadima sai kace wani ragon namiji?wai me kadaukeni ne tsohon nan?nafa fika jarumta wallahi kaima kasan haka,dariya yasakeyi kana ya cigaba "To ya jikin Ummien?Masha Allah,aidama ita sai a hankali zata sakewa da ita Allah dai yakara lafiya da tsarewa,yanzu zan shiga meeting ne Galadima I will call yhu back,katse Kiran yayi yana mikewa tare da gyara suit din dake jikinsa. π—π€π‡π‘π€π“π“π˜ 𝐂𝐄πŸ₯° π‹πšπ₯π₯𝐚𝐒 𝐀π₯πͺ𝐚π₯πšπ¦π’πŸ–ŠοΈ 𝐘𝐚𝐟𝐒 π­πšπ€π¨π›π’πŸ—‘οΈ. 03/5/23. [5/7, 14:18] Xahratty (OUM AJMAL): πŸ‘¨πŸ½β€πŸ¦³ *_GALADIMA FAMILY_*πŸ‘¨πŸ½β€πŸ¦³ Story&Written By *FATEEMA ZAHRA LAWAL* Marubuciyar‡️ A DALILIN'YAR TSINTUWA. MIJIN ZAHRA. DIAMOND LADIES ( Daukar fansa)paid book. RUHIN AMRITA (FATALWA CE). Now *_GALADIMA FAMILY_* Page:- 33/34 _Bismillahir-rahmanir-raheem._ _____'Yan mata da dama sun mutu akan soyayyan Sauban a kasar sai dai wasu masu aji basu iya tunkararsa,wasu ko tsoro da shakkan sa ne yasa basu iya yimasa magana,wasu ko da kansu suke kai kansu office dinsa har sai da yahana sakatariyan shi bari ashigo saboda rashin hankalin 'yan matan yakoma bashi tsoro matuka,ya maida hankali sosai akan aikinshi daga can bangaren kuma yaron mai company din na shirye-shiryen dawowa zai amsa mukamin Sauban,dama can nashi ne rashin kammala master's din nasa ne ya hana abashi

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});