Chapter 3
Chapter 3
ba,murmushi yayi mata yace"bby inteey kenan ainasan mekike nufi nikadai nake gane dama wannan yaren naki,dakko ta yayi yadorata a cinyarsa yafara feeding dinta,idan yayi 1 spoon itama yabata.Sarai yagane abincin zataci shiyasa ta bullo masa ta wannan surutun,Hakeem ne yakariso inda yake yana murmushi donshi mutum ne wanda sam murmushi baya gushewa a fuskarsa,yaron abokin Daddy ne sosai suke zumunci shiyasa yaransu ma Sauban da Hakeem suka dinki. Mikomai hannu Sauban yayi alamun musabaha yace"mutumin Ashe kadawo?shine ko kakirani?Koda yake nayifa lefi ne shiyasa sorry,yaqarisa maganar yana kunshe dariya. A daidai nan Ammi dasu muneefa suka fito kowacce hannunta riqe da basket sai dai na mashahuda sunfi yawa,kowacce doguwar riga ce ajikinta sai veil,gaishe da Kareem sukayi suka fice,Ammi kuwa dinning din tanufo ta zauna tana fadada murmushinta tace"a'ah Kareem kashigo gidan ne? "Aikuwa Ammi inayini munsameku lafiya? "Lafiya lou ya hajiya sakinan dasu bahijja? Lafiya Lou Ammi,dubanshi Ammi tayi tace"tashi kaje kitchen kasa abincin mana don yau mutumin ka akayi. Murmushi Kareem yayi yace"Ammi gurasa kikayi?Amma 'yan matanki suka miki koh? Saboda naga kinaji da kanki don ma Allah yasa Ammin namu macece jaruma,yaqarisa maganar cike da zolaya. Harara Sauban ya aika masa dashi donshi yana mamakin surutun Hakeem haka ko gajiya bayayi,shiga kitchen din Hakeem yayi ya hada gurasar sa yafito abinshi. Inteesar ta sauka jikin ya Sauban takoma wajen Kareem tunda sun cinye nasu don shi Kareem ne wanda baifiye cin abinci ba. Harara yabita dashi tana dariya ta falfala da gudu tabar farlon don sauran yaran dama sunfice sun nufi sashen Mom. A bangaren su mashahuda kuwa suna mikawa su Daddy abincin suka nufi sashen Mom bayan sun gama tsokanar Galadima,don bodejo batanan tana wajen guggo Laure don haka suna bude bedroom dinta suka ajiye mata. Shiga apartment din mom sukayi,mom na kitchen don haka kaitsaye kitchen din suka nufa, Mom sannu da gida,cike da fari'ah tajuyo tace"yawwa sannunku daga ina haka? Muneefa tace"abincin su Daddy muka kaimusu farlon Galadima dana Galadima. Mashahuda kuwa batasan sanda tayi subul da baka ba tace"kai gaskiya matar ya Sauban wallahi ta shiga uku dashi,da yasani ma aikin soja kawai yashiga,tab irin wannan mazurai haka? Dariya mom da muneefa tasaka tace"ai shiyasa bansan sanda nasaqe wayata ba gudun kada ayi sezing dinta. Mashahuda tace"Kuma wallahi kar yagammu kawai dai ya share ni yayi kakar be ganiba. Muneefa ta diddilo Ido cike da tsoro tace"wai dagaske?mashahuda tace"Allah gashi ko amso gurasar mu bamuyi ba,ai wallahi bazan koma ba sai yafita. "Nima bazani ba don nasan halinki sai ki'iya cewa _don Allah muneefa jeki amso Mana abincin_,babu inda zani ahto kadama kiqarisa. Dariya Mom tasaka tace"lallai ne big broo yacika big broo ai haka akeso. Su Daddy Koda suka gama cin abinci basu wani bata lokaci ba suka shiga motocinsu,kaitsaye gidan guggo Laure suka shiga,itama tanada dan nata rufin asirin sai dai ko kwatan kafar na Galadima da iyalensa baikai ba,baba hasheem ne ke driving nasu,gefenshi Abba ne,sai abaya Abbie, Daddy, Galadima. Fitowa sukayi sannan suka budema Galadima shima yafito tare da hadadden sandarsa mai matuqar kyau da tsada yafara dogarawa yana gaba suna biye dashi,maqota sun leqo sai kallansu akeyi. Wani yaro ne da alamu jikan guggo Lauren ne yashiga da gudu yana cewa tayi baqi,duka da cewa flat dinta daban sai na yaranta su biyu maza kowa da nashi flat din da Alhaji sani da Alhaji mansir. Shiga dakin sukayi bakunansu dauke da sallama, bodejo ce ta amsa tana zaune akan kujera,tsohuwa me shakaru sai dai dayake tanada kyan jiki ga kuma arziqi yasa tsufan yamata kyau,itakuwa guggo Laure sallah take Amma tsaban farin ciki ko lazimi bata idar ba tajuyo ta sallame sallar tace"Yaya muhammadu yau Kaine a gidannan?tayi maganar tana dariya, a'ah a'ah a'ah gaskiya naji dadi gaka gasu taleeb da Alhaji sadeeq maraban ku sannu da zuwa. Gaisheta su Daddy sukayi cike da dattaku da muntuntawa suka mata ya jiki,sannan aka shiga gaida bodejo wacce murna da dadi yakasheta a zaune ganin zaratan yaran nata. "Yaya muhammadu nace magana akan akilan kazo ayi koh?dama nace najika shiru ai wallahi da nasan zakazo da banbari yau taje bikin nan ba!Guggo Laure tayi maganar. Galadima yace"wacece kuma haka Laure?ninazo duba jikinki ne,tun sassafe yaronnan sani takirani kan bakijin dadi shiyasa ma bodejo tamatsa zatazo duk da itama ba dadin jikin nata takeyi ba. Guggo Laure tadan tamke fuska tace"a'ah Yaya kamanta ne yarinyar wajen mansir dana maka magana kan inaso a hada aurenta da Sauban ko don zumuncinmu yaqara karfi! Kallon kallo akafara tsakanin Daddy da Abbie da Abba da baba hasheem cike da mamaki,bodejo kuwa hangame baki tayi tana duban guggo Laure. _TOFA🤔 WATA SABUWA INJI DAN CACA,ANYA TSOHUWAN NAN BA RIGIMAMMIYAR TSOHUWA BACE?DA ALAMA GALADIMA DA IYALENSA BASUYI AMANNA DA WANNAN MAGANAR BA._ Xahratty Ce🥰 Lallai Alqalami 🖊️ yafi takobi🗡️ [3/21, 22:27] Xahratty (OUM AJMAL): 👨🏽🦳 *_GALADIMA FAMILY_*👨🏽🦳 Story&Written By *FATEEMA ZAHRA LAWAL* Marubuciyar⤵️ A DALILIN'YAR TSINTUWA. MIJIN ZAHRA. DIAMOND LADIES ( Daukar fansa)paid book. RUHIN AMRITA (FATALWA CE). Now *_GALADIMA FAMILY_* Page 03 _please idan kunga kurakurai na typing ba'ayi editing bane so kuyahakuri._🙏🏽 Gyaran murya Galadima yayi tare da duban guggo Laure yace"Laure kenan keda baki da lafiya wani magana ne za'ayi yanzu data wuce ta samun lafiyarki?nikinga su taleeb ko tuntubar su ma banyi da zancen ba a inda mukayi zancen anan nabarshi. Da mamaki sosai a fuskan guggo Laure take duban Galadima. "Au Yaya kana nufin zancen nawa ma bashi da darajar da za'ayi ta?nifa Yaya so nake mu karfafa zumuncinmu tunda bamu samu hadawa ta hanyar 'yaya ba sai muhada ta hanyar jikoki,idan kacire rabi datake aure da Aliyu(Abba) waye nahada ?wannan kuwa jininmu da tsokar mune zamu hada. Galadima cike dattaku irin na tsofaffin mutumci yace"Laure kibari kisake samun sauqi sai ayi maganar sannan muji ta bakin yaran idan sun amince da juna. Salati guggo Laure tasanya tana tafa hannu tace"Yaya muhammadu!kada dai ace yaran zamanin nan sunaso su maidaka kaima dan zamani?bodejo da takasa haquri tuntuni tace"aiko Laure yanzu zamani yazo ba'a ma yara auren dole,to shi saudan dinne yace muku baida wacce yakeso? Cike da takaici guggo Laure tace" A'ah Yaya bodejo ko Sauban nason Akeela ko baya sonta dole ya aure ta tunda 'yar uwanshi ne,murmushi bodejo tayi tace"A'ah Laure kice Allah kin tuba don babu wanda ya isa yama Saudan auren dole?wayayyan yaro yaron da yayi gogayya da turawa ne za'a ce za'a masa wani auren dole?bazaiyuwu ba ahto. Tayi maganar tana Ciro gutsiran goronta ta bangala. Fashewa da kuka guggo Laure tayi,cikin muryan kuka tafara magana. "Wallahi Yaya bodejo tuntuni na lura dama kinamun wani gani-gani sam bakison a hada zuri'ah da talakawa,yo menene Sauban zai nunama Akeela?kyau ko mene?wallahi babu Kuma Akeela wayayyar yarinya ce itama don samari da dama ruhubin ta sukeyi. Wani shewa bodejo tasaka tadubi guggo Laure Ido cikin Ido tace"Laure tunda hakane ta aure mana masu rububin nata daidai ita. Daddy ne yayi gyaran murya ganin guggo Laure ta harzuqa tana Shirin maida martani yace"guggo don Allah kiyahakuri,bodejo kema kiyi shiru insha Allah za'a zauna asamu lokaci ayi maganar. Guggo Laure tace"kada Allah yasama ayi taleeb dolene Sauban ya aure Akeela muddin munfito ciki guda da Yaya muhammadu!tana qare fadan haka takauda fuska gefe tana huhhura hanci,bodejo kuwa goranta take
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87