Chapter 58
Chapter 58
tana ja masa Allah ya isa"Nike zagi?tajiyo muryansa,ai a kidime tajiyo tana me sakin wani irin kuka ganin ya taso"wallahi ni ban zage kaba"tayi maganar da muryan ta da yafara dishewa,rumfa ya mata yana hadata da jikin bango,cikin muryan kuka tace"please Yaya don Allah kayahakuri ban zageka b"gani tayi ya lumshe ido ya matso da bakinsa saitin nata sai dai me?jitayi yabata peck a forehead dinta yana matsawa,face din nan a daure,kamo hannunta yayi,wani laushi yaji me masifar dadi,sosai hankalin sa ya tashi,a makoshi yayi magana"muje na kaiki apartment din ku"binshi tayi kamar rakumi da akala,cikin izzan sa yake tafiya don shi mutum ne me zafin nama a haka ya kaita har apartment din Ummie,bude kofan parloun yayi babu kowa,wani ajiyan zuciya Zuhra ta sauki har sai da ya kalleta"what! Ya tambaye ta yana tsura mata sexy eyes din sa wanda lokaci guda sun sauya,girgiza kai Zuhra tayi da sauri"No... nothing"shima Sauban girgiza kai yayi"ban yarda ba,tell me the truth"Zuhra cikin shagwababbiyan murya tace"Nace fa babu komai,tayi maganar tana zumburo mouth gaba"sosai hakan yayi bala'in burgesa sai dai bazaka fahimci hakan ba"Okay oya let's go"yayi maganar yana nuna mata stairs,cikin sauri ta nufi stairs,sosai yake kallon yanda ass dinta ke kadawa,muryan sa tajiyo"Babu sallama?dan juyowa tayi tace"Gud night"da sauri takarisa hayewa,murmushi Sauban yayi yana lumshe ido,firgitacciyan fuskan ta yake hangowa sanda take cewa wallahi Yaya ban zageka ba,shafa sajensa yayi yana fita daga apartment din,ita kuwa Zuhra jingina tayi a jikin kofan tana dafe da kirjinta,sosai wani irin tsoron sa ya shigeta,kaitsaye toilet ta nufa ta dauro alwala, alqur'anin dake kan bedside drower dinta tadauka tafara karanta suratul Muhammad,bayan ta gama ta karanta Suratul mulk wanda hakan yazama al'adar ta, addu'o'i tayi sannan taja blancket,bata wani jima ba sai bacci. Shikuwa Sauban koda ya koma shima Shirin bacci yayi bayan yayi addu'o'in sa sannan ya kwanta,kokarin bacci yake,Amma baccin yaki zuwa da ya runtse ido face din yarinyar yake gani"Oh my God, Sauban wat's wrong with you?yarinya karama ce fa, she's still young fa,idan ina lissafi dai-dai yarinyar nan zatayi 19?So why not am thinking about her?huh ya rabb,I know am not loving her"yayi maganar yana runtse ido da kyar bacci yayi awon gaba da shi. ******** Washegari kuwa duk sunje asibiti 'yan gidan Kama daga kan yara har manya,motoci biyar sukayi,ko wacce number mota sai kaga sunan G FAMILY muddin suka wuce ansan sune sai an daga musu hannu saboda temakon tsohon,wanda labarin laruran da yasamu har ya watsu a gari,mutane da dama na masa fatan samun sauki, Bodejo sosai take kuka a lokacin wajen 8:30 su Daddy da Abba ne zasu tafi kasar Malaysia da Galadima cikin muryan kuka Bodejo tace"haba Laure me Galadima yayi miki da ya cancan ci hakan daga gareki?mutum ne me kaunar ki tare da tsananin son ki amma akan jika kikayi sanadiyyar zamowan sa haka,meyasa?tayi maganar tana fadawa jikin Daddy, Daddy, Abba, Baba Hasheem duk rungume ta sukayi suma tana kokarin sasu kuka,sallama su Aunty labeeba sukayi,kaitsaye suna nufar gadon Galadima,suma kukan suka sanya suna fadawa jikinsa,wannan dalilin yayi sanadiyyar tashin sa. Shima hawayen ne ke zuba kawai a idon sa,komai baya motsi sai kwayan idon sa yana murmushi,duk nufar sa sukayi, Aunty Maryam cikin muryan kuka tace"Bodejo me yasame shi hakan?mun tafi min barshi lafiya lou, meyafaru? Bodejo cikin muryan kuka tace"kaddara mairo komai ya faru mukaddari ne sai dai da sanadi. Galadima kuwa kura ma Zuhra Ido yayi duk da murmushin nasa ba kowa ke ganewa ba amma angane,sannan yamai da duban sa ga Sauban yana murmushin,alama ya musu da kai dasu zo,don bakinsa babu halin magana,karasawa sukayi garesa,murmushi yayi yana girgiza kai alamun yana jin dadi. Dr Ahmad ne ya shigo tare da wasu doctor's din, duban Daddy yayi"Alhaji Taleeb lokacin wucewan ku yayi yanzu 9:00,duk juyowa sukayi hankalun su nadawo wa kanshi,wani daga cikin Dr din yace"sunana Dr Amjad Aliyu tare dani zamu tafi"nan kuwa suka fara shirye-shiryen su,gabadaya shisshiga motan sukayi don rakasu airport,goma saura minti 7 suka isa airport din,nan Sauban da Taufeeq sai Abba suka shiga ciki don tayasu kimtse kimtse na visa da sauran su dama already anyi. Karfe 10:40 aka fara sanarwan passengers,sosai Bodejo dasu Aunty Maryam ke kuka, Ammi da Ummie ma haka,sai Mommy da Mom ne suka koma rarrashi,sai da sukaga tashin jirginsu sannan suka nufi wajen motocin su,hannun ta taji an kamo a tsorace ta juya,kamar ba shine riqe da hannun nata ba don fuskewa yayi gabadaya,ita kuwa Zuhra a tsorace take tsananin kunya ya kamata,ga fargaban kada wani ya gansu sai dai abinda bata sani ba shine, Baba Hasheem, Ummie Bodejo, Mom duk sun gansu,sakinta yayi tashiga mota tare dasu Aunty Mashahuda don Taufeeq ne ke jansu, Mashahuda, Laila, Muneefa, Nihal,ita. Sai motan Sauban Baba Hasheem, Bodejo,sai dayar motan Aseef keja Mom ce a ciki,dayan kuma Aunty Maryam keja Ummie, Ammi,sai dayan Aunty labeeba keja Mommy ce sai kuma yara da akasa a wasu motocin,haka suka tafi abinsu gunin sha'awa. Koda suka koma a sashen Bodejo aka yada zango,nan aka shiga maida magana, Mom ce tashiga bada labarin abinda yafaru tun daga zuwan Zuhra da zuwan su Ammi dasu Daddy sashen Sauban din da abinda suma suka gani,sai zuwan Guggo Laure da cin zarafin da tayi har Sauban ya yanke hukuncin nan,cikin muryan kuka Ammi tace"Yanzu fisabilillah da Sauban be yanke saki a tsakanin sa da Akeela ba hakan zai faru? Aida Galadima bazai shiga halin da yake ciki ba,ga lalacewan zumunci"cikin sauri Bodejo tace" Xahratty CE π₯° Lallai Alqalami ποΈ yafi takobiπ‘οΈ. [7/10, 19:53] πππ‘π«π πππ‘π«ππππ²π₯°: π¨π½β𦳠*_GALADIMA FAMILY_* π¨π½β𦳠Page: 69/70 ____Koda a lokacin Saudan be saki Akeela ba to wallahi sai ya saketa domin bazai zauna da shedaniya ba,yarinyar nan babu alamun shiriya a tattare da ita kuyi la'akari mana,wallahi ko bayan raina saudan bazaiyi rayuwa da alakakai ba"tana kare dadar hakan tanufi corridor din dakinta, Mommy tace"gaskiyan Bodejo ne sam babu lefin Sauban kawai Guggo Laure sai a hankali ne"Mom ta mere baki tace"Hmm kune bakusan halinta ba,itafa nata kawai tasani nata nata ne koba komai a wannan hargitsin ma tanuna"ajiyan zuciya Aunty Maryam ta sauke tace"Ni tun randa aka kawo yarinyar nan naga 'yan uwan mamanta masu budadden ido da ita kanta jikina yayi sanyi,don babu irin kunyar nan ta amare ko miskala zarratin a tattare da ita"Mom tace"Bana tunanin 'yan uwan maimuna ne gaskiya,don maimuna mutumiyar kirki ce,haka 'yan uwanta,itafa yarinyar nan daurin gindi kawai tasamu wajen Guggo,kunsan akanta sai da Guggo taje har gida ta zazzage hajiyan mu kafin bikin su?wai Rammat zata kwace mata Sauban,haka dai akayi maida zance batare da Ummie tayi magana ba, Baba Hasheem ne yashigo yana duban duk wanda ke parlour,don babu yara duk suna waje suna wasa,sai su Nihal tare da iyayen su,duban Mommy yayi yace"hauwa'u kufara shirye shirye,gobe insha Allah Zuhra zata tare a dakinta,domin hukuncin da aka yanke kenan,yanzu Bodejo tayi magana"Mommy zuciyan ta fesss tace"Insha Allah,mutanen parloun cikin tsananin farin ciki suke har Ummie sai dai bata nuna ba fuskan ta kadaran kadahan, Ammi kuwa kaman tayi rawa"Innalillahi wa Inna ilaihirraji'un don Allah kubashi hakuri ni banason auren wallahi banason Yaya ni karatu na zanyi"Zuhra ne ke magana cikin muryan kuka kota ina zufa ne ke tsattsafo mata kamar babu A.C a parloun,duk da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87