Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 46

Chapter 46

Galadima Family Book 1 Complete Hausa Novel 1,299 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

take so! Yakarisa maganar yana raba Ammi ya wuce,binshi da kallo tayi,wajen su Daddy ya isa tare da kamewa, Daddy face dinsa babu walwala shima ya rufeshi da fada sai dai wannan karan sam be tanka ba haka kawai yakejin wani irin takaici da bakin ciki a ransa yace _lallaima mutanen nan ba da bakinsu sukace itadin matata ce amma ace kada nayi kishi,zanyi maganinta._ Hakuri ya rissina yabasu sannan yajuya yabar gidan kaitsaye gidan sa ya nufa tundaga gate kakejin sautin kida tmna tshi daga apartment din Akeela,dogon tsaki yaja kaitsaye sashen sa ya nufa, Akeela kuwa sarai ta hango sanda yashigo don haka cikin sauri ta kikkintsa jikinta,tashirya cikin wasu damammun English wears riga da wando wadanda suka fito mata da ainahin halittar ta sam Akeela bata diri ko shape face nono,nonuwa ne kamar guga kunsan dai yanda nono masu yawa kema siririn mutum to haka ne itama Akeela,da kwarkwasa tashiga apartment din,sosai ta rude da ganin tsaruwar sashin nata,ita kanta tasan lallai ba komai akasa mata ba face kayan dakin me aikin Sauban domin sashen sa iyaka ne,zaune ta hangosa a gefe yana daddanna laptop Bluetooth a kunnen shi yana magana,tunda yashigo yaganta kallo daya yamata ya kauda kansa,yanajin sanda take isowa garesa,batare da tajira komai ba tazauna a gefensa,kwankwason su na gogan na juna,cikin muryan bariki da kissa tafara magana"kai horney meyafaru ne jiya?inata jiranka amma shiru baka shigo har nagaji nayi bacci,wat's happening? Sauban idan kintanka ya tanka don zaki rantse da Allah badashi ake mgn ba,bata face Akeela tayi tana kokarin kai hannunta jikinsa cikin muryan tsawa yace"don't touch me! Cikin gigita Akeela ke dubansa tana jin wasu hawaye suna neman kufce mata,hankalin ta yayi kololuwan tashi sake langabar dakai tayi tana duban sa akaro na biyu tace"Naroke ka da Allah horney ka daukeni a matsayin matarka,yakamata ka kwantar dakai mufaranta ma junan mu musan cewa lallai munyi aure koba komai mukasance masu biyayya ga iyayen mu"wani banzan kallo ya watsa mata mai cike da ma'anoni da dama,mikewa yayi yana duban ta face dinnan babu almamun wasa yace"please zaki iya fita inaso nashiga na watsa ruwa ne,cikin marairaice face ta mike tana me nufan toilet din tana magana"honey wannan ai aikina ne ba naka ba don Allah kabarni nasamu lada a gidan aure na"yakarisa magana tana shiga toilet din don hada masa ruwan wanka,sosai yake mamakin karfin hali da budewan Ido na yarinyar yarasa dalilin da yasa sam bata tsoron shi,wata zuciyar tace _Aibata yarda ta hada ido dakai balle takarance yanayinka._ Zama yayi zuwa can babu jimawa tafito jikinta har rawan farin ciki yakeyi ta nufosa tace"honey gashi can na hada ma,mikewa Sauban yayi batare da yayi magana ba yanufi toilet din,muryan ta yajiyo tana cewa"ko nazo na temaka maka ne honey?cikin sauri ya murza ma kofan key,kanshi nasake daurewa da bude idon yarinyar,kafin yafito tabude closet dinsa tafito masa da kayan da zaisa. Yadan Jima a toilet din kana yafito,waist dinshi daure da towel bata dakin cikin jin dadi ya sauke wata ajiyar zuciya,kofan bedroom din yanufa ya sanya key yarufe,gaban mirror yadawo yafara shiryawa,yanajin sanda take knocking yayi mata banza sai da yagama shirya ko kallon kayan da tafito masa dashi baiyi ba yabude yaciro wasu kayan ya shirya yayi matukar kyau,sosai kwarjinin sa da zatin sa suka sake bayyana,cikin takun sa na isa yafito.Kallo daya Akeela ta masa tasake rikicewa don tabbas ya hadu iya haduwa sai dai ganin face dinsa da tayi yasa tadan shiga taitayin sa,dubanshi tayi tace"ga lunch can an aiko dashi"batare daya dubeta ba yace"zanje masallaci daga can zanshiga cikin gida nayi acan,wani kululin bakin ciki taji yazo mata makoshi ya tokare cikin yanayi nanuna rashin jindadi tace"nikam gaskiya banajin dadin abinda kakemin don Allah idan bazaka iya zama dani ba ka sawwake mun yanzu natafi niba makiyiyar ka bace face masoyiyar ka don haka bazan tilasta maka saika so niba"takarisa maganar cikin muryan kuka sosai takashe masa jiki sai dai duk kwakwan ka bazaka fahimci haka,sam baya fatan abinda zai bata ran iyayen nasa kwana biyu da aure ace amarya tayi yaji,danne zuciyan sa yayi batare da yayi magana ba kaitsaye taga ya nufi kofan barin parloun,maganar sa tajiyo"idan nafito zandawo nayi lunch din"yana gama fadar haka yafita,wani murmushi Akeela tasaki a fili tace"Sauban nida kai dan halas kafasa lallai kuwa nagano lagon ka Wallahi koda bala'i sai ka soni,cikin farin ciki tanufi dining din,wasu pills ta balle a satchet nasu tacire guda biyu tazuba a cikin lemon Fairless ta girgiza sosai sannan tasake tamke murfin,ranta fal nishadi,batare da maganar sallah ba tasamu waje tazauna. Yadauki tsawon 35 mnt sannan yadawo,cike da kissa ta tarbesa kaitsaye dinning din yanufa,cikin bariki tafara serving dinsa,tuwon shinkafa ne miyan zogale sai farfesun kayan ciki,nan ta gabatar mai da komai itama ta zauna tafara cin abincin,cikin natsuwa yakecin abincin nashi yanayi yana sipping juice din,har ya kammala ya mike tare da daukan ragowar juice dinsa yakoma parloun sa yazauna,wani nishadi Akeela takeji donji take kaman ammata wani gagarumin kyauta,bayan kamar 5 minute Sauban yaji wani bakon al'amari duk da ada yana fama da matsalar sai dai yadan dade baitaso mishi ba,dannewa yaci gaba dayi,dai-dai lokacin Akeela takariso wajen tana zama agefenta jikinsu na gogan na juna hannunta tasa tasaqalo ta wuyansa,sosai Sauban yasake tsare gidan sa duk da wani mahaukacin feeling da takejin yana taso masa but haka yaketa dannewa,cikin tsananin shedanci Akeela tafara yimishi wasu shirmen hira tana shasshafa jikinsa.Sauban kuwa banda zufa babu abinda yakeyi sosai yake kokarin danne matsalar sa,mikewa yayi yana dan matsar da Akeela sai dai kokafin yayi magana yaji hannunta a federal government dinsa๐Ÿ™ˆwani rintse ido yayi yanajin wani takaicin ta agefe kuma ga azaba daya ishesa,juyowa yayi cike da niyyar yimata tijara,sai dai arban da yayi da maka-makan gugunanta yasa ya daskare a tsaye๐Ÿƒ๐Ÿพโ€โ™€๏ธ๐Ÿƒ๐Ÿพโ€โ™€๏ธ๐Ÿƒ๐Ÿฝโ€โ™€๏ธsai dai duk yanda yaso yayi kokarin control din kansa kasawa yayi don yakai limit dinda shikansa bazai iya controlling kansa ba,su Akeela ansamu abinda akeso nanfa tafara aikama da ya Sauban wasu manyan sako,tun yana basarwa kai hardai yabada kai bori yahau,sosai suka fara al'amuran su batare dashi kansa Sauban din yana gane halin da yake ciki ba duk da a kasan ransa ba hakan yaso ba amma bayajin zai iya wasa da damanshi,a haka Allah yatemakesa yasamu natsuwa da Akeela batare da wani abu yashiga tsakaninsa da ita ba duk kuwa yanda taso wani abu yafaru yakiya,kuka tasanya masa tana cewa tunda shi yasamu ya faranta ma ransa ai dole ita ya maidata ko oho,cikin takaicinta ya dafe kai don gabadaya yagama fahimtar Anya yarinyar ba 'yar hannu bace?duba da wasu dabi'unta,ganin tagaza yin shiru cikin karfin hali yafara magana"Niba jahili bane inason na gudanar da Daren farkona wajen nuna godiya ga mahallicina,sannan mubi dokokin da aka sanar Mana a addinance,buyi sallah na nuna godiyan mu ga Allah ba sai mufara wani Abu?I can't! Yana gama fadar hakan yanufi bedroom dinsa kaitsaye toilet yafada, Akeela kuwa cij yatsa tayi a fili tace"Allah yakai damo ga harawa,yanda ka tayarmin da hankali nima dole nasamu me biyamin bukata bari nanemi Suby,takarisa maganar tana me mikewa tafita daga apertment din. Wanka Sauban yayi cikin dan natsuwan da ya samu shiryawa yayi cikin kananun kaya marasa nauyi yanufi gidan su,tundaga shigowan

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});