Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 49

Chapter 49

Galadima Family Book 1 Complete Hausa Novel 1,308 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

da sake jin wani haushinsa da tsanar Akeela a ranta. Da kyar ta lallaba takai kanta sashen Ummie. Zuhra kuwa banda kuka babu abinda takeyi tarasa gabadaya meke mata dadi a rayuwar ta. Xahratty CE🥰 Lallai Alqalami 🖊️ yafi takobi🗡️ [6/24, 17:32] Xahratty (OUM AJMAL): 👨🏽‍🦳 *_GALADIMA FAMILY_*👨🏽‍🦳 Story&Written By *FATEEMA ZAHRA LAWAL* Marubuciyar⤵️ A DALILIN'YAR TSINTUWA. MIJIN ZAHRA. DIAMOND LADIES ( Daukar fansa)paid book. RUHIN AMRITA (FATALWA CE). Now *_GALADIMA FAMILY_* Page:- 57/58 _Bismillahir-rahmanir-raheem._ ______A gajiye ti6is ya isa yau ya isa sashen sa,koda yaje ya taradda kulolin abincin akan dinning dama da wata irin yunwa yashigo gidan kaitsaye dinning din yanufa,abinci yasaka jallop din spaghetti yaji busasshen kifi sai tashin kanshi da yakeyi,hadiye miyau yau duk da yasan Ammin shi ce tayi girkin,cikin nishadi yakecin abincin hakanan yakejin farin ciki da walwala,yana gaf da kammala cin abincin yaji sallamar ta,a makoshi ya amsa batare da ya dago ba,kariso wa tayi kaitsaye hannunta ta sakalo wuyansa tare da bashi Peck a kanshi cikin muryan jan hankali tace"welcome honey!hannu gawai ya daga mata Saboda kora lemon Fairless da yakeyi,wani killer smile tasaki,bada wani yawa yaci abincin ba Saboda shi dama ba ma'abocin cin abinci bane,ganin irin shigan da tayi bakaramin tashi hankalin sa yayi ba,ga kamshin body spray din da takeyi lokaci daya yanemi susu cewa, ganin hakan yasa Akeela tashiga yawo da hannunta zuwa ko ina na jikinsa tare da tsananin jin son kasancewa dashi,one time Sauban ya susuce,da kyar ya iya yakice kansa yadube ta"Tashi muje muyi sallah kikoma sashin ki kisanyo gown,cikin muryan shagwaba tace"Nifa honey nayi sallah kabari kawai"takarisa maganar tana dan langabar da kanta,tsinin bakinta na turowa,sai yaga tayi wani muni,kauda kansa side yayi muryan sa babu alamun wasa yace"wannan daban wancan daban,don haka ina sauraren ki,yana kare fadar haka ya mike ya haye stairs. Cikin tsananin farin ciki Akeela ta nufi apartment dinta,jitake dama kamar ta dannesa,wanka ta kumayi ta shirya sannan ta dauko wani dan turare a kwalba ta kalla tayi wani shu'umun murmushi,a fili tace"Guggo yau ga aikin turaren boka nan za'ayi,tayi maganar tana tuno abinda Guggo Laure tace mata _Kinga wannan turaren yana shafawa zaki mallakesa zeji babu abinda yakeso kamar sama da kasancewa tare dake,don haka kiyi shi kamar yannda boka yace!_ wani murmushi Akeela tayi sannan tasamu cottonwood ta dangwalo turaren sannan ta shafa a kasanta,tayi duk yanda Guggo tace mata,har zata fita sai taji wani irin firsari ya matseta,toilet din ta shiga tayi abinda zatayi tafito katsaye tanufi sashen nasa tare da long hijjab,koda ta isa tasame shi shirye tsaf?sanye yake da coffe din jallabiya yayi kyau ainun,ganinta yasa ya tada sallah,da sauri tabishi itama,koda suka idar kama kanta yayi yamusu addu'o'i da ganin yashiga yi mata tambayoyi akan ibadun ta da sauransu,kwarai ya shiga mamaki ganin baisamu amsar ko daya ba inbanda kame² da take masa,ganin da tayi yana mata wani irin kallo yasa ta latso wahayen karya,tare karyar da murya tace"Bazan iya baka amsa ba honey cuz na fahimci wannan ranar shine zai kasance first night dinmu,kuma ni tsoro nakeji"takarisa maganar cikin muryan kukan munafurci,sosai ya yarda da batun ta Saboda yanda lokaci daya ta koma. Jawota yayi yashiga lallashinta tare da shafa mata baya hakan yasa tayi luf a jikinsa,tun ana lallashi abin har ya zarce aka cire hijjab din.Ganin haka yasa Xahratty tattare alqalamin ta da littafinta waje daya tamike tafice tare da rufo musu bedroom din,sai da safe Sauban da Akeela. ******** Zuhra kuwa yanda taga Rana haka taga dare tana ganin miscalls din Shuraim but takasa picking Saboda kukan da takeyi,shikuwa ganin hakan da yayi sosai hankalin sa ya tashi don bai natsu da abinda yafaru dazu ba,yanaji a jikinsa tabbas da akwai matsala, sosai yanemi bacci yarasa,hakan yasa yajawo wayarsa yafara typing,text ya tura mata kan gobe yananan zuwa, Allah yasa lafiya,tana kwance tana ayyana irin mijin da aka aura mata,tabbas tasan ya Sauban ya hada duk abinda dole mace ta soshi but ita a nata bangaren su sonsa tarasa dalili,cikin kuka tace"nasan shima baya sona cuz yanada wacce yakeso shiyasa always he's happy"takarisa maganar cikin kuka,jitayi wayan ta tayi kara alamun notification a hankali takai hannu tajawo wayar ta bude da sauri Saboda sunan wanda tagani,ganin message dinsa da abinda yace yasa cikin muryan kuka tafara yimasa voice note"please kada kazo ya Shuraim ina cikin matsala, kawai addu'an ka ita nake bukata"tayi maganar tana me kecewa da kuka tare da kashe wayan gabadaya tana dunkule jikinta waje daya. A sanda yaji voice note dinta bakaramin gigicewa yayi ba,cikin saura yayi dialling number ta,sai dai jitayi ance switch off,nan ya cigaba da trying but kalma daya ake fada masa wato akashe,kama kansa yayi shima hawaye na silalo masa,cikin raunin murya yace"my zuhra wat's wrong with you?wat happing to you?yayi maganar yana sakin kuka ya cigaba da cewa"duk abinda yafara I know ninaja miki da nazo ,sosai yanemi natsuwa ya rasa tare da kosawa safiya tayi hankalinsa a tashe yake. _______ Adda Zainab hankalinta yayi kololuwar tashi jinda tayi wai kawar ta hajiya Aliya Alhaji zai aura,acan parlour sa tasame sa a gigice ba cikin natsuwar Saba,tasame sa yana waya da babban abokin sa,ganin yanayin ta yasa ya masa sallama da sauri yakashe wayar,idanuwan ta taf da hawaye ta karisu tana jefa idanuwan ta cikin nasa,cikin daga murya tafara magana"Alhaji da gaske ne abinda naji?da gaske ne hajiya Aliya aminiyata zaka aura?don Allah kayi magana,nace da gaske ne?tasake maganar cikin daga murya,hannu Alhaji iliyas ya nade a kirjinsa tare da kura mata idanuwa cikin natsuwa yafara magana"Kinga hajiya Zainab ki nutsu ki zauna muyi magana nidake na fahimta,ba tahaka ba"yayi maganar yana kamo ta,fusge jikinta tayi muryan ta na rawa tace"kasanar dani zargin da nakeyi gaskiya ne ko kuwa? Alhaji iliyasu yace"please mana hajiya have a sit! Cikin masifa Adda Zainab tace"ba zan zauna ba,saika answering question dina,if not.....tayi magana tana nuna masa yatsar ta tare da tsaida idanuwan sa akanta. "Hmmm! Hajiya magana ta gaskiya tabbas hakane hajiya Aliya zan aura! Menene don na aure ta?so nake zumuncin ku yakara karfi sannan ai ba haramun bane,ganin da nayi yanda kuke kaunar junan ku yasa na yanke wannan hukuncin,sannan dana auro miki bare ai gwara na gida"tunda yafara magana ta nemin jinta da ganin ta tarasa na wucij gadi, jitayi wani kululin abu yazo mata makoshi ya tokare,batasan sanda ta yanka ihu ba tazube anan parlour,a gigice Alhaji iliyasu yanufe ta. Hajiya Aliya kuwa a bangaren ta suna can sun sako Alhaji iliyasu gaba ita da boka hatsabibi kan duk abinda zaifaru bazai janye kudurinsa kan auren ba,don tana lure yau saura kwana uku daurin auren, katsaye tanufi gombe wajen yayar ta,kan bazata dawo ba sai lokacin tarewar ta tayi. Bangaren Adda Zainab kuwa sosai tashiga tashin hankali tayi kuka sosai ta tsinewa hajiya Aliya babu adadi,duk yaranta ukun na zaune suna sauraron ta babban danta namiji mesuna Ammar yace"don Allah mom kidena saka ma ranki damuwa, Daddy fa da alama auren nan yinsa babu fashi ko dazu yafada yace sai dai kisama ranki salama,karamar sa'an zuhra tace"ai wallahi momy Aliya taci amana kuma bamu yafe mata ba tarasa wanda zata aura sai Daddyn mu shine zata aura,ta biyun kuwa banda sauke ajiyan zuciya babu abinda takeyi tana rungume da bbyn ta,cikin

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});