Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 51

Chapter 51

Galadima Family Book 1 Complete Hausa Novel 1,299 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

da Zuhra rasata babban asara ne a rayuwa ta da nakasu,tana da wasu qualities wanda ba kowa ya sani ba sai wanda yake zaune da ita,naroke ka kamin duk hukuncin da zaka yimin amma banda na rabani da ita"yakarisa maganar yana wani irin kuka mai tsanani,sosai yabawa duk wanda ke parlour tausayi banda Sauban don wani mugun jin haushin yaron yake jiyake kamar yatashi ya rufeshi da duka sai dai face dinsa yagaza nuna hakan,baka isa ka fahimci mode nasa ba. Daddy yace"kayahakuri Malam Shuraim nace maka da auren wani akanta, Daddy kamin alfarma kahadani da wanda ya auretan na rokesa.Kamashi Daddy yayi ya zaunar dashi domin kuwa yayi bala'in basa tausayi matuka"Kunga irin shi ko,kunga dalilin da yasa muke fighting akan kafin afara neman yara a nemi izini, Zuhra tana aure da yayan ta Sauban"da sauri Shuraim ya maida duban sa ga Sauban wanda shima shi yake kallo,haka ya rarrafa wajen shi yana me kama hannayen sa cikin kuka yace"please Yaya don Allah kabarmin zuhra,domin don ni akayi t.....baikarisa ba sukaji Sauban yace"you re very stupid?re you mad?matar auren kake cewa don kai akayi ta?nima inason ta!yes I love her!bude baki yayi zai sake magana amma sai yakasa kawai sai ya girgiza kanshi yafita daga parlour. Dafa kafadansa Daddy yayi yace"kayahakuri kaji ba'a aure akan aure,sai dai temako daya zan maka kaje kasamu natsuwa idan komai yawuce sai kazo ina son ganinka,kamashi Asher yayi yace"babu komai Daddy Allah yasa hakan shine mafi alkhairi,a'iya sanin da nayiwa su Daddy Shuraim da babu aure akanta Allah sai sun baka ita,gabadaya ko matsawa Shuraim yakasa a ransa kuwa fadi yake _Yanzu shikenan dama bashi ne yake da rabon mallakar zuhra ba?_ ganin da Daddy p yayi kamar ma yaron baya a hayyacinsa yasa ya kamasa ya mikar dashi da kanshi yarikeshi suka fito har parlour, Sauban na zaune a gefen Ammi,suma fitowa sukayi dai-dai lokacin ZUHRA sun shigo dasu Laila,idanuwan su ne suka shiga na juna,atake anan zuhra jikinta yadauki rawa,shikuwa Shuraim hawaye kawai yakeyi,cikin tsananin sauri hade da gudu zuhra ta juya tabar apartment din,kokarin binta Shuraim yakeyi sai dai rikon da ya Asher shima ya masa ya hanasa bintan. Duk wanda ke parlour sai da suka basu tausayi harta shikanshi Sauban din,daqyar Daddy ya lallabashi suka tafi a mota kuwa ko magana ya kasa lokaci daya zazza6i ya rufeshi,wajen 9:26 pm suka isa gidan su Shuraim din. ****** Sosai ciwo ya kwantar da Shuraim wanda sai da takai takawo ga anbashi gado,ya rame yayi baki inban da kuka babu abinda yakeyi, daga mahaifinsa har mahaifiyar sa da kannensa basu da natsuwa Saboda banda sumbatu babu abinda yakeyi. A bangaren Shuraim da Akeela kuwa sun dinke duk da ba wani zama yake suna hira ba sai dai yana kula da ita sosai tunda mutum ne mai yawan bukata, Akeela tun tanajin dadi idan akafara haryazo da kuka take kosawa a gama,son shi kuwa sake ninkuwa yayi a ranta,shirye²n tafiya yakeyi gobe da safe. Zaune suke shida Kareem a parlour sa suna kallon tashar aljazeera,duban shi Kareem yayi yace"Kai oga aini nashiga rudu dajin wannan labarin, gaskiya kai me sa'a ne don kuwa nima har ina shirin sulalowa nazo na kama kafa ta bangaren ka gudun kada wani yamin wuffff Ashe kadade dayin wuf din da ita?yayi magana yana sakin dariya,dan tsaki Sauban yaja yana kaima kafadun Kareem duka"kaifa matsalata da kai dan iska ne,nima bansan meke faruwa ba sai randa aka kaita hospital din nan,don su Daddy dagewa sukayi kan dole wai nice zan kwana da ita,aiko hakanan na kwana da ita,to sai akan wannan yaron shine sanadin da magana mafa ta fasu"yakarisa maganar yana picking call,magana akayi masa ta can bangaren,amsawa yayi da "okay gani nan zuwa Daddy, hanging call din yayi yana duban Kareem yace"Daddy na kirana tashi muje. Mikewa sukayi suka bar gidan gabadaya kaitsaye cikin GALADIMA house suka nufa,da yake Abba ya iso shida Mommy. Bayan sun hadu yagaishe da iyayen nasa nan Abba yake cemasa ya maganar tarewar na zuhra?domin shi bayason abinda zaisa ayita jan magana ana sake tada fitina,cikin girmamawa Shuraim yace"Abba ai tarewar nan ba yanzu ba,a bari komai yasake warwarewa tukuna,dan dariya Abba yayi yace"shikenan,mommynku ma kiri² tace ba yanzu zata tare ba da ita da Ammin ku,dariya Shuraim yayi yace"Abba ai gaskiyan su ne, Abba yace"To Masha Allah! Allah ya tabbatar da alkhairi,muzamu je gidansu Rabi tukuna",duban Kareem yayi yace"Muhammad Kareem kai ya maganar naka auren ne?naji shiru ya kamata kafin tarewar abokin ka kafito da mata idan kuma ba haka ba zan nema maka fulanin ruga",Kareem yace"Insha Allah Abba munkusa asamu a addu'ah kafin dai oga ya tare da.....shiru yayi yakasa karisawa,dariya sosai Abba yayi da yake shi din mutum ne mai barkwanci sai dai duk cikinsu yafisu fada sosai. ****** Mommy sosai tashiga bawa zuhra baki tana lallashinta,cikin muryan kuka zuhra tace"Mommy ya Shuraim ance yana kwance a asibiti anbashi gado,meyasa ba'a yima kowa auren dole ba sai ni?ko wacce fa ita takawo wanda takeso to taya ni za'a ce dole sai ya......bige mata baki mommy tayi batare da tabari takai aya ba,cike da takaicin wautan ta tace"Wai don Allah zuhra yaushe ne zakiyi hankali?to bari kiji wannan tamkar kinaja da maganar Abbie ne,bari kiji abinda yace a ranar"Nan Mommy tasaka mata recording din, tabbas muryan abbien ta ne sanda yake barin wasiyyar auren ta dana ya Sauban,kuka sosai ta kece dashi cikin muryan kuka tace"tabbas Abbie zanbi maganar ka,zan amince da abinda kskeso, kayafemun Abbie"takarisa maganar tana kece wa da kuka tare da fadawa jikin toilet,sosai tabasu tausayi matuka gaya. Washegari ta kama Monday a ranar su Abba zasu koma domin tun jiya sun dawo da Mom tayi nadama matuka, Sauban shima ranar zai koma Canada,sosai Akeela tasa rigimar sai yaje da ita dadai taga sam hakan bamai yuwuwa bane sai ta hakura,zuhra kuwa a ranta tsattsaye take ta ciwon ta na rabuwa da masoyinta,abin sam babu dadi. Alhaji iliyasu ma a ranar aka daura aurenshi da hjy Aliya,hauka ne kawai Adda Zainab batayi ba amma hankalin kuwa sai da yatashi haka rayuka sun 6aci,don a ranar da hajiya Aliya zata tare sai Alhaji iliyasu yace ta dakata idan yadawo daga tafiyan da zauyi sa tare,cikin dibara kuwa Hajiya Aliya taja hankalin shi tafiyan nan da zaiyi to dole tare sukayi shi ita da shi, jirgin su yadaga sai kasar Argentina,duk wanda yaga Adda Zainab sai ya tausaya mata sosai. Rayuwa kenan a kwana antashi babu wuya yau gareka gobe ga wanin haka,yanzu gashi anci wata hudu da bikin amare, inda Shuraim ya sake gogewa a cikin Galadima family ya zama dan gida don sun hada kansu da Laila harda ranar aure inda itama da ta gama degree dinta sai biki,ta bangaren Nihal ma haka wani yaron kanwar Mommy dake aiki a cotonou shima yafito ansa rana,ta bangaren Rammat itama Kareem yafito kan tabbas shifa yake son ta,to su ansa rana don biki bairi sauran 2 months ba,sosai zuhra ta maida hankali akan karatun ta,gashi ta bangare guda tasake cika da wani irin kyau na daukar magana,don haka samari suka sanyo ta gaba domin kuwa muddun tafita sai anbiyo ta kuma manyan mutane haka ake sintirin zuwa neman aurenta.Sosai hankalin su ya tashi a dalilin hakan yasa suka

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});