Chapter 80
Chapter 80
dama Ummie macece me kawaici ta fice, Mom ma sallama tayi musu, Mashahuda Taufeeq ya kirata dai-dai lokacin anzo ɗaukar Safeena suka fice tare, Ammi ta dube Zuhra tace"meyasa kika zaɓi dawowa nan? ZUHRa tace"Ammi yaya ne,ƙasa na zafi yake mun"tayi maganar kamar wacce take a firgice,wani nauyi Ammi taci hakan yasa tayi shiru, Mommy ce ta shiga da ita toilet da kanta ta sake mata wanka sannan ta gasa mata jikin ta,aiko atake anan wani daddaɗan bacci yayi awon gaba da ita. [7/28, 09:38] 𝐎̃𝐔̂𝐌 𝐀̃𝐉𝐌𝐄̨𝐑𝐋💜🤍: 👨🏽🦳 *_GALADIMA FAMILY_* 👨🏽🦳 Page: 95/96 _____Washegari ma koma wa baccin ta tayi kuma Ammi tasa kada a tashe ta,su Laila duk suna sashin suna breakfast Sauban ya shigo,zama yayi face ɗin nan babu alamun wasa ko misƙala zarratan ya shiga gaida Ammi cikin girmamawa da kamewa,amsa wa Ammi tayi tana babbasar dashi don ta fahimci dalilin shi nayin hakan. Nan su Mashahuda suka shiga gaishe shi,amsa musu yakeyi a daddaƙile,sannan ya miƙe ya haye stairs wajen Daddy,da kallo Ammi ta bishi sai da ya ɓacewa ganin su sannan Mashahuda tace"A yanda yau yaya yake ɗin nan duk wanda yayi ƙoƙarin takalar sa to ya bani"Ammi tace"Ai sai yayi tayi"tayi maganar yana miƙewa ta nufi kitchen,be wani daɗe a saman ba ya sakko cikin zafin naman sa,duk da kuwa idanuwan shi suna mararin ganin ta but haka ya daure ya fice ya nufi wajen Ummie,acan ya samu Taufeeq. Nan ya gaida Ummie cikin kulawa,sannan ya shiga haɗa abubuwan breakfast don dama a danning ya tadda su,sam beda walwala haka yake breakfast ɗin. Taufeeq yayi nazarin sa tsaf sannan yace"kai Malam lafiya kazo kana ta mana mazurai"Sauban batare da ya dubeshi ba yace"What do you mean? Sauban yace"lallai ma guy ɗin nan,I mean everything" Sauba ya ɗaga kafaɗa"norms Taufeeq yace"Okay then...sai kuma yayi shiru yana duban Ummie wacce take ta murmushi sannan tace"Sauban Zuhra tayi maka lefi ne ko? Cikin sauri yace"Ah Ummie no babu abinda tayi mun,just I am not feeling well"Ummie ta dubeshi cikin kulawa tace"Sure? Sauban cikin sauri yace"yeh yeh Ummie please normal ne". Nan sukayi zaman su zuwa can suka fice don duba Galadima daga can su wuce wajen tailor. ZUHRa kuwa ba ita ta farka ba sai around 11 sannan ta shiga tayi wanka,ragowar kayan ta da bata ɗauka ba ta zaƙulo wani lace white me kwalliyar golden yayi mata kyau sosai,ta shirya sai zuba ƙamshi takeyi, tana fitowa su Laila suka fara mata iskanci"Kaga matan big bro da girman kujerar ki,a kwana a hantse sai uwargida kuma amarya a gidan ya Sauban" dariya duk aka sanya banda Zuhra da ta gaggalla musu harara sannan tace"Aunty Mashahuda kina jin su fa? Mashahuda tace"Yess na...ai basu yi ƙarya ba,gashi babu rabon ku haɗu ɗazu ya shigo"Zuhra shiru tayi saboda tasan yayi fushi ne tunda ko neman ta beyi ba,wani ƙwallar takaici taji ya nemi silalo mata,batare da tayi magana ba ta nufi dinning ta haɗa abin kari,suko suna can palour suna zuba sharrin su,bata daɗe ba ta miƙe ta shiga kitchen wajen Ammi. Cikin jin daɗin ganin ta Ammi tace"Zuhra har kin tashi?nina ce su rabu dake ki samu bacci sosai ki huta"murmushi Zuhra tayi tace"Ammi ki koma palour Please ki zauna mu yau zamuyi girkin"dafa kafaɗun ta Ammi tayi tace"kada ki damu inaso ne ki warware sosai,jikin naki yayi dama?wani nauyi Zuhra taji saboda ta tuna meyafaru jiya da daddare. Ammi ganewan da tayi kamar tana jin nauyin ta yasa tace"kije ki gaisa dasu Ummien ki kidawo, Zuhra tace"Okay Ammi sannu da gajiya ina dawowa". Murmushi Ammi tayi tare da girgiza kai,tana fitowa daga apartment ɗin su kuma suna parking lot, Taufeeq ya shiga Sauban ne yake ƙoƙarin shiga tafito,sosai ya ganta da yake shade ne a face ɗin sa sai yayi saurin shigewa motar ba tare da yabi takan ta,sosai Zuhra ke mamakin yayan nata,to meye abin fushi da zaiyi fushi haka?tana tsaye har suka fice a second gate aka rufe,cikin sanyin jiki ta nufi ɓangaren Ummie,itama Ummie koda taje nan ta shiga balbale ta da faɗa. "Saboda baki da hankali ki fito batare da son ran mijinki ba kuma sarai kinsan fushi yakeyi dake kika ɗebo jiki kika zo nan wai nan zaki kwana?saboda ana sangarta ki da yawa?to ni bazan lamunta ba"Ummie tayi maganar tana huci. ZUHRa kuwa sai shessheƙar kuka takeyi, Mommy ce ta shigo ta cidda su a wannan yanayin samun waje tayi ta zauna,nan Ummie ta cigaba"Ko don kinga kin samu miji mai son ki shine kike gara sa?kiyiwa kanki faɗa kafin duniya ta miki"taƙarisa maganar tare da zama tana ɗaukar ruwan dake kan glass center table tasha. Mommy ta dafa Zuhra tace"Zuhra ki koyi juriya kidena nuna ma mijinki gazawar ki fa"kuka Zuhra ta fashe da shi tana duban Mommy cikin muryan kuka tace"Mommy ina jurewa bana nuna ma yaya gazawa ta, Mommy da zafi kuma yaya ya dinga maimaita abu ɗaya kenan sam baya gajiy.....bata ƙarisa ba Ummie ta daka mata tsawa"come on keep your mouth shut"kowa ce mace da kika ganta da haka ta fara kema kuma zaki saba ne domin gado sukayi idan na jaraba ne"Mommy tace"please Aunty bilkisou Zuhra yarinya ce sai anbita a sannu a nuna mata komai step by step". Ummie wani kallo tabi Mommy dashi tace"yarinya?lallai Hauwa look at her chest,nd look at her boom boom"tayi maganar tana nuni da jikin Zuhran sannan tace"Mu sanda akayi mana aure ko ƙirgan dangi ba mu fara ba, Zuhra da waje ta samu,kinsan Allah idan baki tattara yanaki yanaki kin koma gidan ki before dare yayi ba?sai naci ƙaniyar ki am telling you" Tayi maganar tana watsa ma Zuhra idanuwan ta,kuka Zuhra tasa ta kasa magana,nan Ummie ta dasa"Hauwa ina takeso yaje ya zubar da abinda ke jikinsa?cikin sanyin mommy tace"Babu! Ummie tace"Oh nema take yaje ya fara neman mata oh what? Cikin sauri Zuhra ta dubi Ummie,Ummie tace"Yes idan kuma ba haka ba,nida kaina zan shige mishi gaba kan yayi aure,wallahi komai ni zan tsaya mishi.....wani irin kuka Zuhra ta kece dashi tare da miƙewa da gudu tayi na apartment ɗin Ammi. Zaune suke suna ta zuba chapter su tazo ta wuce da gudu tana kuka,duban juna suka fara,kafin Ammi tayi wani abu Zuhra ta fito riƙe da hijjab ɗinta tana sanya wa tana kuka,kamo ta Ammi tayi. "Ke Zuhra lafiyar ki ƙalau kuwa?keda wanene ina zaki? ZUHRa face ɗin nan yayi jajawur tace"Babu kowa Ammi,gida zan koma"taƙarisa maganar muryan ta na rawa,da yake ta samu Ammin ta sake ta da gudu ta fice, Ammi sai ƙwala mata kira take amma bata juyo ba. Security na ganin ta ya buɗe mata gate ɗin ta shige,koda ta shiga babu key a hannun ta,hakan yasa ta shige wajen da yake ajiye baƙi tayi zaman ta,sai aikin sauke ajiyar zuciya takeyi akai-akai,don har ga Allah ta gama zuciya,taɗau alƙawarin koda Sauban kasheta zeyi zata jure. ******** Ammi kuwa ranta bala'in ɓaci yayi don duk a tunanin ta Sauban ne ya mata wani abu, hakan yasa ta ɗauki wayar ta tashiga kiransa, cikin sauri yayi picking daga can ɓangaren,sudai su Mashahuda sunyi sage². Cikin ɓacin rai Ammi tace"where have you been?daga can Sauban ya bata answer. Sanar mishi tayi da yayi maza-maza yazo tana jiran sa now. Sauban kuwa cikin sauri
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87