Chapter 71
Chapter 71
shiga ba Zuhra ta yanka ihu"Wayyo yaya"aiko nan Dr jamila takarisa shigar da alluran ta mata,batare da ta liliya ba cikin tsokana tace"kinada raki alhalin banda zafin hannu"Zuhra dai jiki yayi sanyi sai sauke ajiyan zuciya takeyi. Harhaɗa kayan Dr jamila tayi tace"Toh daughter zan tafi Please kidage da shiga ruwan zafi zakiji daɗi sosai kinji?ɗaga kai Zuhra tayi gabaɗaya ta wani narke tace"Nagode mommy,miƙewa Sauban yayi don raka Dr jamila ya kuma mata ɗan ihsani. Da yake alluran da Dr jamila ta mata har bacci tana sakawa kafin yadawo ta ɓingire. Cike da kulawa ya gyara mata kwanciya ji yake kamar yasake samun natsuwa da ita sai dai tausayin ta ya ratsa ko ina nasa ga gargaɗin da Dr jamila tayi masa,toilet ya shiga yayi wanka ya shirya kaitsaye kitchen ya shiga ya haɗasu Chip sai ruwan zafi,ko breakfast ɗin beyi ba yafita lokaci 1:02,motar shi ya ɗauka direct airport ya isa,sai wajen 1:30 jirgin su ya sauka, Ummie ce tazo bikin Kareem da Rammat sai Yasmeen,cikin kulawa Sauban ya isa ga Ummie murmushi kwance kan face ɗinsa,cikin ɗan kamewa ya gaishe ta yana amsar hand bag ɗin hannun ta, Yasmeen ta gaisheshi,mota suka ƙaruwar,aiko yaja sai GALADIMA house. ****** Sai wajen biyu ta farka,jikinta da kanta da zazzaɓin juyayi duk sun sauka,ƙasan tane dai ke mata zafi,da ƙyar ta iya miƙewa tana jin wani irin raɗaɗi ta nufi toilet tayi alwala,a zaune tayi sallan,a dai-dai lokacin Sauban ya shigo hannunsa riƙe da tray,table ɗin dake gaban bed ɗin ya ajiye tray ɗin,a sanda ta idar a lokacin yayo hugging ɗinta ta baya,kamar me raɗa yace"Yanzu kika tashi?ɗaga masa kai Zuhra tayi jikinta na rawa"To taso muje kiyi breakfast"yayi maganar yana kamo hannunta a gaban table ɗin ya zaunar da ita,ruwan tea ɗin yafara bata sannan ya bata chips ɗin,loma uku tayi tace ya ishe ta, Sauban sai da yaga zatayi amai ya ƙyaleta,kamo hannunta yayi cikin kulawa ya kira sunanta,jin ya kirata with serious talk yasa ta amsa tana sake sunkuyar da kai saboda wani mahaukacin nauyin sa takeji. "I love yhu my Fateema with all my heart,Ina tsananin ƙaunarki kinbani abinda har abada banida abin biyanki dashi,Nagode Allah ya miki albarka Babyn Baby ❤️Allah yaƙara min son ki da ƙaruwar ki ya bamu Baby nan kusa"cikin sauri Zuhra ta rufe face cikin shagwaɓa tace"kai yaya nifa yarinya ce"Sauban dariya ya shiga yi sosai wanda yasa Zuhra sakin mouth tana duban sa"gira ya ɗaga mata sannan yace"ai da ba zaki iya ɗaukar ciki ba banjin za'a bari ki tare"Shiru Zuhra tayi takasa ɗago face,muryan shi tajiyo"Allah yabani ikon kula dake Mrs MS, Allah ya ɗorani bisa kanki kifara so na kamar yanda nima nake son ki"shiru Zuhra tayi taƙi magana,lakace mata hanci yayi yana miƙewa yace"tashi muje kiyi wanka"cikin sauri ta girgiza mishi kai alamun a'ah,dama wasa Sauban ke mata,yayi yayi ta miƙe taƙi,daga ƙarshe sai kuka ta sami shi,komawa lallashi Sauban yayi. Toilet ya nufa don wanka,hakan yasa sharp sharp kafin yafito ta gyara gadon ta lailaye shi,sannan ta sulale tabar saman gabaɗaya, personal palour ɗin ta ta nufa,aiko tasake faɗawa toilet,wanka tayi ta shirya cikin long truser sai ƴar top,gyara gashin ta tayi ta faka shi a gadon bayan ta. [7/22, 11:09] 𝐎̃𝐔̂𝐌 𝐀̃𝐉𝐌𝐄̨𝐑𝐋💜🤍: 👨🏽🦳 *_GALADIMA FAMILY_* 👨🏽🦳 Page:- 85/86 ____Gabaɗaya batajin daɗin komai nata,gashi jinta take sakayau kamar batada karfi,zama tayi a bakin bed ɗin tanayin tagumi,komai jitake ya tsaya mata cak,buɗe bedroom ɗin akayi aka shigo,cikin ta kunshi na uzza ya ƙariso shima sanyi yake da ƙananun kayan shirt ne me gajerar hannun sai three quarter wando yayi kyau ainun sai zuba ƙamshi yakeyi,da sauri Zuhra tayi nudding kanta,murmushi Sauban yayi yana kneeldown a gaban ta tare da tallafo haɓarta,jiyake kamar yasake don Allah ya gani be wani ƙoshi ba(😱 _Zuhra kinada aiki ashe sai kin koyi haƙuri da juriya da yayan naki._) ƙwalla ne ya taru mata cikin sanyin murya ya fara magana"Inason ki so me tsanani Fateema keɗin kin zamo min wata aba a rayuwa ta me muhimman ci,banjin zan iya nesa dake na kwana ɗaya yanda kika faran ta min Allah ya faran ta miki kenan,ina son ki,ina son ki,ina son ki!!! Wani irin kuka Zuhra ta fashe dashi don har ga Allah bata taɓa tsumayen wannan kalmar nan kusa ba,matsawa yayi yakai tongue ɗin shi ya dinga lashe mata tears ɗin dake fita,ita kuwa sai zuba shessheƙar kuka takeyi. "To menene abin kukan eyye?girgiza kai tayi,rungumo ta yayi"sorry Babyn Baby nine ko?cikin shagwaɓa ta ɗaga masa kai,lallashin ta ya fara yana shafa kanta dake kan ƙirjinsa"kinsan menene?girgiza masa kai tayi,zaki iya zuwa cikin gida?ɗaga masa kai Zuhra tayi,ɗago ta yayi yace"Okay to muje"tana rungume a jikinsa ya ɗauko mata wata egyptain gown da viel dinsa ya saka mata sannan ya mata rolling, hannun ta ya kama suka fice, yana riƙe da hannunta yanaji kamar za'a ƙwace masa ita,kallo ɗaya zaka masa kasan yana cikin wani irin niahaɗi,koda suka shiga wajen boɗejo suka fara isa,sai da Sauban ya nemi magana sannan suka fito,basu shiga wajen GALADIMA ba don da baƙi a palour dasu Daddy,nufar apartment ɗin Ummie sukayi,ɗagowa Zuhra tayi ta kallesa gabanta na mahaukacin faɗi don ita duk a tunanin ta wani abin zai kuma cewa suyi a apartment ɗin. Buɗe ƙofan palour yayi mouth ɗinsa ɗauke da sallama,cikin kulawa Ummie ta ɗago answer sallamar nasa,sandarewa Zuhra tayi a tsaye tare da tsananin mamaki,da wani irin zafin nama ta nufi wajen Ummie,azabar da taji ne a ƙasan ta yasata dakata wa tana sakin ƙara tare da cije lips,cikin sauri Sauban yaƙariso kamar me raɗa yace"kibi a hankali ga,ko so kike Ummie ta gane?kallon sa tayi da sauri tana girgiza kai,ita kuwa mamaki ya cika ta fal,muryan ta suka biyo"Lafiya dai ko?cikin sauri Sauban yace"yesd Ummie normal ne"Ummie ta ɗaga kai alamun gamsuwa,daurewa Zuhra keyi tana ƙoƙarin dai-dai ta tafiyar ta tana jin wani raɗaɗi,a take anan Ummie ta gama fahimtar duk abinda ke faruwa,zama Zuhra tayi cikin muryan shagwaɓa tace"shine zaki zo Ummie baki kirani ba?sai akayi surprise ɗina? Ummie cikin dariya tace"Ea mana ni biki kazo ai,kuma Sunday zan koma"Zuhra tace"kai Ummie wallahi yayi kusa ki zaman ki anan please"dariya Ummie tayi tace"kada ki damu su Laila zasu iso ranar Friday da yamma,but kina zuwa school ɗin ma ke?shiru Zuhra tayi,duban Sauban Ummie tayi tace"bata zuwa school ɗin ko?sosa ƙeya Sauban yayi yace"Ummie ranar Monday zata koma insha Allah,amma ina tunanin ƙila....sai kuma yayi shiru, Ummie tace"ƙila mene? Sauban yace"zamuyi magana anjima Ummie bari naje na dawo, haka kawai yaje yana jin nauyin Ummien sosai,duban Zuhra yayi cikin kulawa yace"mene zaki ci?Zuhra ta narkar da murya don har ga Allah batajin cin komai sai tuwon semo miyar kuka,kuma tasan da wuya idan anyi don sam mouth ɗin ta babu apertite"Babu komai"Sauban ya ƙanƙantar da idanuwa babu alamun wasa yace"mekika ce da zaki ce babu komai? Ummie yau da ko breakfast ɗin kirki batayi ba amma kinji wai babu komai"Ummie tace"au Allah wasa take da cikinta da yunwa ko?to ai shikenan karabu da ita son cikinta"girgiza kai Sauban yayi yace"a'ah Ummie dole sai taci abinci fa"duban Zuhra yayi"ehem ina jinki. Duban Ummie Zuhra tayi kamar zatayi kuka tace"tuwon semo da miyar kuka nakejin ci sam mouth ɗina babu apertite"Sauban yace"Okay
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87