Chapter 47
Chapter 47
shi ya hangosu zaune akan plastic chair sai hira sukeyi cikin nishadi,hada Ido tayi dashi gsbanta yayi wani mummunan fadi,batare da komai ba yawuce ko sake dubansu beyiba,wani boyayyen ajiyan zuciya zuhra tasaki tana godiya ga Allah. ***** A KADUNA kuwa abubuwa sun fara cakude ma Adda zainab yanzu hk zaune take suna tattaunawa da aminiyar ta,cikin wani irin damuwa take magana"Wallahi bansan yanda zanyi ba aminiya,damuwa yamin yawa Alhaji tun dawowan shi da kwana biyu ya sauya nagaza gane kansa,Wai sai rannan na kamashi yana waya da mace harma da maganar wai yatura manyansa,hauka ne kawai banyi ba,ni Alhaji iliyasu zai tozarta? wallahi da naga Alhaji da wata mace gwara naga motuwar sa kowa ma yahuta"tayi maganar tana cire dankwalin ta ta ajiye a side, hajiya Aliya tace"hmmm namiji kenan su totally nasu abin kunya baya musu wahala bacin haka ina Alhaji iliyasu ina wani sure?Koda kinsan wani me budurwan zuciya ce,kuma kada kiyi mamaki yaje yadauko Miki budurwa.....batare da takai aya ba Adda zainab ta mulmulo wani ashar! "Tabbas da itama saina kasheta aminiyata kinema min mafita kada na hadiye zuciya na mutu wallahi bazan iya ganin Alhaji da wata mace ba,lokacin da nasha wahala na kafin yayi kudin wayasani?sai yanzu da yayi arziki ne yakeda muhimmanci?don Allah munje wajen boka hatsabibi"takarasa maganar tana tagumi da sakin wasu wahayen bakin ciki. Hajiya Aliya kuwa a ranta murmushi takeyi kawai najin dadi domin tabbas tasan idan tashiga gidan Alhaji iliyasu kashin hajiya zainab ya bushe don alkawari tadauka sai ta wulakanta ta,sai ta tozarta ta,gyaran murya tayi tafara magana"Kinga sai dai nakirashi a waya duk yanda mukayi dashi zan sanar dake amma Kisha kurumin ki muddin kinatare dani kindena zubda hawaye,me akayi akai kishiya aminiya?meyasa kike zubda hawayen ki a banza? Adda zainab dai takasa magana sai hmmm da hmmm take cewa, abubuwa sun taru sun mata yawa ga rashin samin nasara akan kanwarta bilkisou yanzu kuma ga matsalar miji ta kunno kai,sai dai taji dadi da sassaucin kalaman aminiyar tata sosai. **** Amare kuwa zama yayi dadi a gidajen biyu Mashahuda da muneefa amarcin su suke ci da tsinke ana zuba soyayya,Akeela kuwa Suby tadawo tatare a gidan tareda da wata yarinya sabuwan hannu suke biyawa Akeela bukatan ta,duk abinda ke faruwa shikam baisani ba,don shi yama fara shirye²n komawa nanda 5 day's,shedanci da kazantar da akeyi a gidan Sauban ya tsananta wanda ba kowane yasani ba,domin kuwa madigo babban bala'i ce a doron kasa don har su hjy daharatu Suma zuwa sukeyi, akwai wata rana da sukazo sun gama iskancin su duk suna zaune a parlour sukaji karar door bell,lekawa Suby tayi da sauri tadawo take sanar da Akeela Guggo Laure ce,kikkimtsawa suka sakeyi sannan akaje aka bude mata kofar,tunda taga bakin fuska a gidan tafara harhada rai fuskan ta babu wani cikakken annuri,gaisheta suka fara sai dai dakyar take amsa musu,ganin haka yasa suka tattara yanasu yanasu suka bar gidan,koda suka watse cike da masifa Guggo Laure tafara magana"Ashe Akeela har yanzu bakiyi hankali ba?har yanzu bakidena tara wadannnan tambadaddun yaran ba?wai nikam sai yaushe ne zakiyi hankali?wallahi kikiyaye wadannan yaran,daga ganin idanunsu a soye gogaggun 'yan iska nefa.A raina nace _hajiya Guggo Laure kenan ita Akeelan bakiga gogewan nata ba saina yaran wasu kike hangowa?_ bata fuska Akeela tayi batare da tayi magana ba don tasan yanzu tadinga naci kenan,can dai tace"Guggo zan kiyaye don Allah kibar maganar haka"katseta tayi cikin fada"bazan bar maganar ba aikece kikajawo tun yaushe nake rabaki da wadannan yaran amma bakijin magana?harda wadanda sunma haifeki amma kince a makarnat kuka hadu,wallahi zan gayawa mansir dinner tunda ke bakijin magana,ni don Allah tashi kisama min abin Kari me kyau da soyayyen kwai guda bakawai"tayi magana tana gyara zamanta a kujerar,mikewa Akeela tayi tana mejin haushin zuwan nata a dai-dai wannan lokacin,don harga Allah batason ba don bawai ta gamsu bane,da alama kuma Guggo Laure yini zatayi.Bata wani Jima ba tahado mata lafiyayyen breakfast. A dai-dai lokacin da su hajiya daharatu suka fito a lokacin ne kuma sauban yafito daga sashen sa don raka wasu bakinsa,ganin shi yasa duk suka gigice don kwarjinin sa da kyansa na tafiya da 'yàn mata da dama,jikinsu na rawa suka shiga gaisheshi shida abokansa,abokan duk sun amsa amma shi ko tankawa beyi ba illa nazarin su day yashiga yi ganin sam ba mutanen arziki bane,sai dai yaso yagane Suby,cikin sauri suka bar gidan. Shima raka abokan nasa yayi koda yadawo apartment din sa yawuce dai dai nan kuma wayansa tayi kara alamun message yashigo,bayan ya zauna ne yajawo 💻 dinsa har zai bude sai kuma yatuna abu yashigo dazu don haka yabude wayan,kaitsaye ta wahtsapp yaga notification din tunda always data a kunne ne,shiga yayi still da number da akaturo masa messag3 din kwanaki still dashi aka turo wannan kuma duk video's ne,shiga cikin profile din yayi,ko bude pics din dake DP din beyi ba,gani yayi an rubuta....batare da yabi takan komai ba yaja tsaki,jawo laptop dinsa yayi ya kunna don sunada meeting da ma'aikatan company nasu shi ta video call zaiyi don an bashi hutun amarci gashi saura 5 day's yakoma. Xahratty CE🥰 Lallai Alqalami 🖊️ yafi takobi🗡️. 20/6/23. [6/24, 17:31] Xahratty (OUM AJMAL): 👨🏽🦳 *_GALADIMA FAMILY_*👨🏽🦳 Story&Written By *FATEEMA ZAHRA LAWAL* Marubuciyar⤵️ A DALILIN'YAR TSINTUWA. MIJIN ZAHRA. DIAMOND LADIES ( Daukar fansa)paid book. RUHIN AMRITA (FATALWA CE). Now *_GALADIMA FAMILY_* Page 55/56 ______Zaune suke cike da so da kaunar juna suke hirarsu cikin kwanciyar hankali da jin dadi,zaune suke akan plastic chairs kamar dai yanda suka saba,bude gate din security sukayi anan motoci biyu suka kunno kai cikin gidan,motar gaba ta Daddy ce ta biyu kuma kirar Benz ta ya Sauban, ZUHRA jitayi kirjinta ya shiga dakan lugude don wannan shine rana ta farko dasu Daddy zasu kamata a irin wannan yanayin,sannan tabbas tasan dokan gidan,balle murfin motar sukayi suka fito Daddy da Baba Hasheem tun daga nesa idanuwan su Daddy ke kansu,shikuwa Sauban kallo daya ya musu ya kauda kai,ganin sun kawo kusa dasu tunda dai-dai apartment din Ammi dama suke zama cikin sauri zuhra ta nufesu, cikin girmamawa tafara magana"Daddy sannu da zuwa, Baba sannu da zuwa"amsawa sukayi duk cikan su suna duban Shuraim wanda yake karisowa,cikin girmamawa Shuraim ya duka ya shiga gaishe dasu Daddy,face dinsu Daddy kadaran kadahan suka amsa,zuwa can shiru yaratsa wajen,dubanshi Daddy yayi yace"gashi kuma bamu gane ba malam daga ina kake?dan sosa kai Shuraim yayi yafara inda² saboda ganin da yayi zuhra ta koma tsumu-tsumu. Baba Hasheem da yaga gane duk abinda suke 6oyewa da yanayin zuhra yace"tambayar ka ake daga ina kayi shiru?yayi maganar cikin dan hassala,cikin sauri Shuraim yace"Dama wajen zuhra nazo hira"Baba Hashim yace"Hira kamar Yaya?Shuraim yace"dama nida zuhra son juna muke kuma nida niyyar aure nake son ta bada wasa ba.Shiru duk sukayi suna zubanya mishi na mujiya,ita kuwa zuhra banda rawa babu abinda jikinta keyi don tabbas tasan idan ba'ayi wasa ba to tata takare yau. "Bakasan tana da iyaye bane da bakazo kanemi izinin su ba kafin kafara zuwa wajen ta? Baba Hasheem yayi ma Shuraim tambayar face dinsa babu alamun wasa ko kadan,shikan shi Shuraim yasha jinin jikinsa musamman da Baba Hasheem,cikin sauri yace"Nasani Baba,sai dai nayi kokarin zuwa sai.....yayi shiru batare da yakarisa ba,"Baba Hashim yace"sai kuma baka
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87